Sashe 55
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan shekara d’aya da auro gimbiya Jaleela, Da gimbiya Najawa, Da gimbiya Huwaila. Sai Allah ya azurta kowannen su da haihuwa, Jaririyar Gimbiya Huwaila ce kawai ba tazo da rai ba. Amma jariran Gimbiya Najawa da gimbiya Jalila su duk sunzo da ran su kuma cikin k’oshin lapia, Dukkanin su sun samu mata. Kowacce mai kama da ita. Ba karamin bakin ciki kowannen su yai ba su da yan uwan su, Domin sun fison su hayayyafo maza wanda nan gaba zasu gaji sarautar Basannabas. Sarki Aliyu yai musu huduba ya sanya musu sunaye masu ma’ana. Ita dai gimbiya Sa’adatu mahaifiyar Salman ido ne kawai nata, Bata isa ta karbi jariran ba sai dai gani daga nesa, Gaba d’aya basa shiga harkar ta, Su ukun sun ware kansu, Sun kyamace ta, Suna binta da mugun alkaba’i. Gimbiya Sa’adatu tana da sanyin hali da nutsuwa, Tana da kauda kai a duk abinda ba’a kasa da ita ba. Kuma duk tsawon shekarun nan bata yadda ta canza kanta ba. Rayuwar ta take gudanar wa kamar yadda ta tashi agidan da babu arziki, Sam batada dagawa da nuna isa. Kowa natane.
Gaba d’aya kuyangun ta da bayin ta masu mata hidima bata kyamatar su, Ta janyo su jikin ta tamkar yan uwanta na jini. Kaffa-kaffa take da zaman ta acikin masarautar nan. Kasancewar batada wani madogara sai Allah, Sai kuma mijin ta sarki Aliyu. Yan uwanta maza biyu ne su kuma tun shekarun baya suna ‘kanana aka hada dasu a bayin da sarki ke baiwa wasu masauratun dake sauran garuruwa.
Haka dai zaman nasu ya kasance cikin wata irin rayuwa, Dan ma dai sarki Aliyu na kokarin ganin hada kawunan su amma hakan yaci tura. Toh haka dai Shekaru Sukai ta ja, Har Allah yai ta azurta kowannen su da samun ‘ya’yaye. Gimbiya Sa’adatu na da ‘yaya uku gaba ki d’ayan su maza ne: Salman dayaci sunan mahaifin sarki Aliyu, Sai Ibrahim (Khaleel) mabiyin sa daya ci sunan kakan sarki Aliyu. Sai auta Abdullahi daya ci sunan marigayi mahaifin gimbiya Sa’adatu, Suna ce dashi ‘Abdul.’
Gimbiya Jaleelah nada yara hudu duk 'yan mata, Akwai Khairiyyah, Da Sabeera, Sai Muhsana da Munaya. Bangaren gimbiya Najwa nada ‘ya’yaye uku mata biyu namiji d’aya, akwai Madina da Ilyasu wanda yaci sunan marigayi sarki Ilyasu. Suna ce dashi (Junior) Sai autar su Nadiya. Bangaren amarya gimbiya Huwaila ma tana da yara uku maza biyu mace d’aya. Abdul-Qadeer, Sai Hamza suna ce dashi (Maheer) da autar su Baheeya. Wadda itace ta kasance autar su du gidan baki d’aya. Daga kanta ba’a kara haihuwa ba. Dama ita tuni gimbiya Sa’adatu tata haihuwar ta tsaya tun akan Abdul. Daga uku dinnan bata kara haihuwa ba har ta manyanta. Gaba ki d’aya dai ‘yayan sarki Aliyu su goma sha uku ne. Sai guda d’aya da aka haife ba rai daga dakin gimbiya Huwaila. Maza shida, Mata bakwai.
Kusan dukkanin yaran sun girma, Babban sa mai suna Salman wato mijin ki kuma sarki a wannan lokacin, ya yi karatu a kasar saudiyya inda ya karo ilmin digiri na biyu a jami’ar king saud university, Yana karantar ɓangaren Islamic and shariah law. Yayin da Ibrahim da Abdul-Qadeer ke nahiyar kasar south Korea suna karantar bangaren likitan ci. Sai Abdullahi da Hamza da Ilyasu dake nan kasar nijeriya a wata makarantar kwana suna cigaba da karatun sakandiren su. Matan gimbiya Jaleelah guda biyu sunyi aure Saura biyu.
(Muhsana da Munaya sune basuyi aure ba). Bangaren gimbiya Najwa ma Madina tayi aure sai autar su Nadiya wadda ke karatun sakandire matakin farko. Sai bangaren gimbiya Huwaila wadda yar autar ta Baheeya ce kawai kuma du gidan itace karama yanzu take a aji nabiyu na jiniya sakandire school.
