Sashe 82
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadda ciki na ya murda yasa nai hanzarin daga kai alamun na yadda yazo. Da sauri na yakice hannun sa na fice da sauri, Ina tunanin inde yana sauraran tafiya ta, To na tabbata ya jiyo bada iskar dana dinga yi, Idanuwa na a rufe haka na karasa sashe na, Na shige bandaki da sauri.
GIM. SHAHEEDAH!
Yawo ta shiga yi da waya a kunnenta tana karkada hannu,
“No hajjaju, Da sauri nakeso, Hajjaju idan ba’a hanzarta ba to zamana a masarautar nan yazo karshe, Domin asiri na dole ya tonu hajjaju. Na yadda dagske auratayya bata taba shiga tsakanin su ba, Amma yanzu fa? Kina tunanin zatai ta zama ne batare da ta bukace shi ba, Shima duk da juya masa tunanin da ake ai dole wani lokacin ya kasa control. Hajjaju I take God beg you.. A shafe gaban ta gaba d’aya, Koda yaje kawai ya nemi hanyar ya rasa, Ashafe gaban uhm uhm Khadija.. Pls. I hate her, I can’t stand her hajjaju. Auren yarinyar nan da zamanta a masarautar nan wallahi har yau nakasa cikakken bacci. Wani irin shegen boka ta samu da alama, Ana aiki aiki bayayi.. Hajjaju hak’uri na ya kare gaskia. Kinsan muddin auratayya ta shiga tsakanin su, Idan aka samu ciki Shikenan hajjaju komai zai bayyana, Bani ba.. Har ku seta shafe ku. Kowa ma in general... .”
Magana take cikin fada da sauri, Gaba d’aya tamkar bata hayyacinta, Tanayi tana daga hannu,
“Nooo Hajjaju... Idan har baze iya shafe gabanta ba, Idan ya isa cikakken boka ya hallakata kawai. Naji zanyi duk abunda yace, Ya rabata da iska yafi komai sauki.”
Tana gamawa tai culli da wayar tana sakin kara, Hade da jijjiga diddigaggen gashin kanta da tsabar tashin hankali ta manta da gyaran sa.
*Salman* dake dakin sirrin sa yana kallon ta ya tsaya da biro a bakin sa, Baya sauraron me take cewa amma ya tabbatar maganar sa da Khadija takeyi Saboda yadda yaga labbanta na furtawa, Yayi zooming dai dai bakinta yana karantar haruffan dake futa daga gare su.
Juyawa yai d’ayar computer dake gaban sa yana kallon Khadija ta ciki, Ta canza kaya zuwa na bacci tana taje kwantaccen gashin kanta na fulanin usul. Lumshe idanu yai ya bude su akanta, Abubuwa da yawa yake ayyanawa akanta.. Gashi tak’i bashi hadin kai, Tabbas daga gareta ne komai zai warware, Amma yaga ta kasa yadda dashi, Ajiyar zuciya ya sauke yana kamo lebensa na kasa yana tsotsa a hankali.
Abubuwa gaba d’aya sun taru sun masa yawa, Amma yadda Khadija taki yarda dashi ne yafi daga masa hankali, Gaba d’aya daren nan kafin ya kwanta bacci, Tunanin kalaman da zai kwarara mata gobe ya shiga nazari, Ciki harda taimakon Internet.
______
...Wai cakwakiya, Tawan ta abdul yau dai nima bara nayi ta taki: Man Kai na ya malale 😂💔 Sai dai nace.. Asubah tagari... Salmanul... Dija😍❤️
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more
Asha hutun *Sunday* Lapia zafafa fans❤️❤️
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_
_BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻_
_PG:19_
_BOOK:2_
*SAS*
Yau dai kam yana son jin muryar Ammi, Tunda ya bada wayar aka kai mata ya sake kiranta yana jin nauyi da kunyarta na tsawon shekarun da suka yi ba tare da sunji muryar juna ba. Sake gyara zama ya yi cike da ladabi tamkar suna kallon juna, hannunsa yana rawa ya dannan sunnan ta tare da karawa a kunnensa. Ammi kam daman tun da Dije ta bata wayar kullum tana hannunta tana jiran kiran nasa, ko toilet zata shiga sai ta tafi da ita dan karya kira bata kusa a samu matsala.
Tana zaune a bedroom dinta tana cin kwadon zogale da Dije ta kawo mata, wayar na kan cinyarta kamar koda yaushe sai taji ringing. Kirjinta ya buga, ta rufe ido tare da yin hailala tayi bisimillahi tare da karawa a kunnanta. Salman naji ta dauka yaji wata irin nutsuwa ta saukar masa, duk kuwa da cewa ba tayi magana ba.
“Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh Yaa Ammi.”
Wasu hawaye masu dumi suka sakko mata kan fuskarta, da kyar saboda farin ciki ta Iya bude baki ta amsawa d'an nata cikin rawar murya.
“Wa'alaikas Salam mai babban suna.”
“Allah sarki Ammi na baki fushi dani ba? Ki yafe min Ammi dan Allah karki fushi da ni ban san abin da ya hau kai na ba naji sam bana tunaninki. Kaddara ce ta hau kai na wacce ban san yadda zan yi ba a baya, amman a yanzu ina fatan na fuskanceta sosai ta yadda zan jurewa cinye ta. Ammi dan Allah karki fushi dani wallahi ina sonki, na kuma damu dake. Da yardar Allah komai ya kusa warwarewa, mu dawo kamar da Ammi, mulki masifa ne Ammi musamman irin wannan da Allah ya dora min.”
