Sashe 30
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rike hannun shi tayi ganin yana kokarin kara daukan wani malmalan bayan malmala biyun daya gama turawa cikin shi
Kallon ta yake da alamar tambaye afuskar shi itako sai girgiza mai kai takeyi hawaye na sauko mata
Turo plate din gabanshi tayi tace"Ya isa haka Yay Mou kar kayi zawayi"
"What Zulynah??"yafada cikin zaro ido
Gyada mai kai tayi tareda dalewa kan cinyar shi
Cikin rashin jin dadi yace"C'mon Zulynah wlhy ban koshi bah"
"No muje restaurant muci wani daban"
Girgiza kanshi yayi yace" taya za'ayi Zulynah tamin abinci da hannunta kuma naje naci na restaurant taab ban zuwa ko Ina inma baki son ci toh kijirani in nagama zan rakaki restaurant din"
Rungumeshi tayi gam yanda bazai iya motsa hannun shi bah still tana zaune akan cinyar shi wanda yayi daidai da shigowan Iqbal
Turuss yaja ya tsaya abakin kofa yanda mamakin inda Zuly takoyo irin wa'inan halayen
"Miye kuma na kuka Zulynah?"yatambaye ta cikin damuwa
Dagowa tayi tace"Yay Mou dina abincin baiyi dadi bah kuma naga saici kakeyi"
Popping face dinta yayi da left hand dinshi yace"waye ce miki baiyi dadi bah Zulynah??, Ammi ce ko Umma?"
Girgiza kai tayi tace" ai nima naci kuma baiyi dadi bah"
"Toh bakin ki neh bashida test"
"Toh kace min yayi dadi"
Murmushi yayi yace" wlhy Zulynah tinda nake bantabacin da yakai na Ammi da Umma dadi bah"
Mikewa tayi daga kan cinyar shi tareda sakar mishi murmushin yake jin baice abincin ta yayi dadi bah tace"ohk barina fara kwasan coolers din"
Lumshe idanunshi yayi yace"Zulynah!"
Ahankali tadago idonta dake cikeda kwalla, sai Yanzu takejin babu dadi cos sai da dama akace taxo ta koyi abincin gargajiya tace basai ta koya bah tinda ta iya foreign one's and moreover Yay Mou dinta bawai yana cin abincin gargajiya ban..
Rungumeta dayayi ajikin shi neh yadawo da hankalin ta jikinta daidai saitin kunnenta yace" kina tunanin in abincin baiyi dadi bah zanci neh??"
Ahankali tayi breaking hug din tareda kura mishi weak eyes dinta kafin tace" amma bakace yayi dadi bah, baiyi dadi bah kenan"
"Yaushe nace baiyi dadi bah amma?"
Girgiza kanta tayi tana kallon kwayar idonshi, hancinta yaja sannan yajuya daita wajen su Ammi yace
" Am sorry to say amma dole nafadi gaskiya akan girkin da Zulynah tayi"
Wani irin dumm Zuly taji acikin zuciyar ta cos shirun shi yafiye mata akan yace abincin ta baiyi dadi bah kuma mudin yace baiyi dadi bah toh gabadaya zatayi loosing kwarin guiwan datake dashi neh cikin sanyin murya tace" no Yay Mou dina basai kafadi gaskiya bah cos kowa yasan gaskiya anan"
Girgiza kai Mourad yayi tareda sakin murmushi sannan ya kama kumatunta da hannun hagun shi yace"na tabbata ko abincin Ammi da Umma bazai wuce naki dadi bah (kuma dagaske yakeyi) and if am to judge this beautiful chef front of us zan bata hmmm 85%"
Cikeda mamaki take kallon Mourad ga wata shegiya blushing din data fara muryan Ammi taji tace" why not 100 Mr judge?"
Zama yayi tareda zauna da Zuly akan cinyar shi sannan ya dago hannu damanshi wanda akwai miya ajiki yace" soboda bata bani ruwan wanke hannu bah"
Kafin yasake magana har Zuly tafara jefan yatsun shi acikin bakinta tana tsotse wa daya bayan daya
Ganin abinda Zuly keyi yasa Iqbal dake tsaye abakin kofa zaro ido cikeda mamaki ga idonshi yayi wani jah har wani yunwa yunwa yakeji cos tinda ya tsaya abakin kofan aroma din miyan Zuly ke hautsina mai ciki abinka da wanda yasha magani amma dukda haka ya daure, dariyan dayaji sunayi neh yakomar da hankalin shi kansu
" You're becoming scary Yay Mou" tafada cikin turo baki
"Miye kuma nayi?"
"Ai nadauka cewan zakace Zulynah abincin ki baiyi dadi bah"
Dariya yayi tareda Jan karan siririn hancinta yace"sorry dear"
Tashi tayi daga kan cinyar shi tace"kaje kayi sallah kafin muma muyi sai mu fita yawo in kadawo"
Tabe baki yayi yace" kafin masu yi suyi dai zakice"
"Whatever" tace tareda turo bakinta cikin jin kunya cos kowani period nata yana sani koda kuwa date din ya chanza
Dariya yayi kawai sannan yafita daga cikin dakin wanda yayi daidai da shigowan Iqbal
Ko inda yake Mourad bai kalla bah cos yasan mudin yakalle shi babu abinda zai tuna mai sai lokacin da beast dinnan ya mari Zulynshi kuma wlhy in zuciya ta ciyo shi zai iya yin abinda zaisa Zuly tsanar shi...
