Sashe 78
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin sa har ya fara rawa, Naja sirirn tsaki, wasu mazan mugayen yan yaudara ne. Dazu fa najiyoshi a parlor sunyi luf Shi da matarsa, amman dan bakin munafurci ni zai fara yiwa rawar jiki yanzu?
Ban aune ba na jiyo ya kamo hannu na, Ya zaunar dani kusa dashi,
“Wa yagaya miki ba auren na gani inaso mukai ba?”
“Koma shi akai ai ni banga ni naso ba..So please a rabu ta ruwan sanyi.”
Salman yai murmushin gefen baki yana matse kansa. Ganin kamar yanayin sa na juyewa na tambayeshi,
“Meyafaru..?”
“Jiri nake ji.. Tsoro nake ji..”
“Tsoran me..?”
Beyi magana ba, Ya ri’ko hannu na yana nunamin wani abu kamar kasa tundaga Karshen carpet zuwa kofar dakin sa na biyu.
“What about it...”
“Shaheedah ce.”
“Bangane ba.”
“Shaheeda ce ta Zuba, Ta duaka bacci ake.”
Na yamutsa fuska, Ina karewa wajen kallo, can na shiga store na dakko abun kwashe shara na jona na shiga cire su.
Salman ganin bata gane komai akai ba, Sai ya sake langabar da kai.. Shi a Lalle baida lapia,
“Tsoro nake ji... Tamkar ana kiran sunana.”
“To ya kakeso na maka yanzu? Ni wallahi bacci nake ji.”
“Ki kwana anan.”
Na zare idanu ina jujjuya kai..
“Bana iya bacci sai akan gadona..”
“Yauwa.. Muje canma kawai Saboda tsoran nan nake.”
Badan baida Lapia ba dana dankara masa Allah ya isa. Nayi gaba abuna. Ina ganin Sanda ya mike shima ya biyo bayana, Ta kofar sirri muka shiga sashe na. Ina zuwa Na fada band’aki nayo wanka da alwala. Kan gado na haye bayan nai Addua. Sam banmasan inda Salman yake ba ko yana kasa ko Sama.
Shi kuwa Salman ya jima a bakin kofa, Ahankali ya turo kofar ya shiga, ganin ta yayi tayi dai dai akan gado tana bacci. Gashi sam dije bata iya kwanciya ba. Wata wawiyar kwanciya tai rigar baccin ta dage har Kan kirjinta ana ganowa. Salman yai murmushi yana tuno dazu, Ahankali ya karasa ya janye duvet din data rufe k’afarta,
“Dazu aka hanani gani.. Gasu a arha..”
Ya jima yana kalle dije daga sama har kasa. Ya zare glasses din idanun sa akan bedsite drawer ya ya tottofa addu’oi, kafin ya rungumeta tsam a jikin sa tamkar Za’a kwaceta.. Cikin bacci Khadija taji an kwakwumeta ba shiri tashiga janye shi tana mita,
“Meye haka... Dan Allah matsa.”
“Tsoro... Tsoro nake ji.”
Ahankali yake magana yana huramin iskar bakin sa a kunne na.
Bacci ne akai na, Don haka naja tsaki kawai na cigaba da bacci na ina kananun mita, Kyakkyawar runguma yai mata yana shafa tundaga gadon bayanta zuwa kwantaccen gashin ta...
“I like everything about you... My very own wifey. Ina kaunar baby love. Nasan ba lalle ki gane yanzu ba. Amma nanda lokaci kalilan komai zai warware.”
Yana magana yana shinshina bayan kunnenta, strawberry Shower gel din datai wanka dashi yayi masa dadi. Cikin wawiyar kwanciyar datake sai gata ta juyo da fuskar ta, kanta a kirjin sa, hannunta d’aya akan cikin sa. Kafarta akan tasa. Da alama ta duaka bargo ne. Murmushi yai, Ya shiga kare mata kallo, Ya taba nan ya taba can. Daga karshe Ya janyo bargo ya rufe su. Bacci daddada yai awun gaba dashi shima.
_Asubah tagari.. Salmanul_Dijaaa❤️❤️_
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p
NANA HAFSATU❤️
BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻
PG:17
BOOK:2
*Da* asubah naji tamkar abu na mun yawo acikin jiki na, Firgigit na mike ina addua, Mezan gani? Hannuwan Salman ne dumu dumu acikin jiki na, Bansan sanda na furta sarata ta kauyen mu ba.
“Kutumelesin kan babban balain durumin durbun... Meye haka..?”
Ahankali ya bude idanun sa, Dak’yar ya mike yana nonnokewa, Can ya shiga sosa keyar sa yana murmushi,
“Kin tashi lapia....?”
“A’ah ba lapia ba. Ya ma za’ai ka wani tambaye ni ko na tashi lapia?”
Mik’ewa yai baice komi ba ya shige bandaki, Nasa hannuna akai na saki karar takaici. Ina jiyo sautin dariyar sa. Wani tunani nayi nai sauri na kalli jiki na, Komai yana nan, Sede kayana gaba d’aya sun tukwikwiye,
“Shikenan ya kallemin jiki na a arha.”
Fitowa yayi, Da alama wanka yayi , Towel dina na wankin kai naga yana goge nasa kan yana murmushi. Muka ha’da idanu na zabga masa harara. Nemen hijabi nake da zan kare jiki na, Can na hango shi akan kujera.
“Dan mikomin hijabi na gashi can....”
Ba musu ya dakko yana sake yin wani Murmushin,Rankwafowa yayi har muna jiyo numfashin juna,
“zawjat sabah alkhayr...”
