Sashe 67
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa wajen motansu suka tarar da Mom sai zuba ruwan masifa takeyi wa masu kula da wajen dalilin tare mata motanta da akayi.
"Ga masu motan nan!"wani middle aged man yafada cikin sanyin murya
"Wannan neh mota? Ai wannan gwangwami neh"tafada cikin takaici tana kallon Hondan su Raees cikin Kyama
"Kai Mom kiyi ahankali mana"Maram tafada cikin rada Harara ta watsawa Maram din tana Jan tsaki sannan tajuya Don ganin masu gwangwamin da ake kira mota!
Kallon lallai ma kun isa tamusu, ayatsine tace"wato don Baku gani shine zaku tare min expensive car dina da wannan gwangwamin Ku!"
Gyaran murya Raees yayi yace "ayi hakuri hajiya? Harara ta watsa mai tareda jan tsaki tana kallon Ustaz daya sunkuyar dakanshi (soboda dakyar kaga yana kallon mace, komin kyaunki inya kalleki sau daya bazai sake koda kuskuren Kara nabiyu bah saidai Wani ikon Allah)
"Ustaz muje!"Raees yafada yana jan hannun Murshid
"Ustaz"ta maimata azuciyarta tana bin bayansu da kallo, "Aww shiyasa naji sai istigfari yakeyi"tasake tafada tana dage kafadarta, daidai motan ya iso wajenta Ustaz yadago kai karaf suka hada sake ido hararata watsa mai tareda juyawa abinta.
Ajiyar zuciya yasauke yana sakin murmushi soboda tadan bashi dariya, Raees neh yakalleshi yace
"lafiya kuwa Ustaz?" Girgiza kai yayi yace
"love at first sight!" Wani wawan Birki Raees yaja tareda kallon Ustaz daya zaro ido yana
"La illah illa anta subhanaka inni kuntum minaz zalimin"dalilin birkin bazatan da Raees yaja
"Waye kakeso? Ina fatan bah Momina bah?"
"Momina! Suna mai dadi Masha Allah "yafada cikin nutsuwa
"Wannan yarinyan? Agarin Yaya?" Yatambaya cikin mamaki
"Nima wlhy haka kawai naji nakamu da sonta!"yafada yana shafa gemun sunnanshi"
Girgiza kai Raees yafara yi yace"Amma ka debo dayawa Ustaz, Ina kai Ina wannan yar girman kan?
"Daina jifanta da wannan mumunar kalman banso"yafada yana gyara hulan kanshi Tabe baki yayi
"Allah yabaka hakuri yakuma baka Momina!" Yafada cikin zolaya
Murmushi yasake yace "Ameen abokina"...
(Maganar gaskiya shine men fall in love through eyes! While ladies fall in love through ears; mai ja ya min magana ta Pc na mishi bayani)
Son Momina bakaramin azalzalan zuciyar Ustaz yake yi bah, shiyasa ya dau aniyar mawa Baban Momina magana soboda yasan bai dace ace kai tsaye ya tare yarinya batareda amincewan marikin ta bah.
Alhmdllh yaje har wajen Baban Momina kuma yabashi izinin neman soyayyan Momina dakanshi Kuma shidin ma zai sanar mata, inhar ta yarda zai aura mishi ita kafin tafara university.
Sosai yaji dadin hukuncin Baban Momina inda yadinga zuba godiya kaman ba gobe, Lokacin da Baban Momina yafada mata abinda Ustaz yazo dashi, atake awajen tace ita bata sonshi kuma bazata aureshi soboda tafi karfinshi ta koina, batareda ya sake magana bah ya sallameta Itakuwa tafice cikin fushi soboda aganinta cikin fuska neh ace batalake yace yana sonta!!
Tana fita straight wajen kawayenta tanufa tace su mata rakiya zuwa Wani waje , yanda takeyi neh yasa basu tambayi ba'asin abinda yake faruwa bah suka Mara mata baya
"Acikinku waye yasan gidan Malam Husain mai Tafsir?"ta tambaya cikin huci bayan ta tada motan
"Nasani!"Mysha tafada daga baya
"Toh ke saiki ko koma baya tinda ba amfanin komai zakimin bah"tafadawa Mahrosh cikin tsiwa, sauka tayi takoma baya inda Mysha tadawo gaba sannan tafice daga gidan da gudun tsiya....
