Sashe 98
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_Sunana Nafisa k Abdullahi am a singer, actress.. wakokina are based on siyasa da kuma na sarakuna _
https://youtu.be/1VyZ6f1GTWg
_This is my YouTube channel IN SHAA ALLH! I will be bringing you my latest films, and musical videos at lit more_
_Wannan duk daga bakin shahararriyar jarumar nan ce.. NAFISA👆🏾_
_Shin kunsan sabuwar fucacciyar jarumar nan ta film ta bude YouTube site d’inta? *nafisakabdullahi...* Tana kan manhajar YouTube. Sabon shafin tane dake kan YouTube inda zata dinga kawo muku sabbin fina finai da bidiyo da sauran abubuwa na amfani..._
_Ina masoya makaranta books na zafafa? Ku fito ga dama ta samu, Munason a nuna mana k’auna ta hanyar subscribing a sabuwar channel dinnan ta Nafisa mai suna a sama. 👆🏾A kalla a kuma danna kararrawa domin sauraron shirye shiryen ta a duk sanda ta dora.._
_Danna kararrawa domin kasancewa da ita da zarar ta dora sabbin shirye shrye._
_DAN ALLAH! Ayi subscribing, Akuma dinga viewing, Inda hali ma ayi comment da sharing zuwa ga wanda basu sani ba..._
_Akwai Facebook site dinta mai suna: https://www.facebook.com/preetyfeenat.abdullahi_
_Domin karin bayani sai a tuntub’i Nafisa kai tsaye ta number ta: _
_08071172003_
_Please show some love... Follow, Subscribe, View, Click on bell.. Stay tuned🥰🧚🏻♂️_.
_B2_
_PG:26_
*SAS*
Ya kikkira wayarta bata dauka, Hankalin sa ya mugun tashi jin bata kira shi back ba. Ko lapia? Ya shiga tambayar kansa, Ganin bashida amsa ya mike ya haye sama. Falaki ya kira awaya ya gaya masa ya samo mota wadda zasuyi ‘badda kama. Drawer dinsa yaje ya bude ya dakko wata arniyar shadda data sha aiki, Ya taje kansa bayan ya faffesawa jikin sa turaruka, Hular ya rike a hannu ya sauka kasa. Ta kofar baya yabi ya fice. A mota ya shiga nazarin wazai kira ya tambaya me ake kaiwa gidan surukai? Can ya kira Addah maryama ya tambayeta, Ta gaggaya masa. Hade datura masa ta message, A wani mart (shopping mall)suka tsaya, Ya bawa falaki wayar da Addah maryama ta turo list.
Gaba d’aya Salman hankalin sa a tashe yake. Minti kadan ya duba dayar wayar hannun sa ko zata kira shi back.
“Ya rabbi...”
Tunawa yai da number kawun ta, Nan danan kuwa ya kira shi ya sheda masa Khadija nanan kota taho? Hankalin sa ya kwanta lokacin da Kawu daddy ya sanar masa da lapiar ta kalau yanzu za’a kawo ta,
“No...! Ai ina hanya ma.. Dama zanzo na gayshe da ku. To kuma da bata dawo dinba senaga gwara nazo kawai yau.... din.”
Kit ya katse kiran bayan sunyi sallama, Ya sauke wata nannauyar ajiyar zucia jin zawjatin sa na cikin koshin lapia. Falaki ya jasu sai gidan Dr. Isma’el, Har cikin gidan suka shiga da motar. Lokacin Kawu daddy na tare da Mas’oud. Yana bashi ha’kurin ya riga da ya bada auren shukrah.
Takalman sa ya fara zurowa masu matuk’ar tsada da haduwa, Sai kafar kuma ta biyo baya fara sal da ita, Yadin jikin sa hular sa, Kai harda agogon sa, Su suka sanya masoud sakin baki yana kallon me futowa daga motar. Dr. Ismael ya mik’awa masoud hannu amma ina masoud ya shagala a kallon Salman, Shi kuma Dr. ismael bayaso ya tafi wajen Salman basuyi sallama da masoud ba yaji haushi yaga ko ya wulakanta shi.
