Sashe 98
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi kawai ya yi tukunna ya ce"Miye sa kika sawa mishi Mourad! "
"Saboda Mourad wani suna ne mai matukar muhammanci a rayuwa ta, Ina mugun son mai sunan saboda for me he's the best thing that ever happened to me, I love him so much! Toh why bazan mishi takwara ba? "Ta fad'a tana Kallon kwayar idanuwan Mourad
Cikin shauk'in so ya ce"I love you more Mine! "...
_10years later...._
Sosai abubuwa dayawa suka faru a rayuwan su, Mourad da Zuly dakuma small Ammi sun girma an saboda yanzu shekarar su goma goma
Small Ammi a wajen Ammi ta ke da zama saboda Mourad ya riga da ya bata, Qudsiyah ma ta haifi yara biyu, Fakhih kam 4 su Iqbal kuma har yanzu Allah bai basu bah
Zaune suke a park inda suke having date da ita da Mourad su kuma yaran na wasa a wajen da yara ke wasa, da gudu wata yarinya ta taho tare da fad'awa a jikin Mourad cikin larabci ta ke cewa
"Wayyo Abuu! Kaga wata yarinya chan ta hana mu wasa! "
"Ta hana ku wasa kuma? "Mourad ya tambaya cikin mamaki saboda yasan halin yaransa da tsokana, wani sa'in ma koran yara suke yi amma yau sun ce wata ta hana su wasa
Mikewa yayi tare da d'aga Zuly yace"Mine let go and see wace yarinya ce ta hana Zulynah wasa"
"Gaskiya nima zan so ganinta"Zuly ta fad'a tana kama hannun Mourad
Wata yarinya wacce bazata wuce 5 yes ba suka gani a zaune tana rubuta abu a kasa alaman ita ma wasa ta keyi
"Fine girl! "Zuly ta fad'a tana Kallon kyakyawan yarinyan, ko iskan da ta kwaso Zuly yarinyan bata shaka ba balle tasan tana yi
"Kodai kurma ne? "Mourad ya yi guessing yana Kallon ta, a hankali ta d'ago fararen idanuwan ta wanda yasa Zuly komawa baya Cike da tsoro ta kalle sa
Kawar da idanuwan ta tayi tana cigaba da wasan ta, chan ta mike kaman wata mai aljanu, juyawa ta yi tana cewa
"Mutum ya daina kwala mun Kira! "
Kallon juna suka hau yi "ni ba mahaukaciya ba ce!"
Yarinyar ta fad'a tana Kallon Zuly, zaro idanuwa Zuly ta yi ta ce "nashiga uku! Pumpkin wallahi a cikin zuciyata na yi wannan maganan"
Bata gama rufe baki ba wani mutum ya yazo yana cewa"oh Allah dama anan kike ai tin d'azu nake kiranki"
Bata bashi amsa ba illa wucesa da tayi tana cewa"saduwan alkhairi! "
"Kuyi hakuri fa! Haka ta ke"ya fad'a cikin larabci tare da mara mata baya! "
"Mine! I love her and from now hence forth she's my Señorita !"Mou ya fad'a yana murmushi, zaro idanuwa tayi tana Kallon Mourad dake Kallon su
"Kin dai ji yaron mi ya ce he loves her sai ku san nayi! Zulynah come let go lick ice cream! "Ya fad'a tare da d'aukan ta sannan suka yi gaba.....
*_ALHMDLLH! MASHA ALLAH!! Anan na kawo Muku karshe Littafi na mai suna ZULFA Kuskuren dana yi a ciki Allah ya gafarta mun Allah yasa mun amfana da abubuwan da suke ciki! Littafin ZULFA kirkirerren Labari ne duk Wanda ya zo daidai da yanayin rayuwar sa yasan cewan akasi aka samu. Actually it's not easy! But with God and you Fans everything seems Easy!_,
_My wattpadians, My What'sappiance Thank you so much for your support, care and love I really I appreciate_
Littafi na na gaba.... *_SHUGABA!!!_*
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
"Maganar gaskiya tin randa aka kawoki nan nafara sonki, duk dukan danake miki Allah yaga bada son raina bane, in kin yarda zaki bani kanki wlhy Zan fitar dake ayau" idanuwanta dake lumshe ta bude fesss sai akanshi, zuciyarta wani Irin suya yafara tinda ta shiga wannan wajen yanzu kwana biyar kenan amma ko uffan batace bah cikin tsananin bacin rai wanda ko kadan bazaka gane ranta a bace bane tace
"Lallai Yaron nan ka cika mara kunya ...baki bude yake kallonta cikin mamaki soboda yasan dayayi auren wuri toh lahh shakka da ya ajiye sa'ar ta ji yayi tace...
"Erh mana kai mara kunya neh wato nufin ka in aka ajiye uwarka zaka iya saduwa dait... Bata karasa bah ya wanketa da marin dayayi sanadiyar fitan kyallen daya rufe rabin fuskarta
Atsorace yayi baya sanadiyar ganin abinda bazai iya misiltawa bah, "daman abinda yasa take rufe rabin fuskarta kenan?"yafada acikin ranshi jikinshi na wani Irin rawa...
★★★★★★★★
"In baka sakeni bah Zan kasheta" tafada tana daukan baby daga keken wasanta
"Sai miye in kin kasheta??ai yar kice! Waye da asara?" BabynZuly tafada cikin dacin rai
Kallon fuskar yarinyar tayi gabanta yayi mugun faduwa soboda kamanta da tagani tareda baby, amma tsantsan taurin zuciya Irin nata yasa takai bakinta kusa da na baby tace
"M²Ina gargadin ka akaron karshe M² in har na kirga uku baka sake ni bah kasheta zanyi babu ruwana dani na haifeta"
★★★★★★★
Dariyan mugunta yayi yace"Daman kina duniya?"