Banda kuka babu abin da Ammie keyi wanda ta rasa ko na menene, tabbas taji zuciyarta tayi sanyi ganin hankali da tunanin dan ta sun dawo cikin jikinsa. Sannan kuma zuciyarta ta karaya ganin yadda yake ta bata hakuri kai kace yana sane ne ya guje mata, wanda tasan ya yi hakan ne saboda tsantsar biyayyar da yake da ita. Haka ake son yara nagartattu su dinga kaskantar da kansu a gurin iyayen su koda kuwa a ce iyayen ne basu da gaskiya ko basu kyautata musu.
Tasa hannu ta sharce hawayen da basu dena fitowa daga cikin idanunta ba, tare da jan numfashi tana murmushi tace masa.
“Kafin komai sai mu fara yiwa Allah godiya, Alhamdulillah. Daga nan sai mu yiwa Gwaggo ta Fada jinjina da irin jajircewar da tayi wajan karbo mana taimakon ayoyin ubangiji. Tare da sake din bin godiya gurin Khadija da ta yadda zata taimaka mana gashi har Allah ya amince.”
Lumshe ido ya yi yana ta sauraran Ammi har ta gama magana, ya sake sakin wani murmushin murya can kasa-kasa kamar baya son taji abin da zai furta yace.
“Ammi kinji dadin auran Khadija da nayi?”
Shi kansa Salman da ya yi maganar be zaci Ammi taji ba, sai amsar ta kawai yaji cikin walwala tana cewa.
“Sosai ma kuwa mai babban suna, naji dadi fiye da tunaninka domin Khadija tayi min abinda ba kowa ne ya yi min ba.”
“Ina son ta Ammi....”
Salman ya fada cikin rashin sanin cewa a fili ya yi furucin, Ammi tai dariya cike da jin dadin ganin danta ya samu abinda yake so. Kuma dama Khadija abar so ce tana da kyawawan hali da girmama na gaba da ita. Abu daya ta sani gurin Khadija shine bata san rai ni ko ya yake, dan sometimes takan jiyo yar dabi tsakanin ta da Abdullah, idan kuma a gabanta ne ba ta biye masa sai dai ya karaci shirmen shi ya yi shiru.
“Ammi babu wata damuwar ko?”
Ammi tayi shiru tana son tace masa sauran Khaleel, amman ta kasa. Shi kuma abinda yasa be gaya mata sun hada dashi ba, so yake yai surprising din ta yadda farin ciki zai fi bayyana a gare ta. Can ta numfasa cike da kulawa tare da ajiye ragowar tunaninta a gefe dan karta samishi damuwa shima tace.
“Babu wata damuwa sai farin ciki mai babban suna. Allah ya yi muku jagora a duk lamarin Ku, ya tsare min ku a duk inda kuka sa kafa. A dena mantawa da adkhar, addu'o'in fita daga gida dana shiga harma da na bandaki duk da nasan kana da juriya wajan aiwatarwa, wannan kawai tunatarwa ne nayi maka.”
“Insha Allahu Ammi, na gode Allah ya bar mana ke cikin koshin lafiya.”
Amsawa tai daga nan suka ajiye kowanne yana jin farin ciki marar misaltuwa. Ammi kuwa harda sujud tana yiwa Allah godiya tare da kirari na girmamawa.
*FADA*
Bayan tashin su daga fada, Manyan yan majalisar sarki suka nemi izinin kara ganawa da sarki Salman. Bai musa ba ya basu dama yana mai duba agogon hannun sa, Domin so yake ya je wajen Khadija..
“Ranka ya da’de... Su wambai ke son magana da kai...”
Cewar waziri yana rissina kai..
“Okay waziri... A basu dama. Amma me ke tafi dasu?”
Waziri ya langab’ar da kai yana hada hannuwa,
“Kabar mugun mutum ranka ya dade, Su kadai suka san kutingwilar da suke hadawa.”
Ajiyar zuciya Salman ya sauke yana daga masa hannu aalamun ya bashi dama ya shigo dasu, Waziri ya leka ya shigo dasu, Kowanne yaci magani yana bubbudawa,
“Ran sarki ya dade.... Takawar ka lapia bahon sarki, Baka ajiye ba, Baka ba kowa ajiya ba.” Cewar Galadima yana daria.
“Ita haihuwa ai ta Allah galadima..”
Cewar waziri ransa a bace.
“Waziri kenan.. Tukuf tukuf da kai kamar na Allah, Kai ko kunya baka ji? Yiwa wanda kai jika dashi biyayya?”
“Toh menene inde shugabane? Ai durkusawa wada ba gajiya wa bane..”
“Kaga galadima rabu da wannan.. Muyi abunda ya kawo mu.”
Shi dai Salman kallon su kawai yake, Gashi lamarin waziri sake bashi tsoro yake, Yana tare dashi shekara da shekaru amma yanacin dunduniyar sa? Ashe bakin su d’aya dasu wambai? Idan yana tare dasu yayita yin abu tamkar shidin na kwarai ne?
“Ranka ya dade... Kai ta kwasarrrrrr...”
“Ba’kin ciki....”
Cewar chiroma yana daria kasa kasa. Shida wambai suka hada hannu suka tafa.