← Book details Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 114

Sashe 93

Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba karamin dadi nake ji ba idan naji yace yana son tarbiya ta. Lallai ilimi haske ne ga dan Adam, fitilace kuma abin daraja a gurinsa. Da zan Iya kuma da Ina da gwarin guiwa babu abinda zai hanani bashi tukwicin kyakyawar runguma saboda farin cikin da kalamansa suka sanya ni. Iskar bakinsa ya hura min a fusa, da alama ya fahimci na tafi dogon tunani.

“My love ya da tunani haka bayan muna tare.?” Nayi murmushi Ina kawar da fuska nace.

“Tunawa nayi da ace lokacin da ina Dije ta a Durbun, nasan da ba zaka taba kallo na ba saboda.......”

<><>>
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more

ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::

Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,

Guda hudu 4 Kuma 500,

Guda uku 3 Kuma 450,

Guda biyu 2 Kuma 400,

Guda daya akan 300.

Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇

ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇

*+234 903 234 5899*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇

*09033181070*

Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO

TEAM#ZAFAFABIYAR🔥

_Sunana Nafisa k Abdullahi am a singer, actress.. wakokina are based on siyasa da kuma na sarakuna _

https://youtu.be/1VyZ6f1GTWg

_This my YouTube channel IN SHAA ALLH! I will be bringing you my latest films, and musical videos at lit more_

_Wannan duk daga bakin shahararriyar jarumar nan ce.. NAFISA👆🏾_

_Shin kunsan sabuwar fucacciyar jarumar nan ta film ta bude YouTube site d’inta? *nafisakabdullahi...* Tana kan manhajar YouTube. Sabon shafin tane dake kan YouTube inda zata dinga kawo muku sabbin fina finai da bidiyo da sauran abubuwa na amfani..._

_Ina masoya makaranta books na zafafa? Ku fito ga dama ta samu, Munason a nuna mana k’auna ta hanyar subscribing a sabuwar channel dinnan ta Nafisa mai suna a sama. 👆🏾A kalla a kuma danna kararrawa domin sauraron shirye shiryen ta a duk sanda ta dora.._

_Danna kararrawa domin kasancewa da ita da zarar ta dora sabbin shirye shrye._

_DAN ALLAH! Ayi subscribing, Akuma dinga viewing, Inda hali ma ayi comment da sharing zuwa ga wanda basu sani ba..._

_Akwai Facebook site dinta mai suna: https://www.facebook.com/preetyfeenat.abdullahi_

_Domin karin bayani sai a tuntub’i Nafisa kai tsaye ta number ta: _

_08071172003_

_Please show some love... Follow, Subscribe, View, Click on bell.. Stay tuned🥰🧚🏻‍♂️_.

_B2_
_PG:24_

Da sauri ya riko hannu na cikin tsantsar damuwa,

“Meyasa kika ce haka Zawjatii...? Na gaya miki ke nake kauna dan kankin kan ki.. Babu ruwana da inda kika fito....”

Murmushi nai kawai wanda sai da gajerun hakora na suka bayyana,

“A lokacin fa bazaka gane bane, Surutu nama kadai ya ishe ka..”

“Ina son komai naki.. Komai naki yana burge ni..”

Zanyi magana kenan najiyo ana danna door bell,

“Nayi baki... Ka tashi ka koma bangaren ka.”

“Nazo zancen ace na tafi? Ai banci lokaci na ba, Ko su waye sai dai su koma.”

Mikewa nai na leka, hango kayuwan su gwaggon ta fada nayi, Itada addah maryama da wasu da me aikin su..

“Su Gwaggo ne...”

Na juya na kalle shi ina nuna mai kofar, Mikewa yai yana yafito ni da hannu naje kusa dashi, Jan hannu na yai muka hau sama, Dai dai kofar sirrin da zata sadaka da sashen ya jingina ni yana ciccije lebe,

“Baby ya zaki yi dani yanzu...?”

