← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 98

Sashe 48

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitowa yayi yana takawa ahankali hannunshi rike da kirjinshi, wajen wardrobe yanufa yadauko wani jallabiya mara nauyi yasaka kafin ya shimfida sallaya yayi sallah,

Ganin ya idar da sallah bata tashi bane yasashi fadin" kitashi lokaci na kurewa"

"Bazan iya bah" tafada asanyaye

Tashi yayi yanufi toilet ya hada mata ruwa kafin yafito,

Daukarta yayi cakk dukda shidin ma bawani karfi gareshi bah,

A toilet ya ajiye ta kafin ya fito ya nade zanin gadon daya b'aci da jini yasashi acikin washing machine sannan fice abinshi.

Dakinshi yashiga tareda daukan maganin shi yasha amma maimakon yaji saukin abinda yake damunshi sai yaji yakaru.

Lallabawa yayi yasauka tareda nufan hanyan waje kasancewan sun koma daya daga cikin gidajenshi,

Dirvern shine yatashi yabude mishi mota dasauri ganin yanda ya fito kaman wanda ake jahh baya

"Hospital zaka kaini" yafada cikin harshen larabci...

Dasauri Ammi da Fakhih suka shiga cikin dakin da aka kwantar da Mourad,

Wajen gadon Ammi takarasa cikin sanyin jiki idanuwan ta cikeda kwalla take kallon shi yanda bakinshi ya bushe gakuma drip ahannunshi,

"Kiramin Qudsiyah!"Ammi tafadawa Fakhih,ba bata lokaci ya danna mata kira.

"Sister in-law!" Yafada daidai ta dauki kiran

Murya chan k'asa tace" bro kana lafiya"

"Miyeke damunki naji muryan ki haka?"yafada cikin dan tashin ahankali

"Banajin dadi neh bro" tafada

"Ohh shine baki fadawa Yaya kunje asibiti bah?"

"Lahh zanji sauki fah"

Ajiyar zuciya yasauke yace" Allah yakara sauki!"

"Ameen bro"

"Daman fah Yaya neh baida lafiya" yafada cikin sanyin murya

"Baida lafiya kuma?...yanzu fah yafita daga dakina kuma lafiyanshi lau"tafada cikin rashin yarda da abinda yace

"Ikon Allah! Toh gashi dai anan ana mishi karin ruwa"

"Banson karya fah bro"

"Ba d'abiata bane" yabata amsa a dakile alamun yaji haushi

"Subhanallah!!!" Tafada cikin rawar murya

"Kizo asibitinmu!"yafada tareda katse kiran yana juyawa wajen Ammi dake sauraran abinda suke fada.

Ganin yana shirin magana yasata gyada mishi kai alaman tajisu...

Da Sallama tashigo cikin ward dinda aka mata kwatance takuwa ci sa'a nan dinne,

Gaishe da Ammi tayi, cikin sanyin murya tace" wlhy lafiyanshi lau yafita daga dakina"

Rikota Ammi tayi tana share mata hawaye tace" kidaina kuka ai nasan bazaki barshi da ciwo bah.

Kallo suka miyar ga Mourad yakuwa yi daidai da lokacin da hawaye suka silalo mai,

Kallon juna sukayi kafin Ammi takira sunan shi, juyawa kawai yayi yana rike saitin zuciyarshi

"Wai nikam miyesa bazaka zamo daya daga cikin masu yarda da kaddara bah?" Ammi tafada kaman zatayi kuka

Bude jajayen idanuwan shi yayi sannan ya zauna tareda rike hannun Ammi acikin nashi,

"Ammi nah bazan koma wannan gidan bah" yafada hawaye nazubowa daga idanuwanshi

Zama tayi agefen gado tareda matso shi kusa daita tace" daina kuka abinka awajena yanxu zaka zauna"

Kallon fuskarta yayi, daidai saitin zuciyarshi yakai hannun Ammi yace" ki kira doctor ya duba ni banason namutu yanzu har sainaga Zulynah"

Kuka Ammi tasake tana kawar dakanta gefe Siyah Kam rufe bakinta tayi tana sakin kuka mara sauti shikuma Fakhih yafice dasauri don kiran doctor...

