Sashe 7
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ringing din wayanshi neh yasashi daga kafarshi yayi tattaki zuwa wajen wayan while itakuma ta miyarda hankalinta kanshi, daga wayar yayi yafara magana ahankali yanda bazata jishi bah,kafeshi tayi da kananun idonta tana jiran yagama wayan dayakeyi...
"Oh shit wannan wani irin abune ?"yafada bayan yagama amsa wayarshi
"Miye faru masoyi" ta tambayeshi
"Da Angalica nagama waya yanzu"
"Miye tace?"
"Wai kudin dana turo bai kaibah so zasu dawo min da kudina"
"Nawa katura musu daman?"
"Kinsan kin bani 3million sai na hada da 2million din hannuna sai yazamo 5kenan shine fah takecemin kayan danayi ordering na 10million neh kuma bazasu iya ciremin na 5million bah saidai nasiya duka kokuma su siyar wa wani"yafada cike da damuwa ,ganin yanda yadamu ne yasa jikinta yin sanyi soboda tasan yanda ya kwallafa rai akayan...
Ganin jikinta yayi sanyi neh yasashi cewa"my Sayrah karki samu damuwa in Allah yayi banawa bane babu yanda muka iya cos ahalin yanzu bansan inda zan samu cikon 5million bah"
Kura mishi ido tayi tana hango rashin jin dadin abin akwayar idonshi,cikin kwantar da murya tace" gashi babu kudi account dina dana baka"
"Mijinki bazai iya baki aro bah kinga in nasamu riba saina bashi koh yakikace?" Yatambyeta cikin son ganin tasamo hanyar dazai samu kudin
"Aro kuma? Gaskiya bazai yiyu bah, karka samu damuwa ka kira angalica din kafada mata kanaso ta ajiye maka inshaAllah nan da 2weeks za'a samu" tafada with full assurance
"Kin tabbatar my Sayrah?" Yatambayeta cikin jin dadi
"Erh koma miye zan iya don samar maka abinda kakeso"
"Nagode sosai my Sayrah"
"Ai yiwa kaine basaika gode min bah"murmushi akan fuskar shi yake fadin
"Yiwa kai indeed"
"Inasonka masoyina"
"Nima inasonki"yafada hade da sumbatar ta daganan kuma suka fada...
*********
Sanye take cikin sleeping dress, ta zauna akan stool din dressing mirror ,hannunta rikeda cotton wool tana goge fuskarta da babyface cleanser shikuwa danna laptop dinshi yakeyi hankali kwance ga kuma cup agefenshi wanda yake daukeda lipton da lemon tsami...
Hayowa kan gadon datayi neh yasashi miyarda hankalin shi kanta,ajiyar zuciyan daya sauke neh yasata kallon shi sannan tace
"Yadai Maisona?"
Murmushi yayi sannan yace" duk randa nabudi idona nakalleki amatsayin matata wani irin farinciki na dabam nakejina, jinake nafi kowa sa'a a duniyan nan especially inkuma natinada kin ajiye min twins..."
Wani irin tausayinshi taji cikin ranta cewa take" koya zaiji inyasan Fareed da Fareeda ba ya'yan shi bane?"
Muryanshi ne yadawo da ita daga zancen zucin dayakeyi inda yariko hannunta yace" miye ke damunki neh heartbeat?tinda shekaran jiya nake lura da mood dinki...
Sai alokacin ta tinada abinda takeson fada mishi, cikin dar dar tafara magana " Iqbal!!! Nayi noticing wasu changes gameda dakaina but saina share kar yazo yazamo hashashe na ba gaskiya bane so i went to the hospital sai akamin wasu tests... sai....
"Sai miye" yafada cikin saurin tareda Adduan kar zatonshi yazamo gaskiya cikin in'in na tace"am pregnant"
"Wat yafada da karfi hade da komawa baya kaman yaga abin tsoro
She knew abinda zai faru kenan but this time around batajin zata yi abinda yakeso ahankali tasoma fadin
"DanAllah kabarni da cikina inaso wlhy, nagaji da zubar da cikin da nakeyi pls kataimaka kabarmin" tafada tana kankame cikinta ...
