Sashe 55
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bana bukatan bayani kuma daga yau banson nakuma ganinki, just go away, far away from me Allah ya dayyaba!"
Tana gama fadin hakan tayi shigewarta toilet tabar Lutfiya cikin tsananin mamaki, har tafito Lutfiya na tsaye
Cikin karfin hali Lutfiya tace"haba Zuly ki tsaya mana kiji ta baki nah, ya zakice natafi bayan kina jin haushi nah"
"I really do respect u dan Allah ki tafi kafin na nuna miki the other side dina"
"Erh naji zantafi tinda ke haka kike kuma bazan sake dawowa bah! Ana ma lallabaki kina wani botsarewa, to hell with you" tafada tareda ficewa daga ward din cikin Fushi...
Zama Zuly tayi agefen gado ta dafa kanta da hannunta, ko kadan bata jin haushin Lutfiya kawai dai in ta tina karyan da Lutfiya ta mata neh take jin ranta na suya...
_BAYAN ANSALLAMETA_
Dakyar da sudin goshi Zuly ta yarda takoma gidan Iqbal bayan ankafa mishi kashaidi akan kar komai yakuma samun cikin jikinta har ma da ita kanta Zulyn....
Zaune take tana kamawa Babynta kai da baby ribbon ga Waka na tashi yarinyar kuwa sai surutu takeyi tana shan chocolate itakuwa Zuly tana biye mata,
Gyaran Muryan dataji neh yasata hade rai tana kawar dakanta gefe,
Takowa yayi ahankali yazo yazauna agefenta, gashin datake gyarawa ya shafa yace" babynZuly kanki yayi kyau mumynki ta iya sosai"
Murmushi baby tasakar mai tareda daukan daya daga cikin chocolate din gabanta daidai lokacin da Zuly tagama kama mata kai,
Tashi tayi tadan koma nesa dasu tasa chocolate abaki tace"Zulynah ki zanani ahaka inashan choky"
Caraf Mourad yace"kawo paper da pen nazanaki keda Mumynki"
"Kaiya zane kaima?"ta tambayeshi cikeda mamaki
"Kwarai dagaske dauko kigani"yafada in a lovely way, tabe baki Zuly tayi tareda mikewa zata bar parlourn kawai sai taji yarike ta, tsayawa tayi cakk tana son kwatar hannunta amma takasa kawai saita tsaya,baby kuma tashiga dakin zanen Zuly dagudu
"Am sorry Zuly wlhy aikin shaidan neh" yafada yana murza yatsun hannunta
Lips dinta tayi tace" aikin shaidan? Miyesa da shaidan zaiyi aikin shi baice kaje kashiga railway bah? Miyesa baice kaje ka shiga bakin jirgin kasa ya murkusheka ka mutu bah saidai yace kadinga yoyemin ya'ya"?
Runtse idanuwanshi yayi sosai cikin rarrashi yace" miyesa bazaki hakura bah? I promise to be a good man kibani wani daman pls"
Jin yace promise neh yasa zuciyarta danyi sanyi, daidai nan kuma babynta tafito daukeda karamin drawing board wanda Zuly tasiya mata don karta dameta
Da mamaki yake kallon board din hannunta sannan yamiyarda dubanshi wajen Zuly yace"wannan fah?"
"Distracting dina takeyi in ina aiki shiyasa na Siya mata"
Gyada kai yayi tareda miyarda kallonshi zuwa ga Babyn dahar ta ajiye komai kaman yanda taga mamanta nayi saikace wata babba
Zama tayi takara daukan wani chocolate din soboda harta shanye nadazu, cikin kwarewa yahau zanata bai wani Jima bah yagama,
Yana gamawa ya yafito ta tazo tagani, kallon board din takeyi kafin ta dan yamutsa fuska kaman yanda taga mamanta nayi a lokuta da dama tace"Zulynah ya akayi kika fishi iyawa?"
Dariya Iqbal yayi Yakama lukuteten kumatun yace"ai dole na mumynki yafi kyau"
Cos shifa azatonshi awaya Zuly ke daukanta hoto, kallon zanen Zuly tayi tareda fashewa dariya tana nuna shi tace" danAllah ji yanda kamiyar min da Babynah, kumatun ta duk ya wani zazzago"
Kurawa Zuly ido yayi yana mamakin yanda akayi tagane akwai mishkila a zanen amma lokacin dayayi la'akari dacewan tana fita kasashen waje saiya watsar da tunanin yace
"Bawanin nan haka kumatun babynki take"
Zaro ido tayi tana girgiza kanta tace"amma gaskiya karagewa ya'ta farashi dayawa"
"Amma ai nayi kokari koh?"
