Sashe 42
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhmdllh Mourad yatashi amma Zuly bata tashi bah saima kurajen dasuka feso mata a duka jikinta, kullum saiya tambayi ina take amma sai su banzatar da maganan
Fadin tashin hankalin da Umma tashiga baya faduwa kullum cikin kuka take,
Shawara kawai suka yanke afitar daita as she has planned it, ba bata lokaci Umma da Christine dakuma doctor suka tafi daita US...
"Wai ina friend dina take?" Yatambaye Yusayrah dake bashi tea
Yatsine fuska tayi tace"nifa tin kafin amaka transplant nadaina ganinta"
"Bangane kika daina ganinta bah"yafada cikin rashin fahimta,Mamanshi neh ta karbi zancen da fadin
"Ai tayi tafiya neh"
Zaro ido yayi cikin tashin hankali yace" tayi tafiya while mijinta na kwance ba lafiya? Ina taje??"
"Wai ta tafi kasar waje amma bansan wanne bah" Maman shi tafada kaman yanda suka tsara
Aikuwa bacin ran daya shiga baya faduwa cos har idanunshi sun koma jazir
Ganin yanda ranshi ya baci yasa Mamanshi fadin" baka tambaye mu waye yabaka Kidneyn shi bah?"
Lumshe idanunshi yayi cikin sanyin murya yace"waye"
"MISS ZULFA" tafada atakaice
Dasauri yabude idonshi cikin tsananin farinciki Yace"MISS ZULFA kuma kodai wata daban?"
"No itadin dai har letter ta ajiye maka wai mubaka"tafada tana nuna mai letter data fito dashi daga cikin jakanta
Hannu ya Mika mata cikin sauri alaman ta bashi letter,mika mishi tayi tafara budewa cikin rawar jiki, itadai Yusayrah mamaki neh ya cika ta ganin yanda yakeyi kaman wanda akace zai shiga Aljanna
Karantawa yafara yi kaman haka:
_Hy handsome_ lumshe idanunshi yayi cikeda shauki kafin yabude yacigaba da karantawa
_By the time kake karanta wannan sakon na riga da nayi nisa, I want to ask your forgiveness nayin aure batareda na fada maka bah,lokacin dana nasamu labarin ka kara aure I was hurt, and what hurt me most that you didn't even invite me shiyasa nima nayi aure na batareda nafada maka bah so sorry about that, and lastly na baka Kidney dina neh soboda bond din dake tsakanin mu dukda nasan maybe baka taba ganina bah kuma maybe kuma kataba ganina bakasan ni bace but all I know is that we're close to each other tinda kidney naneh ajikinka, I hope bazaka manta dani bah arayuwarka kaman yanda nima bazan manta dakai bah_
_yours friend MISS ZULFA_
Ajiyar zuciya yake saukewa kaman wanda yayi tsere kallon Mamanshi yayi da jajayen idanunshi yace
"Baku dauka min hoton ta bah"
"Anata lafiya waye ke ta hoto"tafada tareda mikewa tabar ward din
"Maisona why are you so disturbed?" Ta tambaye shi with much concern
Ajiyar zuciya yasake saukewa tareda kwanciya akan gadon sannan ya lumshe idanunshi cikin sanyin murya yace"nothing"
She was so surprised dayanda yayi magana amma kawai saita dauka amatsayin zafin ciwo neh,
Shikam lulawa duniyar tunani yayi daga karshe kuma bacci yayi awon gaba dashi...
_ A month later..._
Yanzu kam bakaramin damuwa yashiga bah ganin har lokacin Zuly bata dawo bah,
Iyanzu kuwa yagama yarda cewan Zuly wajen Mourad taje tinda daman shi dan kasar waje neh,
Kuma yakulla aniyar hukunta ta sosai tinda har zata iya barinshi ta tafi wajen wani...
Zaune take abayan mota tana kallon waje cikin nishadi dukda tarin damuwan datake dashi,
"Umma nah yanzu da munje Dubai ai nasan yaci ace mun juyo" tafada tana lumshe idanuwanta cikeda takaicin hana ta zuwa Dubai din da Umma tayi
"Karki manta baki nemi izini awajen mijinki bah"
Ajiyar zuciya tasauke kamin tace"koma dai miye ai gashi mundawo"
Shiru duka motan yadauka...
