← Book details Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 114

Sashe 89

Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

<><><
*AL-BISHIRIN KU MATA !!!*
INA KUKE MATA
INA AMARE
INA MANYAN MATA
CHEF DEEJARH BERVER
SISIN MAMA
MAMAN FAREEDA(MAI TSUMIN 'YANGAYU)
ANEESA_DIDI
SALWISE'S KITCHEN
SUNZO MUKU DA YADDA ZAKU KARA ILIMI AKAN GIRKUNA DA GYARAN JIKINKI DA SIRRIN SACE ZUCIYAR MIJI DA YADDA ZAKUSAN MAGUNGUNAN DA YADDA ZAKI HADA CIKIN SAUKI....
GYARA SHINE MACE...
YADDA ZAKI GYARA JIKINKI YADDA ZAKI HADA MAGUNGUNAN DA KANKI..TSAFTA KWALLIYA DA GYARAN JIKI..
GIRKI MAKAMIN DIYA MACE INA MACCEN DAKE DA MATSALA DA GIRKI INA MACCEN DAKESON KARA ILIMI AGIRKI DA LEMOKU INA MASU SON KOYAN BIRTHDAY CAKE ??
KINA FAMA DA MATSALAR MATA KO INFECTION KINASO KISAN YADDA ZAKI SAMU MAGANIN GYARAN JIKINKI???KISSA DA KISISINA IYA KWALLIYA JAN HANKALIN MAIGIDA NUNAWA KAUNA GA MEGIDA SOYAYYA KAUNA HAKURI DA IYA ZAMA....ZAMU GABATAR DA KOYARWAR NAN DUK AKAN NAIRA DARI BIYAR (500)NAIRA ONLYZAMU KOYAR NE A WHATSAPP GROUP..ZAMU FARA RANAR 20 JUNE 2021 KOWACCE MACE ISHASHIYACE...
KOWACCE MACE TANADA KYAU ....KOWACCE MACE SARAUNIYA CE ....KOWACCE MACE TAGABAN GOSHIN MAI GIDA CE.....KOWACCE MACE TANADA BAIWA BABU BALLAGAZAR MACE SAI WACCE TASO TA MAIDA KANTA HAKAN...💃🏼💃🏼KINA SON SANIN SIRRIKAN HAKA???TO KI GARZAYO CIKIN GROUP DIN MU KIKARA ILIMI DUK ALAN
500 NAIR ONLY
*SA'ANNAN AKWAI BONUS NA BIRTHDAY CAKE GUDA2 DA CHEF DEEJAH BABA ZATA KOYAR* GA ACCOUNT NUMBER NAN
GA MASU BIYA
0003434251
Sadiya Garba khalil
Jaiz bank
DOMIN NEMAN KARIN BAYANI TUNTUBI WADANNAN LAMBOBI KAMAR HAKA:-
CHEF DEEJAR BERVER
08108696754
SISIN MAMA
08107499249
MAMAN FAREEDA
07033742833
SALWISES KITCHEN
08066914136
ANEESA_DIDI
08036660796
*KIYI SECREEN SHOT KITURA SHAIDAR BIYANKI TA WANNAN NUMBER 08107499249*

Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more

ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::

Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,

Guda hudu 4 Kuma 500,

Guda uku 3 Kuma 450,

Guda biyu 2 Kuma 400,

Guda daya akan 300.

Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇

ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇

*+234 903 234 5899*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇

*09033181070*

Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO

TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
_I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_

_KIBIYAR AJALI.....!_
_(sulke baya tare ta sai ta wuce)_

_BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻_

_PG:22_
_BOOK:2_

_Masu bukatar makeup.. Casual, special casual, simple glam, bridal makeup, fixing of lashes, gele and turban, modeling. Sai ya tuntubi BEELANAH BEAUTY.. Instagram handle: Beelanah_Beauty... Tana court road, Kusa da novomed, kano nigeria. 08034697302 Domin nemanta ko karin bayani sai a tuntubeta ta lambarta👈🏼Available to travel. #blush it up 🥂_
<><>

......Cizon lips dina da hakori na, shi kuma ya yi saurin tashi daga zaune ya karaso guri na dan ya bani taimako, nasa hannu na da karfi na riko nashi ina gwalalo ido, magana cike da tashin hankali.