Cikin takama, K’asaita, Kwarjini. Irin ta matashin sarki mai jini a jika, Haka Salman ya shiga takawa daga inda yake zuwa wajen su Dr. Isma’el. Kamshin turaren jikin sa gaba d’aya ya gauraye ilahirin cikin gidan da wajen sa,
“Ranka ya dade sannu da zuwa...”
Kawu daddy ya zube yana dibar gaisuwa wajen SAS, sarauta sarauta ce koda ta kauyece ballantana sarkin gari baki d’aya. Masoud bai san kowanene ba, SAS ya bashi hannu suka gaysa, Har Masoud ya fuce bai dena juyawa yana kallon SAS ba. Duk gayun sa yau yaga karshen wanka da kwalliyar ado.
Sosai SAS ya sake gaysawa da Dr. ismael domin jinsa yake tamkar mahaifin Khadija. A parlorn sa suka zauna , Shi kuma Dr. isma’el ya shiga cikin babban parlorn ya kirawo su Mami.
Ina zaune na dan fara bacci Kawu daddy ya shiga dokawa sunana kira. Da salati na mike ina gyara mayafi na, Sai da nashiga bandakin kasa na wanko baki na da mouth wash sannan naje parlorn gaba d’aya suna can wajen SAS. Tunda na taho ya kafeni da idanu, kunya duk ta isheni, Har na k’araso na zauna daga can gefe ina jan mayafi na, Muka hada idanu na murgud’a masa baki,
“Barka da dare...”
Nace dashi ina dan rissinawa kadan.
“Zawjatii... Kinci abinci?”
Ta gefen idanu na na wulkita shi, Na hango yadda su Mami suka zuba mana ido shi ko kunyar su bai ji ba. Nayi biris memakon yai shiru bai gane ba ya sake tambayata,
“Naci...”
Na amsa ina masa sign da ido, Shiru yai shi dama ba gwanin magana bane, Sai yanzu na sake tabbatarwa baya iya sakin jiki da mutane ganin yadda idanun sa gaba d’aya akai na suke, Da alamun ni kadai yake kalla yaji sassauci, Lalle yanada wahalar sabo. Sai Kawu daddy ne ya shiga dan kawo magana shi da Mami, Lokaci zuwa lokaci Salman kan tanka sau d’aya sau biyu. Tashi yayi nima na mike, Su Kawu daddy suka shiga godiar abubuwan da ya kawo musu.
“Lalle dije kinyi sa’a.. Kai! Bantab’a kare masa kallo ba sai yau, Kinsan kullum da rawani ake nuno shi ko a tv. Ashe haka yake dakyau.?”
Cewar ya hameeda data matso cikin kunnena tana gayamun. Murmushi nai kawai a zucia ta nace ‘TubarkAllah..’
Har mota suka rakamu, Falaki yaja mu. Muna baya ni dashi, Ya rikeni tamau kamar za’a kwace. Futinar sa ta cika yawa, Inajin sa yana neman magana a cikin jiki na na kyale shi,
“Ya zazzabin? Ya sauka..?”
D’aga kai nayi Ina juyar dashi gefe,
“Da sau’ki....”
“Ai na yiwa Doctor Fiddau magana zata zo ta duba ki... Zuwa da safe..Ko muje asibiti yanzu? Uhm”
Karkada masa kai nayi alamun a’ah
“Nasha magani ai. Malaria ne kawai sai gajiya.”
Kwantar da kai na yayi akan kafad’ar sa yana shafa kwantaccen gashin kai na,
“Sannu my love... Muje gida sai ki kwanta ki huta kinji.?”
“Uhm..”
