Sashe 65
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batareda ya kalleta bah yace" ke fah na lura sokike nadinga fada miki plan namu wanda mu awajenmu munason yazamo muku surprise ne"
"Toh nayi shiru"tafada tana miyarda hankalinta wajen kofan Arrival departure
Sanye take cikin doguwar arabian gown peach color kanta yane da gyalenshi, hannunta rikeda purse ga wani murmushin dake saman labbanta tayi kyau sosai.
Dube-dube tafara yi caraf idanuwanta yasauka akan Qudsiyah dake ta juye-juye
"Hey sister"Zuly tafada tana daga hannunta daya sama
Washe baki Qudsiyah tayi tana taba Fakhih, dagowa shima yayi yakalleta wanda yayi daidai da karasowarta wajensu, runguman Qudsiyah tayi cikin farinciki tareda gaisar da Fakhih dake ta murmushi.
"I can't wait to see him"tafada tana Jan hannun Qudsiyah, ko taku uku basu kaiga yi bah sukaji karar violin, tsayawa sukayi tareda juyawa don ganin miye wannan.
Wasu maza da mata neh suka fito nan da nan suka fara rawa suna bin sautin Kidan dake tashi, mutane duk Sun tsa-tsaya suna shooting draman da akeyi,!
Itama cikin sauri tafito da wayanta tana fadin"Yay Mou dina yayi missing Amma bari na mai shooting karyaji labari zalla"
"Gaskiya kinaji dashi sosai"Qudsiyah tafada tana cigaba da kallon steps din rawansu
Sosai takejin farinciki na ratsata sanadiyar wannan wasan da akeyi!
Bangaren Mom kuwa itama sosai suka burgeta har Dan rawa takeyi tana motsa jikinta, Chan Kuma sai Kidan yadauke su kuma suka hau ju-juyawa Kaman Suna neman abu.
Karan melodious violin din neh ke tashi acikin wajen, jikake tsit kowa na jiran abunda yake Shirin faruwa Kaman daga sama sukaji Ana fadin
"With you,o beloved,
the spring is colorful, and i am the yellow star.
It's a divine mercy, that I have met you after dying on you only have, learned to live
Wherever, in which street I go,
I meet your fragrance, you are the dream I dream every night
Our meeting is a custom. there is a divine light in me from your existence,
I'm a deserted sky, and you are the moon
I have left all other paths,
I have come to just you. There is your name in my eyes,
recognize it?
For me everthing is after you,
long story short, that's the one thing.
I'll never go leaving you alone, Know this.
With you beloved,
The spring is colourful, I am the flowing passenger,
and you are a silent shore."
Tafi duka wajen yadauka soboda bakaramin burgesu maganan yayi bah dukda bawai sunga waye neh yayi maganan bah,
"It's my boyfriend!"Mom tafada da dan karfi cikin tsananin farinciki, kallonta yenmatan wajen suka Hauyi cikin son tabbatar da abinda sukaji tafada
Cikin zakuwa wata tace"gaskiya kinada sa'a"
Yatsine fuskarta tayi tace"ai daman ni mai sa'a ceh don haka kowa ya Kama gabanshi"
Batareda sun sake magana bah suka kyaleta abunsu don sun lura Yarinya zatayi zafin tinda daman da farar fata irinsu bace...
"Ba Yay Mou dina yana asibiti bah?"ta tambaye su
"Erh mana yana asibiti!"Fakhih yabata amsa yana kunshe dariyanshi
"Kaii Allah mai hallita Wlhy da ba dan Ku bah da cewa zanyi shi neh" tafada cikin murmushi.