Dariyan rainin hankali yayi sannan yace" kema kinsan yanda tsarina yake, yara biyu mah sun isheni,narokeki dakije asibiti ki zubar kaman yanda muka saba cos maganar barinshi ma bai taso bah"
Cikin kuka take fadin"wai baka jin tausayina ne,saikace wata karuwa aiko karuwai mah sundaina zubarda ciki,kai wlhy bazan zubar bah "
Ganin yanda tanuna son cikin harda su kuka ne yasa jikinshi yin sanyi ahankali yamatsa kusa daita tareda kamo hannunta ahankali yace" let's make a deal"
Kallonshi tayi cikin sonjin abinda yake son fada,cikin rada yace " zanbaki 4million ki zubar"
Fizge hannunta tayi daga gareshi sannan ta tashi dasauri,sauka daga kan gado tayi sannan tace" konawa zaka bani bazan zubar bah"
Ganin ficewarta neh yasa shi shan ruwan mamaki cos yasanta da son kudi shiyasa yace suyi deal amma ganin yadda tayi neh ya sashi mamaki...
Tana fita tashige dakinta straight toilet tanufa,gaban mirror ta tsaya sannan ta daga rigarta sama tana kallon cikin ta tareda shafawa ahankali ,cikin muryar kuka take fadin" dukda ina bukatar kudi bazan taba zubarda abinda yake cikina bah,tin bansan miyebah nafara jin sonka azuciyata, inason cikina!!!..."
Hannuda taji asaman cikin ne ya katseta daga maganarda take fadi, zuro kanshi yayi a kagadarta hade da shafa cikin muryan shi asanyaye take fadin" bansan wani irin so heartbeat dina take mawa cikin nan bah da har zataki kudin dana bata,lallai wannan cikin yazo da salo nadaban..."
"DanAllah karmu zubar inasonshi,nasan kaima zakaso shi" tafada asanyaye cikin hawaye
"Tinda kinaso nina inaso cos duk abinda kikeso dole inso abin,soboda haka yanzu zance zubarwa anyi cancelling"
Wani irin wawan juyowa tayi tareda rungumoshi jikinta ,cikin tsantsan murna take kissing dinshi takoina kaman Allah ya aiko ta ,sai godiya take zuba mai,shikam ma mamakine yahanashi magana saina mujiyan dayake binta dashi...
Janta yayi daga bathroom din zuwa kan gado sannan yazaunar da ita akan gado tareda zama agefen ta,ai da sauri takoma kan cinyarshi tana shashafa shi,dagata yayi daga kan ciyarshi sannan yace
" heaetbeat yi bacci kinji" yafada hade kwantar daita cos yasan yau ba ranar sex bane according to her timetable kuma baison ta shagalar dashi daga karshe kuma tabarshi da matsala, yajuya kenan yaga tariko hannushi,girgirza kanshi yayi,ganin zai bata mata lokacine yasata tashi hade da hade bakinsu waje daya ,dakyar ya kwace kanshi daga wajenta yana fadin
"Don't start today is thursday"
Cikn kwantar da murya take tace"yes let's make love"
"Sure?"yafada cikin murna,batareda tabashi amsa bah suka lula duniyar...
*3days later...*
Acikin kwana biyun dasuka wuce taga gata sosai cos sosai Iqbal yake nuna damuwarshi akan cikin kuma takan hango soyayyar cikin a idonshi, dadi takeji in ta tina zata haifa wa Iqbal jininshi, inta tina abinda zata haifa shi zai zamo ma mallakin kaddarorin Iqbal takan jin tafi kowa sa'a, shiyasa take taka tsantsan da cikin...
Rike take da trolley dinshi sai narke mai takeyi ajikinshi,wai ita batason yayi tafiyar...
Atsakiyar palour sukaja suka tsaya inda yafara yace" heartbeat karki damu inshaAllah danaga yanda jikinshi yake zandawo,kawai dai banason afara kananu kananun magana akaina ne shiyasa zanje kinsan ance danAdam ba'a iya mishi"
"Hakane maisona,Allah yakaika lafiya yakuma dawo dakai lafiya"
"Ameen heartbeat" yafada tareda kwala wa Umaiza kira, tana zuwa yace
"Ki kula min daita sosai soboda yanzu baita kadai bace" washare baki Umaiza tayi sannan tace
"Ashe daman munsamu karuwa shine ba'a fada mana bah..." hararan da Yusayrah ke cilla mata ne yasata hadiye sauran maganarta
"Zakiyi tafiya kuma yanzu amanarta ahannuki yake ko tsinke karki bari ta daga" wani dadine yake ratsa zuciyar Yusayrah ganin finally yafara son cikin jikinta...
