← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 98

Sashe 8

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin yanda ya hada girar sama da ta kasa neh yasa ta tsayawa turus cos ba haka tazata daga gareshi bah azatonta yana ganin ta zai rungumeta zai fara mata sambatun yayi missing dinta kaman yanda ya saba in suka kwana biyu basu hadu bah amma saitaga sabanin hakan…

Ahankali take karasawa inda yake har yanzu face nashi atamke, murmushin karfin Hali ta daura afuskanta tareda karasawa wajen shi…

Tana isowa wajen da yake ya raba gefen ta yawuce, mamakine yasake kamata bayanshi tabi tana fadin

"What's the meaning of all this?" Kaman ba da shu take magana ba yayi wucewar shi cikin gidan cos gabadaya ya tsane ace yabata umarni tana kinbi, gawani kishin dayake ji yana cin shi sosai arai

Sunanshi tadinga Kira akai akai kaman an aiko ta, shikuwa kaman bashi take Kira bah…

Palourn  Umma yanufa kai tsaye kasancewan bata kasa, itama kaman jela haka tadinga binshi tana mai cigaba da kiran sunanshi cos gabadaya ta miyarda abin wasa neh cos a sigar waka takeyi ,har taso bashi dariya amma Sai ya gimtse cos so yake tagane jin baya dadi in ta ketare umarnin shi…

Azaune yasame Umma,har kasa ya durkusa ya gaishe ta kaman ko yaushe,amsa mai tayi cikin sakin fuska yanda tasaba mai cos sosai take jin Mourad acikin ranta…

Harara ta zabga wa Zulfan data zauna gab dashi tana cigaba da kiran sunan shi nan da nan ta matsa gefe tana kiranshi kasa kasa,kaman baisan da halitta awajen yayi Umma data Lura dasu ne tace

"Ke wannan irin kiran sunan fah so kike sunan shi yakare neh??”

“ Umma nah aiko sunan yakare ba damuwa tinda ni na karar, koya kace yay Mou dina?” tafada tana miyarda duban ta gareshi

Kawar da kanshi gefe alamun baisan da zancen bah Umma kam ido tazuba musu cos tasan mai shiga tsakanin su kunya yakeji shiyasa bata shiga harkan su in sunayi…

“Umma sai anjima”yafada tareda tashi

“tinyanzu? Ni danake Shirin dafo maka abinci a kitchen”

“miye amfanin wannan inkika shiga kitchen?” yafada yana nuna Zulfa datayi raurau da ido alamun zatayi kuka, ganin tana Shirin kuka neh yasashi mawa Umma sallama tareda ficewa daga palourn cos koda wasa baison tafara kukanta…

Cikin sauri sauri take binshi da hawaye akan fuskarta,daidai yazo last step ta cin mishi, riko waist din hannunshi tayi tana fadin

“fushin ka masifa ce agareni yay Mou, kafada min laifin danayi mana, ji yanda nake ji azuciyata"

Tafada tana daura hannunshi asaitin zuciyar ta, janye hannunshi yayi daga kirjin ta jin yanda yake racing…

Jan hannunta yayi zuwa wajen da akwai glass frame sannan yatsayar daita gaban glass din juyar da ita yayi sannan yace “kalle abinda kikayi”

Ahankali ta miyarda duban ta wajen reflection dinsu tagani awajen, juyarda kanta tayi gareshi alamun bata gane abin da yake nufi bah , sake juyawa daita yayi sannan yace “look at your dressing”

Sake kallon wajen tayi sanye take cikin *high-rise denim boy shorts* dakuma rigar Eugene  draped crepe top na companyn Roland mouret Sai da takalmin Wrin fur-trimmed slippers na companyn UGG fuskarta dauke da cute beautiful makeup  wanda tayi soboda shi, Sai alokacin tagane miye yake nufi

Cikin sanyin murya tareda rike kunne da hannu daya take fadin
“am so sorry yay Mou”

Ajiyar zuciya yaja sannan yace“miyesa kike haka?bakisan akwai Maza bane?kokuma kin manta cewan ke muslumace kuma bahaushiya¿”

Ahankali take girgiza kanta sannan yacigaba da fadin“you living in America doesn't make you an American, you've no idea yanaji dana ganki haka, please zulynah karki sake kinji”

gyada kanta tasakeyi sannan tace“ am really so yay Mou bazan sake bah InshaAllah, karka yi fushi dani kaji”

Shima gyada kanshi yayi yace“shikenan Zulynah kinsan bazan iya fushi dake for long bah”

Murmushin ta mai kyau tamai tace“oya give me the best of your smile”

Murmushi yamata tareda lakutan hancin ta yana fadin“nayi kewarki sosai Zulynah”

Jan hannunshi tayi tareda fadin“ inada abinda nake son nuna maka”

“yau kuma?"

