Sashe 99
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni kuma ya koma kusa dani lokacin aman ya tsaya amman duk jikina ya mutu ta yadda ko hannu bana Iya dagawa. Ya cire min kayan jikina tare da dakko min wasu marasa nauyi a cikin trolley dina da yake tana sashen nashi, akan kujera ya kwantar dani yaje ya dauke bedsheet din ya kai cikin washing machine, yana kokarin gyara gurin aman sai yaji kiran waya yana dubawa yaga Dr Fiddau ce.
“Yauwa shigo Dr.”
BA bata lokaci ta shiga bayan ta nuwa masu tsaron kofa Id card d'in ta duk da cewar sun san ko wacece ita. Kwance taga Dije ga kuma amai hakan ya tabbatar mata da cewa akwai wani bayani. Allah ya taimaka cikin akwatin da tazo dashi akwai pt tace tana son tayo fitsari. Daman tana ji dan haka babu musu tace Salman yazo ya kai ta toilet. A bakin kofar ya tsaya saboda Dr Fiddau duk da cewar tana can gurin gyaran aman, Dije tayo fitsarin a cikin wata yar farar roba Salman ya karba ya mikawa Dr. Tana saka pt d'in babu bata lokaci ya nuna mata positive.
Fuskarta cike da murmushin kamar ita ce za'a yiwa albishir d'in ta kalli Salman tana dariya sosai tace.
“Allah ya taimake ka ya kara maka lafiya da nisan kwana. Ranka ya dade! Gimbiya na dauke da juna biyu congratulations.....”
Da sauri Salman ya juyo yana kallo na ido waje baki bude, ni kuma saboda mamaki ban san lokacin da naji karfi a jiki na ba, nabi cikin da yake a shafe da kallo. Salman kuwa kusa dani ya dawo tare da kamo hannaye na ya jani jikinsa ya rungume, hawaye na zirarowa daga cikin kyawawan idanun sa....
***Hannu na ya kama ya kaini wani dakin ya kwantar dani, Na lumshe ido bacci ya dauke ni shi kuma ya shiga bandaki, alwala yayo yazo ya yi raka'a biyu tunda ya kafa goshinsa be dago ba tsawon lokaci yana ta faman yiwa Allah godiya da wannan ni'imar da ya bashi. Yana saka ran karbar duk abinda Allah ya bashi da hannu biyu-biyu mace ko namiji duk wanda yazo yana maraba.
Fita yayi zuwa daya dakin gabaki daya Dr Fiddau ta gyara sai kamshi ke tashi, ya yi alkawarin da safe zai bata tukwici na musamman, dana albishir da kuma na gyaran da tayi wanda bata nuna kyankyami ba. Kayan bacci sa ya saka daga nan ya nufi inda Dije ke ta faman bacci hankali kwance. Salman ya zauna yana kare mata kallo, ji yake kamar ya maida ita cikin sa dan ta riga ta zame masa farin ciki marar yankewa.
Bakinsa ya dora akan nata ya tsotsa, tayi juyi wato tai rigingine ya sake gyara zama yana bin kyakkyawar fuskarta da tai fayau saboda jikin duk ya mutu. Cikin zuciyarsa banda sanya mata albarka babu abinda yake yi, 'Ina sonki Deejah na, Allah ne ya hada mu a lokacin da banyi tsammani ba, ubangiji ya faranta miki my love kamar yadda kika sani farin ciki, ya jikan iyayenki, yasa suna gidan aljannatul firdausi.
Kyakkyawar runguma ya bata yana lumshe ido, so yake bacci yazo amman farin ciki ya hana shi. Kansa ya mayar kan kirjina ta ya yi pillow dashi, yadda yaji numfashinta yana sauka tare da bugun zuciyarta sune suka sanya shi jin baccin, tunawa ya yi ba ita kadai bace yanzu gashi ya dora mata wani nauyin, dan haka ya koma ya kwanta tare da jayota ta dawo jikinsa, da kyar ya samu a ranar ya runtsa.
Da asuba ma ya riga ta tashi, amman dan karya tashe ta sai shima yaki ya tashi. Ita Kuma da ta farka ko bude ido ba tayi ba, jinta a jikinsa yasa ta cewa.
“Zan Sha tea.”
Salman ya shafi kaina yana magana cike da tausayawa.
“Taho na kai ki kiyi brush da alwala tukunna.”
Na katse shi da sauri dan ni kadai nasan abinda nake ji.
“Dan Allah dan annabi ka fara bani tea d'in na sha, ko tashi bazan Iya ba yunwa nake ji wallahi.”
Jin hawaye a jikinsa ne yasa shi saurin dagoni ya kwantar dani shi kuma ya nufi kitchen. Kettle ya dakko ya zuba kayan dafa shayin ya dara akan electric, be baro gurin ba sai da tea d'in ya yi sannan ya zuba a tea cup yasa madara da milo sai sugar kadan ya taho min da cake. Ina jiyo takunsa na tashi tun kafin ya karasa shigowa na mika masa hannu, be bani ba ya samu guri kusa da ni ya zauna da nufin bani a baki na girgiza kai tare da karba a hannuna Ina jujjuya cup d'in tamkar ban san shi ba. Cikin turo baki nayi kurba daya Ina cewa.
“Yanzu dan wannan cup din Ina zai je min? Kawai dai in yi manage idan na idar da sallah sai na kara.”