Qudsiyah zatayi magana kenan aka saki Wani sabon Kida ai nan aka dauki sowa, gani sukayi Wani dake sanye da jacket dakuma facing cap taho wajen masu rawan
"Yah Salam!!"Shine abinda ake fada awajen soboda irin takun rawanshi, ko Michael Jackson albarka, wajen da Mom ke tsaye ya nufa tareda jawota waje yana rawa daita ai kuwa tafara tayashi da rawan cikin dariya har suka iso tsakiyar filin wanda yake saitinsu Zuly
"Mom!!!"tafada da mamaki ganin Kaman Yay Mou dinta da Mom, Amma kasancewan hulan yakusa fuskarshi yasa bata gama tabbatarwa bah amma gashin kanshi da sukayi kwance a keyanshi dakuma sajenshi yasata yarda dacewan shidin neh,
Rawa yadinga yi da Mom dake ta kyakyata dariya chan da karshe yaturata wajen daya daga cikin mazajen dasuke rawa wanda yayi daidai da kashe Kidan da akayi Takowa yakeyi ahankali had yakaraso wajen Zuly, idon guiwanshi daya na kafar damanshi yasa akasa sannan ya sa tafin sawunshi na kafar hagu shima akasa, hannu yasa a aljihun bayan wandonshi yaciro case din Diamond ring din daya siya kafin yacire hulan kanshi ya wullar cikin turanci yace
"Would you please '''MARRY ME'''?"
Zaro idanuwa tayi tareda rufe bakinta da hannunta daya sannan ta mikar da dayan gaba tana gyada mai kai hawayen farinciki na gangaro mata, ba bata lokaci yazura mata kyakyawan zoben acikin yatsarta tareda sumbatar inda yasa zoben nan wajen yadau tafi da sowa
Mikewa yayi tayi saurin rungumeshi cikin tsananin farinciki da mamaki soboda bata taba zaton haka zai mata bah, shima rungume ta yayi yana shafa bayanta...
Wani irin jiri neh ya debi Mom ai nan tazube asume ajikin wanda Mourad yamikata, ganin zata hanashi jin dadin kallo yasa yakira Wani acikin drivern dasuka bi dayan motan yace suwuce daita.
Ina daga idanuwana kuwa na hango su Fatima Alkali ,Ummu haydar,Umm Hanifa&Aslam dakuma Mrs Abdulwahab sai aikin shooting sukeyi don su samu nakalla in sunkoma Nigeria (hhh)...
Kafin kace kit-Kat har an watsa a social media, yenmata sai daukan Zuly a hoto sukeyi ita da zobenta dakuma Mourad daya makale kayanshi,
Fadin irin farincikin da Zuly keji a zuciyarta bata baki neh!, kallon zoben hannunta tayi habawa ai sake runguman Mourad tayi tana kankameshi, masu hoto da video saiyi suke,
watace cikin turanci tace "Kozaki iya fada mana yanda kikaji wannan abin bazatan aranki?"
Hawayen fuskarta tashare tareda sumbatan hannun Mourad dake cikin nata tace " wannan shine best surprise package din da aka taba bani aduniya am extremely happy Wlhy danasan yau zaiyi proposing dina na tabbata da saidai kugan munyi proposing wa junanmu in fact naso ace nine zan fara proposing mishi Amma Kuma saiya Riga ni!"takarasa maganan cikin shagwaba tana turo baki
Dariya matan wajen sukasa gabadayan cikeda sha'awarta kafin wata tasake fadin" daga gani bakaramin so kuke wa junanku bah! Amma acikin ku waya fison Wani?"
Kafin tayi magana har Mourad ya rigata da fadin" na tabbata nafison.."
Katseshi tayi da cewan "No nikam banyarda dagaske nafisonshi"
"Nafison ki!"
"Oh really?"wata ta katse su ganin Kaman musun Masoya zasu fara
"He's my everything"tafada tana kallonshi
"I can kill and die for her"
"He's me"
"I love you with all my heart!"
"Why do You love her?"wata tafada cikin tambaya
"Yeah i love her without needing a reason a time or a season, loving her makes me strong"yafada yana kallon kwayar idanuwanta, sowa duka wajen yadauka yasake fadin
"I love her as gentle as breeze"Wani sowan suka sake dauka
"Words can't explain my real feelings for her"yafada yana jawota jikinshi kafin tayi Wani yunkuri har ya hada bakinsu waje daya...