“Salman please me yake faruwa dani? Me nake ji a jikina ka sanar dani dan Allah.”

Magana nake yi Ina kuka hawaye suna sharara akan kumatu na, zuciya ta tana zargin tabbas mun kasance abu daya da Salman wanda nake ta boyewa dan zuwa nan gaba. Girgiza kai kawai nake Ina addu'a Allah yasa ba tunani na bane, Ina son idan mafarki nake yi nai gaggawar tashi dan kuwa ya firgita ni matuka. Amman kuma me? Sai naga Salman yana kokarin rungume ni da son lallashi na, nai saurin ture shi Ina cewa.

“Me kayi min dan Allah? Ka sanar dani kace min babu abinda ya faru damu Salman please ka gaya min gaskiya.” Na karasa magana cikin fashewa da kuka.

Jikinsa yana rawa ya kuma nufo ni tare da kamo fuskata yana son mu hada ido amman na hana hakan faruwa idona a rufe so kawai nake naji dadin bayani a gurinsa. Zugin da nake ji a kasa na shine yake kuma razanani, gashi shi kuma ya kasa cewa komai sai son mu hada idanu da yake yi.

“Kiyi hakuri m...”

Ban bari ya kai karshe ba nai saurin cewa.

“Innallilahi wa'inna'ilaihir rajiun, wayyo Allah Salman ka takaita ni. Daman wannan shine dabararka a kai na? Dama shi yasa kace ka shirya mana wasanni?”

Kukan da ya kuma sarke ni shine yasa ni yin shiru Ina jin rai na yana zafi. Lallai kuwa ya raina min hankali fiye da tunani, sai yanzu na gama gane inda ya dosa amman a baya babu abinda nake ganewa sai shirme. Kamar zai yi kuka da alama yasan laifin da ya yi min, yace dani bayan ya durkusa guiwarsa a kasa ya dora ta hannayensa a gefen gadon yana faman dafe kai yace.

“Ina sonki ne Khadija, kuma banyi miki haka dan wata mafita ba sai dan kare mu daga sharrin da ake jifan mu dashi. Dan Allah ki saurare ni my love wallahi Ina kaunarki ban yi miki haka dan mugunta ko son zuciya ba, kuma wallahi da a lokacin kin nuna min bakya so ba za....”

Cikin jin haushin kalamansa, wadanda suke kuma sosa min zuciya na dakatar da shi ta hanyar daga masa hannu tare da cewa.

“Kafi kowa sanin ina so ko bana so, tunda kasan ban shiryawa zama da kai ba cikin wannan masarautar mai cike da tashin hankali. Ni duk ba wannan ba, tunda ka yi abin da ranka yake so kazo ka mai dani sashe na Ina son zan yi wanka.”

“Dan Allah ki tsaya kiyi anan karki fita a haka.” Ya fada kamar zai fashe da kuka, haushinsa ya kamani nace.

“Bazan kuma yin minti goma a nan ba, idan ba zaka taimaka na tashi ba ka barni zan tashi da kai na.”

Ganin ina shirin tashi yasa shi saurin taimaka min na zauna, sannan ya kamo hannu na amman na kasa motsa kafafuwan. Amman da yake yan kafiyar suna nan sai da na yunkura na mike tsaye da taimakonshi, Ina ganin na tsaya akan kafafuwa na sai na ture masa hannun, na daga kafa zan yi tafiya na kasa yi saboda axaba da zugin da naji, ban san lokacin da nakai hannu na riko shi ba da yake yana tsaye a kusa dani.

“Kiyi hakuri na taimaka miki dan Allah.”

