Sashe 65
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da mamaki sai ta kalle ni yana tsuke fuska amin da ban yi zato ba. Kamar ba zai ce komai ba, sai naji yace.
“Ban da ta jikin ki?”
“A'a no ba ita ba, alkyabba ta fa da na cire lokacin da zan shiga bathroom. Ina tsammanim kamar a nan na ajiye ta wallahi.”
Na karasa maganar ina nuna gefen shi dan ina ji a rai na tabbas a nan na ajiye ta. Ya tabe baki ina kallonsa, sai wani tsuke baki yake yi. Lallai mutumin nan wai yana nufin be ga rigar nan ba? Daga ni fa sai shi tsabar wulakanci da rashin mutunci, daman nasan ba wani ganin girma na yake yi ba bare ya bani matsayi na na wacce ya auro. Zuciya ta ce ta dinga ayyana min cewar shi ya dauka ya boye cikin bargon da ya rufe kafafuwansa da shi. Sai da na shammace shi sannan na janye bargon, abin mamaki babu alkyabbar nan sai santala-santalan fararan kafafuwansa da kwantaccen gashi ya lullube fatar, banda sheki babu abin da yake kamar ana yi masa stretching.
Haushi ya dada kamani saboda ina son tafiya dare yana yi, kawai na yanke shawarar gwara na tafi a haka tunda dai an samu aljani ya shigo ya ɗauke rigar. Juyawa nai zan tafi saboda na gama abin da zan yi sai kuma zuwa gobe insha Allahu, har sai da na kai bakin kofa ashe yana lura da abin da nake shirin yi, naji muryarsa yace.
“Ke!”
Kamar ba zan tsaya ba saboda ba suna na bane ke, amman sanin da nai da ni yake kuma yana da ikon ya yi min ko wane irin inkiya ne matsayin sa na miji na. Duk da na tsaya amman ban juya ba cak nayi ina jiran jin abin da zai ce, still ya yi shiru sai na kuma yin taku daya da nufin ci gaba da tafiya, ya sake yin magana.
“A haka zaki fita?”
“Ya zan yi to, rigar da na doro an samu aljani ya shigo ya dauke. Zan zauna anan ne ga dare na yi.” Ya ce.
“Haka zaki bar min daki da wannan kaurin?”
“Toh ai nagani ne.”
“Please bana son warin.”
“Gwaggo ta Fada tace a haka za'a dinga barin ka, saboda ai warin shine maganin.”
Salman ya yi shiru yasan tabbas akwai matsala a barshi cikin wannan hayakin, ko bacci ba zai iya ba, dan haka dole kodai tasa masa turarukan wuta ko kuma ita d'in da zauna a gurin shi ya dinga shakar kamshin jikinta. Amman ba zai bari ta fita a haka ba babu mayafi kuma akwai bayi, fadawa da sauran mutane.
Gashi girman kansa ya hana shi tashi ya hanata tafiya,
“Dan Allah zan tafi....Kaji..?”
Yadda naja kaji dinnan sai da tsigar jikin sa ta mike, Yayi sakatoto yana kallo na yasa nayi gatsine ina murguda masa baki,
“Dare yana yi ne please.. Inason na koma nai bacci.”
Shiru ya min ya koma ya kwanta akan pillow, Ganin irin renin hankalin daya mun hakan yasa nai hanyar ficewa, Taku d’aya biyu ban san ya akai ya sakko daga kan gadon ba, sai naji ya riko ni...Banmasan ya akai ya mike ba. Na bishi da kallon mamaki, ashe yana iya mikewa da sauri ban sani ba?
“Are you out of your senses..? Zaki fita a haka.”
Yana magana yana nuna kirji na da hannun sa tsabar iskanci ko ina ruwan sa?
“To ya kakeson nayi? Ni bacci nake ji, Kuma ni bazan kwana anan ba saboda akwai abubuwan da nake son aiwatarwa. Ahto!”
