Sashe 46
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Yo acikin sune mana.. Ai da ba acikin su bane zasu sheda. Tunda su suka sa akayiyyi mana rakiyar. Tab a hayye! Dije zaki ci kan kaza ta ubanki a masarautar nan. Yo uwar mijin ma ba sanki take ba.. Kina ganin ko nuna kanta batayi ba. Banda barbadadden aure ma irin wannan ace ranar auren ka babu angon ka? Daren farko ace ba ango. Makira abinda kike so kenan dama.”
Mami ta shiga fada min a kusa da kunne na, Matar kawu Kabiru dake gefe na ita kadai ce ke juyo Mami, Na matsa gefe ta sake danko hannu na da karfi,
“Ba dai kin wargaza duk wani farin cikin gida na ba Dije? Kin hada ni da miji na ko..? Farin cikin ki kenan ko? Toh masarautar nan sai ta zamo ajalin ki..”
“Assha! Haba Hajia? Ba girman ki bane wannan maganar wallahi.”
Cewar Matar kawu Kabiru. Sauran mutane na gefe ba susan wainar da ake toyawa ba. Mami ta jefawa Matar kawu Kabiru harara, Taja dogon tsaki kafin ta cigaba da cewa,
“Uhum! Ke kuma asuwa? Me zaki nuna min?”
“Hajia munanan kalaman ki sunyi tsauri wallahi, Sannan furucin ki na karshe bai yi dadi ba sam bai dace ba.”
“Dan nace sai ya zamo ajalin ta? Zaki gani ai. Muna daga gefe zamu ji labari.”
“Hajjaju tunda dije ta tsallake siradin azabar Gajiyalle ai ko’ina zata iya jurewa, Tata kalar jarabawar kenan, Sannan muna fatan anzo karshen wahalhalun da tasha. Jin dadinta ne yazo yanzu. Ai mai hankali ne zai iya ganewa amma wannan yarinyar Khadija kafin Allah ce, Ta riga ta zamarwa makiya da mahassadan ta *KIBIYAR AJALI*, wadda sulke bai isa ya tsare ta ba sai ta wuce. Ba boka ba Malam.”
“Iyeeee.... wa kike gayawa wadannan kalaman?”
“Haba hajjaju ni na isa nace da ke nake? kukan kurciya ai jawabi ne, Me hankali shike ganewa. Zo muje Gimbiya Khadija... Takawar ki lapia, Taka a sannu yau ranar taki ce..”
Matar kawu Kabiru ta karasa magana tana mai janyo hannu na, Muka wuce sashe na muka bar Mami a daskare tana cizan yatsa. Sannu ahankali da dai-dai da dai dai yan uwa da abokan arzuka suka yayye suka barni daga ni sai hali na sai hadiman da akace su taya ni zama.
Ina tsakure akan kujera na ma rasa abinda ke min dadi, Tunda suka tafi nake ji na a takure, An kawoni inda bansan kowa ba. Ba wanda ya sanni. Shi kansa wanda ya auronin ba gama sanin wacece ni yayi ba.
“Oh ni dije... Tawa samfurin kalolin kaddarar kenan?”
“Allah ya kara miki lapia.. Magana ki ke?”
Na hadiye kakkauran miyau jin wani sabon lamari, Sai kace a mafarki? Ko irin fina finan nan? Na kakaro murmushi ina kallon su su biyar a jere reras kowaccen su kanta a kasa,
“Ba.. ba magana nake ba.”
Yasin ni nama manta dasu, Wayar intercom dake gefe ce tafara kara. Wata acikin su ta mike ta rissina min,
“Ran gimbiya ya dade... Zan dau wayar salular da ake kira. Zan iya dagawa.? An ban dama?”
