Sashe 74
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana gaba ina bin bayanta har muka karasa, tun a hanya dama nake ta samun yan gaisuwa haka da na shigo baiwayar tawa da ta rako ni tai musu bayanin ko ni wacece, nan da nan kuwa suka dinga sunkuyawa suna gaishe dani. Jakar hannu na da nake rike da ita, na bude tare da ciro kud'i na dinga rarraba musu sadaka da niyar Allah yasa mafarkin da nayi akan Salman ya zame masa alkairi. Sai da na tabbar na bawa kowa dama d'ari biyar-biyar na basu, suka dinga godiya kuwa kamar na basu duniya.
Ina kammalawa sashen Ammi na wuce inda na tarar kafarta ta dameta da ciwo, sai da na tabbatar tayi breakfast sannan na zauna na dinga matsa mata, tun tana hanani har tai shiru daga karshe ma muka fara hira ina ta sako mata labarin Salman yadda ya fara kiran sunan ta da yadda naga jikin nasa yana samun sauki. Allah sarki uwa tunda taji haka ta fara murmushi nasan ko ba a fada ba wata kyakkyawar addu'ar take sake yi masa a cikin zuciyar ta.
Na dade sosai a gurin Ammi sannan na koma sashe na, duk a takure nake babu wani aikin yi da zanyi bare ya debe min kewa. Wayata na dakko wacce take a kashe na lalibo lambar kawu Daddy, bugu uku ya d'aga cikin fara'arsa yake min magana.
"Yata ta kai na, ince dai lafiya lau kike ko?"
"Lafiya ta kalau kawu daddy, kwana biyu shine nace bari na kiraka mu gaisa."
"Alhamdulillahi yarinya ta ai ta hakuri da zaman aure, na san kina da hakuri khadija, amman ki kara akan wanda kike da shi kinji? Allah ya yi miki albarka."
"Amin kawu Daddy na gode sosai da addu'a. kawu da na ce wai babu yadda za ai na koma gurin aiki na, wallahi kawu na gaji da zaman kadaici ba aikin yi sai kwanciya."
Dariya naji ya dinga yi, nai shiru ina tunanin abinda ya sashi dariya a magana ta, har na fara tunanin kodai ba ni yake yiwa ba sai naji yana cewa.
"Khadija ai ni yanzu bani da iko dake sai dai mijin ki, kuma gaskiya zai yi wuya a ce mai irin matsayinki tana irin wannan aikin. sai dai business wanda zaki kina daga zaune amman ba dai na fita office ba."
Nai shiru a rai na ina tunanin ai ba zama nazo yi gidan sarautar ba bare nayi tunanin tarewa ta har abada, harga Allah ina son aiki na dan yana cikin buri na tun ina karama, ta ya za ai na samu kuma yanzu a ce sai dai na ajiye shi kacokam saboda kawai sarki ya aure ni. muryar kawu daddy ta katse min tunani na, inda yake cewa.
"Bana son ki matsa masa akan wannan aikin khadija, auranki yafi wannan aikin da kike son fitowa kiyi. ina miki fatan alkairi a duk inda kike."
Ba haka na so ji ba, amman babu yadda zan yi na musa masa sai kawai nai dauriya wajan cewa.
"Shikenan kawu Daddy na gode Allah ya kara girma da lafiya mai dorewa."
"Amin yar albarka na gode miki nima. ki gaida min da mai gidan."
Na yi shiru ban amsa ba har ya katse, kamar jira na gama wannan wayar naji telephone din dakin ta fara ringing, na tashi da kyar naje na dauka ina turo baki tamkar ina gabansa. cikin kasalalliyar muryarshi yake min magana a tausashe.
"Ki kawo min wayar ki yanzu." Cikin rashin kulawa da maganar tashi nace.
"Okay bari na aiko ma da ita."
"No... kuzo tare da ke da wayar."
"But amman ni...."
"Ina jiranki." Ya katse.
Wannan mutumin akwai iko, gabaki daya bani da amfani a gurinsa sai yana da bukatar nai masa wani abin. Tashi nai na shirya cikin wasu riga da skirt english, wai ko zan iya haduwa da Shaheedah. nasa hijabi na har kasa sannan na dauki wayar na tafi. Ina shiga na tarar babu kowa, ban kula ba naji an janyo ni nai baya, gashi an toshe min baki saboda kar na yi ihu. Sai da aka kai ni wani guri mai duhu kafin a sakar min baki na, nai saurin fincikewa daga rikon da ya yi min dan na gane shi ta hanyar jin daddad'an kamshin sa.
Wani irin kallo na bishi dashi be kalle ni ba sai dakin da yake bi da kallo bayan ya kunne haske, haushi ya kuma kamani ji nake kamar na rufe shi da duka saboda takaicin da yake bani. Ya kamo hannu na tare da zama akan kujera. gurin mai kyau cike da littattafai da alamar library ne, ya tsaru an ajiye kowane littafi a inda ya dace. Ya rike ni da hannu bibiyu tare ba tare da ya yi magana ba, na maido da tunani na kanshi ina kare masa kallo cike da mamakin yadda yake rike dani nace.
"Lafiya dai ko?"
Tamkar na yi da dutse, har na hakura da bani amsar da nake so ya yi sai naji yace.
"Ina son na yarda dake, yarda irin wacce ake kira da amana."
"Toh amma shakku kake yi ko kuwa ka yarda dani din har cikin ranka?"
Dagowa ya yi ya kalle ni muka hada ido dashi ta cikin glasses din fuskarsa. Ya lashi kasan jan lips din sa.....
