Sashe 39
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN: _*
_*HERBALS APHRODISIAC MA’ANA NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*
_*TO KU MATSO, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA KI CIKI DA WAJE_*
_*MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI LUWAI TAMKAR TA JARIRAI_*
_*AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
_*KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*
_*AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
_*KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*
_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac
_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz
_NAMBAR TARHON MU_
08169380189
_*DA A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA ‘DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYAN MU A KO’INA A FADIN NAJERIYA._*
_*BE YOUR OWN BOSS, BUILD YOUR OWN EMPIRE, BE THE WHOLE WORLD OF HIS MAJESTY( YOUR HUBBY) BE THE ONLY CENTER OF ATTRACTION WITH ZEE HERBALS APHRODISIAC. OUR PRODUCTS LASTS LONGER AND VERY EFFECTIVE. NO SIDE EFFECTS. AVAILABLE N WHOLESALE/ RETAILS.. DELIVERY IS NATIONWIDE. 100% TESTED AND TRUSTED_*
*2__0*
Sallah ce kawai take ta dani, bayan ita kam babu abinda nake yi banda kukan zuci. Duk tunani na yana kan wanda ake shirin aura min, ban san shi ba, idan ma na san shi to ya boye min tunda ni har yanzu ba wanda ya taba tunkarata fa maganar aure. Mas'oud shine wanda rai da zuciya ta suka amincewa, shi kuma gashi ya yi sanya har an bawa wani ba shi ba. Wayyo Allah na ina cikin kaddarorin rayuwa mabanbanta, marasa kamaceceniya ta ko wace fuska. Su Mami kuwa babu wanda ya zo yaji kukan da nake yi, sai dai na jiyo dariyar su wacce bana raba d'ayan biyu magana ta suke yi.
Har dare ban kuma saka wani abu cikin baki na ba, sam na dena jin yinwa saboda rashin nutsuwar zuciya. Ina idar da sallah isha'i nabi lafiyar gado ina share hawaye. Da kyar na dakko waya ta na kunna tare da jonawa jikin charge, nan naga messages d'in Mas'oud yana ta tambayar lafiya naki dauka, ko bani da lafiya, dan Allah in yi masa reply ko zai ji dadi. Duk na karanta amman naki masa reply d'in sanda bashi da wani amfani, ya riga ya gama da rayuwar mu gabaki d'aya tunda shine ya yi ta jan lokaci, da yazo ya fada ai da duk an san tsakanin mu, amman ya dinga cewa zai zo, zai aiko, gashi nan lokaci ya k'ure mana a sanda mukafi buk'atar kadancewa da juna.
Ina ji kirji na yana zafi nasan na yunwa ne amman naki zuwa naci abinci saboda har lokacin bana sha'awar cin komai. Gashi babu mai lallashi na bare a tilasta min ko ruwan shayi nasha, haka na kwanta har gari ya waye banci ba. Koda na tashi da asuba da kyar nayi sallah, jiki na naji yana ta min wani irin ciwo kamar an sassara ni haka na dinga ji. Da yake weekend ne sunday sai na koma kan gado na kwanta, zazzabi ya rufe ni. Allah ya taimake ni da aka fito breakfast kawu daddy yaga bana gurin sai be yi magana ba ya tashi tsam ya nufi dakin da nake. Yana shiga ya tarar da ni cikin blanket, ya dinga kiran suna na amman na kasa Kwakwkwaran motsi, sai yasa hannunsa a goshi na yaji zau kamar garwashi, cikin tashin hankali yake magana.
“Innalillahi wa'ina ilaihir rajiun, Khadija baki da lafiya haka? Me yake damunki?”
Jin da ya yi bana iya cewa komai yasa shi kiran su Mami da karfi, sai gasu kuwa da gudu suna tambaya daddy lafiya?
“Bata da lafiya naji jikinta akwai zafi. Abin da yasa na kira ku ke Hameedah kizo ki bata taimakon farko da ya dace.”
“Okay daddy.”
Tayi maganar tana taba jikina, tace za'a yi min allura sai ta saka min drip yadda zan ji dad'in jikina. Haka kuwa aka yi ta min allurar ta kuma sanya min drip a daidai wannan lokacin ne Mas'oud ya kira waya ta, Shukrah ta dauka, ganin sunan Mas'oud yasa ta tashi ta fita. Duk da ina cikin wani yanayi hakan da ta yi sai da ya sanya ni cikin faduwar gaba dan ban san abin da zata gaya masa ba. A can parlor kuma Shukrah guri ta samu ta zauna tare da kara wayar a kunne kai kace ita aka kira. Cikin kashe murya da kisisina ta shiga yi masa magana.
“Assalamu alaikum.”
“Amin wa'alaikis salam, dan Allah bata kusa ne.?”
“Eh... A'a.”
“Ban fahimta ba.”
Mas'oud ya tambaya cikin rashin fahimtar abin da take nufi.”