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
_Princess Fatima Mazadu and all the *Golden pen writers* wannan page din naku neh, Mhizzphydo really cares and love you guys_
*Page 92*
Wani irin shewa suka dauka ana tafi har lokacin ana kan shooting dinsu, janyewa tayi cikin kunya soboda kwana biyun nan Wani irin kunya neh yake shigarta, kallon fuskarshi tayi cikin larabci tace
"Bansan damiye zan gode maka bah amma Allah ya biya ka da gidan Aljanna"
"Ameen"duka wajen yadauka, kowa sai congratulation yake mata suna kuma watsewa soboda kallo yakare amma bandasu Mrs Abdulwahab dasuka kafe suna kallon masoya ( hhh) Qudsiyah ceh takaraso wajen tareda rungume Zuly tana fadin
"Congratulations sister Ina tayaki Murna!" Cirota Zuly tareda kallon fuskarta,hawayen da ita kanta Qudsiyan bata San dasu bah Zuly tashare mata tace
"Babu abinda zan iya fada miki illa nace Allah yabaki miji nagari wanda zaisoki fiyeda yanda Yay Mou dina yakesona" Dariya sukasa gabadayansu saka Qudsiyah tace
"Kema kinsan hakan bazai taba yiyuwa bah"
"Ya ma yiyu soboda nima ina mugun mugun sonki kaman yanda nakeson raina!"sukaji anfada daga bayansu, juyawa sukayi dukkansu Suna kallon bakon fuskan dayayi magana
Zaro idanuwa Qudsiyah tayi tareda nuna shi da yatsa tace"miye kakeyi anan?"
Hannuwan shi yadaga sama alaman surrender yace"ki gafarce ni my Soulmate"
Baki Fakhih ya bude yana binsu da kallon mamaki ,haka ma su Zuly Hannu Qudsiyah tasa tadafa kanta kafin tayi gaba kawai abinta tana ta surutu ita kadai, bayanta suka bi da kallo kafin suka miyarda kansu kan Black beautyn dake gabansu Sosa keyanshi yayi cikin jin kunya ganin yanda suke kallonshi Kaman idanuwansu zai fado kasa,
Dan zaro idanuwan yayi yace"Wlhy zaku tsorata ni inkuka cigaba da min wannan kallon"
Dariya Zuly tasaka jin yanda yayi maganan, ganin yanda su Fakhih suka dake neh yasashi yin gyaran murya yace"bari nafara muku congratulations tukunna.. yafada yana mikawa Mourad hannu... kaii Ina tayaku murna Mr Heer da Mirzanshi... cire hannunshi yayi yana murmushi kafin yasake fadin... nidai Sunana RAEES MUKHTAR, agaskiya tin a Nigeria nakalli yar uwarku Kuma naji ta kwanta min, tin alokacin nafara bibiyarta amma abin haushi shine ko sau daya bata taba saurara ta bah... shine fah shekaran jiya naje nemanta agida tinda daman nasan gidan soboda yawan bibiyarta danakeyi , unfortunately sai maigadin yace kun koma Dubai, kawai saina nemi ganawa da maigidan , atakaice dai shine ya min kwatancen yanda za'ayi nasameku"
Gira daya Fakhih ya daga mishi irin "dagaske kakeyi?"
Batareda Mourad yayi magana bah ya sakale hannun Zuly da nashi hannun sukayi gaba abinsu, Fakhih ma binsu yayi abaya yabar Raees tsaye yana tunanin abinyi!
Ganin fah in yadade awajen Suna iya tafiya subarshi yasashi saurin bin bayansu.
A motan sai surutu yake suba musu Kaman Radio mai jini har suka iso gida inda Mourad da Zuly sukayi tsit Kaman basu cikin motan sai Fakhih neh yake amsa mishi jefi-jefi daman Kuma Qudsiyah bata cikin motan....
Mom kan Ana fitar daita aka wuce daita gida ko ruwa basu watsa mata bah, Ammi na ganin yanda aka dawo daita hankalinta yatashi sosai amma kuma bata jin zata Kuma sa rayuwan yaranta acikin hatsari Kaman yanda tayi dafari , Kuma bazata tillasta wa Fakhih aurenta bah soboda talura yanzu shidin ma yadaina yinta.
Ruwa ta watsa mata tafarafado ai nan kuwa ta fashe da kuka lokacin da tina abinda yafaru a airport Cikin kuka tace
"Ammi you won't believe abinda ya faru yau" Share mata hawayenta Ammi tayi tana mai girgixa mata kai