Sashe 102
Kibiyar Ajali Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dak’yar na iya yage shi a jiki na kamar wani cingom ya sauka ta sashen sa hannun sa rik’e da rawanin da Za’a nada masa...
*FADA***
Sai da Salman ya zauna dogaran sa suka kare shi sannan sannu ahankali yan zaman fadar sarki suma ‘d’aya bayan d’aya suka shiga shigowa ana fad’in sunayen su sai su zube su rissina su kwashi gaisuwa sannan su zazzauna gefe da gefe. Shi kuma Salman nadaga saman wata kasaitacciyar kujera yana hakimce. Kallon dukkanin su yake ta cikin bak’in gilashin dake idanun sa, Amman gangar jikin sa ce kawai a fada, Gaba d’aya zuciar sa da tunanin sa naga Khadija dake sashenta tana bacci.
Haka dai zaman na fada ya kasance, Wannan rukunun suzo su kawo koken su, Wasu suzo neman tallafi, Sai sabbin tsare tsare da masarauta zata kawo, Wanda zaman ya kasance daga sarki sai manyan yan majalisar sa. Cikin haka Yareemah Abdulqadeer ya shiga yanata bubbudawa. Sai kirari dogarai suke masa, Ya baza babbar riga da tulin rawani akan sa.
“Gayshe ka Yareemah Abdulqadeer, Gyara kintsi dakyau!!”
Cewar wasu dogarai daga bayan sa. Wambai ya murmusa yana nuna masa kusa dashi, Abdulqadeer ya zauna, Dogari na cigaba da masa kirari
“An gayda Yareemah Abdulqadeer, Dan sarki jikan sarki, Kaga hakimin waje, Mai girma makaman basannabas.”
Sallamar dogaran sarkin kofa yai, Akabar fada daga sarki sai manyan yan majalisar sa. Kowa yana kawo tasa matsalar har akazo kan Abdulqadeer, Fuskar nan tasa ba rahama, Sai dai duk kwarjinin sa SAS ya dame shi ya shanye. Cikin k’asaita da isa yafara magana,
“Ran sarki ya dade.... Sallah na dada ‘karatowa, Kuma dawakan yanki na duk sun jigata bazasuyi abun arziki ba wannan sallar, Shine nakeso asa ma’aji ya bada isassun kudi da za’a sayo wasu ba sai an dinga wahalar hayowa ba. Saboda wannan sallar na shirya gasar sukuwa da za’ayi da masarautar kudu... A ha’da da kudin abincin dawakan da kayan kwaliiyar su...”
Salman yai murmushi kawai ta cikin rawanin sa. Kowa ya tsaya jin abinda zai tofa, Samun kansa yai cikin karfi gwiwa yace,
“Kudin wajen waziri makudai nasa gaba d’aya a baka dasu Munaya kuyi hidimar biki, Wanda na tabbata har yanzu akwai sauran su awajen ka..”
Abdulqadeer ya girgiza Kai yana sake bade rigar sa,
“Wannan kudin kamar yadda ka umarta kudin biki ne kuma anfanin su ya kare, Tun tuni suka k’are, Ga ma’aji nan a gefe so nake ka bashi dama yanzu ya bada kudin.”
Waziri dake gefe yai shiru, Salman yai gyaran murya kafin ya sake cewa,
“Asusun masarauta yayi kasa Makama. Ka dada hak’uri zuwa shagalin sallar gaba. Zan sa a hayo dawakai masu inginci. Koya kace waziri?”
Waziri ya gyad’a kai kafin cikin gasgata abunda sarki yafad’a Yace.
“Hakane ranka ya dade, Sai a hayo dawakai masu kyau.”
Wani tsaki abdulqadeer yaja yana kallon waziri, Da alamun tsabar bacin rai yama manta a’inda yake,
“Kai dai babban munafuki ne waziri, A haka kake tunanin zan tafi tare dakai kana cin dunduniyata?”