Ya zanyi dole na barshi idan ba haka ba ban san yadda zanyi na taimaki kai na ba, haka ya dauke ni gabaki daya ya kaini bathroom inda na fara tunanin abinda suka faru kafin na jini cikin yanayin da nake ciki. Already ya tarar min ruwa a bathtub hakan yasa muna shiga sakani kawai ya yi a ciki, zafin ruwan da naji a kasa na shine ya sani saurin riko masa wuya Ina sakin siririn ihu.

Ya rike ni sosai yana shhhhhh alamar nayi shiru, na dago cike da hawaye na galla masa harara yai saurin yin kasa da kai, be yi dariya ba saboda yasan shi din mai laifi ne. Sai da ya tabbar ruwan ya ratsani na rage jin radadin sannan ya bude gurin da ruwan yake wuce wa ya sake tarar min wani duk Ina kwance a cikin tub d'in.

“My love..In marriage, romance is the icing and love is the cake. Ina sonki kamar yadda na sha gaya miki a baya, The heart wants what it wants, and as it seems, my heart wants nothing more than to be with you. Ba kuma wai wani sashe nake so a jikin ki ba no. Ke d'in ke nake so khady, kuma wallahi lokacin da abubuwan suka faru kice kika dinga kamo hannuna kina kaiwa wasu sashen da dole muka kasa hakura da juna.”

“Wait...! Kana nufin ni yar iska ce kenan, ni na fara nemanka ko me kake nufi? Kuma Allah ni ba nice na fara ba me yasa ka dage Sai na kwana a dakin ka?” Nai magana Ina kuka mai cike da shagwaba wacce bamma san nayi ba.

Cikin lallashi ya rike min hannu ganin Ina shirin kai masa duka, ya sake matsowa da yake yana durkushe wajan tub d'in, yana shafa min gashi yana cewa.

“No... No.. No my baby, ta ya za ai nace miki haka? Abin da nake nufi shine, kece idan na kai hannu na kan ki kamar idan nayi haka...”

Ya dora hannunsa saman kirji na nai saurin bugewa Ina turo baki, shi kuma ya yi murmushi kasa-kasa yadda bazan ji ba dan yasan a harzuke nake yaci gaba da cewa.

“Toh shine ke kuma sai ki sake riko ni kina kara matsa min hannu alamar dai kema you need mo...”

Ihun da nai ne yasa shi saurin tashi tsaye yana dube-dube duk a tunaninsa wani abun tsoro na gani, ni kuma karshen zancen nasa ne bana so shi yasa na saki ihu mai hayani dan ya yi shiru kuma yayi d'in. Ya juyo yana bina da ido na murguda baki Ina cewa.

“Ni kazo ka fita.”

Ya koma inda ya taso yana fadin.

“Kin bani tsoro fa, wallahi nayi tunanin wani abun kika gani. Kuma idan na fita waye zai taimaka miki.”

“Allah ne.” Na fada cikin tsiwa.

Salman ya sauke numfashi ya kuma kokarin saka hannu a ruwan nace.

“Ni bana son taimakon ka yi tafiyarka.”

Babu yadda zai yi dole ya tashi ya fita tare da jan kofar, Sai dai be yi nisa ba a jikin kofar ya tsaya yana jiyo ta tana kuka tana mita har ta kammala sai dai duk da haka ta kasa fitowa daga tub d'in. Jiyo ta kawai ya yi na masifa tana Kiran shi.

“Wai kana Ina ne.?”

Dariya ce ta kufce masa, yayi saurin saka hannunsa ya toshe baki da kyar ya maidata. Ya gyara fuskarsa kamar baiyiba sannan ya bude ya shiga. na kawar da kai na gefe ina cewa.

“Toh kuma ba zaka zo ka fito dani ba?”

“Korata kika yi ne ai hajiya”

Yana maganar yana wani hade fuska. Cikin tura baki nace,

“To haushi kaji?”

“Sosaima kuwa”
Chapter 89 · 0% Book details