Sashe 73
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Toh shikenan mun tafi akula daita da kyau"Kuwah tafada cikin karfin hali soboda ranta baiso tafiya bah amma kuma tana mugun ganin girman Fakhiha bazata iya musa mata bah!
Kallonta tamiyar ga Philadelphia tace"Philia! You guys should go home okay?"
Gyada kai Philadelphia tayi tareda bin bayansu Kuwah da har sun isa bakin kofa.....
Banda gaisuwa babu abinda yake gudana acikin parlour, shikam sai wiki-wiki yake da idanuwa yana dubawa kozai hangota dukda yasan bazai ganta akusa bah!
"Ammi bari naje karyazama mun bar Sister kadai awajen!"Kuwah tafada cikin sanyin murya Ajiyar zuciya Ammi tasauke tace
"Toh shikenan Allah yasa tafarka kafin ki isa" Suna dagowa sukaga Mourad tsaye yazuba dukkan hannayenshi acikin aljihu yana kallonsu daya bayan daya, gyaran murya yayi yace
"Ammi nah aina kuka boyemin mata neh nayita dubawa banganta bah"
Tsilli tsili Ammi tayi da idanuwa kaman wacce taci kudin aika tace "ai bata cikin gidan nan"
Kallon mamaki yamata kafin yace"da izinin waye amma?"
Guntun tsaki Ammi taja tace"kabita kuje!"
"Ina kenan Ammi nah? "
"Wajen Matarka!"tabashi amsa atakaice Murmushi yasake tareda shafa sumar kamshi dama already yacire hulan yace"tazata zata iya buya mun ne? Muje kawar mu"
Cikin sanyin jiki tabi bayanshi tana waiwayan Ammi dake kallonsu...
_manage pls!_
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
_ZEEBLACK WANNAN PAGE DIN NAKI NEH💞💞_
*Page 101*
Agefen driver Kuwah tazauna inda Mourad ya zauna abaya (owners corner ) sannan motan yatashi ,kasancewan bawai yasan gari bane shiyasa baisan hanyar asibiti suka nufa bah sai gani kawai yayi sun paka a parking lot din asibiti, murza idanuwanshi yayi don tabbatar da cewan dagasken asibitin suka iso
Gabanshi neh yayi mugun bugawa wanda har yasanya shi rike saitin zuciyarshi, ganin yana shirin yin magana yasata ficewa daga cikin motan dasauri.
Hulan kanshi yacire ya ajiye akan seat yana jin wani irin zufa na neman zeto mai, links din hannunshi guda daya yacire kafin ya bude kofar cikin rawar hannu sannan yafito cikin sanyin jiki tareda mara mata baya...
Kunu take sha ahankali kaman bataso sai wani yamutsa fuska takeyi jefi-jefi kuma takan kalli Fakhiha data zuba mata na mujiya, kallonta tamiyar ga likitan dake zaune itama tana jiran tagama shan kunu
Mikewa tayi dakyar cikin dukawa tashige cikin toilet donyin fitsari...
Da sallama suka shiga cikin ward din"miye sameta? " Yafada ko arzikin amsa gaisuwansu basu samu bah!
Cikin sanyin murya likitan tahau yimishi bayanin abinda yake damunta, ajiyar zuciya mai karfi yasauke cikin jin dadin cewan ba wani abu mai girma bane yake damunta!
Juyawa wajen Fakhiha yayi yace" miyesa kika min karya? "
Ganin yanda ya hada rai yasa Fakhiha marairaicewa tace"kayi hakuri yaya kawai dai bamuson hankalinka yatashi neh shiyasa"
"Toh yanzu Ina take?"Yatambayesu
"Tana shiga toilet kuka shigo"Fakhiha ya bashi amsa ganin yana nufan hanyan toilet din yasa Likitan fadin
"kabari tafito mana!
"Why? "Yatambayeta cikin rashin fahimta
"What if wanka takeyi kaga baidace kaga taraicinta bah! "Ta bashi amsa cikin makale murya
Hade rai yayi yacigaba da tafiya yana fadin"Shin kinsan ita miye Dina ceh?... Baijira tayi magana yace... Toh what if I say matata ceh ita!?"
Wani irin dum taji itada take tunanin tasamu Mr right? Ashe mijin wata neh mah...
Yana karasa bakin kofan yatsaya jin kaman tana shirin bude kofa "Fitsarin yaki fitowa f... "
Sauran maganan makalewa yayi sanadiyar ganin Yay Mou dinta abakin kofa,da kallon tausayi yake binta ganin yanda tawani rame lokaci guda.
