Sashe 31
Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ki ajjiye ko wanne tunani yana da kyau kije gaskiya.” Ameena tace, “ni wallahi nauyi nake ji.” Rukayya tace, “Akwai nauyi amma haka zaki je saboda Ammah.” Ameena tace, “to zan san abinda zanyi.” suka cigaba da hira kafin su kashe wayar.
Rukayya tana yanke wayar aka shigo falon ta kalli wanda ya shigo ganin mijin ta sai tayi dariya tace, “banji motsin ka ba.” Ya k’araso ya zauna yace, “daman ai baza kiji ba kina waya.”
“Sannu da zuwa.” Kallon ta yake yi bai amsa ba sai tayi murmushi ta sunkuyar da kai yace, “wannan sunkuyar da kai yaushe za’a daina shi Rakiya?.” Tace, “nifa ka daina cemin Rakiya Allah bana so.”
Ya rik’o hannun ta ya dawo kusa dashi sosai yace, “ni kuma ina so saboda yadda kike shagwab’a in fad’a miki yana burge ni.” Tayi dariya ta kwanta a jikin sa yayi murmushi yana jin farin ciki a zuciyar sa tace, “na kawo maka abinci?.”
“A’a ruwa kawai zaki bani abinci sai anjima.” Ta tashi ya d’auko ruwa ta kawo masa yace, “babu sanyi ruwan, rashin wutar nan yana damuna ga gidan babu haske in dare yayi, ya kamata ayi wani abun ko k’aramin inji ne a samu.”
Rukayya ta zauna tace, “ni banga amfanin siyan wani inji da kake magana ba wallahi, yanzu aka siyi inji kud’in fetur din ma ai zaman kansu suke yi. Gidan nan bashi da zafi ko kad’an in da wutar ma ba’a cika kunna fanka ba saboda babu zafi, haske kuma akwai wanda ake kunna kuma ba’a rasa wuta a unguwar injin me za’a siya?. Da siya ma gwara a biya kud’in school bus din su Amir ka huta da yawon d’auko shi Kullum.”
Kallon ta yake yi yana tuna wani abu da ya gabata baice komai ba yana kallon ta itama haka sai yayi murmushi yace, “ni zaman duhun ne bana so.”
“Ni kuma bai dame ni ba, indai a Nigeria kake a zaman duhu ka saba dashi.” Yayi murmushi kawai tace, “ka dawo da wuri, Allah yasa lafiya.” Shiru yayi baice komai ba yana jin dad’in yadda take kula da lamarin sa, in bai dawo da wuri ba bazata tambaya ba sai ta jira ya huta sannan zatayi magana haka in ya dawo da wuri ma sai ta jira ya huta zata tambaye shi.
Yace, “Waya akayi min ana ne mana a unguwar nan shiyasa na dawo.”
“Allah yasa lafiya.”
“Lafiya lau sai alkhairi.” Ya kalle ta yace, “dawo kusa dani zanfi jin dad’in baki labari.” Tayi murmushi ta dawo ta zauna tace, “ina Jin ka.” Ya rungumo ta jikin sa yace, “Kamfanin Airtel ne suke so zasu yi service a unguwar nan shine suke ya searching waje suka gano area nan da muke a nan ya kamata ayi.”
Rukayya tace, “meye ma service?.”
“Wannan dogon karfen.”
“Oh na gane.”
“To gidan nan yana daga cikin wajan da suka nema zasu rushe su had’e waje d’aya suyi services din, shine aka kira ni ake zancen zasu ninka mana kudin gidajen mu sau uku. Kinga ni wannan gidan nan sunde zasu bada naira miliyan sha biyar amma a cikin sati d’aya zamu tashi mu basu wajan. Yanzu sun bamu daga nan zuwa gobe kayi shawara ni na rasa me zance musu wallahi.”
Rukayya tace, “to me ka yanke?.” Ya kalle ta bayan ya had’a fuskar sa da ta ta yace, “shine nazo muyi shawara dake ai, ya kike ganin za’a yi?.” Rukayya ta zame fuskar ta ta kwanta a kafadarsa tace, “ni sai nake ganin da ka karb’a kawai.” Ya katse ta yace, “mu karb’a dai ba na karb’a, ki daina saka ni ni kad’ai har dake.”
“To mu karb’a, amma kayi shawara da Alhaji Kaji me zaice.”
“Kece a kusa dani a yanzu kafin Alhaji, dake zan fara shawara kafin naje wajan su.”
Rukayya dad’i ya mamaye mata zuciya samun mijin da zaiyi shawara da ita hakan yana yi mata dad’i sosai tayi murmushi tace, “to nidai a ganina a shawara ta a karb’a, sai a samu wani gidan a siya sauran kud’in ba sai ayi amfani dasu ba.” Ya girgiza kai yace, “kamar me za’a yi dasu?.”
“Kamar a juya su mana daga biyar su koma goma, ko ka siyi adaidaita sahu ka bayar ana aiki dashi ana kawo maka balance. Yana da riba sosai Baba ana yi masa.”
“Banji kince a siya mota ko a siya wani abun ba.” Rukayya tace, “eh to, siyan mota yana da amfani amma ta wani b’angaren bashi da amfani a yanzu. A Bari nan gaba a siya a juya kud’in in Allah ya saka albarka sai kaga an samu ninkin su kafin shekara.” Yayi murmushi yace, “haka ne maganar, zanje wajan Alhaji in na d’auki Amir zamu wuce zuwa dare sai mu dawo zanji me zaice.” Tace, “to shikenan Allah ya saka mana albarka.” Ya amsa da amin yana ji a zuciyar sa yanzu yasan yayi aure.