“Wai kana nufin bata sanar da kai abin da yake faruwa ba? Idan kuwa haka ne Dije taci amanarka, har kai zata boyewa.”
“Innalillahi wa'ina ilaihir rajiun. Idan har na fahimce ki dai dai, kina son gaya min cewa akwai abinda ya kamata na sani a gurin ta amman taki gaya min ko?”
Sai da ta yi farrrr da kwayar idanunta sannan ta gyara zama tace.
“Kwarai ma kuwa, ba abin wasa bane dan yana da kyau ka sani tunda naga kamar kun zama aminai.”
“Toh dan Allah ki had'a ni da ita muyi magana please sister Shukrah.”
Tayi mamakin yadda ya gane cewa itace, sai dai ranta ya d'an so su da taji ya damu da jin Dije, amman ba bu yadda ta iya dole da d'an daure da kishi tace.
“Yanzu kam ba zata iya daga waya ba, sai dai idan anjima kila idan taga dama.”
“Shikenan Shukrah na gode sai anjima.”
Be kuma jiran cewar ta ba kawai ya katse zuciyar shi ta shiga cikin tunanin abin da yake faruwa. Shi sai yasan babu abin da ya had'a shi da Khadija na rashin jituwa. Amman wane irin abu ne Shukrah tace ana boye masa? Dole yana son jin koma menene, kuma daga bakin Dije dan ita zata warware masa kullewar da kansa ya yi. A ranar shi kansa da kyar ya gudanar da wasu al'amura sa, still kuma ya ci gaba da kiran ta amman a kashe, hakan ya sake tayar masa da hankali har ya fara shirin zuwa gidan na su.
Tsab Mas'oud ya shirya cikin manyan kaya shadda ruwan kasa wacce aka yi masa gajeren d'inki, sunyi masa kyau ya dora hula wacce ta dace da kayan jikin nasa ya dauki turare ya dora tare da jan mukullin motar sa ya fito. Addu'a kawai yake yi Allah yasa yaje yaji alkairi daga bakin Khadija, yana jin zuciyar shi tana karfafa masa gwiwa wajan samun nasara akan duk abin da zai zo bakin ta, bai taba kawowa rabuwa zasu yi ba dan yana da yakinin aure a tsakanin su. Ya yi horn mai gadi ya leko, ganin shi yasa ya bude ba tare da wani shakku ba. Wajan motar da ake kai ta gurin aiki ya aje tashi, tare da dakko wayarsa ya kuma kiran ta, cikin sa'a kuwa tana zaune kan sallaya taga sunan shi ta dauka ba tare da tace komai ba.
“Ki daure ki fito ina compound d'in ku.”
Duk da irin dauriyar da take janyowa hakan be haka muryar ta yin rawa ba, taja majina waje silar kukan da tayi ne ya sakar mata da tsinkakkiyar majina marar kauri tace.
“Me zan fito nayi maka bayan ka riga ka tarwatsa mana duk wata dama da muke da ita?”
“Bana gane abin da kike nufi shi yasa nazo kafa da kafa dan na ganki. Dan Allah ki daure kizo muyi magana ta fahimta.”
Kamar karna je haka nake ji, amman kuma zuciya ta tana son ganin shi a zahiri dan na kalli yadda zai dauki maganar. Katsewa nayi dama da hijab a jikina na tashi da kyar na fito, babu kowa a parlorn sai na fita kai na tsaye ba tare da na sanar da Mami ba. Tsaye na ganshi gurin motar shi yana latsa waya, yadda naga ya kuma yin kyau ne ya sake ruda ni, kamar nayi shekara ban ganshi ba haka naji. Na daure na karasa har wajan sannan na tsaya ban kula shi ba saboda haushin sa da nake ji.
“Da alamu nayi babban laifi da har na cancanci irin wannan horan ko Oum Waleed? Kin san yadda rashin daga wayar ki yasa hankali na ta shi? Wallahi tun jiya na kasa cin abin cin arziki saboda tunanin abinda ya hanaki daukar wayata. Shin me nayi miki sweetheart?”
Naja wani gauran numfashi mai radadi a zuciya, hawaye suka zubo min nasa hannu da sauri na share dan bana son dogon zancen da zai min, nace dashi.
“Yaushe ne zaka zo gidan nan kace kai ne wanda zaka aure ni?” Ya kalle ni tare da cewa,
“Na yi miki alkawari nan da karshen wata uncle's dina zasu zo gidan nan nemar min aurenki harda saka rana.”
Wata kwallar bakin ciki ta sake sakkowa kan kumatu na, naja kukan da yake tahowa na hadiya ina kallon kasa nace.
“Nayi zaton zaka ce gobe da sassafe, ashe har yanzu jinkirin a gurin ka yake. Ban san me zan ce maka ba, sai dai kawai nasan kai ne ka janyo muka rasa junan mu Mas'oud.”
“Ban fahimta ba Oum Waleedah, ta ya muka rasa juna bayan duk gamu a raye muna numfashi.?” Na yi saurin cewa.