Zaune yake yana biyawa Almajiran gidansu karatu cikin muryanshi mai shegen dadi gefenshi kuwa Raees neh yana danna wayanshi, gani sukayi anbade su da kura cikin saurin suka Mike suna rufe fuskarsu da hannu
Saukar da hannunsu yayi daidai da lokacin da Marin Mom yasauka akan kyakyawan fuskar Ustaz, zaro idanuwa gabadayansu sukayi harda kawayen Mom Kafin Raees yayi magana Mom takatseshi dafadin
"karka kuskura kayi magana in bahaka Wlhy Kaima kasha naka marin" Shiru yayi soboda yanda takeyi dinnan zaisa kagane zata iya marinshi dagaske , nuna Ustaz dayayi mutuwar tsaye tayi da yatsa tace
"Har kai dinnan kace nikakeso tsabar rashin hankali! Kai... harka isa ma kace ga wacce kakeso... tafada tana nunashi daga sama har kasa cikin tsananin kyama... toh yau yazamo Rana na karshe daza kace kana son iri na!" Bata jira yayi magana bah bar wajen cikin sauri, dalibanshi sai kallonsu sukeyi Kaman Tv, sosai sukaji haushin amma babu abinda zasu iya yi.
Kumatunshi yashare yana bawa dalibanshi umarnin cigabawa da karatunsu batareda ya bawa Raees daman yin magana bah..."
_Cigaban Labari_
Ajiyar zuciya Qudsiyah tasauke tace"yanxu Ina abokin naka? "
Murmushi yayi yace "Har yau yana sonta soboda daita yake kwana yake tashi acikin Zuciyarshi amma sanin bazai sameta bah yasashi yin aure abinshi!"
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
_Al-hussain Abu Sameer dakuma Gorgeous Writers Forum. wannan page din naku neh💋_
*Page 93*
Cikin muryan Jimami Qudsiyah tace"Allah sarki bawan Allah, Allah zai saka mishi!"
"Ameen"yafurta yana murmushi , haka dai suka cigaba da maganganun su irin na masoya!
Babu abinda kake ji adakin sai sautin kukanta, tana yi tana tattara kayayakinta acewarta bata sake kwana daya agidan da ba'a san darajarta bah in fact ma tafasa auren Mourad din yajeshi tayafe tinda bashi bane autan maza! amma marin daya mata bashi yadauka cos ko bajima ko badade saita rama!
Ammi neh tashigo cikin dakin sanadiyar kukanta datakeji , zama tayi agefen gadon tana kallon yanda Mom tadage sai kwasan kaya takeyi ga hawaye da majina kacha-kacha a fuskarta
"Momina miye kikeyi haka?"Ammi ta tambaya cikin sanyin murya, wani irin kallon raini tamawa Ammi kafin ta yatsine fuska tareda zama a dayan barin gadon cikin muryan kuka da dacin rai tace
"Yanzu tsabar walakanci da rashin sanin darajar DanAdam harni.. harni Momina wani banza zai Mara!"
Cikin damuwa Ammi tace"waye mareki daughter?"
"Karki Kara cemin daughter! Inason kusani Allah zai saka min aduk abubuwan dakuka min Kuma bazan yafe bah! Kuma yau dinnan zan bar garin nan"tafada in a serious tune hade da cigaba da abinda takeyi Girgiza kai Ammi tayi tareda mikewa ficewa itakuma taraka bayanta da harara!
Wajen Fakhih Ammi tanufa don jin ba'asin zance nan yafada mata abinda yafaru, numfasawa Ammi tayi tace yaje Airport yasiya mata ticket din zuwa Naija in akwai soboda daman ita din ma bawai tanajin dadin zaman Mom agidan bane , ba bata lokaci yafice siyowa....
"Emmata ga ticket naki, nan da Minti 30 jirgin ki zai daga"Fakhih yafada Yana mika mata ticket Ko iskan data kwasoshi bata shaka, saima wakanta datafara cikin nuna rashin damuwa ya jefe ta ticket sannan yafice abinshi, da harara tabishi tana tabe bakinta....