"Erh mana…"

Cikin gidan suka koma sannan suka aura sama wani part din dake chan karshe suka nufa, ma'aikaciyar wajen tagaishe su tareda bude musu kofa…

Gabaki daya wajen duhu ne ko hannunka baka gani balle azo kan abubuwan da suke cikin wajen, cikin wajen suka karasa shiga while shi yana mamakin ina ne wajen…

Rufe kofan da akayi ne yasa haske gaurayawa cikin dakin

"Wow" shine abinda Mourad yafada lokacin da idonshi yahango mishi *gallery arts (paintings)* din wajen  cikin wajen Wanda sunfi dubu, garun wajen ma abin kallo ne cos duk paintings dinta neh amakale awajen …

Cikin mamaki yake fadin" zulynah yaushe kikayi wa'inan ayyukan  da ban sanda su bah"

Murmushi tayi sannan tace"tin randa gidan nan yazamo mallakina nafara  kenan 4yrs back"

"You mean acikin 4yrs kikayi duka wannan?" Yatambaye ta still da mamaki akan fuskarshi

Janshi tayi tace"Erh mana, zo na nuna maka wasu kuma"

"Still?"

"Erh mana"

Wani katon frame tacire daga jikin garu wanda sanda yataya ta,nan kofa ya bayyana, bude kofar tayi shima duhu neh sannan tace"rufe idonka"

Dariya yayi yace"yanxu kuma??"

"Please"ta fada cikin shagwaba

"Ohk" yafada

"Karufe kuwa??"

"Erh"

"Sure??"

"Yeah"

Kunna Wuta tayi sannan tace "open your eyes"

Ahankali yake bude idonshi har yasauke shi cak akan wani katon framework dinta, rufe idonshi yayi yasake budewa fess kuma akan wannan hoton…

Takawa yakeyi har ya isa gaban framework din zuciyar shi cike da mamaki cos wannan shine biggest surprise din rayuwarshi

SAKAMAKOn ganin hoton shi ajikin frame din tsaye agefen ruwa na beach dagashi Sai gajeren wando, towel zagaye da wuyar shi ga six packs dinshi nan abin sha'awa kirjinsu kuwa gashi ne kwance kai bama zallan kirjin shi bah gabadaya jikinshi,gashin kanshi kuwa kaman na mata sanadiyar ruwan da ya zuba akai, hannunshi kuwa rikeda*RUWA*drink dayafi kowani drink tsada aduniya cos goran shi ma da Diamond akayi shi murfin goran kuma da Gold akayi shi ,juyawa yayi gareta inda Sai faman blushing takeyi ahankali tace

"You like it??"

Maimakon ya amsa saiyace" yaushe Kika taba gani na ahaka?" Soboda shi yasan rabonshi da irin wa'inan wanjen tin kafin ya hadu da Zulfa ,kuma a saninshi bata taba ganinshi babu riga bah amma how comes tazana sak shi cos hatta tattoo dinshi na yen gayun dayayi mai suffar Z a Samar kirjin shi akwai kuma babu abinda ta rage…

Murmushi mai sauti tasake sannan tace" na taba ganinka babu kaya sau daya ranar dana zo gidan ka shiyasa nayi imagining dinka a irin wannan wajen kuma nasan *Ruwa* neh drink dinda kake sha…

"So blessed and talented" shine abinda yafada azuciyar shi kafin ya tsinkayo muryan ta tana fadin

"Kodai bai maka kyau bane??"

