Sashe 40
Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shigowa yayi da maza biyu d’aya ya rik’e Aliya d’aya ya rik’e Naja'atu cikin b’acin rai y rik'e Fiddausi ya fara marin ta ta ko ina yana cewa, "Dan uban ki dan uwar ki bana ce miki duk wanda na sake kawo harkar samuwa kika sake b'arar min da ita ba sai na kashe ki?." Duk da dukan ta yake yi amma cewa tace, "ka kashe ni din, zanfi jin dad'i ace ka kashe din na huta da wannan bala’in da nake ciki."
"Zaki ci uban ki kuwa" ya fad'a yana janta ya fita da ita inda security sa suke ya cillar da ita yace, "ku zane min ita sannan ku yi abinda kuke so da ita" yana fad'a ya bar wajan.
Ja baya Fiddausi take yi suna kusanto ta d'aya ya fara dukan ta ta ko Ina tana ihuu tana kuka amma bai daina ba duka yake mata da bulala, neman d'auki take amma babu wanda zai kawo mata d'auki sai Allah sai da suka yi mata duka sannan suka ja ta wani d'aki na farkon yace, "waye zai fara?." D’aya yace, "A'a Nidai na yafe." D’ayan ma yace, "nima haka, matar Alhaji Bello ce watakila ma tana da kanjamau bazan gogawa kaina ba haka kawai Ina zaune Lafiya. Wannan mutumin shi kansa bai San adadin halittar da yayi mu’amala dasu ba, har akuya ma ance bi yake yi.”
Sukayi dariya a tare baban yace, "mu kyale ta zuwa anjima ma fito da ita mu kaita matsayin mun yi." Ai kuwa haka sukayi sai kusan mintina talatin sannan suka d’auki Fidy kamar jaririya aka mayar da ita b'angaren ta aka ajjiye tana kwance cikin jini dan duk sun fasa mata jikin ta.
A lokacin wanda suke tsaron su Aliya suka bar wajan duk aka yi inda Fiddausi take kwance fuskar ya ta kumbura baki ya fashe . Naja'atu tace, "Yanzu haka zamu cigaba da zama a gidan nan baza mu samu hanyar fita ba?." Aliya ta kalli ko Ina ta tabbatar babu camera sannan tace, "gashi mun samu d’azu ya d’auki wayar amma kafin mu kai ga magana suka shigo, kafin mu sake samu wayar ta shiga ma yanzu aiki ne."
Naja'atu tace, "ki bar batun waya mafita ya kamata mu samu mu har gidan nan kafin ya kashe mu."
"Ta ya ya zamu fita Naja'atu?."
"Gwadawa zamu yi, rashin gwadawar shine ya kaimu har yanzu a gidan nan bamu fita ba. mu gwada mu gani in a dace mun dace dukkan mu."
"Ni zuciyata zuga ni take yi mu kashe Alhaji kawai." Naja'atu tace, "na jima da wannan tunanin indai zaku iya aiwatarwa nima zan iya mu kashe shi."
Aliya tace, "in muka kashe shi baza mu tsira ba za'a kama mu k’arshe mu kare rayuwar mu a prison guduwar mu daga nan itace mafita.
"Muna da dama a yanzu na tabbatar baya nan yana wajan Nabila, gashi dare yayi sosai ya ku ke ganin zamuyi?."
Aliya tace, "Fiddausi baza ta iya tafiya ba." Fiddausi da jini yake ya bata mata jiki tace, "zan iya."
Naja'atu tace, "da rashin lafiyar nan ta ta zamuyi amfani mu shiga mota a kai mu asibitin gabad’aya." Aliya tace, "amma kin san na cikin gidan nan za'a je ko?." Naja'atu tace, "jira ni kawai, kafin na dawo ki tabbatar kema kin zama mara Lafiya wacce za’a had’a a kai. Kuyi addu’a Allah yasa mu dace. Ina zuwa" ta fad’a tana tashi ta fita jim kad’an sai gata da security gidan su biyu tace, "kinga halin da suke ciki itama Aliya yanzu ta gama amai, ku taimaka mu tafi dan Allah kafin su mutu. Tausayi Fiddausi ta basu amma basa su aikata babu umarnin Alhaji ba d'aya yace, "wayar Alhaji a kashe yake baice mu kai ku asibiti ba dan haka babu inda za'a je."
"Yanzu in suka mutu bakwa ganin kuma da alhaki? Kuma shima Alhajin in suka mutu a hannun ku bakwa ganin zai yi muku ba daidai ba?." D’ayan yayi shiru sai ya k’arasa inda Fiddausi take ya sab’ata a kafad’a yace, "muje kawai." Naaatu ta rik'e Aliya suka fito aka saka su a mota Naja'atu zata shiga yace, "ke ai lafiyar ki qalau Ina zaki je?."
Gaban ta ya fad’i sosai sai tace, " indai a gidan nan ne ba’a zama Lafiya lau, yace naje a zubar min da ciki." Da kai yayi mata alamun ta shiga suka shiga baya su kuma suka shiga gaba suka fita. Asibitin gidan suka je suka dinga kiran wayar likitan amma tak'i shiga driver yana taksi yace, "likitan baya d'auka yanzu ya zamuyi dasu? Kaga numfashi waccan har ya kusa d’aukewa" ya fad’a yana kallon Fiddausi.