"Ga wannan ayi manage" ya katseta daidai Umaiza tabar wajen,kallon envelop dinta da alamar tambaya afuskarta batareda yabari tayi magana bah yace
"In kin bude zaki gani,oya sit down karki wahalar minda kanki" murmushi tayi cikin nuna alamun jin dadi tace" nagode Maisona ,adawo lafiya"
"Allah yasa" yafada daidai yagama pecking dinta tareda ficewa, Ajiyar zuciya tasauke jin tashin motocin shi...
Tafi 5minutes azaune tana kallon envelop dinta hannunta kafinan tabude,abinda idanunta yagane mata ne yasata sakin ihu wanda yasa Umaiza fitowa daga kitchen dagudu
"Miye sameki Anty?"cikin waige waige ta tambayeta
Wata harara ta banka mata cikin daura fuska tace" miye nace miki yasameni?"
"Ayi hakuri naga kinyi ihu ne kaman wanda wani abu yaciza" tafada ahankali
"What!!!,nikike cewa kaman wani abu yacize ni??" Ta tambaya cikin karaji
"Kiyi hakuri anty ba haka nake nufi bah"
"Shegiya mai farar fuska kawai, zaki bace min ne ko saina rakaki da takalmi??" Tafada cikin harara tana mai jin haushin Umaiza din , kunkunin datafara ne ya hasala Yusayrah ai kuwa ta tashi cikin fushi wai zata daka Umaiza...
Ta daga hannunta sama kenan cikinta yayi wani irin murdawan dayasa tasaki wata razananiyar kara...
Ganin ta tashi afusace yasata fecewa,wanda yasa ko juyowa dalilin karan da taji batayi bah...
Faduwa tayi kasa dalilin murdawan da cikinta yasake, can taji ciwon ya dauke cakk har sanda ta sauke ajiyar zuciyar, damshi damshin datafara ji asaman tiles din ne yasata kai hannunta wajen, dago hannu tayi daniyar gani ko fitsari tasake bata sani bah amma abin da tagani ne yasata fasa ihun da duka gidan yadauka kafin numfashinta y......
*Inkun ji dadin shi share*
*Mhizzphydo*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 17-18*
Dago hannu tayi daniyar gani ko fitsari tasake bata sani bah amma abin da tagani ne yasata fasa ihun da duka gidan yadauka kafin numfashinta yadauke cak…
Murdawan da cikinta yasake yi yasata farfadowa daga suman minti 20 dinda tayi, wani kara ta chanchara saiga Umaiza tafito dagudu cos tindazu datashige bata sake waiwayarta bah yanzun ma soboda karan yawuce na mai hankali yasa tafito…
Turus taja ta tsaya sakamakon ganin Yusayrah acikin jini, kukan da Yusayrah takara volume dinshi neh yasata dawowa daga dan guntun shock dinda tayi, cikin sassarfa takarasa wajen tana cewa
"Miye ke damunki anty?"
Cikeda bacin rai tace" Mayya kitaimaka ki kaini asibiti"
Maimakon ta tayata tashi saitace"Mayya kuma Anty?maitancin miye nayi miki?"
Cikin dauriya tace"Ke zaki tsaya saina mutu neh kokuma?"
Taimaka mata tayi suka fice zuwa asibiti
★★★★★★
*Jericho Oxford, USA.*
Tsaye take akan balcony,hannunta rike da*falcon supernova iPhone 6 pink diamond mai tsadan gaske(bari na yi shiru karna fadi amount dinshi…hhh)…
Tindazu da sukayi waya da Mourad take wajen tana jiran isowarsh, cos bai jima da dawowa daga Dubai bah…
Aikuwa saiga shi yashigo da motanshi shikadai cos in bah farin sani kamawa Mourad bah bazaka taba cewan yana da zunzurutun kudin dayake dashi bah(nan gaba kadan Zan Baku labarinsu…)
Ganin shi datayi neh yasata yin cikin gida dagudu, chan saigata anbude mata kofa shikuwa yafara takowa kenan amma ganin ta yasashi tsayawa cak, hade fuskarshi yayi kaman bah yay Mou din Zulfa bah…