Sashe 44
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi tayi tsaye hawaye duk ya wanke mata fuska tsantsan farinciki, zaro Ido tayi tana kallonshi cikin tsoro ganin yanda yake tari da Aman jini,
Wani abu ta danna ajikin garu cikin sauri, shikam banda tari babu abinda yakeyi ga jinin nan guda guda suke fadowa,
Doctors kusan biyar neh suka shigo ga kuma nurses rike da tray ahannun su,
Dakyar suka samu tarin ya lafa kafin suka tsikara mishi allura suna mamaki yanda bugun zuciyar shi yake bugawa fiye da tunani.
Bayan sun fita neh tazauna agefen shi tareda daukar wayarta ta Kira Fakhih
"Sister in-law kina lafiya?"
Murmushin jindadi tasake cos har cikin ranta takejin wannan sunan, lumshe idanuwanta tayi tace" lafiya lau bro, kacewa Ammi sweet ya tashi"
Wani irin ihu Fakhih yayi Wanda yasata cire wayan daga kunne, miyarda wayan tayi taji yana fadin
"Ammi!!! yaya yatashi yanzu Sister in-law ke fadamun"
Murmushi tasake tareda kashe wayan tana mai kura mai Ido, fuskarshi fayau sai yar stain din jinin dayake gefen bakinshi,
Towel tasa acikin ruwa ta goge mai, ajiye towel tayi tacigaba da kallonshi,
"Thank you Zuly" tafada chan kasan makoshinta tana mai sa kanta akan kirjinshi
She can't wait ya farka, dukda tasan zatasha fama, bude kofa akayi tadaga kanta ta kalle kofa,
Ammi neh da Fakhih suka shigo cikin farinciki, wajen gadon suka nufa, shafa cikakkiyar gashin kanshi tayi wanda yanzu rabon da yayi aski kusan 7 months kenan, ga wasu uwar kasumban daya cika mishi fuska...
Gaskiya abun yaronki akwai mamaki cos lokacin da aka kawo shi gaskiya mun debe tsanmanin zai rayu amma kuma yana yin 3 anan zuciyar shi ta harba and kuma gashi yanzu ya farka Zuciyar yana bugawa dakarfi cos hankalin mu ma yafi karkata ga cewan wannan bugawan neh yasashi farfadowa,
So yanzu zamu iya cewan ya farka amma kuma saimun samai engine acikin Zuciyar shi wanda zai na taimaka mishi cos heart nashi na last stage neh
Kuma ko wani 3months zakuna zuwa ana chanza mishi and zamu rubuta mai abubuwan da zakuna kiyaye wa inkuna son lafiyarshi." Doctor yafada wa Ammi da ke sharar hawaye
Gyada kai kawai tayi cos batajin zata iya magana...
"She's in pain Ammi and she's calling me for help" Yafada yana tukuikuye rigar Ammi bayan ya farka daga mafarkin zulynshi.
Hawaye Ammi takeyi while Yusayrah na kuka kaman ranta zai fita,
"Ammi daman bamuyi sallama bah take me to her dakanki inba haka bah Iqbal bazai barni in ganta bah"yafada cikin kuka
"Mourad"Ammi takirashi tana shafa kanshi dake kan cinyar ta,
Cikin shesheka yace" Uhmm"
"Kadaina daga hankalinka kaji?"tafada cikin rarrashi
Gyada kanshi yayi kaman wani karamin yaro yana sauke ajiyar zuciya,
Cikin kuka Siyah tafice daga cikin ward dagudu
Kicibus sukayi da Fakhih dake kokarin shigowa, wuceshi tayi batareda taga waye bah ,
"Sister in-law!!!" Yakira sunanta lokacin daya isa inda take zaune ,
Dago idanuwanta dasuka to jah tayi ta kalle shi,
"I thought kukan ki yakare tintini"yafada yana crossing hannun shi a chest dinshi
"It's hurt bro ace miji....
_manage, chest pain na damuna wannan ma dakyar nayi shi _
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
[19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 66*
"It's hurt bro ace miji.. mijina neh yake irin wannan abun akan wata"tafada tana share hawayenta
Murmushi yasake yace"Yanzu aiki yarage naki tunda nariga da na cika alkawarin dana daukar miki"
"Nagode sosai bro I will forever be grateful to you"
"It's okay sister in-law"....
*Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.*
Duk ihu,yakushi , bugu da kuma cizon da Zuly take mishi bai bari ya sarara mata bah har sanda ya isa wonderland dinta, sau biyu Zuly na sumewa tana farfadowa tsantsan azaba, shikam ma baisani bah cos yayi nisa,
Sanda aka kira sallar farko ya sarara wa baiwar Allah Zuly wanda ko yatsar hannunta bata iya motsawa,
Tashi yayi daga kanta ya janyo wandon shi dashima baisan yaushe ya fita daga jikinshi gabadaya bah ya sanya,
Yana kunna wutan dakin yaga ta runtse Ido tareda rufe jikinta da bedsheet din daya kwaye dasauri tana sauke wahallalen ajiyar zuciya cos yanzu kam bata iya kuka
Lumshe idanunshi yayi ya sauke ajiyar zuciya tareda lasan lips dinshi cos da badan Sallah bah wlhy dah karawa zaiyi soboda she's damn sweet... she's sugarcane...Kai she's damn honey ma gabadaya
Fita yayi daga dakin yana jin wani farinciki na ratsa shi har wani fresh air yakeji yana shigarshi,
Dakinshi yashiga inda yaga Yusayrah mak'ure agefen gado,
Toilet yashige yayi wankanshi sannan yafito da towel rataye awuyar shi yana kuma goge jikekken gashin kanshi,
Kallon wajen Yusayrah yayi yaga ta rufe idanuwanta dasauri yana kuma jin shesheka kasa-kasa, shifa yazata bacci takeyi!
Cikin sauri yakarasa wajenta yana fadin "heartbeat miye faru?"
Volume din kukanta takara tana ture hannunshi daga jikinta, wani irin haushin shi takeji barinma inta tina yanda take jin kukan Zuly dakuma gurnanin shi, does sounds are her worst sounds ever,
Dagota yayi cikin damuwa yace" danAllah miye neh"
Buge kirjinshi tayi tace"yanzu kayi adalci kenan? Wajen wannan yar yarinyar kaje ka bata lokacin ka? Gaskiya banji dadin wannan abun bah kuma na tabbata batada taste amma shine kaje ka jima awajenta bayan kasan bana iya bacci batareda kai agefe na bah"
Kallon ta kawai yakeyi yana tunanin maganganunta, shafa kanta yayi yace"am so sorry naga zan cutu neh shiyasa naje gareta and moreover Awad yace min ruwan kashe gobara basai mai kyau bah, kindai san ke kadai kike min dadi wancan dinma nadan rage zafi neh"
Turo bakinta tayi tace "still ka jima dayawa"
"Am sorry ga shawara mana"yafada yana Adduan Allah yasa tayarda
"Inaji"
"Yauwa kinga duk ranan dakike off kokuma bah rannan Making love bane zakina barina ina zuwa rage zafi awajenta kinga kema kin huta nikuma bazan kara samun matsala bah"yafada yana murza yatsan hannunta
Sanda ta tsaya yin tunani tukunna tace" toh shikenan amma fah bazaka na dadewa bah"
Wani murmushi yasake yace"karki samu damuwa Heartbeat, barina jeh massalaci"
Gyada kai kawai tayi tana kwanciya akan gado tareda sauke ajiyar zuciya...