Duk tarin arzikin yaran nan dake gidan sarki Aliyu gaba ki d’ayan su suna zumunci idan ka tsame yayan gimbiya Sa’adatu da ahalin ta. Wanda su kam sun so ayi zumuncin dasu amma kafiya irin ta su gimbiya jaleelah hakan yaci tura. Sosai suke nuna bangaranci. Duk dan ya Kara dankon zumunci yasanya yayan a makarantu d’aya. Idan ka cire Salman wanda shine babban dansa duk duniya. Kuma mafi soyuwa agare shi.
Amma gaba d’aya su gimbiya jaleelah sunyi fatali da zumuncin da yake kokarin ginawa, Burin su gaba d’aya bai wuce yadda sarauta zata koma hannun dayan su ba. Gimbiya Sa’adatu ita kad’aice a ware, Takan ware lokaci taci kuka ta koshi, Ta kuma gayawa Allah kukan ta a sujjada, Bata wasa da addua sam. Sai dai duk karfin imanin bawa da adduar sa wani lokacin dama Allah Kan jarabce shi da wata jarabawar ya gwada karfin imanin sa. Idan yayi hak’uri ya danne zuciyar sa sai Allah ya bashi ikon cin jarabawar da yayi ko akasinta.
Gwaggo Hajara taja numfashi tare da dagowa ta kalle ni, kai na a kasa na kasa ko kwakwaran motsi ina ta sauraron ta tace dani.
“Bari na barki ki huta, idan naci tuwo na sai mu dora daga inda muka tsaya a cikin labarin.”
Da yake bana sallah, Band’aki na fada na canza audugar jiki na, Ni ma aka kawo min abinci na dan caccakuna na sake komawa gefen gado ina jiran Gwaggo Hajara ta gama ci tazo ta ci gaba da bani labarin. Ina zaune abubuwa da yawa suna yawo a kai na nace.
“Lalle biri yayi kama da mutum, Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu. Allah yasa dai ta bani labarin masarautar ‘bullon..”
Ban gama rufe baki ba kuwa ta juyo tare da kallo na tace.....
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
*ZAFAFA BIYAR (2021) NA KUDI NE !(PAID STORIES) KAMAR YADDA KUKA SANI, LITTATTAFAN NA ZUWA MUKU NE GUDA BIYAR CHAS. DUKA BIYAR DIN AKAN FARASHI MAI RAHUSA NERA DARI BAKWAI (700 NAIRA ONLY). *
*KI/KA/KU DUBI GIRMAN ALLAH KU SIYA DA KUDIN KU, DON GUDUN SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA, DAMA WADANDA KE SIYARWAR. DAN ALLAH KI SIYA KI MALLAKI NAKI CIKIN SAUKI YAR’UWA, AKWAI KARUWA SOSAI ACIKIN BOOKS DINNAN. MUNA MARABA DA KASANCEWA DA MASOYAN MU.. DOMIN MALLAKAR NAKI BIYAR DIN, KI TUNTUBE MU A PAYMENT DETAILS DINMU DAKE ‘KASA*
*30....*
_*KIBIYAR AJALI.....!_*
_(Sulke baya tare ta sai ta wuce)_
🏹🥰😍
_*MASARAUTAR ‘BULLO_*
👑
Alokacin baya. Masarautar ‘Bullo ta kafu ne lokacin da yan yankin wani gari da ake kira ‘Margu’ suke kai wa yankin yamma hari. Wanda idan suka tashi bullowa ta gabas suke bullo musu su far musu. A duk sanda maharan suka zo, Yan yankin suna tafiya a guje zuwa garin Basannabas dan su taimaka musu da mayaka. ‘Sun ‘bullo ta gabas..’ Shine kalmar da yan yankin yamman ke fada a kodaya yaushe. Ma’ana maharan da suke karkashe su suna b’ullowa ta gabas. Al’ummar yankin yamma da taimakon Basannabas suka kewaye kansu, yadda mahara ba za su shigo masu ba. Wannan shi ne dalilin ginuwar garin Bullo, kuma wurin ya zama hedikwatar mulki na al’ummar wajen. Yankin ya tashi daga yan yankin yamma zuwa garin ‘Bullo’. Garin Basannabas da garin ‘Bullo sun zama aminan juna, Duk kuwa dai da garin Basannabas shi ya raini garin Bullo. Akwai aminta sosai tsakanin su tun zamani shekaru aru aru na baya har ya zuwa sanda garin ya tumbatsa ya tsaya da k’afar sa, Sai ya zamto akwai masarauta a karkashin ta. Wanda kaf nijeriya bayan masarautar Basannabas, To masarautar Bullo itace ta biyu a tsarin mulkin gargajiya.