"50%"tafada cikin sanyin murya
Kura mata idanuwa yasakeyi yana tinawa da Miss dinshi cos itama yana cemata yayi kokari zatace 50%, lumshe idanuwanshi yayi yace" please inajin yunwa ataimaka min kartayi ajalina"
Murmushi kawai tayi tareda wucewa kitchen dinta tana mamakin kanta cos gabadaya bata da riko, murmushi tasakeyi lokacin da ta tina da Yay Mou dinta duk shi yasa tadawo haka cos dazarar sunyi fada babu wuya ya sauko daita.
"Oops my phone" tafada lokacin data tina ashe tin randa sukayi waya dashi wayar ke ajiye akashe ficewa tayi daga kitchen din dagudu hartana cin tuntube
"Lafiya?"Iqbal dake zaune yana bugawa baby game a PlayStation yafada
"Lafiya"tafada batareda ta tsaya bah, Jakarta data dawo dashi daga gidan lalle tabude tadauki wayarta tareda kunnawa.
_"Zulynah hope kina lafiya? I called several times amma baya shiga, I was worried amma kuma dana tina kina gidan mijinki neh sainaji wannan damuwan yatafi... How is our baby? Kishafamin kanta kinji? Tell her nayi missing dinku sosai. And kafin na manta Ammi tana amsawa kuma tana miki fatan alkheri arayuwarki kuma nakoma wajen aiki as u wish dear. One more thing is nida Yusayrah are.."_
"Zaki kashe bawan Allah da yunwa fah?" Taji muryan Iqbal yafada daidai yashigo cikin dakin, cikin sauri ta danna delete don karyagani yakara zubar mata da ciki cos talura shidin akwai saurin fusata kuma bai iya boye fushin shi bah shiyasa Mourad yafi mata shi sau dubu makawa kashin tinkiya.
Karasowa yayi wajenta yana binta da kallon tuhuma kafin yasa hannu ya karbe wayan yace"miye ake dubawa neh haka"
Ajiyar zuciya tasauke ganin yana kallon fuskar wayan, murmushi yasake yana dannan fuskar wayan
"Nice pictures"yafada yana kanne mata ido
Murmushin karfin hali tasake tana cewa "bari naje nayi dasauri-sauri"
Bayanta yabi da kallo, haka kawai yaji bai yarda da ita bah cikin nutsuwa yahau mata bincike awaya daidai kuma lokacin da Alert yashigo wayarta da alaman an dade da turowa amma dayake wayar akashe neh yasa bai shigo bah
Har zai bude yagani kawai sai yashare yana cewa" hala Ummanta neh ta turo yar 20thousand"
Haka ya karaci zamanshi a dakin sannan yafice parlour wajen babynZuly data Jima da isa saudiya,
Fita yayi daga part dinta yashiga part din Yusayrah, ganin har lokacin bata dawo bane yasashi daukan waya yakirata...
Yusayrah dake kwance akan chest din Dakhil suna dan zantawa taji karar wayarta,
Hannu Dakhil yasa yadauka mata wayan agefen gado, ganin sunan dake yawo akan screen dinne yasata saurin mikewa daga kan kirjinshi tana rufe kirjinta da bargo.
Saisaita muryarta tayi kafin tadauka
"Haba Heartbeat tin dasafe fah kika bar gidan nan amma haryanxu baki dawo bah and kinsan yau weekend yakamata ace kina gida" yafada ahankali
Yamutsa fuska tayi kaman yanda yasata tace"toh don yau weekend shine bazanje ganin gida bah?"
Runtse idanuwanshi yayi cos gaskiya yanzu Yusayrah tafara isanshi cikin muryan dake nuna bacin rai yace" for goodness sake tinda safe kika bar gidan nan kuma yanzu 9:30 ai yaci ace kindawo
Dasauri takai dubanta zuwaga agogon dakin, sai yanzu ma taga ashe lokaci yakure cikin kwantar da murya tace" toh gani nan dawowa kasan in muka hadu dasu Affiyah har mantawa da time nakeyi"
Jin abinda yace yasashi dan lumshe idanuwa sannan yace"ko dai nazo nadauke ki?"