"Yayi min kyau sosai kuma I love it kaman yanda nakeson wanda tazana"

Dariyar jin dadi tayi sannan tace nasan zaka so shi shiyasa nayi kuma guda biyu nayi, wannan zaka tafi dashi dayan kuma adakina yake…

Cikin mamaki yake kallon ta ga wani farincikin dayake ji yana ratsa shi

"Ke ina hoton ki??"ta tsinkayo muryan shi yana tambayan ta

"Banyi bah"tafada tana karasawa wajen hoton tareda shafawa,shidai ido kawai ya zuba mata

"Duk lokacin dana kyalla ido na akan wannan wlhy wani irin farinciki na daban nakejin kaina " tafada tana saka fuskarta akan hoton

"Nima kizo kiza na min budurwa na wanda zanna gani ina farinciki"

Cakk ta tsaya sanadiyar jin abinda yafada,wani abu taji ya tsaya mata amakoshinta,ga zafinda kirjinta ya dauka lokaci daya,muryanshi ta sakeji yace

"Ko bakison na kasance cikin farinciki neh??"

"Ka kaita studio Azana ta" tafada cikin dauriya

"Yanxu zulynah gaki nan amma Sai na bata kudina?"yafada cikin sanyin murya

Jin yanda yayi magana yasata fadin"toh ina take nazana"

Murmushi yayi yace" wani irin ina take bayan you are so talented, kin iya imagination mai kyau, suffarta kawai Zan fada miki  saiki mun ita"

Wani guri yaga tanufa tareda daukan abubuwan da zatayi zanen dasu harda katuwar drawing board duk ranta ya jagule…

Wani bakin kyalle ta dauko ta kulle idonta bayan ta ajiye komai

Cikin mamaki yace"miye kuma na wani rufe ido"

Batareda tasan abinda tafada bah tace"soboda bana kaunar ganinta"

"Kinsan wacece kuwa??"ya tambaya

"Koma wacece ban bukatan ganinta"

Dariya mara sauti yadinga yi jin yanda take amsawa gefe daya kuma farinciki neh fal sbd kishinshi dayagani atareda ita…

"Kayi sauri ka fadin yanda suffarta take" takatse shi, nan yadinga kwararo bayani amma kishin dake cinta yakasa bari tagane suffarta yake karantowa,cikin abinda baifi minti 10 bah takarasa zanen…

*Bude idonki din mana"yafada bayan tagama

"So nakeyi ya bushe na nade maka"

"Ai inkin bude mah zaki nade"

"Ai cemaka nayi banason ganinta ko ana dole neh?" Tafada tareda fashewa da kukan da batasan dalilin shi bah ,juya bayanta tayi tareda cire kyallen sannan tayi cikin toilet tareda slamming din kofa…

Kukanta bakaramin wargaza mishi tunani yakeyi bah,ahankali yakarasa kofar toilet din sannan yace"zulynah ki bude kofa Zan fada miki abu"

"No ka tattara hoton katafi wajen masoyiyarka wanda inka gani kake farinciki"tafada cikin kuka

"Yah Salam!!!" Yafada yanasa kanshi ajikin kofan toilet din cikin dauriya yace

"Zo kiganta kosau daya zulynah"

"Nifa nace ban kaunar ganinta" tana wargaza abubuwan cikin toilet din , tana jin zuciyar ta kaman ta yasar

Da karfi yace"Ke ce F.....

*Inkun ji dadin shi share*

*Mhizzphydo*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 19-20*

*Witch*

Da karfi yace"Ke ce fah"cakk kukanta yatsaya tana son tabbatar da abinda yafada, muryan shi tasake jin yace

"Wlhy kece" wani irin wawan bude kofa tayi wanda yasashi kusan faduwa kasa, cakk ta tsaya tana kallon hoton wanda bakowa bane aciki face ita kuma da shigar jikinta, tambayar kanta tafara yi wai shin ina tunanin ta dahar aka suffanta ta bata gane bah

Daidaita tsayuwar shi yayi sannan yace"wlhy dana fadi da kema saina fadar dake"

Juyowa tayi gareshi tana mai harde hannayeta biyu a kirji sannan ta turo baki kafin tace"miyesa baka ce nice bah??"

Shima harde hannunshi yayi kaman yanda tayi sannan yace"toh miye amfanin fada din??",nidai a nade min hoton budurwa nakama gabana, kar kishi yasa a yagamin don anga beautiful girl mai mulkan zuciya ta"
Chapter 8 · 0% Book details