Sashe 87
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya dawo da dubansa kai na tare da kamo ni na tashi zaune, Sai kawar da kai nake yi cike da jin kunyarsa amman shi naga ko ajikinsa. Kai na ya riko yana son mu hada ido amman na hana hakan faruwa dan kuwa rufe idon nayi kirjina na ta faman dagowa saboda tsabar harbawa da yake yi.
“Muje na raka ki dakin ki kinga gobe za'a fara hidimar bikin nan.”
“Kana nufin nima na shiga sabgar bikinsu bayan ba so na suke yi ba.?”
“Ya kamata ki shiga cikin bikin dan samo mana wasu evidence d'in.”
Na turo baki still ido na yana rufe dan fuskarsa tana gab da tawa har yanzu.
“Kasan fa ni bana daukar rainin hankali, Ana min nake ramawa indai abu be yi min ba.”
“Dan nuna min irin action d'in da kike dauka in an miki abu.”
Bude ido nayi na kallesa cikin mamaki, ta ya zan nuna hukunci a yanzu bayan kuma ba ai min laifin komai ba? Dariyar da naga yana yi ce tasa na gane rai na min wayo zai yi.
“Mijin Shaheedah ka barni na tafi na kwanta.”
“Shaheedah da wa? Ai kin san dai ni ba karamin yaro bane mijin mace biyu ne ni.”
“Toh da wadda zata zo shikenan?”
“Kina lalata mana shiri da ko bakya son na cika miki burin ki.?”
Cikin sauri na girgiza masa kai tare da cewa.
“Mijin Khadija da Shaheedah na gyara.”
“Good girl ashe dai kina sane da alkawarin mu. Shikenan tashi muje.”
“Ka daga ni mana.”
“Oh sorry wallahi dadin kwanciya naji, musamman ma da nai pillow da wadannan f...”
Ban bari ya karasa ba saboda gane inda maganar ta nufa, yai saurin dagani yana dariya kasa-kasa. Maza ma dai wallahi basu san kunya ba sam, yanzu shi saboda tsabar me ma zance, har zai iya bude baki ya fadi akan inda ya yi pillow. Hmmm shine da furucin amman nice da jin nauyin kalmar, ganin yadda nake sauri zan gudu yasa shi kamo ni ya rungume ta bayana yana cewa.
“Haba hajiya babu ko dan good night kiss?” Nace Ina turo baki.
“Gaskiya ni dai a'a.”
Ya sake matse ni a jikinsa tare da hura min iskar bakin shi a cikin kunne na ya ce.
“Yana cikin agreement d'in mu hajiya.”
Wallahi Salman d'in nan ya raina min wayo, banda haka ta ya ya zai ta kawo min abubuwan da yasan sunyi min tsauri amman ya dinga cewa yana cikin yarjejeniyar mu? Amman ya zan yi, idan ban yi masa ba toh ba zai taba bari na ba gashi bacci nake ji sosai. Hannu nasa na zare nasa daga rungumar da ya yi min, na juya ba tare da na bari mun hada ido ba na sakar mai wani zazzafan kiss a saman lips d'in shi, cikin sauri kuma na juya da gudu Ina dariya na barshi tsaye.
Bayan fitar Khadija, Salman ya kira falaki yaji ko yaga video din daya tura masa ta whatsapp? Bugu biyu Falaki ya dauka yana rissinawa a inda yake a tsaye tamkar Salman din na ganin sa, Cikeda girmamawa ya shiga bashi amsa, Salman din na amsa masa a nasa bangaren,
“Okay...! Ka ciro? Yauwa. Sai kaje ka kuma tabbatar kayi recording abinda yake cewa.”
Kit ya katse kiran yana kallon wayar tasa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya mike ya shiga ban’daki.
****
Falaki kuwa bayan ya ciro kayan tsibbun a wata jaka ya zura su, Ya maida shukar ya dasata. Sannan ya fice daga cikin masarautar, Can wajen gari yaje inda ake samun masu ilimin tsibbu.