“To jeki mu gani..”
Na kuwa juya dan har ga Allah na kagu na koma sashe na. Ganin zan fita dagske ya kamo hannu na da sauri, wani irin shock ya ziyarci kowannen mu na kwace da sauri ina kallon gefe,
“Meye haka...?” Ina fada ina gatsine.
“Zo Ki kashe wannan warin... I hate it! It smells awful..”
“Magani ne.. Gwaggo Ta Fada ce tace lalle na saka..”
“Oh please...”
Komawa yai gefe yana toshe hancin sa da handkerchief, Idanun sa sun kawo ruwa sosai, Da alamun dai dagaske baya son hayakin. Na kuma yunkurin Ficewa ya dakatar dani,
“Zo nan..”
Sirrin tsaki na saki a hankali na koma nesa dashi na tsaya, Can na zauna tunowa da shi din sarki ne, Ac sai duka na take, Take bacci ya fara dauka na. Na bingere ina lumshe idanu,
Ganin tayi bacci Salman ya mike ya koma inda take,Kallon ta yake sosai, A hankali yasa hannun sa ya gyara mata kwanciyar da tai kar wuyan ta ya sage, Hannun sa yasa ya shafa kwantaccen gashin kan ta ahankali, wani irin kallo yake mata wanda bai taba yiwa wani ba, Can kamar an tsukule shi ya dora tausasan labban sa akan kumatun ta ya sakar mata kiss...
Dai dai lokacin da na mike zumbur, Ji nai tamkar an doramin abu me ruwa a kumatuna, Ganin yasha kunu a gefe bansamu damar tambayar sa ba, Na mike ina murza idanu na, Indai ba magagin bacci nake ba tamkar dai Salman ba a inda nake yake a zaune ba, Fuskar sa a murtike ya mike.
Komawa yai inda yake zaune ya daga pillow sai ga alkyabbata awajen. Da sauri naje na dauka na zura na fuce na barshi inda yake, Dan renin hankali kawai, Saka alkyabbar nayi na fice na koma sashe na. Abdullah na gani a tsaye yanata yiwa hadimai na masifa kan lalle sai sun fitomin da kaya na, shi kuma ya shiga ciki tunda ai sashen sa ne...
Mamaki ya kamani ganin yadda ya tsare bayina wadanda suke a durkushe a gabansa kamar zasu masa sujud. Sun sanar da shi cewar amaryar sarki ce a bangaran yace musu besan da wata amarya ba shi Shaheedah kawai ya sani matsayin matar sarki. Ina shiga muka hada ido, ya kalle ni na kalleshi ya juya ya kalli bayin yana tambayar su cikin tsawa.
“Kai wai wannan wacce ce ne a cikin masarautar nan?” Duk suka yi tsit ya daka musu tsawa wacce tasa d'aya daga cikin su yin magana.
“Allah ya taimaki yarima, wannan itace amaryar sarki mai wannan sashen.”
“What...?!”
Ya furta a razane idanunsa a waje, banda kallo na babu abin da yake yi. Na kalli hadiman nawa tare da sallamar su nace su tafi, sannan na maida hankali na kansa tare da yi masa kallon sama da kasa nace.
“Kasan dai ko fita aka ce wani ya yi a cikin mu sai dai kai ka fita, saboda ni Yayar ka ce a yanzu. Kaji ka samu dan uwanka yasan yadda zai yi da kai.”
Ashe duk wannan abun baya cikin hankalinsa ni ban sani ba sai da naga ya yo kai na gadan gadan yana niyar shako ni. Ganin yana tangadi alamar yashayo abar, yasa na matsa da sauri ina dafe kirji. Tunda nake ban taba ganin dan maye ido da ido ba sai dai a film ko a labari. Cikin tashin hankali nake kallonsa baki na yana rawa na ce da shi.
“Subahanallahi menene haka?” Cike da rai ni na nuna rashin hankali yace.
