Sashe 5
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Daman tun jiya tace batason ganin kowa wai tana bukatan hutu and bazata so atakura mata bah"( kuyi hakuri fah no turanci neh shiyasa🤣🤣)
"Harda ni tace muku??" Ya tambaye ta cikeda mamaki
Cikin nutsuwa tace" erh"
Gyada kanshi yayi sannan yatashi daga inda yake zaune azuciyar shi kuwa wani irin kuna yakeji ace akan kawai yayi kissing dinta take horashi san ranta,ko dan tasan yana sonta take mishi haka amma wlhy bata kyauta min bah, haka yayi ta sakawa azuciyar shi har ya tafi...
*10:30pm*
Sanye take cikin Distressed Crop Skinny Jeans colour purple na companyn j brand dakuma rigar
Moschino
Scribble Logo T-Shirt colur white Shima companyn j brand , kanta kuwa ta rola veil dinta in a very cute way ,babu makeup a fuskarta amma tayi kyau sosai ga kamshin ta na JAR Bolt of Lightning wanda yakai kimanin $765 per ounce Sai tashi yakeyi
Banda tsaki babu abinda takeyi,chan kawai ta dauki Jakarta na Classics Laptop Tote bag na companyn overbrook multicolor kafanta sanye cikin wata shegiyar torms mai suna Miu Miu wanda akayi shi da 24 carat gold (tana mugun ji da wannan takalmin cos Mourad ne yabata amatsayin birthday gift) kuma kudin shi bai wuce 2,500 dollars bah
Ahankali take saukowa daga matakala zuciyar ta cike yake da mamakin rashin zuwa Mourad cos ayanda tasan shi mudun yana gari toh kowani safiya yakanzo yaduba ta kafin yatafi wajen aiki kuma yana tasowa ko gida bai zuwa yake biyowa wajenta ahankali tace
"Allah yasa dai yana lafiya"
"Morning Miss" Christine tafada
Batareda ta amsa gaisuwan bah tace"who came looking for me today"
"Only one person came looking for you and I said you don't want to meet anybody so he left" (itace mai Kula da wanda sukazo wajenta)
Cigaba tayi da tafiya sannan tace"who??"
"Sir Mourad" tafada cikin sauri cos harta isa bakin kofa.
Cak Zulfa ta tsaya hade da juyowa ahankali sannan tace"who did you said came??"
"Sir Mourad"
"What!!!" Tafada da karfi har sanda koina na palourn ya amsa , dasauri Umma tafito daga kitchen
Cikin fada da tsawa take fadin" if I said I don't wanna meet anybody then is Mourad anybody??, Innace banson ganin kowa toh banda Mourad, Mourad dina yawuce ya zo ganina ace bana son ganin kowa "
Allah sarki har hawaye ya wanke fuskarta nan da nan jikin Christine yafara rawa
"Am really so ma'am it wasn't intentional" Christine tafada cikin kuka
"Go!!" Tafada mata sannan tafara share hawayen ta amma har lokacin basu daina zuba ba
"Yar umma.."
"Na'am umma na "
"Hakuri zakiyi soboda nasan zai dawo kinji koh?" Umma tafada
"Erh umma na"
"Makarantan zaki shiga ne??"
"Erh umma zanyi submitting din assignment dina ne kuma daga nan Zan akwai wani aikin da zanyi kafin natafi Delhi Gobe cos inason nagama komai da wuri kuma Mr Smith yayi Emailing dina akan suna da aikin dazan musu and am yet to fix the appointment date"
"Ohk Allah yabada sa'a"
"Ameen umma na saina dawo.."tafada hade da ficewa Sai Addua takeyi Allah yasa tasamu Mourad agida cos zuciyar ta na kwadayin ganin shi ahankali ta zura hannunta cikin jaka tafito da car key dakuma case din space(glass) cikin nutsuwa ta bude sannan tafito da wata tsadaddiyar *Cartier panthere glass* wanda ya kasance medicated(daman tanada matsalar ido amma ba'a ganewa) kuma kudin shi yakai kimanin $159,000 ,cikeda kasaita take takawa harta kaiga motan ta kirar Lamborghini Veneno Roadster wanda kudin shi sunkai £3.4 million kuma saman abude neh(nace hmm). Bude mata motan akayi sannan tashiga kafin ta bada mai Wuta sannan tayi gaba...
