Sashe 42
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ina son ku dauki kaddara Khadija, aure dama mukaddari ne, ki godewa Allah ya baki lafiya damar raya sunnar ma'aikin mu annabi Muhammad S.A.W. Wannan itace jarabawar ku, ya kamata ace kunyi tawakkali wajan karbar ta yadda Allah zai ji tausayin ku a wani barin na rayuwar ku ta nan gaba. Muna muki fatan alkairi cikin auran da zaki yi, daman Allah ya riga ya rubuta ba zaku auri junan ku keda Mas'oud ba, ki yiwa iyayen ki biyayya mun san tabbas bake kika guje shi ba daga Allah ne. Sai anjima Khadija Allah ya yi miki albarka kinji, Allah ya kare rayuwarki kuma a duk inda zaki tsinci kanki.”
Tana kaiwa nan ta katse. Ni kam me zanyi ban da sulalewa kasa na rushe da kuka, na dinga yi ina yin cilli da duk abin da na gani kusa dani. Su Zarah suka zo suna bugun kofar saboda sun ji abin nawa ya yi yawa, naki budewa shine suka je suka kirawo su Mami sannan na bude tare da fadawa jikin matar kawu Hashimu.
“Ya isa Dije wannan kukan na meye kuma?”
Na samu kai na da cewa.
“Baffa na da Ummata duk basu cikin duniyar nan.”
“Lahhh haba Dije baga mu ba, ko mu baki yi farin ciki da ganin mu ba sai mu koma inda muka fito dan farin cikin ki.”
“A a Aunty wallahi ba haka nake nufi ba, kawai tuno dasu nayi.”
“Allah sarki, daman haka ne wata rana zaka ji ina ma kana tare da su. Amman kiyi hakuri ki dena kuka kinga gidan aure zaki je kar kije kiyi rama dama gata nan duk kin fada.”
Haka suka dinga lallashi na damin nasiha har sai da nayi shiru sannan suka rabu dani. Ban kuma yin kuka ba saboda bana so a zauna ayi ta min magana kar naje na bata musu rai su ji haushi na bayan bani da kamar su a duniyar nan.
*RANA BATA KARYA...*
(Sai dai uwar diya taji kunya.)
Tun da ya tashi yake jin wata ni'imatacciyar iska tana ratsa sassan jikin sa, a cikin ransa yasan hakan baya rasa nasaba da auran Khadija yar jarida da zai yi, yarinyar da ta tafi da rabin imanin sa. Yaji a duniya yana son kasan cewa tare da ita a cikin gidan shi, komai sabo haka ya tana da, koda yake an tanade su ne dan yau ce ranar da zai yi tafiyar nan zuwa Cyprus. Amman shi a nashi bangaren zasu kasan ce ne matsayin na daurin aure. Daure da towel ya fito ya tsaya wajan dressing mirror yana karewa kanshi kallo. Matashin sarki kenan mai ciki ta nagartacciyar haiba da cikar zati. Mijin Shaheedah angon Khadija a yau da ikon Allah.
Lotion d'in sa ya dauka tare da bin sassan jikin sa yana shafawa. Bayan ya gama tsab ya kuma bin jikin da oil perfume da kuma body spray masu azababban kamshi.
Shiga ya yi wacce take bayyana cewa shi din sarkin ne ba wai carki ba. Ya Subahanallahi tsarki ya tabbata ga wanda ya halicci wannan bawan nasa, ya kawata shi da gabobi managarta masu cikakkiyar haiba. Lallai ba karamin kariya rawanin da yake sawa yake bashi ba, dan irin su sarki Salman ne suke sawa yan mata suna mafarkin mallaka a matsayin mazajen aure, abokan rayuwa na har a mutu. Kamshinsa kawai ya isa rikita zuciyar mai shaka.
Ya riga yayi sallama da kowa tun a daren jiya, shiyyasa yana kammala shirinsa kai tsaye ya fito falon farko na sashen nasa. Cikin hanzari Jakadiya ta zube tana mika gaisuwarta. Kafin ta mike ta fita da hanzari ta sanar da fitowarsa.
Taku yake tamkar wani hawainiya, ga kuruciya ga jinin mulki na kai kawo a kowacce jijiya da gabban jikinsa. Tun kafin bayyanarsa garesu hadiman sashen nasa duk suka zube domin mika gaisuwarsu gareshi. Tafiya yake kawai batare da amsama kowa ba. Kamar kullum idanunsa na sake cikin gilashinsa na ka'ida.
Sai da ya wucesu gaba daya kafin wasu suyi saurin mikewa su dafa masa baya. Sun iske fadawa suma tsaitsaye a kofar fada suna jiran fitowar mai martaban. A take suma dai zubewar duk sukayi suna mika gaisuwa.
