Sashe 94
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ya ruwan dare mai dad’ada duniyar masoya... Yesternight was fun.. Zawjatii naaa! Ko ince fitila mai haskaka zucia tah, Deeeja... Na rasa wacce irin godia zanyi ga Allah, Don nuna farin cikin samun ki a rayuwa tah, Zawjati kin kawo haske da farin ciki a rayuwar Salman ibn Aliy, Tabbas kin zamto mata tagari.. Bani da kokwanta zaki kasance Uwa tagari ga ‘ya’yan mu....”
Inata jiyo shi yana maimaitawa, Shiru nai na fesa body sprays ajiki na, Na zura hijabi. Sakkowa yai daga kan kujerar dayake zaune ya tada sallah nabi bayan sa muka sallame. A dole fushi nake dashi Saboda na lura harda cin zali a game din nasa. Wannan game daga yau na dena yadda amun game over Insha Allah...
“Barka da Asubah....”
“Barka rabin rainaah... Ya jiki?”
Shiru nayi masa na maida kai na gefe, Sai gashi ya dawo kusa dani,
“Ya jiki...?”
“Lapia ta lau ni”
“Dan Allah? To dan karamun third round pls.”
Wata uwar harara na dankara saboda takaici. Ina jiyo sa yana babbaka daria.
“Bansan ya zan mika godia ta agare ki ba... Amma nan gaba kadan zan miki wata babbar kyauta Insha Allah... Amma kafin sannan Zawjatii.. please a sassauta mun kinji? Yanzu zan koma b’angare na, Akwai wani videos da nakeson saving dinsu awani file.....Zan iya tafiya?”
“Ah ka zauna..”
Na fada da gatse. Sai kuwa ya kwantar da kansa akan cinyata yana wasa da jelar gashi na,
“Wai me kike sawa a gashin ki...! Laushiii, kamshiii, Dadi..”
“Ka fasa tafiyar ne?”
“Kince na zauna...”
“Wasa nake fa... Rufamin asiri”
“Asirin ki a rufe yake my love.. Ki sani kin zama Oganniyar Salman sai yadda kikai dashi.. A fada ne nake sarki, Amman a wajen ki na zama bawa, Dan aike, Sai yadda ki kai dani.. Kin zama rakumi na zama akala..”
“To ka tashi kaje.. Amma abinci fa?”
“Ai da sauran time.. Zan sha coffee.”
Mikewa yai bayan yamun peck a kumatu na,
“Later...! My darling...”
Gyada masa kai nayi kawai, Ya fice, Ajiyar zuciya na sauke ina kambama hali irin nasa, Gaba d’aya ba zaka taba cewa shine me magana haka ba, Ga iya tarairayar da soyayya kamar wani film. Akan sallayar wani baccin yai awun gaba dani...
<><><><>
Gaba d’aya a zazzaune suke, Sunyi gurfane, Shi kuma yana hakimce akan kujera yana danna wayar hannun sa...
“Ranka ya dade.. Ya zamuyi kenan yanzu.?”
Cewar wambai yana sake rissina kai cike da girmamawa.
Waziri ya zare rawanin ya jefar yana sakato cikin kunnen sa da takardar da Wambai ya mika mai,
“Wannan bayanin naka bemun ba, Takardar nan tsinken sakacen kunne ya futa muhimmanci.. Ai kun konamin rai rannan.. Mena gaya muku? Duk runtsi karku yadda da kudin account din waje na, Kuce sai ya kara, Sannan lalle ku ce masa kun bashi sati biyu ko uku ko ku aura masa acikin yaran nan dole, Ko zubaidah (pharmacist) Ko Fulani Raheenirth dake ikko.. Ga yaran nan birjik, Ai kun batamun shiri.”
“Allah ya huci zuciar mai girma.. Subutar harshe ne, Ni ne nayi sub’utar...”
Waziri ya sake jan tsaki a karo na ba adadi yana karkada kafafuwa..
