Sashe 58
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan karon samun kai na nayi da yin sanyin murya, tare da lallashi ina gaya masa ba irin wanda ya saba sha bane. Amma ya dage shi ba zai sha ba, wai duk lokacin da aka bashi ji yake kamar zai mutu dan haka shi ba zai sha ba. Na tuna maganar Adda Maryama,
_“Dan Allah Gimbiya duk yadda zaki ki samu yasha ruwan tofin nan, idan ba haka ba muna ji muna gani zasu samu nasarar kashe shi.”_
Sai na samu karfin gwiwa, uwa uba tausayin shi da nake ji a yanzu, sai na dakko alawa d'aya daga cikin wanda Adda Maryama ta bani da zamu shigo. Barewa nai nasa a baki na ina tunanin ta yadda zan iya bashi, idan har na iya to sai na yi dabara na bashi ruwan. Haka na dinga juyayin ta ina zan fara, daga karshe dai na sunkuya gurin shi tare da kamo fuskarsa ina kallo, kirjina yana bugawa shi kuma ya bude ido, kawai na tafi da borin kunya na sanya baki na a cikin nashi tare da zura masa alawar.
Me zai faru? Na dago na bashi maganin ko? A'a sai lamarin ya citura dan sarki Salman rike ni ya yi gam tare da fara kissing dina cikin fitar hayyaci. Na dinga zaro ido ina kiftawa babu mataimaki sai Allah na kai kaina. Sai na fara,
“Uhmm! Uhmmmuhmmm..! Uhmmm... Uhmmm..!!”
Sai naji ya fara kokarin rabani da kaya na, hakan yasa ni nayi kukan kura tare da fincike jikina nai gefe ina sauke uban numfashi. Shi kuma ya rike kai yana furta.
“Baby I cant... I... I wont...”
Jikina na rawa na sauka daga kan gadon, amman sai nai sauri wajan amfani da wannan damar kafin ya dawo cikin hayyacinsa na zuba ruwan tofin a kofi na zauna gefen shi tare da dago masa da kai nace.
“To kasha wannan ruwan idan yaso sai na... Na.. Baka abin da kake so yanzu.”
Ya bude tare da watsa su cikin nawa, kirjina ya kuma bugawa ganin yadda suka canza sukai wani iri alamar yana cikin wani yanayi na bukata. Da sauri na kai masa cup d'in saitin bakin sa amman bawan Allahn nan ya kawar da kai. A rai na nace. 'Na shiga uku Adda Maryama ta bani bad shawara' na daure na kuma kai masa ko zai sha amman yaki.
“Shikenan toh bani sweet d'in.”
Babu musu ya turo ta daga cikin bakin sa nasa hannu na dauke ta tare da ajiyewa a bedside, na kurbi ruwan tare da nufar bakin sa ba musu ya bude na dinga zuba masa a hankali. Uhmmm a haka na dinga bashi yana shi har sai da ya shanye ba tare da mun ankara ba.
“Na gama zan tafi.”
“Please.. No! kiss me dear, with passion ...softly soft... kiss me with your desire.. kiss me with a little bite...”
“What....?!!!”
Furucin ya fito daga baki na, sannan a lokaci guda na mike ya yi saurin kamo...............
