Sashe 95
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nasan such an innocent soul ba zata aikata irin wannan abun ba, amma yaya ina tunanin ma ya tafi? Yanda yarinyan ta ke da hakuri har kana tunanin an had'ata da auren wanda bata so shine zata cire cikin sa dake jikin ta! Kai baka yi tunanin maybe shi mijin ne mai zubar ma ta da cikin ba? You're incredible bro"fakhiha ta fad'a tana hawaye
Ji yayi gabadaya jinin da ruwan jikin sa sun daina aiki gabadaya! Shi fa tunanin hakan bai zo mai bah, Karin su ce kit har hawaye sun wanke mai fuska
"Shashashan banza gwanda ka je ka dawo min da yarinyan mutane in ba so kake nayi fushi da kai ba....
Babu inda Mourad bai nemi Zuly ba amma ko kuran ta babu, gidan ta ma na chan US da yake tunanin zai sameta yen aiki suke ce bata zo na!
In ka kalli Mourad sai ya baka tausayi saboda yanda ya dawo, har pic din ta ya kai wa police an manna sa da ransom mai yawa wa wanda ya samu labarin ta....
Lokacin da ya koma Dubai ba karamin tausaya mai suka yi saboda yanda ya koma, gashi baya kwana biyu ba'asa masa drip ba saboda yanayin jikin sa...
_Hey 👋 lovies💞! Show me love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!.
_*Vote,comment&share*_
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 123*
Duk wanda yake da kusanci da su dole zai gane something is definitely wrong da wannan family din saboda kowa ya rage walwala duk sun rame har da Maram mai sabon cikin itama tana cikin damuwa don ma Ammi tana yawan kwantar musu da hankali
Da karshe kam ma dukkansu cewa suka yi zasu koma 9ja don dubo ta, ba b'ata lokaci kuwa suka hau shiri harda Qudsiyah mutumiyar kirki.....
ABUJA, NIGERIA...
Lokacin da suka isa Abuja basu sauk'a a koina ba sai a gidan Zuly nan yen aiki suka ce ba ta zo ba nan hankalin su ya sake tashi,
Wiwiwi ka kejin sautin kukan Mourad na tashi, kirjinsa Kuma na wani irin bugawa kama ba shi ba, hankalin su Ammi d'ada tashi ya yi
Ba b'ata lokaci suka wuce dashi Asibiti sai anan suka sanar da su Baban Momina isowar su....
Bayani suka musu a kan abinda ya faru nan Lutfiyah ta hau doka salati, taso fad'a musu abin da ya faru amma kasancewan halin da Mourad ya ke ciki ya sa ta yi Shuru saboda bata son sake d'aga mai hankali....
Bayan an sallamo su a asibiti ne suka sanar wa Umman Zuly halin da ake ciki, kuka ta dinga yi sosai jin an ce watanni 6 kenan da b'acewar Zuly daga gida....
Wani tunani ne ya zowa Fakhih nan ya d'auki waya tare da kiran Iqbal ko Allah zai sa a dace amma shima cewa ya yi bai ga Zulyn ba!
Abin Mourad kuwa sai gaba yake yi! Abin ka da mai ciwon zuciya dama ai sai bawan Allah yafara aman jini, wani sa'in ma Idan abin ta ciyo sa baya iya numfashi da kansa dole sai an taimaka mai da Oxygen....
Zaune ta ke a kan kujera three sitter ita Kuma Yusayrah na zaune a kasa tana aikin danna mata kumburerren kafar ta saboda cikin da ke jikin ta
Fitowar Hibba da kofi a hannu ne yasa Zuly kallon ta da kodedden idanuwan ta wanda a halin yanzu jajaye ne saboda yawan kukan da ta ke yi
Cikin shakekiyar muryar ta ta ce"ina fatan baki samun sugar da yawa ba? "
"Eh ban sa ba!" Hibba ta fad'a cikin ya tsine tana mik'a ma ta kopin hannun ta, sipping ta yi kad'an tare da ya mutsa fuskar ta tana cewa
"Salamatu ki keji! Yanzu DanAllah baki yi tasting bane ko Kuma sabon salon muguntan ki ce haka? "
Murmushi Yusayrah ta yi tana cigaba da abin da ta ke yi " toh ke kika ce karna sa sugar da yawa fa! "
Hibba ta fad'a a hasale tana komawa kitchen, ajiyar zuciya Zuly ta sauke tare da lumshe idanuwanta, jan hancin da Yusayrah ta ji tana yi ne yasa ta d'ago kan ta tare da d'aura su a kan ta
A hankali ta mik'e tare da zama a gefen ta ta ce"Haba lil(sabon sunan da take kiran ta da shi kenan) yanzu bazaki tausaya mana ba! Kin dai ji abinda doctor ya ce jiya! DanAllah ki daina wallahi kina sa ni jin wani iri! "
"He hurt my feelings! He said I should go! I should get lost! Bai ma ji tausayina ba he pushed me so hard! Allah bazan koma ba kuma ina haihuwa zan bar Nigerian nan gabadaya zan koma inda ba'a san ni ba ni da abin da na haifa! "
"In suka tambaye ki Ina ubansu fah? "Su kaji Iqbal ya fad'a lokacin da ya shigo, Ba tare da tunanin komai ba ta ce
"Zan ce ya mutu! "
(Achan asibitin wani irin jan numfashi Mourad ya yi wanda ya tsorata dukkan su dake zaune a d'akin)
Murmushi Iqbal ya yi ya ce"ni dai babu ruwana! Allah bawan Allahn nan na shan wahala wallahi jiya da na gansa san da nayi kwalla, ba ma shi ba duk yen gidan su in kika kalle su sai kin tausaya musu tsabaragen Yanda suka dawo"
Jikin ta taji ya yi sanyi saboda she never thought about Ammi and the rest amma fa bata jin zata koma mishi saboda zuciyar ta ya riga da ya bushe!
