Sashe 15
Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Motsi taji a kanta hakan ya saka ta d’ago ta kalli wanda yake kanta ta ganshi a tsaye yana kallon ta ta mik’e tsaye tana kallon sa tace, “meyasa baka d’aukar wayata in na kira ka? Meyasa sai dai ka turo min kud’i? Baka San kaii nake son magana dashi mai ba kudi ba?.”
Yayi murmushi ya rik’o hannun ta yace, “Haba Baby kema kin san ai nayi kewar ki sosai ai.” Ta bishi da kallo tace, “Meyasa bana samun y’an gidan mu a waya? Duk wanda na kira sai tak’i tafiya.” Ya kawar da kai gefe kafin yace, “Watakila basu da network ne, zo kiji” ya fad’a yana Jan hannun ya zuwa d’aki.
Daki’n da suka kwanta da Nabila suka shiga tabi d’akin da kallo gaban ta yana fad’uwa tace, “A dakin nan nayi wani mafarki ya faru, amma sai nake Jin matarkin kamar gaske ne.” Yayi murmushi jin abinda tace ya zauna a gefen gado yace, “Baby ni ba wannan ba, a matuk’ar buk’ace nake dake fa Baby. Ya za’ayi?.” Ta zauna a kusa dashi zuciyar ta na sake tabbatar mata da bafa mafarki tayi ba zahiri ne amma sai ta kawar tana so ta sake tabbatarwa tace, “Nima haka Baby.” Jin abinda tace sai yayi murmushi dan daman bazai tab’a bari abinda ya faru ya hana shi samun ta ba dole yayi abinda zaiyi dan kawar mata da tunani ya kawo ta jikin sa ya fara sarrafata ta fara fita daga hankalin ta shima haka.
Sai da ya tabbatar komai yayi nisa sannan ya fara kokarin aiwatar da abinda ya dawo dashi a kanta, kamar an tsire mata allura ta firgita ta mik’e zata sauka daga kan gadon ya rik’o ta yace, “Baby kar ki yi min haka ki tsaya dan Allah.” Kai take girgizawa tace, “ban tabbatar da abinda ya faru ba mafarki bane sai yanzu, ban tabbatar da bani da hankali da na sake sauraren ka ba sai yanzu, ban tabbatar da nayi kuskure ba sai yanzu, wallahi baza ka smau abinda kake so ba a wajena” ta fad’a tana fita da gudu yayi saurin diriwa ya tsaya a gaban ta yace, “Dan Allah Baby ki tsaya kiji, Haba baby ni ne fa dan Allah ko tsaya sau d’aya kawai.”
A guje ta fita ya bita amma kafin yaje ta kulle k’ofa ya daki k’ofar yace, “Wallahi in baki bud’e ba sai na b’alla k’ofar nan, Fiddausi kizo ki bud’e saboda abin nan na auro ki, Kizo ki bud’e wallahi na bud’e da kaina sai na yi miki abinda baki tunani ba.” Shiru yaji alamun bazata bud’e ba sai yayi kwafa ya juya ya koma ya shiga d’akin d’azu ya d’auki wayar sa ya kira Malam bugu biyu ya d’auka Alhaji Bello yace, “Malam Yarinyar nan tak’i amincewa fa, kuma kace sai idanun ta biyu shine aikin zaiyi na rasa ya zan mata wallahi. Kai ka ce nazo mata a yau amma gashi nazo ta gudu harda kulle k’ofa.”
“Da girman ka da komai mace guda d’aya ta gagare ka? Guda d’aya ce fa ba guda goma ba. Kasan yadda zakayi komai ya faru a yau in ba haka ba sai dai ka jira a samu wata ranar da hakan zai faru, kayi kokarin ganin kayi komai a yanzun nan ai ba k’arfin ka tafi ba kuma saboda haka ka auro ta, ya kamata ka tabbatar da abinda nake fad’a maka kafin kazo kana dana sani.”
Alhaji yace, “shikenan Malam nasan abinda zanyi m yanzun nan.” Kashe wayar yayi ya cigaba da danna wayar kafin ya saka a kunne yace, “ku shigo cikin gidana yanzu nan.” Ajjiye wayar yayi ya koma ya fita suka dawo tare da maza manya guda biyu k’arfafa har kofar d’akin Fiddausi ya kalle su yace, “ku cire min k’ofar nan.” Da k’arfi mutum d’aya ya dake ta motsa ya sake dukan ta ta sake motsawa a taree mutum biyun suka dake ta sai ta balle suka shiga suka ganta a zaune a kan gado tana kuka sosai dan duk dukan k’ofar da ake bata ji ba ba’a hayyacin ta take ba.
Ganin sun shigo sai ta zabura zatayi bandaki ya kamo hannun ta y kalle su ya ce, “ki d’aure min ita akan gadon nan, Kuyi mata ruf da ciki kamar yadda aka saba .” Kuka take tana son kwacewa tana cewa, “Dan girman Allah ka kyale ni kar kayi luwadi dani, ni musulma ce dan Allah ka kyale ni kar ka saka na sab’awa Allah.” A lokacin ta kwace daga rik’on da yayi mata ya kalle su yace, “ku kamata nace.” Kafin ta kai ga shiga band’akin mutum d’aya y d’auko ta cak kamar yar tsana tana wutsil wutsil da k’afa ya jefa ta kan gadon.