Fitowan shi kenan zaije office yaga mai gadi ya bude gate,
Tsayawa yayi yana kallon hadaddiyar motan da tadanno kai cikin compound din,
Saukowa sukayi daga cikin motan tayi wajen Iqbal dagudu tareda rungumeshi
"I really miss you abokina"tafada tana breaking hug din da murmushi asamar fuskarta,
Ganin Umma yasashi sakin dariyan da iyakarshi lebbanshi sannan yagaishe ta cikin dan jin kunya
Amsawa tayi daidai lokacin da aka shigar da travelling bag dinta cikin gida,
"Nikam bazan shiga cikin gidan bah Azare zan tafi" tafada tana shafa gefen fuskan Zulyn data turo bakinta
"Umma nah saikuma yaushe?"
Murmushi Umma tayi tace" nadauka kinyi fushi neh dani"
"A'a fah taya za'ayi nayi fushi dake? Kawai dai nayi shiru neh"
"Yauwa yar Umma"
"Umma nah turaren Yay Mou dana sa acikin jakanki fah" ta tambayeta cos tin randa taje gidan Yay Mou dinta ta dauko wasu abubuwa daga cikin kayayyakin shi,
Runtse idanunshi yayi ranshi na suya kenan hasashen shi yazamo gaskiya kenan no wonder kamshin turarenta ya chanza mai , muryan Umma neh yadawo dashi inda tace
"Ai tin jiya na sashi acikin travelling bag dinki"
"Nagode"tafada tana bawa Umma side hug, rakata sukayi har wajen motan sannan ta shige akayi gaba data,
Ajiyar zuciya Zuly kawai tayi tareda yin cikin gida soboda zafin datake ji kasancewan ana rana,
Tin kafin takarasa tafara zipping din rigarta cos dogon short gown neh mai Zip agaba,
Juyowa yayi cikin bacin rai yaga gefen shi wayam,hangota yayi harta kusan shiga ciki.
Cikin sauri da bacin rai yabi bayanta yana kiyasta irin dukan dazatasha yau...
_kina ruwa_
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
[19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
_wannan page din nakune yen team ZulynIqbal, inayinku irin sosai dinnan😝😝_
*Page 64*
Cakk yaja ya taya daidai yashiga cikin palourn dalilin hango Zuly janye da trolley dinta sai short jacket rataye a kafadarta sanyi take cikin black Saint Laurent Leather Mini Skirt rabin cinya sai da wani multicolored
Stine Goya Glenda Altitude Stripe Wrap Top mai dogon hannu Wanda ya wuce cibiyarta da kadan
*Zulyn Mourad* shine abinda idonshi ya hango mishi wajen waist dinta, wani irin bakin ciki neh yakaiwa zuciyar shi cafka cikin kaushashiyar murya yace"ZULFA"
Atsorace ta juyo har tana neman missing steps cikin kulawa tace"abokina daina ihu cos ba'ason masu kidney daya suna tayar da hankalin su"
Cije lip dinshi yayi yace" haka kika taho kowa na kallon ki?"
Kallon jikinta tahau to kafin ta "Awwww dana shigo nacire jacket din"
Tafada tana nuna mai jacket din dake kan kafadarta, kallonta yakeyi kaman idanunshi zasu fado yana k'arewa hallitar kirjin ta kallo, he can't he imagine ace a yar tafiyan datayi har sun kara cikowa "ko dai tabasu yakeyi"
Ya raya azuciyarshi muryarta ce yadawo dashi inda tace" gaskiya abokina baka iya tarban bak'i bah ace nadawo kodan daukan min trolley baka instead ma sai wani shouting kake mawa mutane"
"Ni neh mai shouting din?"yatambaya cikin nuna kanshi yana mai jin kasala na neman rufeshi
"Sry aboki nikam nashiga hutawa cos zaman jirgi babu dadi" tafada tareda haurawa abinta batareda ta Lura da yanayin shi bah.
Zama yayi akan kujera yana sauke ajiyar zuciya tareda lumshe idanunshi yana mai jin feelings na taso mishi
Lip dinshi ya ciza dakyar yace" wlhy yarinyar nan shegiya ceh zata Kashe ni atsaye."