Fuskarta yashafa yace"yaki fitowa koh? "
Hannunshi takamo takalli agogon dake daure atsintsiyan hannunshi, cikin sauri tasaki hannun tana kallon fuskarshi da shanyayyun idanuwanta wanda har sun yin kalan jah soboda ciwo
Ganin yanda takeyi neh yasashi kallonta dakyau, murmushi yasake dukda bawai yanda yaganta yamai dadi bane!
Hannunta dake kan mararta yariko ahankali yanda ita kadai ce zataji yace"in kin yarda zan iya sa Fitsarin fitowa da mugun super(hhh)"
Kallon fuskarshi tayi dakyau sannan ta gyada kai dukda bawai ya fahimce shi bane
Cikin Dan daga murya yace"danAllah ku bamu waje zan dubata dakaina"
Kallon juna Fakhiha da Kuwah sukayi suna kunshe dariyarsu sannan suka fice, itama Likitan cikin sanyin jiki tabisu...
Zata koma cikin toilet din ya dauketa cakk saikan gadon marasa lafiya dake ward din, da kallon miye haka tabishi shikuwa ko damuwa baiyi bah ya gyara mata kwanciyarta, tareda komawa kofa yasanya sakata sannan yadawo wajenta...
Rike hannunshi tayi dasauri gabanta nafaduwa ganin yana shirin yaye mata doguwar rigarta"tsaya mana zansa fitsarin yafito neh fah! "
Yafada cikin kwantar da murya, girgiza kai tayi tace"Inaa! Akan gadon zanyi fitsari? Banason in bata musu zanin gado fah"
Hannuwan riganshi ya nade kaman wanda yake shirin karbar haihuwa yace"kyalesu abinki kokin bata zasu wanke, ai asibitin kenan"
Gajeriyan dariya yasake ganin yanda ta gyada kai tareda rike zanin gado gam tana runtse idanuwanta kaman ance yanka ta za'ayi Karasa yaye rigarta yayi inda ya lumshe idanuwanshi sanadiyar kamshi mai tsayawa arai daya ziyarce hancinshi
Zamanshi yagyara sannan yakai hannunshi kan kafarta wanda yaketa sheki soboda uban gyaran dayashi, shafoshi yayi har zuwa kan cinyarta wanda hakan yayi mugun sa jikin Zuly rawar disco
Kallonta yayi yasaki murmushi kafin yagama haurawa da hanunshi zuwa wajen marar ta wani irin numfashi taja tareda rike hannunshi tana girgiza kai still idanuwanta arufe suke
"Just wanna help neh fah!ki nutsu kinji? "Yafada ahankali, sake gyada kai tayi tana dada runtse idanuwanta dakyau
Shafar mararta yadinga yi yanda zataji sauki, sanda yayi mai isarshi har tana sakin nishin samun sauki, ahankali yake kokarin tura hannunshi cikin pant dinta dasauri taware idanuwanta dasuka yi zajir cikin rawar baki tace"kabari nadaina jin fitsarin"
Shafa marar yayi tareda dan matsa wajenda yadan kumbura amma bakaman dafarko bah soboda yanzu yasake fiyeda da"arrghh"
Tafada kaman zatayi kuka, bakinshi yakai daidai mararta sannan yabata sumba mai dan tsayi awajen,numfashi tamiyar tana fadin"ya isa haka"
Dago kanshi yayi yakalleta da idanuwanshi dasuka yi zajir bai musa bah yamike soboda shidin ma yanayinshi yafara sauyawa kuma yasan in baiyi dagaske bah toh za'a iya samun matsala!
Ganin yamike neh yasa yagyara doguwar rigarta tareda zaunawa akan gadon, ganin tana shirin daukan kopin kunun ta yasa shi cikin sanyin murya yace" miye zakiyi kuma?"
"Kishi nakeji zansha neh"tafada cikin sanyin murya tana kokarin kai kofin bakinta
"Tsaya mana! "Yafada yana karban kofin daga hannunta, turo baki tayi kafin tayi magana yarigata dafadin "Kije kiyi wanka kafin kinga your are not pure, baidace mutum yaci abu da najasa da jikinshi bah! "
Cikin rashin fahimta tace"Najasa kuma??"
Hannunta yarike yakaita har kofan toilet yace"jeki gani"
Shiga tayi cikin sanyin jiki, tana shigewa ya gyara rigarshi tareda bude kofa ya fita.