“Shigo da baya... Shigo da baya ba sallama.”
Sam baibi takansa ba ya shiga da gaban yai kuma sallama. Bokan yaja dogon tsaki yana bubbuga tsintsiyar gaban sa a wata kwarya.
“Kai yaro... Zan maka uzuri saboda baka taba zuwa wajen nan ba. Amma nan gaba ka tabbatar Idan zaka Shigo bakayi sallama ba kuma da baya zaka Shigo, Meke tafe da kai...?”
Falaki yai murmushi kawai yana mamakin wannan babban lamari na shirka,
“Oga na ne ya turo ni, Shi ba zai iya zuwa ba, Yace nan gaba kad’an zai nemi ganin ka akan wasu makiya da suka sashi agaba ne, Yace yanason sanin ma’anar wannan asiri da aka binne...”
Falaki ya zaro komai ya mikawa bokan, Shi kuma ya karba yana duddubawa. Ya jinjina kai yana nuna kowanne,
“Kaga wannan.... Gaba d’aya da ba’kin asiri akai kome, Da miyagun aljanu aka hada akai aikin. Wanene Salman wacece Khadija?..”
“Mata da miji ne...”
“Toh raba tsakanin su akeso ayi.. Ba’ason wata auratayya tashiga tsakanin su. Saboda asirin mutane da yawa zai tonu, Kaga layar dake cikin bakin kwadon nan? Anyita ne dan rufe bakin mahaifar ita khadijan. Kar mahaifarta ta dauki cikin Salman kwata kwata. Anyi amfani da kwadon nan an binne ne saboda a hallaka ita yarinyar nan Khadija..
“Sannan shi Salman din ya manceta a rayuwar sa baki d’aya.. Sai shaheedah.. Wacece ita? Okay basshi aljani zakurawana ya shaida mun matar sa, Toh dai babban sihiri akai.. Ba’kin asiri ne da bakin aljani. Amma tunda anyi nasarar tonashi ancire a ranar da sanya, Babu abinda zai faru, Sai ma tsoratarwa da firgici ga wanda ya dasa ya binne wato ainihin wanda yasa akai asirin. Sannan gudun faruwar wani abun a gaba.. Yakamata shi wannan Salman ya hanzarta don yin auratayya da matarsa, Kafin shaidanu su sake shiga.”
“To Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu. Kuma Mungode kwarai da karin haske da ka mana akan wannan bakin asiri da akayi. Ga wannan kaci goro, Sai gani na biyu.”
Karb’a yayi ya ajiye a gefe yana cigaba da bubbuga tsintsiyar hannun sa, Shi kuma falaki ya fice ya koma masarauta, ta message ya turawa Salman recording din abinda ya faru. Salman na saurara ya mike yana tunanin yadda zai aikata komai ayau. Koda Khadija ba Zata bada had’in kai ba.
*********
*GIM. KHADIJA*
Lemon kwakwa na hada wanda yaji dabino da madara na jefa yar kankara kamar yadda sanyin ba zai yi yawa ba, ragowar kuma na saka cikin fridge na koma parlor na zauna ina sha hankali kwance. A hankali nake sha ina lumshe ido, jefi-jefi nakan tunano Baffa na ina ina ma ace Allah ya bar min shi a raye da yaga gatan da babu mahaifin da ya taba samun irinsa, ban san dalilin da yasa nafi damuwa dashi ba akan mahaifiyata, kodan shi na tashi na rayu dashi ne? Tinawa nai da hango yadda su Wambai suka sa ana rami a jikin bangon bayan kujerar da Salman yake zama a fada, sun saka wani bakin abu sun rufe, gashi ban karasa gani ba mouse keys d'in da yake controlling cctv d'in ya samu matsala.