_Duk wani shaukin typing da kara yawan sa, Yana tattare ne da yanayin yadda makaranta ke sharhin sa, Comments na karawa marubuciya kwarin gwiwar rubutu, Haka dena shi yana kashe mata gwiwa wajen fargabar yin sa... Makaranta books din zafafa.. A dinga comment ko writers saji kwarin gwiwar kara yawan typing_
_Sannan Afuwan Pls.. A dinga yiwa marubuciyar kibiyar ajali uzuri 👏🏻idanu hud’u take amfani da.. So yanayin typing dina dana sauran writers dole bazai zo d’aya ba. Ahakanma ana kokartawa. Akwai lokacin da dole zaka ajiye typing don karka rubuta abu ba daidai ba, Ko ka gajarta shafin.. _
_Hakki ne muka dauka dole mu sauke shi.. Dan Allah a dinga uzuri. Me cewa kibiyar ajali na jan k’afa, Ayi uzuri Pls 😊k’arshen gaskiya ta kenan..!_
_Kaunar kauna fisabilillahi masoyan zafafa❤️❤️_
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_INA MA’ABOTA KARATUN LITTATTAFAN HAUSA? WANDA ZAI NISHADANTAR DAKU, YA FADAKAR, YA KUMA TSUNDUMA KU A KOGIN LOBAYYAR KAUNA? TO KU MATSO KUSA... DOMIN MUNZO MUKU DA ALBISHIR DIN WANI GANGARIYAR LITTAFI.. DAYA NE TAMKAR DA DUBU.. YAZO DA WANI SALO NA DABAN WANDA ZAI SANYAYA ZUKATAH.._
_LITTAFIN *UNCLE NE...* LITTAFI NE FIRST OF ITS KIND, DA YAZO A WANNAN SHEKARA TA 2021. AN BAJE KOLIN BASIRA A BOOK DIN UNCLE NE.._
_”Wait... Dakata hafsat Rano, Kina nufin NIMCYLUV, dai shararriyar murubuciyar nan itace tazo da wani salon rubutun..?..”_
_”Kede bari Billyn Abdul.. Tsaya kiji kanun labarin a tak’aice..*NIMCYLUV* Tace book din a ta’kaice labarin *UNCLE NE* ne yana tafe:_
_Da farko yana mata kallon uwa wacce ta haife shi kuma jigon rayuwarsa, ashe itace silar rushewar rayuwarsa😢yarinyar da yakewa kallon ƙanwa uwa ɗaya Uba ɗaya ita aka wayi gari ta zama MATAR SA🙆🏻♀️ ƙaddara ta haɗashi da (Ahlil kitab) kiristan ya bata farin ciki, kulawa, soyayya, harya samu ta musulunta, Dalilinta sbd al'ƙawarin aure da yyi mata,ashe ba sonta yake ba🤔yaje birnin NUFAR domin kai masu tayin Muslunci, sun amince da hakan amma sharaɗin dole ya kwanta da ƴarsu,🤦🏼♀️gashi bashi da cikakkiyar lfy mazantakarsa bata aiki😫 ashe mahaukaciya ce ta haife shi.._
“_Kai lalle akwai runguntsumi acikin wannan littafi.. Ba za’ayi babu ni ba, Domin Za’a sha lagwadar romon dadi. shin tayaya ake biya Hansatu?_”
_”Ai ta Abdul..LITTAFIN *UNCLE NE* Naira 300 ne, Idan kuma kana son vip inda za'a ake posting sau biyu a rana kuma za'a baku littafan data rubuta na kuɗi sai ka bada 600 mai ma kon 1k.. number asusu wato bank account details: 0116886423 : account name sulaiman Na’ima S. Bank name: unioun bank: Sai a tura shedar biya ta 08119237616... A nuna mata ƙauna ta hanyar turowa ta account🤲🏻kamar yadda Za’a faranta maku a littafin UNCLE NE_
_(Best romantic love story of the year//Had’adden labarin kauna na shekarar 2021)_
PG: 14/15
....Ya janyoni sosai tare da kokarin dorani saman cinyarsa, nayi saurin tak'irewa alamar ba zan hau ba. Kuma janyo ni ya yi na fada jikinsa yasa duka hannuwansa ya rungume ni kamar na ce masa guduwa zanyi. Ya yi luf a jikina, kirjina ya dinga bugawa saboda tsoran kar ya yi min wani abun da ban shirya karbarsa ba daga gare shi.
“Ni dai gaskiya ka cika ni zan tsaya na saurareka sosai.”
“Nan zaki zauna saboda gurin zaman ki ne.”
“Wa? ni na isa, wannan gurin na madam gimbiya Shaheedah ne. Ni kam ai yafi karfi na alhaji.”
Ya yi shiru be ce komai ba, haka ya sake tabbatar min da cewa lallai gurin na Shaheedah ne tunda gashi be musa ba. Na tab'e baki tare da yunkurin sake tashi amman ya rike ni ya hanani ko da kwakkwaran motsi. Sai da ya mulu ya mulmule sannan yaja numfashi yace.
“Ina son na baki amanar kai na da rayuwa ta khadija, na yadda da kwarewar aikin ki shi yasa zan nuna miki sirrin rayuwa ta a yau dan ki taya ni kula da ni kai na da duk wani wanda ya shafe ni.”
Yana kaiwa nan gurin yai shiru, ni kuma na kagu naji abin da yake son sanar dani amman ya tsaya sai ja min rai yake yi. Jin shirun ya yi yawa ne yasa ni cewa.
“Uhmmm ina jinka.”
“Ai baki daukar min alkawarin ba, baki amsa min cewar zaki rike min ba ko a'a ba zaki rike ba.”