*MASARAUTAR BASANNABAS*
Ta zauren baya muka shiga wajen tsohon gareji da ake ajiye dokuna. Muka shiga sashen sa ta baya. Muna zuwa kofa ya dauke ni cak da hannun sa, Ya rufe kofar da kafar sa da baya. Yana iya saboda rashin karfin jiki na na tallabo wuyan sa nima. Harkan gadon sa ya ajiye ni yana gyara mayafin daya rufemin fuska. Ya rankwafo Kai na yana gyaramun kwanciya,
“Sannu Zawjatii...”
“Bacci nake ji...”
“Kici abinci..”
“Naci abinci...”
“Tohm ko zaki dan watsa ruwa seki kwanta?”
Mikewa nai ina shafa ciki na,
“Da dai akwai Indomie da naci, Me tafarnuwa.”
Salman ya zaro idanu yana kallo na.
“Munada tafarnuwa?”
“Akwai a kitchen. Zan dafa”
“Noo! Bacci kike ji. Bara nasa Ammi ..”
“Wa? Saboda me zan iya..”
Mikewa nai na sauka kasan yana biye dani a baya.
“Kikace kinci abinci.”
“Tun dazu ne shysa.”
Kad’a Kai yayi, A tare muka shiga ciki na shjga hada komai dazan sawa indomien.
“Zaka ci..?”
“Zan ci...”
Nai saurin hada komai na dafa ta dik muna tsaye, Ya zura hannayen sa ta cikina ya saqale wuyan sa akan nawa. A haka na dafa na juye a plate muka koma sama, A kan dan karamin center carpet muka zauna dirshan, ni kam saboda tsabar zalama ji nake kamar na kafa kai a cikin plate d'in naji indomie ‘din cikin ciki na. Salman ya dauki fork ya debo zai bani, naga gaskiya bazan Iya yin soyayyar cin abinci ba 😂💔na sanya hannu ba tare da na kalle shi ba.
Kafin yaci daya nayi loma uku saboda cinta kawai nake yi hankali kwance. Salman ya tsaya kawai yana kallo na ko ci kasa yi Ya yi saboda tsabar mamakin yadda yaga ina cin abincin. Ko lura banyi ba da cewar ya dena ci, Sai da na cinye na sude plate d'in tare da shan ruwa nayi gyatsa saboda bana son duk wani drinks idan bana kankana ba.
“My love ko a sake dafawa ne?” Ya yi maganar cike da kulawa.
Girgiza kai nayi alamar na koshi, janyo tray d'in da muka doro plate ya kamo hannu na tare da wanke min shi tas. Saboda bazan iya mik’ewa wajen wanke hannu ba, Gado na nufa saboda ciki ya dauka kuma baccin ya fara cin karfi na, kwanciya nayi ba tare da na koma yin wata kwakkwarar magana ba, shima ya kashe fitila yasa ta bacci tare da bin bayana ya rungume ni muryarsa a sarke yake cewa.
“I miss you so much my baby. Please ki dena yin nisa a kusa dani, wallahi bakiji yadda nake cutuwa ba.”
Kasa magana nayi saboda yadda yake min da jiki na, gashi Ina jin wani irin abu yana taso min tun daga ciki na zuwa wuya. Kissing d'in da Salman yake min a fatar bayana yasa abin gabaki daya ya taso min, ashe amai ne, Hankalin Salman ya yi matukar tashi ya zauna da sauri tare da rungume ni ina kwacewa saboda na fara galabaita.
“Subahanallahi sannu my love, sannu.”
Ya dinga min sannu kafin ya sakko daga kan gadon ya kunna haske, a sannan ne hankalinsa ya kuma tashi ganin gabaki daya indomie d'in da naci ta dawo, dakin duk ya baci. Beyi wata wata ba ya dauki waya ya lalibo numbern Dr Fiddau, daman ba wani dare ne ya tsala ba dan lokacin k’arfe goma Sha daya da arba'in na dare. Bugu daya ta dauka tana gaida shi yace tazo yana son ganin ta urgent.