★★★★★★★★★★

_Abuja,Nigeria_

_bayan sati daya_

Sanye take cikin doguwar rigar saint Laurent kalan ruwan toka, kanta kuwa hula neh sai kamshin turaren wankan dake tashi daga jikinta, yanxu kwata-kwata batason kamshin turare soboda dazarar ta shaka take yin amai gashi kuma ba wasu abinci masu nauyi take cibah dadinta mah Christine na dan hado mata cimmansu na chan US din, gashi itama ba'a baya bah wajen girki,zanma iya cewan su uku neh aka koya musu girki(wato: Mourad, Zuly dakuma Christine)

Saukowa takeyi ahankali kaman wata sarauniya, yoh karma ta tafi ahankali mana ita zataji ajikinta soboda takalmi mai tsinin data saka kaman mai fita event

Wani kyayawan glass bowl neh a hannunta wanda yake cikeda fruit salad,

Tsayawa tayi tadebi chokali daya ta sha kafin tacigaba da tafiya,

Sanda tayi kusan chokala 5 kafin tagama sauka daga matakalan.

Kallonta suke yi babu ko kiftawa soboda tin kafin suganta sukejin takun takalminta yana kwas kwas kwas, shikam ma dariya tabashi yanda takeshan fruit salad kaman ance inta isa k'asa susha tareda wani.

Bata ma lura dasu bah amma tabbas taji kamshin turaren dayake shirin hautsina mata kayan ciki,

Sauri tadan kara a tafiyanta amma kaman daga sama taji muryan shi yana fadin" baki iya gaisuwa bane"

Arazane tajuyo soboda ita bata zaci yana falon bah! Asalima batasan ko yadawo bah!.

"Sannu da dawowa" tafada cikin sauri batareda ta juyo bah sannan karasa ficewa abunta,

Yamutsa fuska Yusayrah tayi kafin ta miyarda kallonta kan Iqbal da hannushi ke saitin zuciyarshi,

Tabashi tayi cikin mamaki tace" lafiya dai ko?"

Kwantar da kanshi yayi a jikin kujera yana lumshe idanuwanshi hade da riko hannun Yusayrah yana kaiwa...

_kuyi hakurin rashin jina da bakuyi bah jiya..._

#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️

*Vote,comment&share*

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 73*

Kwantar da kanshi yayi a jikin kujera yana lumshe idanuwanshi hade da riko hannun Yusayrah yana kaiwa saitin zuciyarshi yace

"Heartbeat bansan abinda yasa kwana biyun nan bugun zuciyata ke chanzawa bah"

Wafce hannunta tayi cikin bacin rai tana hararan shi, shikam ma baisan tana yi bah soboda idanuwanshi dasuke lumshe,

Tsakin dataja neh ya sashi bude idanuwanshi cikin kulawa yace" miye faru heartbeat?"

"Babu komai"tafada cikin shan kamshi tareda barin wajen ta haura sama abinta.

Tashi yayi yabi bayan Zuly,awajen gate yasameta zaune da baba maigadi suna tab'a hira kuma har lokacin bata gama shan Fruit salad dinta bah dukda yanxu da sauri-sauri take sha amma soboda yawan shi yasa bata kai ga shanyewa bah.

Kwankwansa kofa akayi baba maigadi ya bude tareda fita waje,

Chan saigashi yadawo da basket da Leda a hannunshi,

Mika mata yayi daidai lokacin da tagama shan Fruit salad dinta,

Ajiye bowl din hannunta tayi akasa ta karba daga hannunshi,

Wani Leda taciro daga cikin ledan ta bawa baba mai gadi aikuwa yadinga zuba mata godiya , Adan kwana biyun datake bashi kayan kwalama har kumatunshi yafara tasowa

"Toh nikam nashige cikin gida" tafada tana gutsiran sausage roll din hannunta,

Bowl dinta tasa acikin basket din tareda mikewa tsaye,

Juyawan dazata yi ta hango shi tsaye adan nesa dasu,

Takalmin kafanta ta zauna ta cire tacewa baba maigadi zata dawo ta dauka,

Tafiya takeyi da dan sauri soboda zafin dake shiga cikin kafarta kasancewan ana rana sosai,

Harta wuceshi taji anjata bah, kaman wacce tayi tsare tafara nishi dakarfi sake ledan hannunta tayi tana rufe hancinta da hannu,

Da mamaki yake kallonta jin muryanta yayi tace" kasake ni karna maka amai"

Amma maimakon yasake ta saima kara matseta yayi da jikinshi ai bai ankara yaga tasheko mai amai ajikinshi,

Hankadata yayi tareda bata kyayawan marin dayasa basket din hannunta faduwa nan duk abinda suke cikin suka zubo dadin abun ma bowl dinta neh kawai yafashe amma kulolin ciki ko buduwa basuyi bah soboda qualities dinsu.