“Hakura zakai ka tafi.. Dan Allah dan matsa naje na bude musu.. Ka jiyo wayata tana ringing a kasa.? Nasan kuma su suke kira....”

“To bazan samu komai ba kenan...?”

Na shiga ture shi, Hannuwan sa yasa ya tokare ni a jikin kofar. Ya rankwafo sosai yadda nake jiyo turaren jikin sa, Gefen kunne na ya sumbata, Kafin ya koma kan wuya na, Can ya dawo kan kirji nai saurin tare shi,

“Wayyo Allah dan Allah Kayi hak’uri ka tafi...”

“Wai meyasa bakya kira na da irin pet names haka...? Love... why?”

“Dan Allah mezan maka ka kyaleni naje na bude musu k’ofa yanzu...?”

Murmushi yai yana sosa bayan k’eyar sa, Sai bayan na tambaye shi jiki na yafara bani mugunta zai mun, Ai kuwa ban gama tunanin da nake yi ba ya rik’o hannu na,

“Kiss me... Kiss me with love.. French kiss nake so kuma..”

Yai maganar yana turo bakin sa, Takaici da kuma su Gwaggo suna jira, Ahankali kamar me tsoro na matsa daf dashi, Banma gama gyarawa ba kawai naji ya karb’i ragamar, Ranar dai labbana, harshe na sun gayawa aya zakin ta.. Ture shi nake amma tamkar ina ture dutse, A dole na hakura na ky’ale shi dan kansa ya saki bakin. Yasa tattausan hannun sa akan labbana yana gogewa,

“Dan Vaseline da kika shafa duk na shanye.. Zawjatii I love you wildly, insanely, infinitely, passionately, breathlessly. My lips...on your body tell more than my words about my everlasting love.. I love to kiss those luscious lips of yours every seconds oganniyatahh...!”

Samun kai na nayi da murmushi, Inde fagen soyayya ne anya yanada na biyu kuwa? Yadda yake da tarairaya sekace a film?

“Ina son ki Dijee naaa...A game dinnan fa yakamata ki dinga nuna mun so kema haka muka yi agreement.”

Kamar an tsunkule ni na mike ina gyara mayafin jiki na,

“Sai da safe...”

Ficewa nai da sauri na sauka kasa na bude musu kofar ina basu hak’urin wanka nake. Addah maryama tayi dariya tana kallo na,

“Zahiri... Ga kamshin hugo boss nan kam.”

Takarasa tana kannemun Ido d’aya, Na sosa hanci na na basu hanya suka wuce, Ashe daga wajen Ammi suke, Gwaggo taje mata barkar dawowar hankalin Salman da Abdullah.... Ba mu jiba muna hira ba suka tashi zasu tafi. Addah maryama ta mikomin wata leda na rike,

“pure zuma (honey) ce sai wani gari, kawai zaki zuba shi ki dinga sha da daddare acikin zumar, Karki wasa.”

Godia na mata.. Na rakasu har bakin gate sannan na koma sama, Inata mamakin ina hadimai na suke nasan duk aikin Salman ne....Baya dakin ya koma bangaren sa, Dadi naji ya mamaye ni, Na zauna na sha zumata son rai na, Domin tun a durbun haka nake da son zaki, Tsabar shirme ko tambayar ta maganin menene banyi ba, Nasha sosai, Sannan na rufe na ajiye. Ban’daki na shige nayo wanka, Na zura kayan bacci bayan nayi sallah. Drama din dazu na cigaba da kalla bacci yafara dauka ta. Bansan sanda na bingire ba nafara bacci..

Can cikin bacci, Gani da shegen nauyin bacci, Naji tamkar anamun tafiyar tsutsa a jiki na, Idanu na cike da bacci na fara bude su ahankali na sauke akan Salman, Ba kunya ya kwakwume ni yana sarrafawa, Cikin tsantsar firgici na mike ina rufe jiki na da bargo,

“Meye haka...? Yaushe ka shigo?”