Waziri ya kalli chiroma (shine mahaifin Mama Huwaila wato mahaifiyar AbdulQadeer.) Chiroma yai saurin riko kafadun abdulqadeer yana kokarin janye shi, Abdulqadeer kuwa sai surfa zagi yake yana karkadawa waziri hannu. Shi kuwa Salman farin ciki ne fal zuciar sa ganin dabarar da yai taci. Gashi nan kansu yafara rabuwa. Bayan fitar Yarima Abdulqadeer, Galadima ya muskuta sosai yana karkada k’afafuwa,
“Ran sarki ya jima har yaga ‘yayan kannen sa, Ko yaji sanyi anasa idanun...”
Salman dai yana zaune akan kujera yana duban su, So yake yaji kuma yau da me suka zo. Waziri dake gefe duk kuwa da ransa na susar abinda AbdulQadeer ya masa bai fasa tanka zancen galadima ba,
“Sarki na sauraron ka Galadima. Amma kalaman ka sunyi tsauri, Meke tafe daku kuma wannan zuwan?”
Chiroma ya amshe zancen da,
“Munzo ne akan maganar auren sa da mukace lalle yayi, A baya mun bashi wata d’aya zuwa biyu. Yanzu da yardar Allah mun soke wancen zancen. Nan da sati d’aya zuwa kwana ki goma mukeson ya bamu sunan wadda ya zaba acikin tsatson jinin masarauta.”
Waziri ya fusata kamar gaske yayi kan chiroma, SAS ya dakatar dashi ta hanyar gyaran murya, Cikin nutsuwa hankali kwance yace,
“Na amince...”
“Ranka ya dade ka amince fa kace.. Ka amince? Akan me zaka amince akan abunda ba dolen ka bane?” Cewar waziri cikeda damuwa.
SAS ya murmusa ta cikin rawani,
“Kada ka damu waziri, Na amince.. Nan dukan ku iyaye na, Nasan babu wanda zaimun zab’en tumin dare. Na karbi zancen chiroma da hannu dubu.”
Waziri ya shiga magiya yana rok’an SAS daya janye zancen sa kai kace gaske ne. Saboda yadda ya dinga bori tubaran kan lalle shi bai yadda da zancen dasu chiroma suka yanke ba. Shi kuwa SAS gyaran murya ya sake yi, Dogaran sa suka kare shi. Ya mike yai hanyar sashen sa ta baya. Ya barsu nan suna muhawarar yadda komai zai kasance. Ciki harda waziri dayafi kowanne zakalkalewa, Amman duk zancen da suke baya tanka duk abunda chiroma yake fa’da saboda abunda jikan sa Abdulqadeer ya masa dazu ba jimawa.
Jiki na ‘bari chiroma ya kara kaskantar da kansa yana bawa waziri hak’uri. Waziri ya girgiza kai yana yatsina fuska,
“Wato tun yanzu kenan yafara kirana da munafiki inaga idan mun dora shi ya zama sarki? “
“Allah ya baka hak’uri ranka ya dade. Haba wane Mutum, Shi ya isa ya fara ma bare yayin? Waya sa aka nadashi makaman idan ba kai ba waziri?”
“Atoh shi nagani nima...”
“Zanje na sami mahaifiyar sa yanzu ba sai anjima ba ranka ya dade, Ka Kara haku’ri, Kasan yaran zamani.”
Ficewa ciroma yai jikin sa na ‘bari. Fada ta zama sai galadima da waziri. Waziri yai ajiyar zuciya yana kallon galadima kafin yace dashi,
“Tun ba’aje ko’ina ba kaga abunda nasha gaya maka zai auku ko? To wannan kadan ne akan nan gaba. Shiysa nace maka muyi meyiwuwa mu san abinda zamu sa agaba, Domin idan muka kuskura muka dora abdulqadeer sarkin basannabas to ina tabbatar maka dacewa a rannan zai tube mana rawanin mu. Kaga dukkanin mu jikokin mu mata ne, Gwara Kai akwai Ilyasu.. Shima yaro ne wannan ba wanda zai dora shi akan mulki. Amman chiroma fa? Dukkanin jikokin sa mazan sun isa su gaji sarautar nan, Kuma kasan tabbas idan mulki ya koma hannun tsatson ismaila Rabo.. To akwai bahaguwar matsala.”