Sanda gari ya waye tukunna yakoma cikin gida, har zai shiga dakinshi wani tunani yazo mai yayi hanyar dakin Zuly,
Yanda ya barta haka yasameta dukda idonta a lumshe yake hakan bai hana hawaye kwaranya daga idonta bah,
Wajenta yakara sosai yana kallon yanda jini yayi staining din bedsheet din,
"Nagode Allah daba raguwar wani kato bace"yafada azuciyarshi cos bakaramin dadi yaji bah amma kuma wannan tabon kan nonowantan nan is ruining something again
"Dallah tashi ki gyara jikinki"yafada murya adake kaman bashi bane yagama kwasar dadi daga jikinta bah
"Tin ina karama nake sonka Iqbal, ranan da akace min kaine zaka aureni nayi farinciki sosai cos that's what av always wished for amma babu abinda kake min sai nuna min kyama da tsangwama, dukda iyayenmu abokan juna neh amma hakan bai taba sa ka ragar mun bah, ka takuramin, ka dakeni duk banyi komai bah asalima ko haushin ka banaji soboda kai mijina neh, and now kayi raping dina? You ra...ra..ped me...you raped me Iqbal ...kawai tafashe da kuka cos it's hurting her kafin tace... Wlhy bantaba jin tsana bah sai yau ,wlhy bantaba jin natsane wani abu bah arayuwata,amma yanzu kam nasanshi cos yanzu duk duniyar nan babu wanda na tsana sama dakai, I hate you, I hate you with full passion, I hate you!!!"tafada tana fashewa da kuka sosai cos the hatred she's feeling for him is damn real
Cikin sauri ya haura kan gadon idanunshi yayi wani irin.....
_manage, still recovering..._

*Page 67*
Cikin sauri ya haura kan gadon idanunshi yayi wani irin jah cos kalman tsanan datake jifanshi dashi bakaramin tab'a shi yakeyi bah
Zai kai hannunshi jikinta ta runtse idanuwanta tareda kau da kanta gefe cos ko ganinshi bata kaunar yi sannan ta dakatar dashi dafadin"don't you dare touch me with your stinky hands"
Shafa kanshi yayi sannan yaja guntuwar tsaki tareda sauka daga kan gado sannan ya fice abinshi.
Yunkurin Mikewa tayi cos jitake daga waist dinta zuwa kasa ba'a jikinta yake bah,
Wata kuka mara sauti tasake dalilin wani azababben zafi dataji ya ziyarceta,
Kuka tadinga yi kaman bah gobe kafin wani baccin wahala ya sureta...
Cikin baccinta taji ana hura mata iska afuska, ya mutsa fuskarta tayi cikin gigin bacci tace"what took you so long Yay Mou? He has finished the story already... Tale baki tayi hawaye na kwaranya daga cikin rufeffen idanuwanta daga gani abun bakaramin cin mata rai yakeyi bah tace...fyade yamin fah, I hate him with....."
Jijigatan da Lutfiya tayi neh ya farkar daita, rungume Lutfiya tayi tace" Anty yayi raping dina"
Girgiza kai Lutfiya tayi tace" daina kuka ba raping dinki yayi bah hakkin shi ya karba"
"Haka ake karban hakkin??" Ta tamabaya tareda Jan tsaki tana kawar da kanta gefe
"Bari na hada miki ruwan wanka"tafada tareda mikewa
Cakk ta tsaya tana kallon yanda aka zuba daular duniya a toilet kadai,
Dukda itama yar gidan masu shi neh amma sanda ta zuba kauyanci kadan,
Ganin bata gane kan toilet din bane yasata fitowa tace"zo ki muje kinuna min yanda zanyi"
Wata kara Zuly tasake tareda bige hannun Lutfiya cos jitayi kaman allura ta tsikara mata.
"Sorry bansani bane"tafada cikin tausayawa,gyada kai kawai Zuly tayi sannan Lutfiya ta taimaka mata ta tashi dakyar,
Bayan ta gama hada mata ruwa acikin bowl tashiga ciki cos bata Jin zata iya daga kafanta ta hau kan stairs din Jacuzzi din,
Tashi tayi tana yarfa hannunta hawaye na zuba daga idanuwanta soboda zafin dataji yana ratsata, miyar daita Lutfiya tana bata baki,
Sosai Lutfiya ta gasa ta sannan ta fice ta barta don tayi wankan tsarki...
Fitowa tayi tana tafiya kaman wata tolotolo, wani kamshi neh yabuge hancinta daidai ta shigo cikin dakin cos har Lutfiya ta gyara koina
Lumshe idanuwanta tayi tana tunanin inda ta tab'a shakan wannan kamshin,
"Ammi"tafurta chan kasan makoshinta, kumburaren lips dinta ta ciza tareda cigaba da shigowa,
Wajen Sallaya tanufa tareda daukan khimar dinta tasa akan towel din jikinta sannan ta tayar da Sallah,