“Haramun ne...? Dan na shigo dakin halaliya tah?”

Na sauke ajiyar zucia ina hamma,

“Bacci nake ji wallahi...”

“Nima baccin nake ji..... Kuma tsoro nake ji ni kadai acan shi yasa nazo wajen ki.”

“Katoto da kai?”

“Mu komaa kiji yadda ake wani irin kukan tsintsaye? Gwaggo basu baki labari ba?”

Girgiza kai kawai nayi na shige cikin bargo na kudundune saboda baccin dake fuzgata, Amman dan anacen nan sai daya sake rungumo ni ta baya,

“Wajen ya dena zafi...?”

“Bansani ba...”

“To bara na duba...”

Dagowa nai na kalleshi, Kallon akan wane dalili? Na juya masa baya hade dasa pillow a tsakanin mu na kwanta, Baisan azabar danasha bane rannan din shiysa. Dariya ta tahowa Salman ya danne ganin yadda tasa pillow ta raba tsakamin su. Zame pillown yai ya maye gurbin sa, ya rungume ta tamkar wani zai k’wace ta,

“Tsoro nake ji..... “

Ban kula shi ba na cigaba da bacci na, Salman kuwa ganin yadda tafara lumshe idanu bacci yafara daukarta.. Ahankali yasa hannu ya zare hular kanta, Kalbar datai guda biyu suka bayyana,

“Zawjatiii.... Kina jina?”

“Uhm....”

Na fada ahankali saboda yadda shafar kan ke sani bacci.

“Your hair smells lovely zawjatiii.... If I could define how you mean to me, I will say you are the air I breathe... Ina kaunar ki sosai.. Kullum kaunar ki daduwa take a zucia ta, Bansan wacce irin madaukakiyar godia zan miki ba ki amshi tallafin kokan barar soyayyata...”

“Bacci... Nake ji.”

Na bashi amsa a ahankali ina rufe hammar da nayi, Hadari sai had’uwa yake, Dama tun safe yake haduwa, Can aka fara ruwa sosai, Na kudindune shi saboda yadda wata iska ke buso mana,

“Ina zuwa bara na rufe windows din..”

Mikewa yai ya zame ni ahankali ya rufe koina ya dawo ya kwanta yana sake janyo ni jikin sa, Wani irin abu ya shiga yimin wanda na tsinci kai na da sakar masa jiki na gaba d’aya, Ina jiyo sanda ya maida hasken dakin zuwa dim light, Ya sake janyo bargo ya rufemu, Nan kidan ya fara canza salo...

“Dan Allah....Kayi hak’uri.”

“Sssh oganniya ce fa ke.... Banda raki mana.. kinji? Rai na na kaunar ki Zawjatii... Bansan dadin aure ba sai akan ki trust me.. Gaba d’aya rayu...wa ...nahh”

Yana magana yana sarrafa dije son ransa, Tana hawayen zafi yana hawayen farin ciki. Aka rasa mai bawa dan uwan sa hak’uri. Wata irin ingattacciyar kauna marar gauraye ya shayar da Dije a daren ranar,..Tasha sumbatu kala kala na yabo da sanyawar madaukakiyar albarka daga bakin Sarki Salman ibn Aliy..

DA Asubah: A hankali na bude idanu na saboda nauyin da yake yimun na azabar dana sha jia a hannun Salman. Ji na nayi katakam ya rike ni, Na daga bargon na hango yanayin da muke ciki, Rintse idanu nai, Ina kallon gefen gadon ko zan hango kayan baccin jikina. Na shiga zame jiki na amma yaki saki na, Mikewa yai yana mika da salati,

“Rise and shine my love...”

Ban kulashi ba na nannade bargo ajiki na na shiga bandaki na rufo kofar, Sai dana tabbatar na tsaftace jiki na sannan na fito na dakko wasu kayan na saka, Da alama dayan dakin yaje shima har yayo wanka,
Chapter 93 · 0% Book details