Wayan shi yajanyo sannan yayi yar danne dannen shi sannan ya ajiye shi agefe kafin yayi ruf da ciki akan kujera
"My precious kidney" yafada yana shafa wajen marar shi tareda lumshe idanunshi, office dinda baije bah kenan.
"Heartbeat kiramin yarinyar nan" yafada yana ajiye ledan hannunshi,
"Daman ta dawo neh?" Ta tambaya with surprise
"Erh dazu dazan tafi office tadawo, amma gaskiya kin dade awaje ace tinda kika kai yaran nan sai dazu kike dawowa"
Gabanta neh ya buga cikin muryan marasa gaskiya tace" erh in fada maka nashiga gidanmu neh kaga na kwan biyu banje bah"
Gyada kanshi kawai yayi itakuma ta haura sama tana kwonkwanton ko yaje office din.
"Gani Abokina"tafada bayan sun sauko, bakin leathern gefen shi yace tadauko cup.
Zata juya kenan taga ya fito da giya daga cikin leathern, murmushi kurum tayi tana tunanin maybe yana Shan giya
"Zai iya yiyuwa yana tabawa once in a while tinda yana dukan mata"tafada tana haurawa stairs din tana sake sakin murmushi.
Chan saigata dawowa da cups acikin tray dakuma wani abinda bansan miye bah.
Ajiye tray din tayi agabanshi tareda zaunawa tana lankwashe kafafunta , kallon ta yayi tareda kankance idanunshi yace
"Yana ga kopi 2?"
Turo bakinta tayi tace"aini bana Shan giya soboda Yay Mou yace shan shi babu kyau shiyasa nadauko naka da na Yusayrah, kuma ma baikamata nadauko wannan expensive cups din bah soboda giyan bamai tsada bace cos nasan bazai wuce na yen 3000 bah gashi kuma na hado maka da lighter cos nasan baza'a rasa yar cigarin nan awajenka bah tinda yafi dadi in ana shan giya ana dan busa hayaki" takarashe maganar ta cikin murmushi irin tayi abin kai dinnan
Zaro idanuwa sukayi suna kallon ta Iqbal dinne mah yace" na miki kama da Mashayi neh?"
" Ai Mashayan basu yawo da signboard kuma basu rubutawa a goshi"
Fauuu... Kakeji ya buge bakinta wani kukan sakarci tafashe dashi
"Yimun shiru ko jikinki yagaya miki yanxun nan"yafada yana zaro mata Ido
Tsit tayi shiru harda kama bakinta da hannu tana murmurza Ido da dayan hannunta,
"Ni ban taba koda sha'awar shan wannan abin bah kuma dakike cewan zaiyi dadi da sigari saiki fadamin dan iskan daya fada miki hakan"yafada tareda cire hannunta a bakin
Hada rai tayi tadan harareshi da gefen Ido kafin tace"Allah Wanda yafada min bah DanIska bane"
"Oh nineh dan iskan kenan" yatambaya cikin zaro idanuwa
Ja da baya tayi da duwawun ta kafin tace" nidai bance bah and nasan Yay Mou bazai min karya bah"
"Oh nagane kenan shi yana sha?"
Turo baki tayi tace" Allah ya kiyaye yasha wannan abin ,wlhy yafi karfin yasha shi cos bah class bane shan giya zubda aji neh kuma Thank God bai taba daukan kudinshi da niyyar yasiya wannan banzan abin bah balle wani yadinga fadin wani abu..."
"Shine wani kenan?"taji Yusayrah tafada
Hannu ta ware mata alaman ta dakata kafin tace"ban kasa dake bah balle ki dauka"
"Mind your mind language"yafada da karfi irin an tabo heartbeat dinnan
Turo bakinta tasake cikin shagwaba tace"wlhy banason shishigi arayuwata, kafada mata tadaina mun inba haka bah zamu na samun matsala neh"
Tsaki yaja kafin yajuya wajen Yusayrah yace" sorry heartbeat, please ki dauko min cotton wool mana"
Gyada kai tayi kawai sannan ta wuce, kara matsoshi tayi tace" Tomorrow is my birthday fah I will be 18"