Kada kai nayi kawai, Ina kallon sabon al’ajabin dake wakana a gaba na, Dauka tayi tana amsawa kafin ta sake maida kanta kasa,
“Sarkin kofar kudu ne yake neman iso, Yace wai dogarin yamma ne ya aiko shi.. Sako ne daga falaki Shima daga hannun dangaladiman waziri ne, Hannu da hannu daga ma’aji babba. Ance idan babu takura za’a aiko.”
Gaba d’aya bansan me take nufi ba, Ko sunayen menene ta jero haka oho? Ni dai na jiyo k’arshen za’a aiko, Dan haka na daga kai kawai. Domin za’ai tata’burza kuwa. Ba abunda nasani dangane da irin rayuwar su. Gaskiyar Mami.. Inaga gidan ajali na nazo. Na sake sauke ajiyar zuciya. Ban gama tunanin ba. Na fara hangen manyan farantai shake da kayan alatu da cima kala kala, Gaba d’aya wajen ya hautsine da kamshin abinci, Su dai basa gajiya dazu fa aka kawo wani sai tafiya su Mami sukai dashi.
“Bara mu baki waje Gimbiya...”
“Dan Allah ku zauna..”
“Allah ya kara miki lapia ki dade kiyi kargo. Muna waje zamu jira.”
K’ada Kai kawayi nayi badon naso ba, Domin ni banason zaman kad’aici wallahi. Dan ba yadda zanyi ne. Gashi ciki na acike yake, Dan haka na mike mai shigewa ta wani d’aki dake dauke da kayan ciki komai purple. Na shiga rusar kuka ina tunanin baudaddiyar rayuwar da zanyi a masarautar Basannabas. Wai nan ni matar aure ce, Gidan aure na ne, Daren farko kuma.. amma bansan waye angon ba, bantab’a ganin sa ba. Wanne Irin cakwakiyar zama zamu yi!? Ni banmasan baya kasar ba sai da wasu acikin matan dazu ke fada.. Ban’daki na fada nayo wanka hade da alwala. Kasan cewar na saba ko ina cikin rashin tsarki ina yin alwala na zauna da ita ina mai rokon Allah da kada ya barni da iyawata ya shiga lamurana a ko da Yaushe...
*CYPRUS *
(HILTON-NICOSIA)
Zaune yake a balcony din dake parlorn babban masaukin sa dake 5 star hotel Nicosia, Sanye cikin bathrobe, kanannadadden gashin kansa ya kwanta luf a kwanyar kansa. Tea ne agaban sa. Tun yana da zafin sa bai sha ba har ya huce, Hannun sa na dama yasa ya shiga bubbuga goshin sa,
So yake ya kira falaki a waya yaji lapiar Khadija amma izzar sarauta ta hana shi. Yaja dogon tsaki yana kallon screen din wayoyin sa guda biyu dake kan table din gaban sa, Abubuwa ne da dama yake ji a game da farar wayar dake gefen sa. Bazai iya tina musababbin ajiyarta agare shi ba. Amman ya san dai iya shekarun nan tana hannun sa. Sannan Lokaci zuwa lokaci yakan kunnata ya kashe ta. Har yau ya kasa gano mafita.
“Yaa Salaam!”
Furzar da iskar bakin sa yayi, Ya kamo kasan leben sa yana ciza wanda yai jajawur, Saboda tsabar yadda yake ciza. sometimes ya shiga tsotsa kamar alawa. Abune da ya zamar masa dole.
‘Wazirin Basannabas..’
Shine sunan dake bayyana a screen din wayar sa baka. Wani abu dake saqale a kunnen sa ya latsa, Yana sauraron wazirin. Tamkar bazai yi magana ba, Tsawon lokaci tukun sannan yace,
“Ok fine! Ta...Ta, Tayi bacci..?”
Lumshe idanu yai ya jingina da kujerar da yake kai, Yana sauraron waziri, Da alamun labarta masa yadda akai yau yake.