A lokacin d’ayan ya shigo da doguwar igiya ya danne Fiddausi suka d’aure ta a kife kamar yadda yace suyi haka sukayi mata. Bayan sun gama ya kalle su yace, “kun tabbatar baza ta kwace ba?.”
“Bazata kwance ba Oga, anyi nata d’aurin da sai da a kwance ta.”
Ya mats kusa da ita sannan ya kalle su yace, “Kuje.” Ba musu suka fita shi kuma ya k’arasa inda Fiddausi take kwance tana ihu.
“Kar kayi min haka dan Allah ka kyale ni, bana son aikata abinda kake so na aikata dan Allah ka kyale ni. Na amince ko mai kake so zanyi amma banda wannan, komai kake so a gangaar jikina ka yanke amma dan girman Allah kar kayi min haka.” Ya fara tartare rigar ta daga baya yace, “da kin amince ta ruwan sanyi da ba’a zo wajan nan ba, amma sai kika k’i ke ga mai taurin kai ko? Baki San saboda abin na auro ki kenan ba?. An fad’a miki duk abinda nayi a kanki saboda na auro ki ne kawai na kwanta dake kiyi ciki ki haihu? Haba Fiddausi zaman wannan ai ya wuce.”
Kuka take sosai har muryar ta na dashewa tace, “Na amince ka sake ni ka rabu dani amma kar ka aikata abinda kake niyar yi dani dan Allah, ka taimaka min ka agaji rayuwata bana so. İn kashe ni ne ka kashe ka kai inda zaka kai gangaar jikina amma dan girman Allah ka dakata da abinda kake niyar aika min.”
“Keda barin gidan nan kar ki kawo shi kusa a zuciyar ki, zaki bar gidan amma ba yanzu ba sai lokacin da naga damar hakan, kuma wallahi sai nayi dan abinda na kawo ki dan shi Kenan baki isa ki saka ni asara ba.” ya fad’a yana hawa kan gadon a daidai Lokacin Fiddausi tayi k’ara mai k’arfi.
#Mai daki
#Book3
#Nana Haleema
#Paid
#500
Book3
010
Idanun ta sun yi mata mugun nauyi da ta fara bud’ewa sai ta mayar ta kulle saboda ji take kamar an saka wani abu an danne mata su a haka ta fara bud’e Idon ta a hankali duk da nauyin da suka yi mata haka ta bud’e su tun tana gani biyu-biyu har ta bud’e idon tass a cikin d’akin tana sake kallon d’akin kamar ya canja mata. Hawaye ne ya sakko daga idanun tana jin zafi a bayan ta ta kalli gefen ta taga ruwa ne aka saka mata yana shiga jikin ta da alama suma tayi a lokacin ta farfad’o.
Hannu ta saka tana shafa jikin ta tana hawaye sosai kafin ta kalli gefen ta taga Aliya ce a zaune a kusa da ita tana kallon ta ganin ta bud’e ido tace, “Sannu Fiddausi.” Sai kukan yafi na baya gudu muryar ta na rawa tace, “Daman duk zantukan da muka tattauna ba mafarki nake ba? Kenan har zubar da cikin da ya saka aka yi min ba mafarki nake yi ba?. Zafin da nake ji a jikina hakan yana nufin yayi luwad’i dani ko Aliya?.”
Itama hawaye ya sakko mata cikin tsananin tausayin rayuwar su ta rik’e hannun ta tace, “Ba mafarki kike ba Fiddausi, da gaske ne kin auri Alhaji Bello mai amfani da matan sa dan neman duniya, da gaske ne cikin sa da yake jikin ya saka an zubar, da gaske ne yayi amfani dake ta baya Fiddausi.”
“Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un!!. Ina zan saka raina ni Fiddausi? Na sab’awa Allah na aikata luwadi, Hasbunallahu wani’imal wakil, Wayyo Mamana.”
Aliya tana kuka sosai itama tana kuka kamar ita aka yiwa abinda aka yiwa Fiddausi dan tasan zafin abun da rad’ad’in da zaka dinga ji a zuciyar ka da ruhin ka tace, “na fad’a miki daman ki yi addu’a kika nuna ke bai isa ba saboda kina ganin kamar kina da k’arfi, wallahi saboda hakan ya auro ki kawai ki yi hak’uri Allah yana gani yasan ba da son ranki hakan ta faru ba, Alalh bazai kama ki da laifin aikatawa ba dan ta k’arfi akayi amfani dake. Kiyi hak’uri kawai kiyi addu’ar Allah yasa wanna shine na farko kuma karshe kawai. Dan in ba addu’a ba anjima zaki sake ganin sa ya maimaita abinda ya saka aka yi miki ya sake cika burin sa akan ki, bai damu da baki da lafiya ba indai zai samu biyan bukatar sa wannan ke kika jiyo.”
Fiddausi tace, “bazan sake zama a gidan nan ba balle ya sake lalata dani ba, wallahi bazan zauna ba yau d’in nan zan bar garin nan; a Kano zan kwana yau gidan mu zanje” ta fad’a tana cire allurar hannun ta ta mik’e zaune sai ta kasa zama ta koma ta kwanta tana cewa, “na kasa zama Aliya na kasa, Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un, na kasa zama ya zanyi?” Ta fad’a a gigice tana kuka sosai wanda yake nuna tsantsar k’unar da zuciyar ta take ciki.