“Haka yarinyar can shaheedah gaba d’aya du zata bata mana lissafi... Munce tabamu hadin kai taki, Gashi nan tayi wani abun ba adaidai ba ya koma kanta. Haj Huwaila ce da kanta take sanarmun dazu. Tace duk kunyi maganar..”
Nan suka shiga jinjina zancen shaheeda da yadda zasu b’ullowa lamarin. Waziri ya sake nisawa kafin yace,
“Yau zan sake komawa bayan gari muji yadda zata kaya da yarinyar can. Wannan wannan aure da yayi na kasa gane kan wasu abubuwan, Wato yarinyar nan Khadija take ko? Akwai ayar tambaya akanta...”
“Kuma ranka ya dade anata shedamun kusan kullum seta ziyarci sashen mai babban da’ki...Shin yanzu hak’uri zamuyi da zancen tarewar ta a sabon sashen nan?”
“No wannan ba wani abu bane, Tunda ancemun basa ziyarar juna shi da ita... Kullum tana wajenta sai dai taje wajen mai babban da’ki...”
“Ya maganar Abdullah...? Shima ranka ya dade dashi akai hawan bikin su Munaya, Samb’al dashi dik babu abubuwan nan da yake, Shin meke faruwa ne ranka ya dade?”
Waziri ya tunkudawa chiroma center table din daya dora kafafun sa,
“Ya za’ai na sani? Bayan ku na dora akan komai? A kaskanta musu rayuwa, A lalata musu rayuwa, A rabasu da farin ciki.. Amma gaba d’aya shiririta kukasa agaba, Komai yana neman birkice mana. Saboda haka wannan ya zama na karshe....”
Hak’uri suka zube suna bashi, Ya daga musu hannu kawai , Ahankali kowannen su jiki a sanyaya suka mike suka masa sallama suka fice. Waziri ya shiga zagaye dakin yana dafe da goshin sa...
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥.
_Sunana Nafisa k Abdullahi am a singer, actress.. wakokina are based on siyasa da kuma na sarakuna _
https://youtu.be/1VyZ6f1GTWg
_This is my YouTube channel IN SHAA ALLH! I will be bringing you my latest films, and musical videos at lit more_
_Wannan duk daga bakin shahararriyar jarumar nan ce.. NAFISA👆🏾_
_Shin kunsan sabuwar fucacciyar jarumar nan ta film ta bude YouTube site d’inta? *nafisakabdullahi...* Tana kan manhajar YouTube. Sabon shafin tane dake kan YouTube inda zata dinga kawo muku sabbin fina finai da bidiyo da sauran abubuwa na amfani..._
_Ina masoya makaranta books na zafafa? Ku fito ga dama ta samu, Munason a nuna mana k’auna ta hanyar subscribing a sabuwar channel dinnan ta Nafisa mai suna a sama. 👆🏾A kalla a kuma danna kararrawa domin sauraron shirye shiryen ta a duk sanda ta dora.._
_Danna kararrawa domin kasancewa da ita da zarar ta dora sabbin shirye shrye._
_DAN ALLAH! Ayi subscribing, Akuma dinga viewing, Inda hali ma ayi comment da sharing zuwa ga wanda basu sani ba..._
_Akwai Facebook site dinta mai suna: https://www.facebook.com/preetyfeenat.abdullahi_
_Domin karin bayani sai a tuntub’i Nafisa kai tsaye ta number ta: _
_08071172003_
_Please show some love... Follow, Subscribe, View, Click on bell.. Stay tuned🥰🧚🏻♂️_.
_B2_
_PG:25_
*GIM. SHAHEEDAH*
YINI tayi tana zazza’bi da firgici tun sanda aka tone asirin data bunne, Bayan an dawo da ita daga sashen Mama Huwaila ma haka taita farfasa kayan parlorn ta tana sumbatu kamar sabuwar tab’i. Sai da asubah sannan jikin ya dan lafa. Amma duk da haka a tsorace take ganin yadda ta sake makalewa a karshen gado tana tukwikwiye jikin ta da bargo. Cikin wata irin kasalalliyar murya mai cike da fargaba ta shiga kiran hadimarta.