Da sauri na mike na haye sama, Ina shiga nasa key a dakin sannan na nufi dakin sirri. Ina shiga na fara kokarin yadda zan gyara shi amman na kasa, gabaki daya na rude saboda ina son ganin me yake faruwa yau a cikin masarautar. Sam banji shigowarsa ba sai ji nayi ya rungume ni ta baya, kasan cewar nasan babu mai shogowa gurin sai shi kuma ga dad'ad'an turarukan jikinsa masu matukar sanyaya zuciya shi yasa banji tsoro ba. Sannan yadda ya saba da mun hadu sai ya rungume ni koya kama hannu na nasan iyakar shi kenan, shi yasa ma bana jin haushi yanzu, na kan ce yaje ya yi ta yi shine a wahale.
Ganin yadda nake ta faman bubbuga mouse keys d'in yasa shi sake rungume ni yana rike min hannu, cikin wata kasalalliyar murya yace min.
“Meya faru da shi.?”
Na dan yataina fuska na ce masa.
“Ina jin mouse pad din nan ya samu matsala saboda baya motsawa na kasa controlling d'in sa.”
Salman ya sake kwantar da kansa jikin wuya na yana sakar min wani zazzafan numfashi a fatar wuya na. A binku da lafiyayyar mace mai rai da lafiya, gashi kullum cikin cin abubuwa masu kyau da dadi tare da saukar da wadatacciyar ni'ima nake yi. Ya kuma sakar min wani numfashin hancinsa cikin kunne na, nan da nan tsigar jikina ta sake tashi, ban san lokacin da nasa hannu da sauri na shafo fuskarsa ina lumshe ido ba.
Ganin yadda nake yi ne ya tabbatar masa da cewa na fara shiga wani yanayi. Aikuwa ya gyara hannuwa ya dauke ni gabaki daya, da kafarsa ya samu ya bude kofar sai gamu a cikin bedroom d'in sa. Kallo na ya tsaya yi nima ina kallon yadda leban bakinsa yake kyalli tamkar wanda yasa lipstick, ya hura min iskar bakinsa kamshin mint ya daki hancina na lumshe ido. Kwantar da ni ya yi akan gadon ya mike zai tashi nai saurin riko masa hannu. (Ahh kin bada ni dije💔👩🏽🦯)
“Ina zuwa.” Ya fada shima cikin kasala.
Amman na kasa sakinsa saboda gani nake kamar zan yi wani abun, ganin haka yasa shi dawowa ya hau kan ciki na yana kallo na tare da shafar gashin kai na. Tafiyar tsutsar da yake min itace take sake dulmiya ni cikin wani irin fili wanda na garara fassara wanne ne. Ya samu ta cikin wannan sigar ya rabani da rigar atamfar jikina ya zame ta tayi kamar skirt kasancewar doguwar riga ce.
Hannun bra dina ya dinga ja a hankali yana saki ta yadda ba zanji zafi ba saboda dayan hannun nasa yana cikin yalwataccen gashi na. Murya tamkar ta me bacci yake min magana a saitin kunne na tare da zaro hannunsa daga cikin gashin yana yawo dashi a saman fitilun dake kirjina yana cewa.
“Na dad'e ina kallon taurarin samaniya dan naga wacce tafi kowacce haske, sai naga bakowa bace nike gani sai ke my love.”
Ya sakar min tausassan kiss a tsakiyar kirjina ta yadda na kuma jin wani irin yarrrrr tun daga tsakiyar kai na har zuwa kan babban yatsan kafata. Ya sake maida bakin wajan kunne na yace cewa.
“Alhamdulillah ala kulli halin dole na kasance mai yawaita godiya a gurin mahaliccin mu akan baiwar da yayi mun ta kasancewa a matsayin wanda yake sonki a rayuwa. Kece burin raina a koda yaushe ina fatan ki kasance cikin farin ciki a rayuwar ki, kasancewar farin cikin ki shine mafi tsadar abu a guri na.”