Sashe 84
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hadimarta ta kwankwasa mata kofa, Jiki na rawa ta fita sanye cikin hijabi da nikabi ba zaka taba kawowa ita bace. Sashen Khadija suka nufa, Babu kowa na masu tsaran gate da alamun hadin baki ne. Wurin shuka suka je, Anan hadimarta ta tona rami, Ita kuma shaheeda ta zura kwadon da layar, Suka binne shi acikin ramun suka barbada kasa akai.. Suna gamawa shaheedah ta koma sashen ta cikin sauri, Wani garin magani ta dakko, Ta cire kayan jikin ta tana hayaki dashi. Kaurin marar dadi sai tari take..
“Daga rana irinta yau.. Jin dadin ki cikin masarautar nan ya kare Khadija.. Ke da duk wani mai goyan bayan ki ma tasa tazo karshe. Mu zuba mu gani..”
Haka taita fada tana tari saboda tsabar hayakin maganin yayi yawa.
*SAS*
Ya qudiri niyar kyautata mata saboda soyayyar da yake yi mata, zai jure duk wani bakin cikin da zata cusa masa indai zata zauna tare da shi har ta haifa masa yara yan albarka. Bashi da buri da dabara ko hange a yanzu sai na son yadda zai sa Khadija taji dadin rayuwarta, amman wace hanya zai bi har ya cimma manufarsa ta son kasancewa da ita a matsayin mata da miji? Tabbas Khadija qaddararsa ce a cikin qaddarorin rayuwarsa, be tab'a jin wata ya mace tace bata son sa sai akan ta. Shin me yasa take iya kallonsa harta furta masa cewa bata son shi ba ta son zama tare dashi? (Mas'oud ne zabin ta Salman, kasan shi? Kasan yadda suka tsara rayuwar su? You knw nothing Salman shi yasa kake sake shan wahala wajan son sanin meye dalilinta)😉
Tashi ya yi daga kwancen da yake ya nufi bathroom, wanka ya yo yazo ya shirya kansa cikin kananun kaya saboda zuciyarsa taba gaya masa cewar kila dan tana ganinsa cikin rawani da manyan kaya ko sleeping dress shi yasa take ganin tamkar tafi karfin shi. Sosai ya tsuke cikin jan jeans da farar t-shirt, gaban rigar anyi rubutu baki da d'igon ja-ja-jajaja ansa BE MY LOVE. Gyara gashin kansa yayi ya koma balaraben sa sosai, daga nan ya dauki turaruka ya fesa tare da dakko pcap dinsa itama ja ya dora akansa.
A gaban madubi ya tsaya yana karewa kansa kallo, shi kansa a cikin zuciyarsa sai da ya yiwa Allah godiya, daman haka yake, ko ya yaga Allah ya yi masa abu sai ya gode masa a cikin ransa. Ya jiya tare da daukar wayarsa ya nufi sashen Khadijan, wace ke zaune a kan stool tana waya sai dariya take yi cike da nishad'i, alamar babu wata matsala ko damuwa da take damunta. Har ya samu guri ya zauna bata kallesa ba dan ta hangoshi ta cikin madubi, sai da ta mulu sannan tace.
“Shikenan sister Maryama zamu yi waya mu karasa maganar tamu... Okay tom shikenan ki gaida min Gwaggon mu.”
Ajiye wayar nayi akan madubi still ina ta dariya kafin na juyo kamar ban ganshi ba nace.
“Au.. Ashe ka shigo?”
Zare pcap d'in ya yi tare da ajiyewa akan cinyarsa. Gaskiya banda zuciya sakarya ce da kuma kitsawa mutum karya da gaibu, banga abin ki a gurin Salman ba. Amman da yake bana son nashi sai ban wani ji komai ba naci gaba da sabgar gabana, Ina jin lokacin da ya saki ajiyar zuciya ya taso tare da dawowa kusa dani ya tsugunna yana kamo hannuwana ya kura musu ido.
“Madam ya kike?”
Na kawar da kai gefe daga kallon sumarsa dake kyalli da tashin kamshi. Ban kula shi ba sai hannuna da nake ta kokarin ganin na kwace amma yaki sakar min, har sai da ya dago kansa ya kalleni yaga ina faman tsuke fuska sannan ya sakar min hannun kamar yana jin tsoro na.
Tashi ya yi Ya fito ni ban biyo shi ba ashe kasa ya sauka duk hadimaina suka fice ya tsaya a kitchen yana kare masa kallo, can dai ya bude fridge shima ya kare masa kallo ya rasa me ma ya kawo shi kitchen d'in. Google ya shiga shi a dole sai ya yi mata wani abun burgewa wanda zai faranta mata rai.