“Batula... Batula! Batula.”
Duk hadiman na bakin kofa da sauran masu aikin gidan gudun kar wani abun ya sake faruwa na fashe fashen da take yi. jikin Batula na ‘bari ta shiga a tsorace.
“Ranki ya dade... Ga ni! Allah ya kara miki lapia da nisan kwana.”
Shaheeda ta yunkura ta mike dakyar tana mai dudduba kusurwoyin d’akin ta, Gaba d’aya a birki ce take kar su kara fitowa.
“Batula... Maganin da muka binne da ke, Kin tabbata yana lapia babu abunda ya same shi?..”
“Ranki ya dade. Yana nan k’alau, Dan ko shekaran jiya dana leka na hango shukar tana yadda muka sata.”
Shaheeda ta girgiza kai tana sosa keyar ta dake mata azababban kai’kayi.
“K’arya kike makaryaciya... Ki gayamun gaskia ancire ko a’ah?”
Batula ta shiga zare idanuwa, Ita sam bataga alamun ancire ba, Don tana yawan lekawa tana kuma da masu sa su leko mata.
“Ni nake miki magana kina shiru Batula? Zaki magana ko sai na take kan ki? Baca nai miki duk bayan minti ki dinga dubawa ba? Zaki gaya mun gaskiya ko sai na sharara miki mari?”
Batula tarasa yadda zatai da ranta tunda batada tabbacin ko ancire ko yana nan.
“Ranki ya dade ki gafarce ni, Ni dai gaskia da idanu na banga alamun ancire ba, Kuma wanda nasa su lura suncemun babu wanda ya zagaya baya wajen shukar...”
Ganin shaheedah ta ki magana hakan yasa Batula sake gyara zama tashiga sharara wata karyar,
“Amman dai ranki ya dade, Ancemin anga y’an uwan su mama Jaleela sun shiga sashen mai martaba washe garin ranar da mu k...”
“Rufemin baki, Kawai kice anbi sahun mu an tone. Haba biri yayi kama da mutum, To tashi ki fita tun kafin na mugun saba miki...”Ta karasa magana hade da lailayo ashariya ta dura mata. Jiki na bari Batula ta mike tafice da sauri.
Wata razananniyar kara ta saki, Cikin hanzari ta jawo wayar ta ta kira mahaifiyarta, Ta sheda mata abunda ya faru. Ta kar’kare da,
“Wallahi Hajjaju an samu wani ya tone abunda muka bunne, Yanzu shegiyar nan... Takece mun wai y’an uwan su Jaleelah taga sunje gidan washegarin ranar da muka binne. Hajjaju abunda yake bani mamaki babu wanda yasan da shirinmu kai har binnewar ma sai da kafa ta dauke.... Eh ina ta furgita hajjaju, Ki samo mafita...”
Cire wayar tayi daga kunnenta tasa a speaker. Hajian su taci gaba da kwantar mata da hankali ,
“Gaskia dai akwai zagon kasa wannan zaman naki da su. Amman karki damu furgicin nan duk zaki dena. Yanzu abunda nakeso dake shine, Kisan yadda zaki ki koma sashen Salman din, Tunda kince ana sanar miki har yanzu basa shiga sabgar juna ko? Koma suna shiga kedai Kiyi maiyiwuwa wajen ganin babu abunda ya ke shiga tsakanin su. Ina fatan kin fahimta?”
“Nagane hajjaju.. Amma fa ki sake jiyowa ba komai idan antone ko? Saboda kar abun ya wuce firgici kuma”
“Kakki damu... Babu abunda zai faru dake sai alkhairi da ganin bayan makiyan ki fulani.”
“Godia nake hajjaju...”