“Sai na yi maganin ki, zaki san da wa kike magana.”
Ya yi tangal-tangal ya fada kan kujerar da ya taso, take bacci ya yi awan gaba dashi. Kai na dafe ina mai tausaya masa, wannan wace irin rayuwa ce ace duk cikin yaran ka babu na kalla kaji dadi? Lallai Ammi tana ganin rayuwa, kaddarori kala daban-daban ita kam ta gansu. Amma komai nisan dare gari zai waye...!
...
Littafin kibiyar ajali yana tafe da wani irin salo na daban.... Sannu a ahankali komai zai warware kansa. Salman&Khadija2021❤️❤️
..
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_ASSALAMU ALAIKUM BEAUTIFUL PEOPLE.. INA KUKE YAN UWA NA MATA? TO KU MATSO KUSA DOMIN GA DAMA TA SAMU.. KAI BAMA MATA KADAI BA, HAR IYAYEN MU MAZA, ZAKU IYA KAWO SISTERS DINKU, DAUGHTERS DA MA WIVES DINKU. KAI HARDA BAE DA KE SHIRIN ZAMA MRS🤩😉...!_
_UMMU AYMAAN’S KITCHEN, UMMU AYMAANS’S KITCHEN, UMMU AYMAAN’S KITCHEN..._
_INA YAN UWANA MASU SON SU KOYI BAKING DA DECORATIONS? TO NESA TAZO KUSA.. UMMU AYMAAN’S KITCHEN ZATA KOYAR DA MATA MASU SON SU KUYI BAKING DA DECORATIONS NA KWANAKI BIYU. AKAN FARASHI ME RAHUSA, NAIRA DUBU 6 KACAL, (6k)._
_ZATA KOYAR NE A UNGUWA UKU LAYIN MAIFATA, ZARIA ROAD KANO.. PRACTICAL CLASS NE, SANNAN AKWAI GARABASA DA NA NESA DAKE SON SU KOYA SUMA ZASU IYA KOYA TA ONLINE DUK AKAN NERA DUBU SHIDA KACAL, DUK ABUNDA YA KUNSHI BAKING ZATA KOYAR KAI HAR MADA BONUS NA DECORATIONS._
_*CLASSES DIN KWANA BIYU NE, AKWAI PRACTICAL DA ONLINE, CLASSES DIN ZA’A YISU NE RANAR 5 DA 6 GA WATAN YUNI WATO 5&6 OF JUNE (NEXT MONTH)RANAR WEEKENDS ASABAR DA LAHADI*_
_* 2 DAYS DEMO CLASS ON BIRTHDAY CAKE.. (BAKING AND DECORATIONS)* YAR UWA HANZARTA KI BIYA KI KOYA KEMA KIN HUTA DA BIYAN BAKERS, DA KANKI ZAKI IYA YIN NAKI, DA DUBU 6 ZAKI IYA BIRTHDAY CAKES KALA KALA, WANDA BA KARAMAR SANA’A BACE, IDAN YARAN KI KO KANNENKI ZASUYI BIRTHDAY KIN HUTA SIYA SE KEYI DA KANKI, KIYI KI BIRGE MAI GIDA AS SUPRISED GIFT.. INA YAMMATA? IRIN CAKE DINNAN ME HEART KI KOYA KIYI KI BAWA BABYN BABY🥰 LOVE IS LIFE, CAKE IS LOVE🙃._
_BA ANAN KADAI TA TSAYA BA, TANAYIN DUK WASU MOUTHWATERING SNACKS AND CONTINENTAL DISHES😋, AKWAI NA YAN GAYU IRIN SU CAKE PARFAIT, CUPCAKES, SAMOSA, SPRING ROLLS, MEAT-PIE, DOUGHNUTs, DUKA WADANNAN TANAYIN SU NE NA BUKUKUWA, SUNA, SHAGULGULAN TARO, KAI DAMA NA CI HAKA KAWAI😋_