Sashe 72
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cizon yatsan sa yayi ya koma je gaban closet dinsa ya ciro kayan bacci ya saka, Turaruka masu sanyin kamshi ya fesa a jikin sa, A hankali ya sauka kasan sashen sa. Wani da’ki ya shiga acan karshen kurya wanda ba zaka taba cewa daki bane, Dubada wajen anyi shine kamar ma’ajiyar littattafai.. Hannun sa ya dora akan wani waje ma’ajiyar littattafan ta bude Shi kuma ya shiga ciki.. Ba zaka taba cewa ba wajen aikin computers bane. Gaba d’aya conputoci (computers) ne kala kala awajen. Kowacce tana nuna reshe da reshe na masarautar baki d’aya... Idan ka cire sashen Ammi.
Zama yai akan kujera ya shiga duba wata computer dake gaban sa bayan yasa medicated spectacles a idanun sa. Tamkar ba Salmaan ba haka ya dawo, Nazari yake sosai da takardar gaban sa. Ya dakko waya a gefe ya kira falaki..
“Ka gama shirya min komai....? Yess! Yes! Jibi da sassafe zan tafi. Ka tabbatar jirgin nan an gama cajeshi ba matsala... Kasan mutanen ka ba’abin yarjewa bane.....”
Kit ya katse wayar ya ajiye a gefe... Photo album din gaban sa ya dakko ya shiga dubawa yana nazarin sa sosai...Ahankali tamkar mai ciwon baki yace,
“Khaleel..... Da Abdullah..”
Dai dai lokacin da ya d’aga kansa kenan ya dubi wata computer me nuna hotunan mutanen dake wucewa ta kofar ‘kyaure... Abdullah ya gani. Wanda ko dena gani yai ya dawo aka nuna mai shi zai gane shi. Tamkar zai cikin computer haka ya zura kansa yana kallon sa, Shi kuma Abdullah waya yake dannawa da alama chatting yake. Haka Salman yaita kallon sa har ya tafi....
Wayar sa ya dauka sai kuma ya ajiye yana rike goshin sa. Meya tuna oho sai kuma ya rufe wajen ya gyara koina ya haye saman sa hankalin sa a kwance.
Dakin sa ya shiga, Ya fara yo alwala.. Ya yiyyi sallar nafila kafin ya koma kan gado ya kwanta. Ruwan roba ya ciro a mini fridge din dake gefen gadon sa, Ya shiga sha a hankali yana runtse idanu hade da girgiza kai...
“Ammi.... Ammi....! Tabbas a yanzu na gama gano wacece Ammi .. Ammie nahhh! Ammi kiyi hak’uri, Ammi ki yafe min... Yanzu kam Khadija ta tuno min wacece ke agare ni, A baya na kan tuna ki, amman...Mintina kalilan kuma tamkar an goge ki acikin zucia ta.. Amma Insha Allahu! Nan da lokaci kalilan komai zai warware kansa. Akwai abubuwan da nake son na gama bincike akan su Ammi..... Dana gama zan zo gare ki cikin aminci... Khal and Abdullah.. I love and miss you too.”
Hawayen da suka gangaro masa ya goge... Ahankali ya janyo farar wayar kusa dashi, Ya kunna. Hotan Ammi ya bayyana akan screen din wayar, Gallery ya shiga yana mai dudduba hotunan ciki, Shi ne da su Khal kafin a wargaza musu rayuwa. Girgiza kai yayi ya kashe wayar ya maidata ma’ajiyar ta ya boye, Ya dakko wata yar takarda yayi rubuce rubucen sa aciki ya ajiye, Wanda koda nan gaba ya manta komai daya karanta zai iya tuna wasu abubuwan.
Tamkar ya tashi ya tafi wajen Ammi haka yake ji, Amma bayason ya bayyana komai sai ya gama shirin sa a nutse, Ya gano komai tukun sannan.. A hankali ya maida kallon sa window din Khadija.. Ya sauke gauruwar ajiyar zuciya.. Shi da matar sa amma ba shida damar bayyana mata komai sai nan gaba kadan. Da tunane tunanen tafiyar da zai yi jibi bacci daddada yai awun gaba dashi.....!