*BELL STREET*
Reigate, Surrey...
Cikeda kwarewa take driving din harta iso gidanshi, yen aiki sai kai komo sukeyi suna ganinta kuwa suka fara kawo gaisuwa kasancewan su San matsayin ta awajen ogansu,cikin fara'a take amsawa sannan tace
"Ina fatan kuna Kula min dashi dakyau??"
"Erh miss"
"Ohk, yana ciki kuwa??"ta tambaye su , kallon juna sukayi sannan daya yace
"Ko minti 10 baiyi da barin gida ba kuma daga gani tafiya zaiyi cos yanada emergency" wani irin dum taji zuciyar ta amsa da kyar ta iya danne kukanta sannan tace
"Ya barmin aika neh?"
"Unfortunately miss wannan Karan bai bar miki aika bah"gabanta ne yayi mugun faduwa azuciyar ta kuwa cewa take
"Miye yak....
Mhizzphydo...
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 11-12*
"Miye yake nufi da hakan, kodai yayi zuciya ne dazai tafi batareda yabar min aika bah..." Cikin sanyin tabar wajen batareda ta Kula maganganun su bah...
"Umma ina kwana" Mourad yafada
"Lafiya lau Mourad din Zulynshi" Umma ta amsa mai
"Daman Zan fada miki abu neh?"
Tattara hankalinta tayi zuwa gareshi sannan tace"ina jinka"
Cikeda jin kunya ya zayyano mata abinda yafaru daga farko har karshe,harda yen kwallan shi
Umma kuwa mamaki ne yakamata jin babu abinda ya chanza amaganan lallai Sai yau tagama yarda da soyayyan da take hashashen Mourad yana mawa yarta, katse Umma yayi da cewa
"Umma DanAllah kitayani rokonta tayi hakuri wlhy *nayi nadama* bazan sake bah sharrin shaidan ne"
Numfasawa Umma tayi sannan tace" gaskiya abinda kukayi bai dace bah amma tinda kagane kura kuranka komai ya wuce, Allah yaraba mu da son zuciya"
"Ameen Umma, ina zulynah take??"
"Ta tafi makaranta yanzu nan, nazata mah kun hadu ahanya ne cos tana fita ko 10minutes bata yi bah ka iso"
"Ya Salam, gashi nan da 20minute flight dina zai daga, gashi ba halin inyi shifting dinshi soboda emergency nake dashi"yafada kaman zaiyi kuka
"Allah sarki"Umma tafada
"Umma kidan taimaka min da littafi zan ajiye mata sako" tashi umma tayi sannan tashige ciki domin dauko paper...
*5:20pm*
Agajiye take taka matakala yen aiki sai gaishe ta sukeyi amma soboda damuwan da take dashi ko amsa musu batayi bah
Dakin Umma ta nufa inda tasameta tana waya da alaman daga Nigeria ne, zaman jira tayi agefen ta...
"Yar umma har an dawo kenan?" Umma ta tambaya bayan ta gama wayan
" Erh ummana , nasameki lafiya?"
"Lafiya lau ga abinci nagama, zakici yanxu ne ko zaki fara wanka?"
"Erh umma zan fara wanka tukunna soboda gabadaya nagaji dayawa"
"Yauwa yar umma,inkin gama mah akwai aikanki awaje na saiki xo ki karba"
Murmushine ya subuce mata dukda bata san aikan miye bah amma tabbas zuciyarta yayi mata sanyi kuma tayi farinciki da hakan cikin dariya tace "umma na aikan miye neh?"
Umma ma murmushi tayi sannan tace" ki bari saikin zo zaki gani"
"Barina yi sauri nagama sainazo nagani tinda ummana taki fada min" tafada hade da barin dakin dasauri daman kuma an shige mata da jakanta cikin gida...