Suma dai basu samun amsar ba, sai cikin fadawanne ke ansawa da fadin,
"Sarki yaji ku, shima ya gaisheku".
Lumshe idanu sarki Salman yayi daga cikin gilashinsa yana sauke wata ajiyar zuya a hankali, wani irin yanayine ke sauka masa a gabban jiki da baisan na minene ba. Haka dai akai masa rakkiya har gaban jerin motocin dake a jere zuka-zuka suna jiransa.
Ruf dogarai sukai masa da rigunansu har ya shige daya daga cikin motocin data fi kowacce koshi da daukar hankali, sai da aka rufe kofar sannan suka marmatsa suma suka nufi motocin da zasu shiga.
Kamar yanda ya saba sai da ya karanto addu'ar fita a gida a cikin ransa, kafin motocin su fice daga masarautar zuwa airport.
*_GIDAN BIKI KHADIJAA(DIJE)_*
———-
_Afuwan! Kunji shiru ko? Wallahi kwana biyu inata fama da chronic ulcer. Har takai na kwanta a asibiti na yan wasu kwanaki shysa kukaji shiru, Ina fatan na same ku lpy? Nagode k’warai da addu’oin ku. KIBIYAR ajali zai cigaba da samuwa Insha Allah da zarar naji karfin jiki na sosai.. Na gaishe ku, Gaisuwa mai kima.._
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac.
_*ASSALAMU ALAIKUM SISTERS..!_*
_*INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN: _*
_*HERBALS APHRODISIAC MA’ANA NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*
_*TO KU MATSO, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA KI CIKI DA WAJE_*
_*MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI LUWAI TAMKAR TA JARIRAI_*
_*AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
_*KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*
_*AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
_*KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*
_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac
_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz
_NAMBAR TARHON MU_
08169380189
_*DA A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA ‘DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYAN MU A KO’INA A FADIN NAJERIYA._*
_*BE YOUR OWN BOSS, BUILD YOUR OWN EMPIRE, BE THE WHOLE WORLD OF HIS MAJESTY( YOUR HUBBY) BE THE ONLY CENTER OF ATTRACTION WITH ZEE HERBALS APHRODISIAC. OUR PRODUCTS LASTS LONGER AND VERY EFFECTIVE. NO SIDE EFFECTS. AVAILABLE N WHOLESALE/ RETAILS.. DELIVERY IS NATIONWIDE. 100% TESTED AND TRUSTED_*
*2__2*
*SAS*
*Yana* zaune a bayan mota driver yana janshi, gaban motar tashi motar yan sanda ce masu kula da lafiyar shi. Bayan kuma ta manyan yan fadarsa ne sai kuma ta dogarawan shi. Gabaki d'aya tunani ya tsaya masa ganin yau ne ranar daurin auren shi, gashi babu wanda ya sanarwa zai yi, sannan be gayawa dangin yarinyar cewa zai yi tafiya mai nisa ba yau din, to wa zai yi masa wakilcin auran? Ya samu an bashi yarinyar cikin mutunci be dace ace ya nuna rashin damuwa da lamarin ba, kar suyi tunanin bashi da kirki. Tunanin tsayar da driver din yake a ransa, amman bakin shi ya gaza budewa dan ya sanar da shi cewa ya tsaya.
Da kyar da dauriya Salman ya bude d'an karamin bakin sa yace wa driver ya tsaya, ya kuwa sanya signalya koma bakin titi ya yi parking. Nan da nan sauran motocin ma suka tsaya, yan sanda suka yi saurin fitowa tare da zagaye motar da yake ciki. Waya ya dakko ya kirawo Turaki da suke dayar motar yace dashi.
“Ina son mu koma akwai wata magana da zan yi daku.”
“Ranka ya dade da mu karasa airport d'in, tunda a Abuja zamu sauka kafin lokacin tafiya Cyprus d'in sai a zauna in ba damuwa. Allah ya taimake ka.”
Da kyar sarki Salman ya sake bude bakin sa saboda yadda yake jin wahalar magana yace.
“Tana da muhimmanci ne.”
Turaki ya kalli Galadima dake gefen shi da alama ransu ya baci saboda so suke yi kawai ya yi tafiyar nan koda kuwa ba za ta yi masa dadi ba. Amman dan kar mutanan da suke tare wato dogarawa da yan sanda su fuskanci wani abu sai suka amsa masa. Nan Turakin ya sanar da yan sandan cewar zasu komai gida, mai martaba yana son ganawa da yan fada. Haka kuwa aka yi nan da nan akai convoy suka koma masarautar Basannabas. Daidai shiga fada suka yi parking saboda sun san zai kuma fitowa ya shiga motar shi yasa basu kai ta ma'adanar su ba.