"Muje cikin gari nasan yana can.” Gaba yayi da motar zuwa asibitin da yake kusa dasu private aka karb’e su aka kwantar dasu duk a d’aki daya suna tsaye a k'ofar d’akin su kuma suna gadi. Ruwa aka sakawa Fiddausi aka gyara mata ciwon fuskar ta da hannun ta nurse d’in tana fita Aliya ta mik’e zaune ta kalli ko ina na d’akin ga taga nan amma kawai k’arfen da zai hana ka fita ta dafe kai ta sakko daga kan gadon ta shiga band'akin nan taga akwai taga kuma babu k’arfen sai dai k’arama ce.
Fitowa tyi a hankali suka taimakawa Fiddausi ta tashi suka shiga ba d’akin aka rufe murfin masai aka taka amma tsahon su yak’i kaiwa, drum din Naja’atu ta gani suka zuba ruwa a ciki ba mai yawa ba suka d’auka aka d’ora a kan masan Naja’atu ta ta cire tagogin ta sakko suka fara d’ora Fiddausi suna tura ta har ta fad'a ta tagar ba tare da sun san ina ne ba, Aliya ce ta fara hawa itama ta dira Naja'atu tana ji ana buga k'ofar hankalin ta ya tashi sosai ta rud’e Allah ya bata sa'a ta dira itama sai gasu a bayan asibitin Aliya ta bugu a k’afa sosai Naja’atu kuma a hannu suka d'aure suka mik’e dakyar suka tashi suna tafiya da sauri har suka je bakin gate mai gadin yana bacci suka fita, suna fita daga gate din sai gudu kamar wanda suka gudu daga hannun masu garkuwa da mutane.
#Nana Haleema
#Book3
#Mai daki
#Paid
#500
Book3
23
Gudu suke sosai basu san inda suke jefa k’afar su ba dukkan su babu mayafi balle hijjabi. hanyar asibitin babu komai sai fitilin titi tafiya suke suna fatan Allah ya kai su cikin gari. Fiddausi ce ta gaza gudun ta tsaya tana hakki duk suka tsaya suna jan numfashi mak’ogwaro ya bushe Aliya tace, “ki daure kizo mu tafi.” Kai take girgizawa tace, “bazan iya ba, kuje zan kub’uta nima ku tafi kar a kama ku.” Kuka take yi sosai Naja’atu tace, “baza mu tafi mu barki ke kad’ai a nan ba, ki daure mu cigaba da gudu kar su gane bama cikin asibiti kuzo ku tafi.”
Dakyar ta iya tashi suka cigaba da gudu ba suyi nisa ba ta sake zama tace, “Wallahi bazan iya ba, kuje kawai Allah zai kubtar dani ku tafi.” Haske su akayi da fitila dukkan su suka tsorata suna tunanin shikenan a kama su sai suka ga ma’aikatan tsaro ne suka k’araso inda suke d’aya yace, “ku kuma daga ina kuke? Su waye ku?.” Aliya tace, “Kama mu akayi mun gudo ne, ku taimaka ku d’auke mu daga nan kar su biyo mu su sake kama mu.”
“Kidnapping din ku akayi?” Naja’atu tace, “Eh, ku taimaka mana dan Allah.” Wanda yake kusa da wanda yake musu tambaya yace, “Sir yanayin su ya tabbatar da abinda suke fad’a, mu taimaka a kai su asibiti a duba su, suna jin jiki musamman waccan” ya fad’a yana nuna Fiddausi da take kwance akan kwalta. Shugaban nasu yace, “ku d’ago ta ku shiga mota muje asibiti.” Dakyar suka iya d’aga Fiddausi aka saka ta a mota suka shiga akayi gaba.
Kasancewar da hukuma nan da nan aka karb’e su Fiddausi a asibiti dan dukkan su sai da aka basu gado, Aliya wajan dirowa ma taji ciwo sosai a hannu Naja’atu kuma ta karye a hannu amma da yake ceton rai yafi fitar ran wahala basu ma sani ba burin su kawai su Gansu a cikin gidan su.
Washe gari.
“Kamar ya sun gudu? Kun San abinda kuke fad’a min kuwa? Kun San me kuke cewa?” Alhaji yake fad’a cikin ihuu yana kallon wanda suka fita dasu Fiddausi jiya. Direban yace, “Alhaji bamu san guduwa zasu yi ba da bamu fita dasu ba, kuma tsakani da Allah mun ga yanayin su suna jin jiki sosai shiyasa…..” kyakykyanwa mari Alhaji ya sauke masa a kuncin sa yace, “da kai da jin jikin kunci uban ku, meyasa baku tambaye ni ba? Meyasa kuka yi komai bisa umarnin kan ku?. Saboda haka na ajjiye ku daman? Badan komai a fad’a min na bada Umarni nake ajjiye daku ba?.” Shiru sukayi basu ce komai ba ya dafe kansa yana zaga falon cikin tashin hankali yace, “na rantse dan Allah matuk’ar suka tsallake Abuja suka shiga wani garin kashin ku ya bushe, wallahi sai nayi maganin ku sai kunyi dana sanin da baki tab’a yi ba.”
Kai da Kaga Alhaji Bello kasan yana cikin rud’ani da rashin hankali wanda ya bayyana k’arara akan fuskar sa, ya cire babar rigar ya ajjiye yana girgiza kansa dan abinda ya faru dashi gwara ace duka mutuwa sukayi a dace sun gudu. Bai tab’a hasaso hakan ba da ya d’auki mataki tun kafin abin ya faru. Ya rasa abinda yake masa dad’i domin guduwar su illa ce ga rayuwar sa gabad’aya. Waya aka yi masa kamar bazai duba ba sai kuma ya duba ganin mai kiran sai ya d’auka ya saka a speaker aka ce, “Alhaji bamu gansu ba, mu tabbatar da guduwa sukayi dan cameras da take gate din asibitin ta d’auke su lokacin da suka fita.”