“Ranka ya dade duk abunda ka fada gaskia ne, To amma ina mafita?”
“Mafita d’aya ce... Wadda Idan na gama bincike akanta zuwa jibi zan sanar da kai..”
Haka dai suka cigaba da yan zantattukan su, Daga karshe sukai wa juna sallama Kowanne ya kama gaban sa. Salman dake dakin sirrin sa yana saurarar dik abunda suke cewa.. ahankali ya danna wani madanni dake dauke da tambarin ‘file saved...’
Mikewa yai ya fice zuwa sama, Ya le’ka dakin da Khadija take ta bacci kamar Kasa. Dakin sa ya koma yai wanka da alwala hade da d’akko Qur’ani ya bude ya fara Karantawa... Zuciar sa dauke da adduar Allah ya basu nasara akan wannan ruguntsumi da ke tunkaraso nan kusa.........
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥.
_I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_
_BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻_
_B28_.
*GIM. KHADEEJA!!*
***Sosai nake samun kulawa ta kowane bangare, Sai dai fa Salman kulle yake mun yanzu, Karshen fita unguwa ta kuwa daga kasa sai bakin gate shima don saboda exercise, Ranar asabar da yamma Kawu daddy ya kira ni da kansa yake sanarmun za’a kawo kudin su Ya Shukrah da kayan lefe bayan sati biyu kuma ayi shagalin biki,
“Allah yasanya alkhairi Kawu Daddy, Zan shigo In Shaa Allahu!..”
“Ah keda bakya jin dadi? Ba sai kinzo ba Khadija, An hutasshe ki, Ya jikin naki?”
Shiru nayi, Mamaki duk ya cika ni, Kenan Salman barbada zancen cikin nan yake tayi? Kunya duk ta dabaibaye ni, Dakyar na iya amsa masa ina sunne kai tamkar yana gaba na,
“Da sauki Kawu daddy...”
“Toh Allah ya raba lapia.... Hajia ma zan sanar mata zata kira ki.”
“Toh Kawu....”
“Ya sanarmun ma idan an kwana biyu zaki ziyarci durbun...”
“Eh Kawu”
Na bashi amsa duk kuwa da bansan yaushene Salman din zai barni naje ba.
“Toh Allah ya kaimu.. Ki kula sosai Khadija, addu’oi na neman tsari, Nima zansa anan ayi ta saukar qur’ani, Allah ya kauda idanun makiya akan ki da abunda zaki haifa.”
“Insha Allah Kawu... Nagode Allah ya kara arziki ya bada nisan kwana mai amfani..”
Sallama mukai wa juna na kashe wayar, Ina kambaba rashin kunyar Salman akan cikin nan duk ya barbadawa dangi. Daga samun sa. Na kalli cikin nawa ina mamakin yadda yake a shamile haka amma ina dauke da ciki? Gama waya da Kawu keda wuya kenan sai ga shigowar call din Salman, Na dauka a hankali ina mai gyara zaman dankwalin kai na,
“Zawjatiii...”
“Na’am Baby! Ya kake?”
“Ba dadi....”
“Meyasa?”
“Saboda bakya tare da ni..”
“Dazu fa muka rabu da kai..”
“Duk sanda nake tare da ke, Banason mu rabu ko na second d’aya! Ina kaunar ki love.”
Shiru nayi ina murmushi kawai, Kalaman sa na dada ratsa bargon jiki na,
“Love... Kina jina kuwa?”
“Uhm! Ina ji.”
“Nayi lefi ne, Naji anyi shiru?”
“Eh mana kayi..”
“Ki shirya yanzu... Zanzo zance. Zanzo ban haku’ri.”