She felt so hurt! Wallahi in ta ce daga ita sai towel da khimar suka dawo Nigeria daga Dubai za'a ce karya ne, she felt so lonely, har jirgin su ya sauka bata daina hawaye ba
Bawai yabon kai ba amma tasan bata da wuyar sha'ani, zata iya jure komai a kan wanda ta ke so, ko a lokacin Mourad ya ce ta kawo ranta she will surely give him
Ita ko naman jikin ta zai dinga yankawa kullum yana ci bazai dame ta ba saboda tsananin son da take mishi, ko cikin ta ya ke zubarwa ba zata ce zata rabu da shi ba!
Amma a kan abinda bai sani ba ya ce ta tafi, in ta tuna kalman _go, get lost_ dinnan sai ta ji gabadaya jin dadi ya kaurace ma ta
Ko a mafarkin bata tab'a tunanin Mourad zai ce ta mata _go, get lost_ba!
Hawaye da suka silalo ma ta Iqbal ya goge yana girgiza mata kai"no lil bana son kukan nan! Na farko bawai isheshiyar lafiya gare ki gashi hawan jini which ba'a son a samu a jikin mai ciki!"
Hibba da ke tsaye tin da zu tana kallon su ta ce "Ga edd din ta ya kusa cika gwanda in zaki kwantar da hankalin ki to kiyi hanzarin yi saboda time is running "
Wata harara ta watsa ma ta saboda daman bawai suna shiri chan chan bane barin ma da tayi sanadiyar dawowan Yusayrah gidan mijin ta! Abinda ta yi bakaramin damun Hibba ya ke yi ba saboda a ganin ta Zuly daman ba sonta ta keyi ba! To in da tana son ta ai ba zata tursasa mijin ta dawowa da auren shi daya kashe ba...
Tab'e baki Zuly ta yi ta ce"Yaya ka jawa Hibba kunne saboda wallahi da ba don condition ba babu abin da zai kawo ni gidan nan don haka ta yi maza ta kama kanta! In ba haka ba itama ta san sauran! "
"So sorry lil... Ke kuma ki kiyaye ta! "Ya fad'a yana murmushi, cikin fushi Hibba ta haura sama tana gunagunai, sanda ta haura sosai sannan Iqbal ma ya mike yana cewa
"Let me freshen up! "
Shafa katoton cikin ta tayi ta ce "Adawo lafiya! "
"Na zo na had'a ma ruwan ne? "Yusayrah ta fad'a a hankali saboda yanzu bata iya sakewa da shi kaman da, wani mugun shakkan sa ta ke ji
"Haba dai! Dame zaki ji? Da ni ko kuma da wannan b'ukekiyar gefen ki! "Ya fad'a yana sakin ma ta Murmushi
Sunkuyar da kan ta tayi tana wasa da pillown dake kan cinyar ta"zamu iya fita strolling? "
Ta tambaya"na isa na hana ku? Allah ya kiyaye hanya! "Iqbal ya fad'a tare da haurawa abin sa, d'akin Hibba ya nufa straight tare da bud'e kofa a kan kujera ya hango ta ta wani takure a waje daya kaman mai jin sanyi
"Kizo ina son magana da ke!"ya fad'a tare da komawa d'akin sa, cikin turo baki ta sauk'o daga kan kujera, tare da mara mai baya
"Miye kike d'aukan kan ki? Ko kin zata bana sanin yanda kike treating din ta a gidan nan? Toh bari na fad'a miki abin da baki sani ba! Kin ga Zuly she's a life saver! Saboda nasan da ba dan ita da ta taimaka mun ba da yanzu na dawo tarihi! "
"Toh ai Dana sanka a lokacin da zan yi saving life dinka I see nothing in that! "
"What? Wait na tambaye ki? "
Gyada kai ta yi tana turo baki"yanzu aka ce miki ban da lafiya kuma kidney na ke bukata ya za kiyi? "
"Ai akwai kud'i ba sai mu siya ba! "Ta fad'a hankalin ta kwance, murmushin takaici ya yi ya ce
"Kina nufin bazaki bani naki ba? "
Gira daya ta d'aga ta ce"ai akwai so siya kawai zamu yi"
"Why ba zaki bani na ki ba? "
Girgiza kai ta yi ta ce"nikam gaskiya da wuya! Ba ma wuya ba nasan mama na ma ba zata barni ba so mubar wannan maganan! "
"Ita kuma without thinking twice ta bani kidney din ta despite yanda na ke nuna mata tsatsan kyama da tsana! "
Arazane ta ke kallon sa, gyada kai ya yi ya ce"tabbas ta bani kidney din ta! Duk da a lokacin ma ba wai ita din ma tana sona bane! So kibi a hankali saboda a kanta zan iya sakin ki! "