'''BAYAN KWANAKI 3'''
"Ho my baby kiyi hakuri gobe mumynki zata dawo"tafada tana murmushi da alama dai da Babynta take waya Chan tace
"Ohk Give it to big mumy!" Haka dai suka dinga tattaunawa daga karshe ta kashe wayar wanda yayi daidai da karasowar Mourad wajenta Sumbatar goshinta yayi kafin yazauna agefenta tareda riko hannunta, murmushi tayi tana kallon fuskarshi wanda yamiyar kalan tausayi Gemunshi taja yayi Dan Kara
"sowiee"tafada tana kunshe dariyarta soboda yanda ya Wani shagwabe fuska
"Nikam ban yarda bah saina rama!"yafada yana turo baki
"Toh rama"tafada tana dariya, girgiza kai yahau yi yace
"Ba yanzu zan rama bah amma Kisa aranki zan rama"
"Toh shikenan"tafada Kaman zatayi kuka, kallon kwayar idanuwanta yafara yi cikin sauri ta sauke nata kwayar idon anashi kafin ta mike, janyota jikinshi yayi tareda dage mata gira daya alaman Ina zataje
"Banfa tattara kayayakina bah"tafada tana turo baki
"Zulynah please ki bari sai jibi mutafi tare!"yafada ahankali Zaro idanuwa tayi tace
"what! Kanason Umma nah tabiyo ni kenan?"
"DanAllah mana!"yafada kaman zaiyi kuka
"Nikam Yaya kwana nawa yarage tazamo naka gabadaya!"Fakhih yafada yana zama akan kujera
"Fadamishi dai"
"Saikace kunga ansa ranar aure"yafada cikin sanyin murya
"Ai Insha Allah za'asa inace jibi za'aje nema mana aure"Fakhih yakarasa cikin jin kunya Dariya sukasa dukkansu inda Mourad yace
"Allah yakaimu cos I can't wait to have Zulynah all to myself" Ai Zuly batasan sanda tabar wajen bah soboda kunyan dataji, da dariya suka bita kowa da abinda yake sakawa aranshi, washe gari kuwa da sassafe suka mata rakiya zuwa Airport, Kaman karsu rabu haka sukeji....
'''ABUJA,NIGERIA...'''
"Mama taki yarda namatsa kusa daita fah!"wata yar budurwa tafada kaman zatayi kuka Kallonta Maman tayi tace
"ki ajiye mata daga bakin kofa inyaso saiki taho" Zaro idanuwa yarinyar tayi cikin tsananin tsoro tace
"DanAllah mama kiyi hakuri in Yaya yadawo yakaimata"
"Yanxu kin gwammace ki bar dadanki cikin yunwa?"mama tafada cikin sanyin murya
Hawayen fuskarta tashare tace"toh muje tare mana mama! "
Mikewa matan tayi ta Mara wa yarinyar baya...
"Ni Dana nakeso! Kubani Dana ! Yasin bazan Baku Dana bah saidai kuyi duk abinda zakuyi"shine abinda taketa maimaitawa daga cikin dakin da aka rufe cikin muryan kuka
Ahankali suke bude kofan gudun karta jisu amma kash sun makara soboda idanuwanta tar suke akan kofa, mikewa tayi dasauri saikuma takoma soboda zafin da kafar yake mata ,duk gashin kanta ya tsufa ko tsagun kipiya baka gani, tayi wani irin datti ahakan ma don ana mata wanka duk sanda hankalinta yadawo jikinta, dakin duk zarnin fitsari gakuma kashi duk ya bata wajaje da dama , zanin jikinta ma yayi datti amma bawai sosai bah.
Hawaye fal idanuwanta ga muryanta sai wani rawa yakeyi Kaman ansa mata wakan shoki tace"Kun kawo min Dana neh?"
Ganin basuyi magana bane yasata fara Leken bayansu cikin murmushi tasake fadin"kodai kun boye mun shine?"
Girgiza kai mamanta tayi tana rufe bakinta da hannu ganin yanda rayuwar yarta yakoma soboda a halin yanxu marabarta da mahaukaciya kadan neh donma acikin gida ake kulleta data dade da shiga kasuwa, cikin tsananin tausayi tace
_fans am sorry jiya banyi update bah!hakan yafaru neh sakamakon Head Migraine dina daya dawo. Your prayers Needed_

_This page is for all the online writers!Allah yakara basira da Fikra_
*Page 94*
"Ki kwantar da hankalinki Yusayrah nasan zasu kawoshi bada dadewa bah!"
Hawaye fal idanuwanta tace"DanAllah yayi sauri yakawominshi"
"Insha Allah! Toh kizo kici abinci saikiyi wanka kar danki yazo yaganki cikin datti!"Mama tafada cikin rarrashi