_ ASSALAMU ALAIKUM MASU KARATU, MASOYA ZAFAFA.. DUKA_DUKA ANAN NI NANA HAFSATU ZAN TSAIDA ALKALAMI NA, SAI HADUWA TA GABA IDAN MAI DUKA YA KAI MU... ALLAH YASA MU SHIGA WATAN RAMADHAN A SA’A. ALLAH YASA MUNA CIKIN YANTATTUN BAYI. RABBI YA YAFE MANA KURA-KUREN MU... MUNA NEMAN YAFIYAR DUK WANDA MUKA BATAWA, ALLAH YA YAFE MU BAKI DAYA. IN SHAA ALLAH! IDAN MUNA DA RAI DA KOSHIN LPY, BAYAN SALLAH DA YARDAR ALLAH ZAMU DORA DAGA INDA MUKA TSAYA... A CIKIN LITTAFIN KIBIYAR AJALI.. NAGODE SOSAI, A AZUMCI WATAN RAMADHAN LAPIA💋💋SON SO!!!_
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p
_*KIBIYAR AJALI.....!!!!*_
_(Sulke baya tare ta sai ta wuce)_
🏹👑👩❤️👨💝
_MALLAKAR:- NANA HAFSAT 🧕🏼*_
_*(MISS XOXO)*_
_*©️®️ZAFAFA 5: 2021*_
_(PAID NOVELS)_
_Wattpad:missxoxo00_
*_BOOK 2_*
_PAGE: 1_
_Barka da sallah lovelies! Allah yasa munyi ibada karbabbiya, Aamin! Allah ya amshi ibadun mu ya karba mana.🤲🏻 Kamar yadda kuka sani, Kafin azumi mun kammala KIBIYAR AJALI na d’aya (book 1)! Yanzu da yardar Allah zamu dora a book 2. Daga inda muka tsaya a baya.😅🥰 Asha karatu lapia🤗💖_
_MASARAUTAR BASANNABAS_
Ya riko Kasan rigar jiki na, Yana mai rintsa idanun sa. A hankali cikin wata irin kasalalliyar murya yake cewa,
“Sha..shaheeda! Kizo gare ni please.”
Takaici, Bakin ciki da bansan na meye ba ya tsaya min a wuya. Na wulkita idanu na na zabga masa harara. Banda tsabar renin hankali dama dik abubuwan nan ya dauka itace? Kwafa nayi na dube shi shakeke,
“Ba ita bace...”
“No... Nooo! Shaheeda, Kizo gare ni plsss.”
Naja siririn tsaki a hankali, Da ace bayamin kwarjini bane dana ja masa Allah ya isa wallahi. Cike da takaici na mike na koma can karshen d’akin kan wata royal sofa. Na zubawa screen din wayata idanu ina jiran shigowar kiran Adda Maryama, Domin tace idan lokacin tafiya yayi zata kira ni.
Cikin zaman kuramen da muke na zabga tagumi ina kallan gefen kujerar da na ke. Shin yana sane yai min haka ko kuwa duk cikin ciwo ne? Wata zuciar tace yana sane, Rabu da maza halin su sai su. So yake ya kunsa miki bakin ciki.
Na sake jan wani tsakin a karo na ba adadi. Dai dai lokacin kunnuwa na da hanci na suka jiyo mini sauti da wani arnen turare mai tsananin kamshi.
Gimbiya Shaheeda ce ta shigo bayan jakadiya ta sanar da isowar ta. Kan ta tsaye tayi wajen Sarki Salman tamkar batasan ina zaune ba.
“... Shaheeda.... Come to me.”
Na dan kalle su ta kasan idanu na ina zubawa sarautar Allah idanu,
“Sssh! Love! Ni ce.. Gani nazo ai. Sannu kaji, Sannu..”
Tana magana ahankali tana shafa kwantacciyar sumar kansa. Mik’ewa nai na fuce bayan na d’auki laffaya ta na barsu lokacin da naga tana kokarin cire mayafin jikin ta.
Cikin sauri na fice ina harde tafiya. Gaba d’aya ji nayi bazan iya sake kara koda second d’aya bane a masarautar nan. Jiki na sai rawa yake, wasu irin surutai na rika ji a cikin kunne na. Nasa ka hannu akai ina rintse idanu na. Baki na ya gaza furta tulin addu’oin da nake ji dankare a kirji na.
Wani irin dishi dishi na fara gani, Sama-sama nake jiyo sautin muryar Addah Maryama, Ni dai sulalewa nai awajen ban sake sanin inda kai na yake ba.
