Sashe 86
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A takaice dai duk yanda naso yabar dakin ki yayi, yabi ya katantaneni dole sai na yarda da alkawarinsa na cewar a wata guda sai ya canja zuciyata ta koma mahadin tasa. Rashin mafita da son ya barni da kunyar data gallabeni tasa a yau nace na amince. Amma idan ya gaza nima zai cika min nawa alkawarin na barina na koma rayuwata dana tashi a ciki.😂👩🏽🦯👩🏽🦯
A mamakina sai naga babu musu ya amince yana wani shegen murmushi. Da kallo kawai na bisa har yaje kofa sannan ya juyo. Salute dina yayi yana wani yin salo da yatsunsa kamar wanda yake harba bindiga. Ya kashe min ido daya da cewa,
"Daga yanzun wasan ya fara.”
Baijira nayi magana ba ya fice abinsa yana cigaba da murmushi.
Sai da ya fita da kusan mintuna goma kafin na dawo cikin hankalina da fahimci ramin dana zurma kaina. Me yasa na amince da wannan game din nasa ni Dije?. gaba daya kaina ya birkice na kasa zaune na kasa tsaye. Jinake kamar na bishi sashensa nace na fasa. Haka naita zirga-zirga. Sai nayi kamar zanje sashen nasa sai na kasa na dawo na zauna. Zuwa can saina sake zabura na mike. Da naje kofa kuma sai na sake dawowa kamar mai basir din daya hana sukuni.
***
A sashen sarki Salman kuwa tunda ya baro sashen dije fara'a ta kasa barin fuskarsa. Kadan-kadan sai ya saki murmushi yana wani lullumshe idanu. Shi kadai yasan me yake kitsawa a ransa game da wanan game din nasu shi da Khadijah. A gefe kuma dariya yake mata dan ya sake fahimtar zallar kuruciyarta.
A dai dai wannan lokacin Shaheedah ta shigo, Idanun sa a rufe ta same shi, Yana murmushi shi kadai, Ba ka’dan ba yanayin sa ya dagawa Shaheedah hankali, Tasa hannun ta karkada su a kansa, Amma ina SAS yayi nisa a kogin tunanin Khadija daya tafi..
“My king.... Salman....”
Riko hannun ta yai, Duk daukar sa ya dauka Khadija ce, Zai rungumo k’ugunta kenan yaji kamshin turaren jikin ta ba irin na Khadija bace, Khadija na saka wasu turaruka masu ratsa zuciyar sa, Kuma a jikin ta kawai yake jin kamshin, Ita kuwa shaheedah har wani kauri kauri na magani yaji tana yi, Don haka ya waske yana dafe kansa...
“Jiri nake shaheedah... Ki tallafe ni.”
“Sannu My king...”
Riko shi tayi ta temaka masa ya kishingida a doguwar kujera, Sai gumi take kallo d’aya zaka mata kasan batada gaskia. Amma tsabar kishi ya rufe mata idanu sam ta kasa daidaita kanta,
“Ya nagan ka cikin kananun kaya...? Kasa turaruka da yawa. Kana Zaune anan kana murmushi Kai kadai.. Salman bangane ba.”
Duk da yana cikin halin acting, Sai daya kasa danne dariyar sa, Ya danyi murmushi yana jan numfashin ciwo kamar gaske..
“Heeeedah...! Menene baki gane ba? Wani yanayi na shiga, Kwana biyu keda waccen... Kun dauke mun kafa, Sai na samu kai na da tuna baya.. Sanda ina school,Muna moot a court. Shine kawai.”
Shaheeda tayi murmushi tana gyara zaman dankwalin kanta.
“Kwana biyu tun ranar dana karb’u kudin nan awajen ka nake fama da zazzabi.. I’m very sorry for not checking on you. Kaji?”
“Nine me laifi da banajin lapiar ki.. Kiyi hak’uri.”
“Ka tashi ka koma daki ka kwanta to..”
“Tohm bari ya dena ciwon zan tashi.”
“Ina ita waccen din...?”
“Wa kenan...?”
Ya tambayeta yana sane. Ya Kara da cewa
“Akwai wata bayan ke ne..?”
Girgiza kai tayi cike da jin dadi, Ta mike tana gyara rigarta.
“Tunda baka da lapia yanzu... Zan dawo da safe, Nayi kewar ka. Kagane ai.”
Juyar da kansa yai gefe, Saboda yadda turaren datai na hayaki yake hawa kansa. Sumba takai masa gefen kumatun sa, Dak’yar ya tsaya tayi yana murmushi. Ficewa tai a hankali tana karkada jiki. Shi kam shaheeda na bashi Mamaki, Sam babu tarairayar miji, Tun farkon auren su bata damuwa da yaci abinci ko bai ciba, Damuwarta kawai tasani.
GIM. KHADEEJAH!
Duk na gama sauraron abubuwan da suke cewa Shi da ita, Wani nai dariya wani na bata rai.. Wai waccen...! Na maimata a hankali ina gatsine. Na hararo kofar kawai na juya na sauka kasa. Dakin sirrin sa na shiga, Bayan na danna password. Na zauna akan kujera ina kallon kowacce computer, Ta sashen shaheeda da tawa. Ganin duk ba wani abun kirki sai wulgawar dogarai, Ahankali nasa hannu na na danna recording din baya wato wanda ya wuce bana yanzu datake dauka ba.