Pepper soup d'in kaza ya gani cikin sauri ya nemo recipe ya shiga sarrafa kazar nan guda daya da ya dakko. Duk a tunani na ma ya fita har Ina cewa yau kuma turanci ake je da kananun kaya za'a fita masarauta. Tsawon lokaci ya dauka be dawo ba, fitowa ta daman daga toilet kenan na ganshi dauke da tray da bowl a saman sai turiri yake yi, ya ajiye akan madubi tare da kamo hannuna ya zaunar da ni bakin gado. Komawa ya yi ya dakko tray d'in yazo ya durkusa a gabana muka kalli juna ni dashi, Allah sarki gabaki daya ya sauke sarautar da yake da ita ya zama tamkar wani bawa na.
Yana durkushin yasa spoon tare da debowa yana hura min da bakinsa sannan ya doshi baki na dashi cikin tsantsar......
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_
_BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻_
_Zafafa biyar... Yan biyar masu zazzafar basira🥰 Na gayshe ku.. Gaisuwa mai dimbin fatan alkhairi❤️❤️_
_PG:20_
_BOOK:2_
Tsantsar kulawa, mai makon na bude bakin..Sai kawai na kawar da kai gefe ina girgiza kai, kamshin duk ya cika min hanci ga baki na da yawun ya tsinke da alama so nake naci amman fadin rai da son nuna cewa be isa ba yasa naki karba. Salman ya kuma matsowa yana miko min. cikin karyar da kai kamar wani marar lafiya da yake bukatar taimako, muryar sa na sarkewa yake magana.
“Ko be yi miki ba my love? Da kai na fa na dafa miki ba wani nasa ba.”
“Nace maka fa naci abinci a gurin Ammi, ni ban san dalilin da yasa kaje kai wannan aikin ba salan mutane suce na shanyeka ka jazamin masifa gurin matarka.”
Ganin yadda nake magana ina hade rai ne yasa shi maida cokalin cikin bowl din, nan fa hankali na ya tashi tare da tunanin kodai ya fasa bani ne dan shi mutum ne da na lura baya son bata min rai koyaya. Kokarin ajiyewa kan bedside yake yi nai saurin rike hannunsa still fuska ta a hade amman dai ba kamar da ina masa magana ba. Ya Kalle ni cikin son jin karin bayani dan shi da zuciya daya ya yi niyar ajiyewa tare da alkawarin ba zai takura mata ba akan sai taci.
Na turo baki ina kifta idanuwa kamar wata marar gaskiya nace dashi.
“Kace kai ka dafa?”
“Kwarai kuwa ci kiji.”
Ya fada yana sake debowa a cokali ya hura shi wai ya huce sannan ya miko min kusa da baki na yana cewa.
“Haaaa.. Ban sa miki yaji da yawa ba, sai dai nasa albasa sosai da yar tafarnuwa saboda tana da matukar amfani a jiki.”
Gyada kai nayi gashi na kagu naji an samin a baki miyau na duk ya gama tsinkewa. Budewa nayi cikin yanga kai kace son ci ne bana yi amman kuma duk salo ne na kar ya rainani. Saboda tsabar rudewa jin wani azababban dadi ban san lokacin da na karbi cokalin da hannuna ba na dinga kwasar romon ina sharba. Harga Allah koni da nake mace ban taba yin Pepper-soup d'in kaji da ya yi min dadi irin wannan ba.
Shi kuwa banda kallo na babu abinda yake yi, da alama ya rasa ma me zai yi ne idan ba kallon ba. Ban ankara da santin da nake yi ba sai da na kusa cinyewa sannan na kalleshi naga yayi zaman dirshan yana ta bina da ido kamar wanda aka ce idan ya rufe zan bace daga gurin.
“Ya haka?” Na tambaye shi dan jin dalilin wannan kallo.
“A karo miki ne madam akwai ragowar.”
Murmushi na yi ganin ya harbo jirgi na yasan cewa santi nayi, amman dan kar na nuna masa sai nace ina ci gaba da ci.
“Daman ka iya girki ne?”
“Gashi kinga zahiri, lallai da alama ya yi dadi gashi har kin cinye baki min tayi ba.”
“Ba santi bane ba, taimaka maka nayi dan karka ce ka kawo min abu naki ci.”
“Hakan ma na gode madam, ai kin taimake ni da kika ci naji dadi sosai my love.”
“Nifa ba santi nayi ba, kuma abinda yasa na tambayeka Ammi ce tace min baka taba dora tukunya ba da nufin yin girki tun tasowarka. Khaleel ne ma yakan yi karan bani amman shima ba wai iyawa ya yi ba. Kuma nasan hadimai na na kasa suka yi maka shine kake cewa kai kayi dan kaga ban fita ba.”
Kallo na kawai yake yi yadda yaga ina ta bayani kamar an kunna tsohuwar radio.. Babu abinda yake tunawa shi kuma sai ranan da ya fara yin tozali da ita , hakan ne yasa da yaga tayi shiru ya yi dariya yana cewa.
“Yar jarida.”