Koda muka koma gidah, Addah Maryama ta taimakamin na shiga band’aki nayo wanka da alwala. Ji nayi gaba d’aya yanayin da na tsinci kai na a cikin masarauta dazu yanzu bana ji. Sai kadan kadan. Sallah na mike nayi na shiga addu’oin kariya da neman zab’in Allah. Na kasa manta wulak’ancin da Salman yayi min yau. Koda bama son juna bai kamata ace ya cimin fuska haka ba. Cikin haka sai ga Addah Maryama ta dawo da filet a hannun ta dauke da funkaso da miyar ganye data sha tantakwashi.
“Sakko kici gimbiya...”
Bamu su na sakko nayi bismillah na fara ci saboda yunwa nake ji matuk’a. Sai da naci na gyatse sannan na wanko baki na da hannu na,
“Gimbiya.. Ya aka kare da yallabai? Fatan dai abu yayi kyau.!?”
“Addah Maryama baki ga a yadda kika same ni ba?”
“Wai awajen kofar sashen sa? Na dauka kawai irin yanayin nan ne kin gane ai..”
Nayi murmushin takaici kawai ina mai girgiza kai na, Idanuwana suka kawo ruwa, Naja gefen zani na na goge hawayen,
“Addah Maryama.. Salman yamin wulakanci... Ko kinsan duk abubuwan da kike ce nayi nayi..Wai anma tsabar cin fuska se kira na yake da Shaheeda. Duk abubuwan nan ya dauka ita ce....”
Addah Maryama zatai magana na sake katse ta ina jan wata ajiyar zuciya,
“Can sai ga matar sa. Bansan ta ya akai tasan da zuwa na ba.. Kinga wulakanci.? Agaban idona suke...”
Kasa karasawa nayi na fashe da wani irin marayan kuka, Addah Maryama ta janyo ni jikan ta tana bubbuga bayana alamar ban hak’uri.
“Sssh! Ya isa! Bar kuka gimbiyar mu, Nagane abunda yasa ki jiri dazu. Kiyi hak’uri. Inaso kisan ba lefin Salman ba. An rigada an juyar masa da hankali. Mutumin da sam mahaifiyar sa bata gaban sa. Kai harta yan uwan sa da suke ciki d’aya gaba d’aya baya ta tasu. Banda aikin tsibbu aina ake haka..? Inaso ki san ba lefin sa bane wallahi. Sihiri gaskia ne. Addu’a kawai zamu cigaba da yi. Kuma mu tashi a tsaye muma mu nemi na kariya.. Kina jina?”
Daga kai na nayi sama alamun Eh! Na cigaba da share hawayen fuska ta ahankali.. Hankali na tacigaba da kwantar wa ta hanyar bani labarai masu ban dariya. Ni kuwa gaba d’aya daren ranar ban runtsa ba, Tunani kawai na cigaba da yi, Shikenan ni kuma haka tawa rayuwar zata k’are a wahala? Haka zan ta bautawa wasu ni ina disashe tawa rayuwar? Na rafka salati ina mai cigaba da juyi a makekiyar katifar dake kan gadon da nake. Bansan sanda bacci barawo ya sace ni ba...
*MASARAUTAR BASANNABAS*
*SASHEN SARKI ALIYU SALMAN ALIYU (SAS)*
Zufa ce kawai ke kwarara a jikin sa. Sai rawar sanyi yake yana mai sake takurewa a karshen makeken gado dakin sa. Shaheeda tayi rau-rau da idanu, Gaba d’aya duk daukarta nata bomaboman aikin ne suka masa yawa shi yasa yake haka. Ta cire idanu ta maida kallon ta ga kujerar da Khadija ta tashi akai. Wani tsaki taja mai cike da takaici.
“Yanzu Salmaan har ganin banzar matar can kake a boye? Why Salman? Me nayi da har zaka ci amana ta haka? Uhm..”