*DURBUN.........*
Zaune Gajiyalle take ta kara manyanta amma kamanninta nada suna nan, Tayi yarkace yarkace Da daurin zani tana tankade tsakin kuka.. Ladiyo matar Mudikalle tafito hannun ta rike da wani yaro hancin sa dagaje dagaje da majina,
“Gajiyalle... Wai kina nufin baki ma daura sanwar rana ba?”
“Haba Ladiyo... Yar aikin kice ni da zaki tsayamin kerere aka kamar wata bishiya? Kizo ki dafa mana ke.”
“A hayye nanaye! Ni ladiyo nai abinci? Tabdi jan, Yasin bazan ba, Banda naci da kulafici dole sekin zauna tare damu? Ki je ki kama daki mana ki zaman kanki.”
Gajiyalle zatai magana kenan, Mudikalle ya shigo hannun sa rike da leda baka sai busa hayakin taba yake.
“Kai.. Wai wane dan kut.. kai wane dan haka kaza ta ubanne acikin ku ya fara taro match? Sai hayaniya kuke haba.”
“Dan guzumar ubanka ni Gajiyalle kake gayawa haka? Mudi ka shiga taitayin ka fa.”
Ashar ya lailayo ya dura yana banka mata harara,
“Ke kuma ungo naman tsiren bakin kasuwa ne, Kici keda Halipha.”
Ladiyo zata k’arba Gajiyalle ta wafce tana dire tsallan albarka,
“Na hada ka da ita da shi na nanawa ubanka dan uban ka tsiren bakin kasuwar zaka bata ta cinye da shege? Wohoho lalle Mudi ka manta alkhairi.”
Ladiyo ta sheke da dariya tana tafa hannaye,
“Baa shege d’aya sai biyu, Banda abinki Gajiyalle waye baisan me kika aikata a karkarar nan ba? In shegen na haife ina uban sa daya sa akai cikin shi na aura?”Ladiyo ta karasa tana mai jan dogon tsaki, Hade da wafce ledar tsiren hannun Gajiyalle, Ta sunkuci halipha suka shiga ciki
Mudikalle yaja dogon tsaki yana mai hararar Gajiyalle, Jan wajen kwata ya matsa ya fyace hancin sa, Ya goge da hannun rigar sa yana kwakular cikin hancin haka ya fuce yana waka. Gajiyalle tai zaman dirshen a kasan kyauren dakin ta, Magana take tana mai daga rariyar tankaden kukan da take sama,
“Wai ni Ladiyo ke gayawa magana? Ada sanda nake da kajina, Da dabbobi na da zabi na ba uban dake yadamun magana, Wai yau Ladiyo yar Uwannaniya me yakuwa ce ke gasamin magana? Guzumar uban can kayya kai... Auren nan ba inda zashi tunda na rariya ne, Idan asiri ne a tafe na kwan muje zuwa Ladiyo daga ke har Uwannanniya sai naga bayan ku. Sai dai kuwa jarin yakuwar taki ya kare. Bankadaddu!”
Cikin haka Ladiyo tafito tayi shegen dauri fuskar nan tasha dige digen jambaki daka ganta kaga tsohuwar yar tasha..
“A hayye nama dadi.. Tsiren bakin kasuwa yasin duniya ne. Kai mijina Allah dai ya kara arziki na jiya da daddare yayi dadi amman na yau kam ba’a magana...”
Tagama ta wulla takardar waje ta kurkure bakinta tana sakin wata shegiyar gyatsa,
“A gama tuwon kuma mu kora dashiiiii..”
Daki ta shige tana mai cigaba da wak’ar ta.
Tsabar bakin ciki Gajiyalle batasan ta zubar da rabin kukar a kasa ba. Sai da Ladiyo ta shige sannan ta lura..
Kadan kenan daga rayuwar Gajiyalle a kauyen Durbun.....
..Kaunar k’auna masoyan zafafa 5❤️❤️
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥.