Salman ya bude baki kawai yana kallonta, bama tasan yana yi ba saboda yunwar da ke sakularta. Bata sauke cup din ba sai da ta shanye shi tas ko ta kan cake d'in ba tayi ba. Yasa hannu ya karbi cup d'in yana leka ciki yaga babu.
“Bari nayi sallah.”
Na fada Ina kokarin sakkowa daga kan gadon. Shine ya taimaka min duk da cewa naji kwarin jikina amman Sai da ya kaini toilet sannan ya fito ya koma dayan shima ya yi alwalar ya dawo rike da doguwar riga a cikin sabbabin da na siyo a Lagos ya saka min yaja mu limanci muka yi sallah. Waigowa ya yi muka hada ido nayi saurin kawar da kai dan na tuna abinda Dr tace masa jiya wato Ina da juna biyu, ya matso kusa dani tare da dora hannunsa saman cikin yana fadada murmushinsa yace.
“Good morning little princess/little prince. Papa yana gaisuwa mai ban girma, Allah ya albarkaci kome nene a cikin nan.”
Hannu nasa tare da ture nashi daga kan ciki na ina yatsina fuska nace.
“Haka na ce maka haihuwa zanyi?”
“Tunda nayi kokarin aiki aka bani tukwici. A kawo shayin?”
Sai da na harare shi sannan na daga kai alamar eh a kawo min sannan ya ja min hanci tare da sumbatar goshi na ya mike yana cewa.
“I love you Dijangala na.”
Cup din da nasha dazu ya dauka har ya kusan fita nayi saurin cewa.
“Nifa bana son wannan cup d'in, babba zaka zuba min ko na rubber ne.”
“Yadda kika ce haka za ai my Gimbiya.”
Juyawa nayi ban ce komai ba, sai bathroom da na shiga tare da sakarwa kaina ruwa, banyi aune ba naji mutum ya bude kofar ya shigo, nayi saurin juya masa baya ganin shima da shirinsa na wankan ya shigo a rai na nace 'Salman akwai fiti na kala-kala'. Rungume ni ya yi ta bayan yana goga ruwan a fatar jikina, na rintsa idanuwa kamar yana gani na ya fara magana dai-dai kunne na.
“Wai da wannan gajan na jiya shine Mas'oud d'in da ake ta min fitina akan shi?”
Nayi masa banza dan ba zan Iya magana ba duba da yadda yake wasanni da fitulin kirji na, ga ruwan da yake zuba a jikin mu gashi ya hade mu a guri guda yana wasa da hannunsa a jikina.
“Babe... Jia nata kiran ki bakya dauka. Meyasa? Kinga damuwar dana shiga kuwa?”
Shiru nai masa na matso lavender shower gel dina na shiga wanke fuska ta da shi. Hannun sa yasa ya shiga daurayemun fuskar yana sake tambaya ta. A gajiya na bashi amsa, Gashi ya sosomun inda yake kaikayi wato masoud da ya shukrah kan babban balai.
“Afuwan Yallabai.. Ya shukrah tayi bako shine fa nad’an jira su gama sai na taho. Saboda bamuyi sallama ba..”
Kunsan mata da miji, Dukda ban wani shaku dashi ba sosai, Sai naji bazan iya boye masa ba gaskia. Uwa uba duk wani janye kai na dana dinga yi a baya ina nesanta zucia ta agare shi duk yawanci saboda Masoud ne. Kafin na samu yafuta arai na Salman din ya fara maye gurbin sa, Saboda k’aunar daya ke zubamun. Sai na samu kai na da gaya masa duk abunda yafaru daren jia. Na kar’kare da,
“Shine wanda kagani tare da Kawu daddy awaje. Hak’uri yake bashi saboda yace wallahi bazata aure shi ba ya riga ya mata miji...”
Kyakkywar runguma Salman yayi mun, Ya zuba mun ruwa ajiki na, Yana cigaba da goga mun soso irin me yatsun nan a jiki na romantically...
“Oh haba..? Ko shine wanda nagani da daddy a tsaye. Yanata bina da kallo. Allah yasa dai be gane ni ba.”
“Eh shine..”
“Kin san Allah ni kunya ma naji da naga wanda muka yi takara da shi a neman auranki, saboda dama can ba ajinki bane bare kuma yace zai dama dani a farauto zuciyarki.”
“Kai da kayi murdiya, ai ba zabe akai ba kuma ko campaign baka yi ba kaga kuwa shi....”
Be bari na karasa ba ya toshe min baki da hannunsa tare da juyo dani idona na kuma rintsewa sai kawai naji bakinsa a cikin nawa ya shiga sarrafawa. Toh me zan tsaya yi banda na bayar da kai bori ya hau. Da yake daman tun dare yake son mu kasan ce tare Allah ya kawo amai, shine ya fanshe abinsa yanzu.
Wanka muka yi sannan muka fito tare cikin towel d'aya, sai da muka zo tsakiyar parloun ya fara kokarin kwace towel d'in baki d'aya, nayi saurin rikewa Ina dariya shima dariyar yake yi yana kuma ja.
“Ki bani mana ba nine babba ba.”
“Kai ne fa kaki tsayawa kowa ya dauki daya kace da wannan kawai zamu yi amfani. Ni dai bazan Iya zama a haka ba bu komai ba.” Yana rungume dani yace.
“Toh ni a haka nake son ganin ki yanzu.”
“Na shiga uku dan Allah takawa kayi hakuri, Allah ba zan Iya zama haka ba.”
“Shikenan to ni bari na bar miki, kuma bance ki rufe ido ba.”