Azaune ya hangosu ,daga gani ma sun gaji da jira, suna ganinshi suka mike suna tambayanshi how far "Kushiga barina siyo mata kayan dazata sa"
Yana gama fadin hakan yacikawa rigarshi iska, kallon juna sukayi suka saki murmushi atare tareda shigewa cikin ward din abinsu?....
Din..din...din shine karar da na'urar dakin keyi, bude idanuwanta tafarayi dakyar inda kanta ke mugun Sara mata
Tsantsan mamaki neh yakama su ganin tana murmushi wanda gabadaya basu zaci hakan da gareta bah?! Asalima azatonsu dakuka zata tashi amma sai sukaga sab'anin hakan
"Ashe ba mutuwa nayi bah! "Momina tafada still akwai murmushi asamar fuskarta
Wannan likitance takira sunanta, juyawa tayi wajenta tareda fadin"zanso ace brush nafarayi soboda gabadaya bakina babu taste"
Murmushi Likitan tasakar mata ,da taimakon Mamanta tasamu tashige cikin toilet din bayan tamika mata brush wanda anriga ansa toothpaste akai, rufe kofa tayi tareda zama akan murfin WC, zirr saiga hawaye suna kwaranyowa daga kwarmin idanuwanta, Kuka marasauti tasake tana jin wani irin zafi azuciyarta!
Ko amafarki bata taba tunanin zata dawo haka bah!sanda tayi Kuka sosai tamike hakanma bawai don tagaji da kukan bane a'a don karsu ceh ta dade neh.
Brush din tayi tareda wanko fuskarta sannan tafito tana adduan Allah yasa babanta yamata alfarman datake bukata daga gareshi.
Sunkuyar da kanta tayi soboda irin kallon da Mamanta kebinta dashi, zama tayi akan kujera tareda kallon likitan dake jiran fitowarta, dubata likitan tayi kafin tafice abinta tareda umartansu da subata abinci
Tana fita babanta na shigowa,murmushin jin dadi tasake tana kallonshi wanda shidinma ita yake kallo...
Kanta yashafa yana tambayarta jikinta soboda Allah yagani bakaramin so yake mawa ya'yan shi bah kasancewan su biyu kawai Allah ya mallaka musu(wato Lutfiyah dakuma Momina)
"Babana! "Tafada tana ajiye kwanon abincin dake hannunta agefenta akan gadon, miyarda hankalinsu gabadaya sukayi wajenta suna jiran jin abinda zatace
Hawayen dasuka zubo mata tashare tareda jan majina sannan tariko hannuwanshi cikin murya mai ban tausayi tafara fadin....
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 102*
"Babana DanAllah kataimaka kabarni nakoma wajen _Mumyn Izma_ a saudiya I promise to be a good girl" kallonta yakeyi dakyau inda tasunkuyar da kanta kasa cikin son yatausaya mata.
Ajiyar zuciya yasauke sannan yadauki wayarshi daga cikin aljihunshi sannan yayi yen latse-latsenshi kafin yakara wayan akunne
"Assalamualaiki! "Yafada Sanda aka daga wayar daga dayan bangaren
"Wa'alaika Salam Baban Momina! "Wata murya ta amsa mai salamanshi, gaishe-gaishe suka yi inda take tambayanshi ya lafiyan mutanen gida, suna lafiya yafada mata sannan yafada mishi bukatanshi ma zaman Mom agidanta Jim tayi kafin cikin sanyin murya tace
"anya zamuyi haka kuwa? Kaima kasan halin Momina gakuma _Seema_ da bashida hakuri! "
Cikin sauri Mom dake Adduan Allah yasa ya amince tace"Mumy DanAllah karki ce a'a wlhy yanzu nachanza bazanyi abinda bakiso bah abubuwan dakikeso zan dinga yi, zanna tayaki aiki a kitchen, zan dinga goge-goge da share-share, zan dinga zuwa miki aika!, bazan sake mawa kowaye agidan kallon banza bah, zan zamo mai ladabi da biyayya, bazan ketare umarnin ki bah! DanAllah kiyi considering dina" takarasa cikin rawar murya alaman kiris take jira tafasa speaker
Cikin kwantar da hankali Mumyn Izma tace"It's okey Momina!, duk randa kika shirya ki taho"
"Zan taho gobe!"tafada da Sauri
"Ku fadamin miyeke faruwa? "Mumyn Izma tayi requesting cikin son jin Karin bayani
Mamanta ceh tace"Sister kibari zan kiraki"
"OK"tafada cikin sanyin murya tareda katse wayar.