_*INA MASU NEMAN MAGANIN INFECTION SADIDAN? MAGANIN NI’IMAH, MAGANIN GYARAN HIPS AND BOOBS? MAGANIN BASIR....NA HAUSA BANA BATURE ME KWANTAR DA CIWO BA? TO KU MARMATSO KUSA, DOMIN YAU MUNA TAFE DA ALBISHIR WANDA ZAI FADADA MURMISHIN FUSKOKIN KU.. YA KUMA KAWATA ZUKATAN KU. MUN GWADA MUN GANI, MAGUNGUNANTA SUNADA KYAU KUMA SUNA DA AIKI.. BABU SIDE EFFECT, ANYI SU NE DAGA TSAFTATTUN KAYAN ITATUWA, DA SIRRIN CHADIAN HERBALS.. KARNA CIKAKU DA SURUTU;_
_*AISHA S BAYERO TRADITIONAL MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER..._*
_KUNJI SUNAN KO? CENTER CE TA MAGUNGUNAN GARGAJIA, WANDA DUK WANI DAMUWA DAKE DAMUNKA IDAN HAR KAZO WAJEN S BAYERO TA KARE DA YARDAR ALLAH.._
_KADAN DAGA MAGUNGUNANTA SUN KUNSHI:_
_MAGANIN SANYI _
_MAGANIN NIIMA SET_
_MAGANIN NANKARWA _
_MAGANIN KIBA BABBA DA _KARAMI _
_MAGANIN HIPS _
_MAGANIN GYARAN NONO _
_MAGANIN RAGE KIBA _
_MAGANIN SAKA FEELING _
_MAGANIN CIDA KWAI _
_ZUMA YAR ASALI_
_MAGANIN BASIR KOWANNE IRI _
_HODAR NI’IMA _
_MAGANIN MALLAKA _
_GUMBAR NONON RAK’UMI _
_GUMBAR MADARA _
_TURAREN FARIN JINI _
_KAZA MARA KWAI _
_TURAREN MALLAKA 3 STEP _
_HAD’IN MATAR MINISTER 1_
_KAZA ME KWAI_
_STEP 2:_
_TURAREN MALLAKA ME KWALBA _
_ME KUNAMA DAN MATSI _
_TURAREN GOSHI _
_TURAREN QIRJI _
_TAUWADAR MATA _
_MEMORY _
_KAHON MALLAKA_
_YAJIN MAZA_
_TEA DIN MAZA _
_DAMBUN MATSI_
_MAN AYU_
_MAN DAMO PURE _
_KWALLIN IDONKA IDONA _
_GARIN SHA DAKA ME KYAU _
_KUBEWAR MATA_
_DUKA WADANNAN INGATTUN MAGUNGUNA NA GARGAJIYA HAJ AISHA NA DASU GANGARIYA.. HERBAL MAGUNGUNA NE MASU KYAU DA INGANCI.. TAFIYAYYU NA KASAR CHAD. CHADIAN HERBAL MEDICINE AND RESEARCH CENTER.. KYAU, INGANCI.. RAHUSA... SAI MAGUNGUNAN *AISHA S BAYERO TRADITIONAL MED AND HERBAL RESEARCH CENTER...._
_NUMBER WAYAR WHATSAPP: 08121491609 KO KIRA TA NUMBER 08145873617._
_ADIRESHI: KUNTAU KARSHEN KWALTA KAN A KARASA YAN TIFA, DAIDAI GADON KAYA CEMENT.._
*13*
*wattpad:missxoxo00*
*IG Business: yerwaincense_and_more*
*KHADIJAA*
Ina kammala shiryawa nasa kayan bacci wasu riga da wando, kiran waya ne ya sani dakatawa do nike wajan daure gashin kai na. Naje nai picking baki na dauke da sallama, muryarshi ta daki cikin kunne na inda yake cewa.
“Idan da hali kuma zaki samu dama, ina son ganinki yanzu.”
Kamar bazan amsa ba, Sai kuma naga rashin dacewar hakan, cikin dakile murya nace.
“Toh ina zuwa.”
Ina jin sanda ya furta 'okay' a hankali sannan kuma katse ni kuma na bi wayar da kallo ina tabe baki. Wardrobe na nufa ina tunanin saka kaya, Sai kuma na kalli jikina naga babu inda za'a iya gani, na janyo dogon hijab har kasa nasa tare da bin ko'ina da turaruka masu dadin kamshi.