Ya fada yana gyaramun gashi na daya zubo ta fuska ta. Na lura yana son gashi a rayuwar sa, Ai kuwa yaga idi dan shaheeda batada shi ni kuma ba zama nazo yi ba.
“Baki iya gaisuwa bane...?”
“Ina kwana?”
Na fada ina tabe baki na..
“'Ana bikhayrin. 'anti?”
Yau yan larabcin ne suka tashi kenan.. Na matsa ahankali ina zura hijabi na, Na mike na shiga bandaki, Wankan nima nayo, Nayi alwala. Na cire kayan baccin na wulla acikin washing machine, Zura kai na nayi ta kofa ina kallon sa yana gyara zaman praying mat..
“Kaga...”
Juyowa yai, Na nuna masa drawer da yatsana
“Dan Allah dan jehomin riga aciki..”
Mik’ewa yai ya bude yana kallon su, Ina ganin sanda ya dakko wata me shara shara,
“Ba ita ba..”
“To zoki duaka da kan ki.”
“Yi hak’uri kadan ban me kauri.”
Me shara sharan ya dakko ya mikomin, Hannun sa da nawa suka gogi na juna, Na runtse idanu na, Da sauri na karba na koma ciki na zura na dora hijabi akai. Gaban drawer na matsa na dakko zani na dora akai. Sallah yajamu muka sallame atare. Ya daga hannu yana addua muka shafa atare.
Azkhar na koma gefe ina yi, Ina jiyo sautin nasa shima yana yi. Muka kammala a tare. Can karshen gado na koma zan kwanta ya kirawo ni..
“Zo nan..”
“Bacci nake ji..”
“Zo nan mu gama magana se Kiyi.”
“Gani..”
Na koma nesa dashi na zauna,
“Magana zamuyi dake da sauri... Saboda zan shiga fada, Zan koma bangare na da wuri.”
“Ai inde maganan jia ne nagama magana, Inason kabani takarda na.”
“Khadijaaaaa! Meyasa kike haka wai?”
Shiru nayi Saboda wani kwarjini daya mun. Ahankali ya matso kusa dani, Ya dora hannun sa kan nawa yana murzawa ahankali,
“Nasan bakyaso na.... Kuma sigar da nabiyo ta neman auren ki sam ban kyauta ba. Ki yarda dani, Tun sanda na fara dora idanu na akan ki naji ina son ki, Zan iya ce miki banta’ba yiwa kowa irin kallon dana miki ba arayuwa ta, Love at first sight Khadijaa. I love you and your bravery.. So please ki sassauta mun hukuncin saki yayi tsauri, Zan dauki komi banda shi.. Anything for you! Uhibbuk kathirana ya Zawjati atika aleaziza..”
Shiru nayi kawai, Na ma rasa me zance wallahi, Can ta matse masa da son, Na bi son da gudu na kwarfe.
“Kayi hak’uri.. Amma inada wanda... Muka gama alk.”
“Karki karasa dan Allah..! Wallahi wallahi k’aunar ki ta gama yawo acikin bargon jiki na. Khadijaa ban san so ba sai akan ki.. Nagaya miki tsoron taron mutane nake, Ko a gidah ki tambayi Ammi rarely ki ganni muna hira dasu Abdullah. Bana magana da yawa, Banmasan ya ake nake kwarara miki magana ba. Ki bani chance, Zan nuna miki yadda ake..”
“Duk naji..Amma ni kam Kayi hak’uri banda ra’ayin zama a masarautar nan.”
“Inde shine matsalan se na miki gida awani unguwan...”
“No... Bana ra’ayin zama da ka....”
Ban aune ba kawai naji ya dora tattausan leben sa kan nawa, Hannun sa d’aya yasa ya janyo ni na fada kirjin sa dake tashin k’amshi, Wani irin sumba ya shiga yimin wadda gaba d’aya ilahirin jiki na yai sanyi, Duk wata masifa danake shirin surfa masa sena nemeta na rasa, ya zare bakin sa ahankali yana kallona,
“Naji bakya so na.... Na kuma yadda nine me lefi. Amma please ki bari komai ya wuce, Na samu lapia tukun. Karki bari Ammi tagano cewar bakya sona, Zeyi breaking heart dinta... Amma ki rike wannan.. Ni Salman ina miki kauna marar gauraye, Bazan dena kaunar ki ba, Khadijaaa! You are an amazing person, I am glad that I found you. Without you, I don’t know how my world would be. You have totally transformed me. I would love to spend all my life with you. I love you soo much..”
Na juyar da kaina gefe saboda yadda yake shafa mun gashi wani yarrr nake ji. K’ok’ari kawai nake ina mazewa, Mik’ewa yai ahankali yana kallon agogon hannun sa,
“Zan tafi na shirya.”
“Allah ya tsare.”
“Ameen Zawjati...! I love you..”
Futa yai yana murmushi, Ni kuma na koma gan gado Ina mai shafa labba na, Wannan gigitattan kiss sekace a film. Inata tunanin yadda Zan karbi takarda ta bacci yai awun gaba dani...
Shi kuwa Salman yana fita ya jingina da k’ofar dakin yana murmushi, Ai dai anyi me wuyar ya aureta, So shawo kanta ta zauna tare dashi bazai wahala ba. A haka ya koma sashen sa, Falaki ya shiga tayashi shiryawa zuwa fada... Ruwan tea kawai yasha sai cake guda d’aya..
*SASHEN GIMBIYA JALEELAH...*