Sanye take cikin Silk Floral Wrap Dress na companyn zimmermann black with peach touch colour kafanta kuwa sanye yake cikin black cashmere cadie slippers sai sauri take bugawa...
Haryanzu murmushin dayake kwance akan fuskarta bai bace bah,cewa tayi"Umma gani nagama kibani aikan"
Umma dake zaune ta ce " yana daki na akan dressing mirror kije ki dauka"
"Ohk" tafada hade da nufa dakin umma, idanunta suna sauka akan papern taja wata iriyar ajiyar zuciya, murmushin kan fuskarta na daduwa ahankali tayi tataki zuwa wajen sannan tadauka, ahankali takai papern kan hancin ta ai kamshin dataji ne yasata lumshe idanu hade da fashewa da dariya kaman wata mahaukaciya akan gadon umma tayi super aikuwa tadinga rolawa ga haryanxu tana dariya, daidaita kanta tayi sannan tazauna dakyau hade da bude papern ahankali,da kyakyawan rubutun shi tayi harba ita fah tana jin anace wa rubutun likitoci jagwal neh amma banda na Mourad dinta...
Ahankali tafara karantawa kaman haka
"Life is all about the next step...
Everyone makes mistake but life is all about a second chance…
I request you,that if you have ever given yourself a second chance…
Pls do the same with me as well zulynah…
I can't do without you zulynah
Ina mugun sonki…"
Wasu hawaye taji sun zubo mata wanda bata san dalilin su bah ahankali tafurta
"Nima ina mugun sonka ya Mou" rungume papern tayi gam kaman za'a kwace mata shi...
★★★★★
*LBS Rd, Kamani, Kurla West, Kurla, Mumbai, Maharashtra 400070, India*
*Phoenix mall...*
Sanye take cikin wata hadaddiya Ruby gown na Stella McCartney red color wanda ko takalmin kafarta ba'a gani ga kamshinta na JAR Bolt of Lightning yana tashi kan nan yasha gyara soboda in banda farin fata na indians to lah shakka babu abinda zasu nuna mata (zulyn Mourad din fah ta hadu ne ta koina)...
Sai nan nan akeyi daita cos ansan da zuwanta kasancewan Phoenix mall babba ne sosai shiyasa tace musu zataje ta huta washe gari zata dawo soboda ko second floor din pheonix mall din bata hau bah…
*The orchid- an Ecotel hotel,kurla Mumbai…* shine hotel dinda tayi logging aciki…
Wayarta ta dauka hade da dannawa ummanta kira, sun dade suna hira kafin ta katse,kasancewan ta chanza number shiyasa taki kira Mourad cos tasan baya daukan sabon number amma sai tayi mai text kaman haka
"Yay Mou dina ya aiki?ya su Ammi ?ya hakuri damu kuma?… nayi missing dinka sosai , yaushe zaka dawo naganka cos jinake nayi shekaru dari ban ganka bah, idanuna sunyi kewar ka kaii infact mah komai nayi nawa yayi kewar ka, nasan kaima hakan ce awajen ka… kuma kayi hakuri cos nasan nayi over reacting am sorry 4that forgive your zuly… ina sonka sosai… bye"
Tana gama turawa ta tsaya jiran reply amma har 2hours ya wuce ba'a yi reply bah cikeda rashin jin dadi takwana aranan…
★★★★★
*P sector,Villa in Emirates Hills Dubai…*
Saukowar shi kenan zai wuce hospital ya hango Amminshi zaune akan wata katuwar kujera gabanta kuwa kayan motsa baki ne birjik awajen gawasu yen mata za zaune kusa daita…
Suna ganin shi suka sauke kansu kasa cos haka kaidarshi yake dazarar yaisa wajenda suke suke saukar da kansu failure to do that kuma suna iya rasa aikin su dakuma hukunci maitsanani…
"Ammi na!!!" Yafada daidai yazauna agefenta
"Angon zuly"