Fiddausi ta rame sosai ta fita daga hankalin ta gabad’aya ta koma kamar ba ita ba ko abinci bata iya ci m kullum cikin tunanin gida take ko bacci babu dan da ta kwanta sai taji kamar zai so ya sake amfani da ita ga baya sai ta girgiza ta tashi gabad’aya ta koma kamar mai tab’in hankali.
A daren ranar tana zaune a kan tiles a cikin d’akin ta ta gama kukan ta ya shigo yana kallon ta yace, “ke bakya gajiya da kuka ne? Baki ga y’an uwan ki su Aliya sun saki jikin su ke kin kasa hakan?.”
D’ago kai tayi tana kallon sa dan rabon ma da ta ganshi ta manta hawaye ya zubo mata ya bita da kallo yace, “haka kika koma? Duk abincin gidan nan bakya ci ne ya saka kika koma kamar mahaukaciya?.”
“Ka mayar dani gidan mu dan Allah, iyayena hankalin su ya tashi dan Allah ka barni na tafi.”
Alhaji yace , “kinzo rayuwar farin ciki ne fa, na ajjiye ki a babban gida ga mota ga kudi ga komai to meye na damuwa ki koma gıda?.” Ta goge idanun ta tace, “meye amfanin kudi wannan gidan? Meye amfanin kud’in da babu farin ciki?. Ka rik’e kud’in ka mayar dani gida na gaji da zama dakai wallahi.”
“Ni ban gaji da zama dake ba Fiddausi, Nidai yanzu nazo ki bani hakkina” ya fad’a yana matsowa kusa da ita tayi baya da sauri tace, “baza ka sake samun jikina ba, ka barni dan Allah ka tafi.” Ya kamo ta da k’arfi yace, “ai baki isa ba wallahi, sadaki na bayar na aure ki dan haka dole ki bani abinda nake so.”
“Wallahi bana cikin tsarki dan Allah kayi hak’uri.”
“Ina ruwana dan kina cikin jini? Babu abinda zai hana ni.”
“Innalillahi, dan girman Allah kayi min haka kar ka saka na sake aikata haramci dan Allah kayi hak’uri.”
Tsaki yayi ya cilla ta kan gado yabi bayan ta bata da k’arfin kokawa dashi sai kuka da hawaye amma bai saurara mata ba sai da yayi abinda yake so da ita sannan ya tsallake ta ya fita ya barta a wajan tana kuka sosai. Godiya take a zuciyar ta da Allah ya saka tana da tsarkin babban tashin hankalin ta ace babu da ya gama cutar ta.
Ta kasa tashi balle ta gyara kanta ta rasa me zatayi kuka akwai yake zuciyar ta har bugawa take yi sosai kamar zata fito waje. Tafi awa d’aya a wajan bayan fitar sa bata motsa ba sai daha baya sannan ta iya tashi ta yi wanka ta fito tana ji kamar ta kashe kanta akwai ta huta da rayuwar dadbobin da take a gidan nan gwara ace ta mutu ta huta kawai. Bata so ya sake samun jikin ta ba duk da ba abinda bata so yayi da ita ba amma bak’in ciki take ji a zuciyar ta da hakan ta sake faruwa tsakanin su.
#Mai Daki
#Book3
#Paid
#Nana Haleema
Book3
019
Nan da nan zazzab’i ya rufe Fiddausi, jikin ta sai rawa yake yi a lokacin Aliya ta shigo ganin hankalin da take ciki hankalin ta ya tashi tace, “Bara na kira a kai ki asibiti.” Ta rik’o hannun tatace, “gida zanje, ki kaina gida, ki fitar dani daga nan dan Allah.”
“Ban san yaya zan fitar dake ba Fiddausi dana sani da yanzu na fitar da kaina, Kiyi hakuri kawai ki karb’i kaddara ki da hannun dama.”
“Na cuci kaina, na cuci rayuwata, Wayyo Allah ni Fiddausi na shiga uku. Na baro gidan da ake bani farin ciki, ake bani abinda nake so, komai nace shi ake yi, har ba’a so nayi kuka. Na kawo kaina inda kuka ya zama abincina” ta fad’a tana kuka sosai jikin ta ya sake d’aukar zafi sosai.
Alhajin ne ya sake shigowa shida wani babban mutum kamar sa suna kallon Fiddausi yace, “ka ganta nan, kuma tana cikin jini lokacin da aikin ka zaiyi kyau kenan.” Mutumin ya kalli Fiddausi yayi murmushi ya shafa gemi yace, “Tayi wallahi, yanzu ka bani kenan?.”
“Ahh na baka mana, ai kasan ni dai bani na baka ne” ya kalli Aliya tace, “ke tashi ki basu waje.”
Aliya tace, “kaji tsoron Allah, ka tuna zaka mutu wata rana kaima kuma zaka koma ga Allah.” Yayi tsaki yace, “zaki wuce ko sai na buga ki da k’asa? Ina magana kina min maganar banza?.” Aliya tace, “bazan fita ba” ta fad’a tana kuka Fiddausi ta rike ta sosai jikin ta sai rawa yake yi sosai kamar zata shid’e saboda abinda take ji a zuciyar ta da gangaar jikin ta.
Ya kalli Alhaji yace, “kayi akwai abinda yake gaban ka kar wannan kar ta dame ka.” Yayi murmushi yana cire hula yace, “daman mu ai mata mutanen mu ne dan mun tub’e a gaban si ai ba wani abun ba” ya fad’a yana yin inda Fiddausi take yana kallon ta. Sake kankame Aliya tayi jikin ta na mugun rawa hankalin ta ya tashi sosai ta masa magana sai rawa da jikin ta yake yi.