Shaheeda na hango tana tsaye a dakin ta.. Ba kaya sai zani data daura, Nai saurin juyar da kai na, Can sai ga ta kuma ta dakko kaskon turare, Ta banka wani garin magani a ciki, Tuni hayaki ya gauraye, Ni da nake gani ta na’urar computer sai da na dena ganin komai tsabar hayaki. Inaya ita dake cikin wannan hayakin? Shin bazai illatata ba?
“Subhan’Allah....!”
Najiyo tamkar murya a baya na. Kan balai nasan ni kadai ce awajen wani tsoro ya shige ni, Ban yi aune ba sai ji na nayi a jikin mutum na kwakwume shi. Ahankali ya shiga shafa bayana yana kwantar mun da hankali..
“Ssssssh! Isssokay.. Menene? Uhm.. Na baki tsoro ne? My badddd.. Kiyi mun afuwa gimbiya tahh, You are my Queen.. And my little heartbeat, I will never play with your heart. As I only want to see you glow with happiness.. Khadijaaa, If I could I would give you the universe and a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back baby love...”
Ahankali na zare jiki na daga nasa, Na shiga nuna masa cikin computern, Dai dai lokacin da Shaheeda ta zaro kwado daga leda da makulli ajikin sa an d’inke da zare, Tamkar laya ce a bakin sa.
“Innalillahi wa’inna ilaihirrajiun....”
Na shiga furtawa Ina jujjuya kai na, Salman ya janyo kujera ya zauna yana kallon screen din tamkar idanun sa zasu fado, Juyawa nai zan fita ya janyo ni jikin sa ya zaunar da ni a cinyar sa, Na kalle shi ya kashe mun ido d’aya, Cikin kunnena ya radamun,
“Haba dai... Matsoraciya ce ke dama? Yanzu fa wasan zai fara.. Tun bamu soma ba yanaga kin fara karaya.. Uhm? My Love! Kiyi hak’uri kidena tsoron komai, Salman bn Aliy ibn Salman na tare dake..”
Yana magana yana shafa gadon bayana.. Ahankali na daga kai na ina maida duba na ga computer, Hijabi muka ga ta zura, Ta daura nikhaf, Can sai kuma na maida kallo na ga na’urar dake haska sashe na, Na lura ba dakaran tsaro ko d’aya, Sai ga shaheedan nan da hadimarta sun shiga har sashena, Wajen d’aya daga cikin shukata suka tsaya, Ta baya inda ba’a ganowa. Nan suka tono shukar suka zura kwadon, Wani tsoro ne ya shige ne na rirrike jikin Salman ina jujjuya kai na,
“Dena kallo kinji... Bara na karasa gani sai nasa acire.”
Juyawa nai na dena kalla, Saboda bazan iya jure kalla ba, Shi kuma Salman ya kara kallon komai,
“Love... Ba ni wayana a gefe kinji.?”
Dakkowa nai na mika masa, Ya karba ya danna wata number ya kara a kunnen sa,
“Falaki...... Zan turo maka wani shot clip yanzu, Kaje da kanka ka tono, Ka ajiye shi, Saboda nan gaba kadan Zan neme shi. Amma kafin sannan akwai wani laya aciki ka samu masana ilimin tsibbu su fassara maka ita, Wanda ya fassara dinma zamu neme shi idan lokaci yayi.. Yes! Nagode.”
Juyowa nai zan masa magana... Yai hanzarin saka harshen sa cikin baki na,
“Say no more love..... Yanzu wasan zai fara..”
“Wasa kuma....?”
Na fada ina numfashi ahankali Saboda sunbar daya kaimun ta bazata.....
...
_Ahh sai zagin dije ake😂👩🏽🦯 fisabilillahi dole taja aji😒wayace ya aureta bada yarjewarta ba? Bayan sun gama tsara rayuwar auren su da Mahboub ne ko masoud😂💔 kawai ya aure yar mutane.. Koma dai menene kunfasan tawajen ku da halin nata..inde kafiya ce to oganniya A ce🤦🏼♀️ Tawan (billyn A) Inde kika kara zage dije to yasin sai an kusa Kai ruwa rana akan ta😂Sai Salman din da kike ji dashi ya jigata.. .. Muci gaba da bin labarin yar mutan durbun a sannu🏃🏽♀️... Na gaishe ku.. GAISUWA mai kima🥰❤️_
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_
_KIBIYAR AJALI.....!_
_(sulke baya tare ta sai ta wuce)_
_BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻_
_PG:21_
_BOOK:2_
_Masu bukatar makeup.. Casual, special casual, simple glam, bridal makeup, fixing of lashes, gele and turban, modeling. Sai ya tuntubi BEELANAH BEAUTY.. Instagram handle: Beelanah_Beauty... Tana kano nigeria. Available to travel. #blush it up 🥂_
<><>
Wata irin duniya Salman ya jefani a wannan lokacin, gabaki daya ni kuma na kasa komai banda karbar sakonninsa da yake aika min dasu cikin kwakwalwa da ruhi na. Shi kansa ya fara fita hayyacinsa jin da yayi na sakar masa jikin harma da bashi gudun mawar riko masa kai, alamar dai ni kai na bana son ya bar yi min.
Zagin da Shaheedah ta narkawa baiwarta wanda muka jiyo ta cikin computer shine ya sanya Salman saurin barin abinda yake min, ya mai da kallonsa kan screen d'in yana kallonta. Tsoro zagin ya bashi dan ni kai na banda na shaga shauki ya dace ace na fishi girgiza da jin zagin saboda girmansa, kamar wata karamar bamagujiya. Salman yasa hannu ya kashe yana faman cizon lips da alama wani radadin yake ji a zuciyarsa.