"A'a zantaho dakaina" tafada gabanta na dukan uku-uku
"Toh please kitahomin da twins dina nayi missing dinsu"
Gabanta neh ya yanke ya fadi cikin sauri ta har-harda karya tace"Oops! Saidai sutaho daga baya that's gobe soboda yanzu kam sunyi bacci"
"Adaukesu asaka su a mota kawai"
"No kabari kawai sai gobe su taho"
Badon ranshi yaso bah yace toh tareda kashe wayarshi.
Kallon Dakhil daya hada girar sama da kasa yasata fara sosa gefen wuyarta tace" Masoyi zan tafi gida"
"Amma inacewa nayi kwana zakiyi"
"Haba danAllah Masoyi kar Iqbal yaje gida fah yaga bana nan" tafada kaman zatayi kuka
"Toh ni ina ruwana?" Yafada in i don't care tune
Dafe kanta tayi kaman zatayi kuka tace"please mana kadaisan ni taka ceh"
Giyar dake ajiye agefen shi ya kurba kamin yace" ina ma bukatar kudi"
"Ohh not again Masoyi"tafada cikeda gajiyawa
"Toh then saiki fita mugani" yafada yana cigaba da shan abinshi
"Last week fah nabaka duk kudin dake cikin account dina kuma sunkai 10m gabadaya narasa miye kakeyi da kudi" tafada a hasale
"Ohh haka ma zakice?kinmanta deal dinmu neh? Kudi fah kawai zaki tatsa mana daga wajenshi ,Karki zata nabar mishi ke neh, kawai lokaci nake jira burina yacika in tafi dake muje muyi rayuwanmu ciki tareda ya'yanmu" yafada cikin sigar yaudara
Kallon shi tayi kadan kafin takawarda kanta tace" nawa kake bukata"
Wani dariya yasake tareda rungume ta ta gefe yace"shiyasa nake mugun sonki in nasamu mai sipili shida ma ai nagode"
Murmushi tasakar mai tace "karya damu...
_2months later..._
"Ke fah karki dauka tsoronki nakeji don kinsan sirrina kawai dai ina kawar da kaine"Yusayrah tafada cikin huci
"Ni dama bance kina tsorona bah kawai dai fadamiki nakeyi tin wuri kifice mana da wa'inan shegun dakika kwaso cos dan masu gida na hanya" tafada tana shafan shafaffen cikin mai watanni hudu
"Kina nufin ciki neh dake?"
"Ya'yan Sunna bah"tafada tana kanne mata ido
Wani irin kululun bakin ciki Yusayrah taji ya tokare mata makoshi she can't believe ace dukiyar dasuke da uban buri akai wata takeson kwacewa
"Inaa..." Tafada tana girgiza kai in disbelief
Kallon yaran da tsaye agefenta tayi tace"kuna son nakaiku wajen Dadynku?"
Gyada kai suka atare suna kallonta, shafa kansu tayi azuciyarta tace"laifin wani baya shafan wani"
"Babynah dauko wannan mini ice cream bars dinnan kibasu"
"Yehh"tafada tana barin wajen dagudu
"Mijinki yanzu he's crazy over me I mean this soft silk fatar jiki na, yana sona sosai"tafada tana dariyan mugunta forgetting cewan ta manta da mangyada kadai kan wuta
"Mayya Kawai"Yusayrah tafada cikeda kulewa ga ranta wani irin suya yakeyi tsantsan bacin rai rausaya idanuwa Yusayrah tayi tana dan sakin murmushin mugunta sannan tayi cikin kitchen da sauri,
Juyawa wajen yaran Zuly tayi tana kallon how innocent they are, pecking din goshin su tayi cikeda tausayawan halin da zasu shiga nan gaba insukaji abinda mahaifarsu takeyi.
"Mummy!!! Bayanki" Taji ankirata da karfi daga sama,
Juyawan dazatayi yayi daidai da lokacin da Yusayrah ta watso man gyada mai zafi,
Zaro idanuwan tayi tana matsawa forgetting that akwai Fareed da Fareeda awajen...
Wani irin ihun azaba suka yakurma lokacin da mangyadan yataba fatar jikinsu,