Zubewa tayi akasa tana cigaba da amai dinta, sanda ta amaye duk abinda tasha kafin ta dawo daidai,

"Sanin kanki neh banason kazanta don haka ki saurare hukuncinki"yafada cikin yatsine fuska

Kallonshi tayi da jajayen idanuwanta wanda har sun fara zub da kwalla

Ahankali tace" kayi hakuri bada sanina namaka amai ajiki bah"

Tsaki kawai yaja yana nufan cikin gida, ko karasa shiga baiyi bah yafara cire rigar jikinshi cikin kyankyami tareda cillarwa abinshi.

Share hawayenta tayi tareda mikewa alokacin har baba mai gadi ya karaso inda take sai sannu yake mata amma ko uffan batace bah asalima sai barin wajen take kokarin yi,

Bata ankara bah taji wani zafi yaziyarce kwakwalwarta wanda yasata sakin siririyar kara tareda tsugunawa awajen,

"Subhanallah ciwo kikaji"taji baba maigadi yafada

Hannu tasa akafanta ta zaro kwalban daya shiga cikin kafarta,

Tashi tayi tana dingisawa tabar wajen batareda ya dauki komai nata.

Jin alamun ana binta abaya yasata tsayawa, gani kawai tayi baba maigadin zai wuceta da abubuwanta,

Cikin sanyin murya tace" katafi dashi baba bazan iya cinsu bah"

Zaiyi magana yaga tawuce shi duk jini yabata inda tawuce.

Komawa yayi ya ajiye abubuwan tareda gyara inda ya b'aci.

Haurawa sama tayi abinta dakyar,tashiga ta wanko bakinta, wajen First aid box dinta tanufa tareda ciro spirit da auguda,

Kuka ta fashe dashi lokacin data shafa spirit a ciwonta.

Awajen bacci ya sureta, tana cikin baccinta taji an sheko mata ruwa afuska

Firgit ta tashi tana goge fuskarta da sauri

"Kazantan dakika bari a parlour wa zai goge miki" yafada cikin bacin rai

Kallonshi takeyi alaman bata gane miye yake nufi bah,

Ganin tamai kallon rainin hankali yasashi dauketa da mari yana fadin" kodai baki gane waye agabanki bane"

Runtse idanuwanta tayi tana sakin wani marayan kuka

"Wai nikam miye na tsare maka neh? Duk kabi ka takurawa rayuwata, tsaya tukunna mah.. wai miye kake takama dashine?.. ilimi ko basira?, kudi ko arziki? Hmm? Kabani amsa mana... Kuka tasake fashewa dashi tace... Nifa matarka ceh, kuma na tabbata ba haka kake mawa Yusayrah b.."

Katseta yayi da fadin" ai Yusayrah matar so ceh kekuma ko da darana daya bantaba sonki kuma bana fatan nasoki har abada infact I hate you"

Wani kukan takaici tafashe dashi zuciyarta na suya she can't believe ace washi tabada kidney nata bah itafa tazace with time zai sota suyi rayuwa kaman yanda kowa keyi tinda yanzu anriga da andaura aurensu the deed has already been done amma abinda yafada yanzu ya karyata zatonta

Hadiye wani yawu tayi ta cize lips dinta har sanda ya tara jini kafin tasake tace" da kasan yanda yakejin tsanarka acikin zuciyata toh na tabbatar ko inda nake bazaka zo bah, na tsane ka! Na tsaneka!! Na tsan..."

Bata karasa bah yahade bakinshi danata soboda haka kawai yaji bayason tana furta wannan kalman.

Tureshe takeyi amma maimakon ya bari saima danneta dayayi yana farke rigarta ta gaba,

Wani irin dogon numfashi yaja yana tand'e lips dinshi sanadiyar hango kusan duka breast dinta ta saman bra

Wani kukan tasake sakewa soboda jin hannunshi a bayanta yana sake mab'allin bra dinta

Wata siririyar kara tayi soboda irin damkan dayakaiwa breast dinta

Shikam ma baisan tanayi bah, agarin juye-juye data keyi neh yasasu faduwa kasa daga kan kujera,

Ganin yanda yakeyi kaman zai cinyeta yasata fara kai mishi duka tako taina,

Dukda yayi nisa bahana shi jin zafin dukanta bah ,
Chapter 48 · 0% Book details