Fararen idanuwanta ta kura mishi tace"baka manta dani bah daman?"
"Taya za'ayi namanta da wanda nadawo tasa nadawo dan ta'adda ?... Yanaga kin rufe rabin fuskar ki?" Yatambaya cikeda zolaya hade da yin dariyan k'eta
Lumshe idanuwanta tayi sannan ta budesu wanda alokacin sunyi wani Irin fari na ban mamaki soboda bacin rai, yatsa daya ta nuna mishi cikin muryan bada umarni tace"karka yarda musake haduwa dakai soboda wani haduwanmu bazaiyi kyau bah ma'ana komai zai iya faruwa kuma karka manta ko anan nagadama zan iya kashe ka!!
★★★★★★
Hannun su na rawa suka hau budewa, cikin tsananin firgici suke kallon kujeran datake zaune inda hannunta kawai suke gani tana shafa kan Zakinta wanda yake ta zaro harshe...
Bayan sun gama budewa Arsh ya karba na mai Jan kaya wato Zad boy shima cikin firgici yake kallonta shi Sam arayuwarshi baitaba cin karo da mace irinta bah.
Gabadaya babu digon tausayi acikin ranta in fact batasan miye tausayi bah...
Juyawa yayi wajen su Zad boy inda banda kuka babu abinda sukeyi
Ahankali yataka zuwa gabanta, idonta a lumshe yake kaman mai bacci amma azahirin gaskiya dukda tabasu baya babu abinda bata gani
Cikin sanyin murya yace" SHUGABA danAllah adan sausautawa Zad boy hukuncin ya mai tsauri dayawa"
Ganin ko bude ido batayi bah yasashi barin gaban ta cikin sanyin jiki
Cikin dakewar murya yace"Danish!!, Ka kawo kayan aikin nan"
Cikin tsananin firgici Zad boy yafara magana" danAllah karku cire min azzakarina ku yafe min bazan sake bah!!!"
cikin kidima Amaya dake sharban kukan nata hukuncin take kallon kujeranta sai asannan tasan nata hukuncin farilla neh akan na Zad boy nan da nan taji ta karaya taji duk fansan datake nema ya bace gabadaya taji ta yafe musu
Ganin sun nufoshi ana kokarin danne shi tace" ku dakata inace soboda sun min fyade kuka yanke mana wannan hukuncin to Ni Amaya nayafe musu don haka kubarmu mutafi"
Mikewan dasuka ga tayi neh yasa su Arsh sunkuyar da Kansu zuciyansu duk ba dadi amma babu wanda ya isa yakara furta ko da kalma daya yanzu
Cakk numfashin su Zad boy yadauke dalilin ganin wanda basu taba zato bah....
★★★★★★★
"Señorita wlhy ina mugun sonki kibani dama plsss"yafada cikin sanyin muryanshi wanda bashida maraba dana babanshi
Kallonshi takeyi cikin takaicin abinda yake fada cikin muryanta mai kamada na iyayi dakuma bada umarni tace" baka da hankali wlhy!!!....
kallonta sukeyi gabadayansu cikin mamakin wace Irin mutum ce ita, Wani katon hoton dake manne ajikin garu takalla tace... Nifa *Ubanka nakeso bakai bah*...
★★★★★★★
Shafa fuskarta yayi dakyar yace" ke ta daban ce acikin duniyar nan soboda bantaba ganin ko jin makamanciyan ki bah,kina da abubuwan ban mamaki da dama shiyasa nake sonki,na sadaukar dakomai nawa soboda ke and kinsan miye yafimin dadi?....sanin bazata yi magana bah yasashi cigaba da fadin... Soboda Zan mutu akan cinyar wacce na dade ina dakon sonta"
Kallon shi takeyi cikin tsananin tashin hankali amma Sam bazaka ceh tana cikin tashin hankali bah , wani Irin tsoro takeji, tasan tasha kashe mutane da hannunta, tasan ta kashe mutane da dama kuma agabanta suke mutuwa sannan take sa abawa zakinta namansu ,bayan tsawon lokaci bata taba jin tsoron kar wani yamutu bah sai akanshi cikin muryanta mai dadi tace
"Bazaka mutu Arsh"lumshe idanunshi yayi cikeda jin dadi soboda ko kadan bai zata zatayi magana bah gakuma yanda takira sunanshi sai yaji kaman duk duniya nan babu wanda ya iya kira sunanshi kaman ita kasancewan abinda bata saba ba cos in zata kirashi saidai tace _kai kokuma tayi gyaran murya_lallai yau ranan sa'an shine dukda yana gab da cikawa ,abin mamakin hawaye yaga a fuskarta daidai sanda ya bude idanunshi ai bai farga bah yaga tafashe dakuka tareda rungumoshi zuwa kirjinta
"Wlhy ko ma waye bazai ci bulus bah nayi alkawari saina kashe koma waye daya harbe mun kai"tafada cikin kukan data manta yanda akeyin shi juyar da idonta dasuka kara fari tayi dukda uban kukan datake yi caraf idanuwanta suka sauka cikin na....
★★★★★★★
"Kai daya nono daya koda biyu dakuma cinyan dama nake bukata!"wani jibgegen Kato yafada cikin katon muryan shi
"Angama ranka shi dade... Amma na mace kake so kokuma namiji?" Wani dake rike da takarda da biro yatambaya cikin labadi
"In son asamu neh inason na Farar mace wanda shekarunta bazai haura 20 bah!"...
*KARKU BARI A BAKU LABARI SABODA WANNAN DA WANI SABON SALO ZAI ZO*
_Hey 👋 lovies💞! Show me love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!.
_*Vote,comment&share*_