“Ok Kha..Khadija take care.. oh sorry waziri take care!”Katse wayar yayi. Ganin baran-baramar da yayi, Da waziri dayake jinsa tamkar mahaifin sa.
MASARAUTAR BASANNABAS
(SASHEN WAZIRI)
Shima wazirin a nasa bangaren murmushin yai kawai ya ajiye wayar agefe yana kambama yadda SAS yakeson sabuwar amaryar sa.. Ransa a matuk’ar bace waziri ya dubi su Galadima dake gaban sa,
“Shin wai me ke tafe daku... Yaro ya riga yayi aure shine kuke son kulla masa wata kitimirmirar? Harda cewa kar a kai amarya sashen kowa? Akan me? Why??”
Ciroma ya bude baki zai yi magana, Waziri ya daga masa hannu yana nuna kofa,
“Ku fice min a gida, Bana son sakarci.”
Mikewa kowannen su yayi, Jiki na bari suka masa sallama suka fita, Gefe suka koma bayan sun fita suka shiga magana ahankali, Sannan suka tafa kowanne ya kama hanyar sa.......
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_*All characters/ some places/ Incidents, Portrayed in this novel are fictitious.. *_
_*(Duk mutanen ciki da sunayen wasu guraren da na saka, Da wasu abubuwan da suka faru, Duk tatsuniya ce, Idan yayi shige da rayuwar wani ko wata to akasi aka samu.) Consider it as synchronization👌🏾*_
*2___5*
*SASHEN MAI BABBAN ‘DAKI*
Duk da ta saba jin irin wannan kide-kiden amman na yau yafi karfin tunaninta. Bayan ta idar da sallah ne ta shafa maganin ciwon kafarta tana ta murzawa sai ta kira hadimarta wato Hansatu tace taje ta duba mata hayaniyar me a ke yi a sashen yarima Abdul?Sai da ta mika gaisuwa sannan ta tafi zuwa wajan sauran hadimai tana tambayar su, suka shaida mata da komai wanda suka sani suma.
A karamin parlorn ta take a hakimce a doguwar kujera mai cin mutane uku. Kafafuwan ta akan center table. Tana zaune ta dora k’afarta d’aya kan d’aya, Cikin haka Hansatu babbar hadimarta ta shigo kanta a kasa,
“Allah ya kara miki lapia da nisan kwana... Na bincika miki, tabbas mai martaba aure ya kara, Kuma a binciken da nayo ba jinin sarauta bace, diyar wani hamshakin dan kasuwa ne, Ance ba yar cikin sa bace yar kanwar sace mai rasuwa...”
Mamaki da d'in bin al'ajabi suka cika zuciyar ta, amman har cikin ran Gimbiya Sa’adatu taji dadin wannan zance da Hansatu ta sanar mata, Sai dai ba tasan ko itama amaryar acikin hayyacin ta take ba basu juyar mata dashi ba? Taji dadi kwarai da Salman ya kara aure, Tare da yi masa fatan Allah yasa auren nasa ya zamo mafificin alkhairi..
“Kinfi sanin me yara mata keso yanzu, Kije ki harhada abinda ya kamata ki kai musu b’angaren su.” Gimbiya Sa’adatu ta baiwa Hansatu umarni.
“Ai ranki ya dade, Mai martaba baya kasar domin na hangi saman tutar dake nuna alamun yana nan, Yanzun an cireta batanan.”
“Dama ai na ita bakuwar ne.. Ina fatan kin fahimta?”
“Nagane ranki ya dade. Yanzun zanje na harhada komai da yardar Allah.. Allah ya bamu sa’a! Aamin!”
Kwasar gaisuwa tayi ta fice, Ita kuma gimbiya Sa'adatu taja ajiyar zuciya ta sauke tana girgiza kai. Addu’oi take ta kamowa a bakin ta tana mai zubar da hawaye ahankali.
*SASHEN GIMBIYA SHAHEEDA.*
(Uwar-gidan sarki Salman)