Bayan Mourad yabi da harara kafin yazauna akan kujera cikin isa da gadara yacewa Zulyn datazo wucewa da tray ta gabanshi
"Ke zo kiyi serving dina"
Kallon shi tayi batareda ta tsaya bah tace
"wannan abincin ba irin naku bane cos wa Yay Mou dina kawai nayi ma'ana special food amma amatsayina na wife to be dinka zan taimaka na dauko wa husband to be dina abinci daga kitchen"
Tsaki yaja tareda kwantar da kanshi ajikin kujera cos ba halin yace zai mata Jan ido tinda ga uwar wanda ya suburbude shi nan azaune...
Zaune suke acikin lambun fada inda Zuly tayi matashi da cinyar Mourad banda surutu da shirme babu abinda take mishi amma gabadaya hankalin shi yayi nisa
"Yay Mou dina Yanzu haka zan riga ka aure kenan??" Shine abinda take ta maimaita amma shuru
Tashi tayi daga kan cinyar shi tareda kallon fuskar shi ganin hankalin shi baya wajen ta yasa jikinta yin sanyi gabadaya sai taji ba dadi
Ita ayanda tasan Yay Mou dinta inhar tana inda yake toh babu maganan tunani amma Yanzu wata ta shiga tsakanin su
Cikin sanyin jiki ta mike hade da barin wajen ta koma cikin gida...
"Ina yayan ki??" Umma ta tambaye ta
"Nabarshi achan" tafada tareda shigewa cikin daki, da ido suka bita suna mamakin sauyawar ta
Tabe baki Yusayrah dake zaune tayi tareda cigaba da sabgar gabanta Wato danna waya...
Cikin rashin nutsuwa yashigo cikin Palourn da sallama a bakin shi amsawa sukayi harda Iqbal daya amsa da hanci
"Umma Ina Zulynah?"
"Tana ciki" ta bashi amsa, ajiyar zuciya yasauke tareda Zama agefen Ammi
Shafa kanshi tayi tace" miye hada ku neh??"
Lumshe idanunshi yayi Ya amsa mata da larabci harda dan kwallan shi(nima bansan miye yace bah😂😂)
Fitowa tayi daga ita sai short daidai cinya sai armless top, headphone neh awuyar ta alaman waka takeji
Kurr ya mata da ido ko kiftawa babu,sosai yake mamakin yanayin dirin yar wife to be dinshi inji ta dafada(😂)
Kamshin ta dayaji neh yasashi bude idonshi karaf yasauke su akan ta inda take tsaye tana danna waya
"Get back and change those cloth" yafada tareda sake lumshe idanunshi ranshi na suya cos yaga irin kallon da Iqbal yake mata
Turo baki tayi tareda kallon shi zatayi korafi amma ganin babu daman magana yasata komawa cikin daki cikin jin haushi
Ganin takoma yasa shi ficewa waje yana jin sabon tsanan Mourad...
Fitowar su kenan hannunta cikin nashi sai kumbure kumbure take gashi yaki kallon ta ma balle yasan wani yanayi take ciki
"Wai miye neh haka kikeyi Zulynah??"yafada daidai sun isa wajen mota wanda yake nuna alaman fita zasuyi
Murguda bakinta tayi sannan ta jinjinu da mota kafin tace" this is not my Mourad"
"Why"
" Yay Mou kullum nice a tunanin ka amma tashi daya wata jaka chan wanda bansan yaushe tashigo cikin rayuwanka bah ta hankade tunani na daga cikin zuciyar ka, i really hate her na tsaneta tsana sosai" tafada hawaye na silalowa
Kallon ta yakeyi kafin yasake murmushi yace" miye sa kika tsane ta?"
"Na tsane ta soboda komai, ta tusa kaunar ta acikin zuciyar ka kuma zata barka, ta raba ka da walwalar ka kuma ta.. ta kwace min kai" tafada tareda fashewa da kuka cos haka kawai take jin kishi sosai
Rungumeta yayi yana shafa bayan ta" you know I hate you cry bana so "
Shuru tayi ta dago kanta tace" da ba dan daba dan bah Dana aur...
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 50*
Zufan dasuka keto mishi ya goge da bayan hannun shi kafin yaja yanmazan kafafun shi zuwa wajen Zama tareda kudira aniyar shida tashi sai yaga dawowan su cos daman binsu zaiyi amma kuma baya son matsalan Mourad cos ya lura dan raini neh kuma bayason ya raina shi gwara suyi maintaining distance kila Mourad yafi ganin girman shi(aiki yasameka fah😂).
Karfe 10 suka dawo inda kowannen agajiye yake amma kana ganin su zakasan suna cikin farinciki dukda a fuska kawai ake ganin amma Allah kadai yasan damuwan dayake cikin zuciyoyin su.
Iqbal iya kuluwa ya kulu cos zaman awannin dasuka sashi yi(nace kokasa kanka bah).
Tashi yayi yabisu abaya inda suna shiga shima ya shigo
"Ina kukaje haka"Ammi ta tambaya cikin kulawa
Karaf Zuly tace" naje cire mai damuwan da budurwan shi tasamai neh"
Murmushin yake Mourad yayi tareda kokarin tashi zuwa makwancin da aka bashi
Pecking din lips dinta yayi batareda yayi la'akari da wanzuwan Iqbal awajen in fact ma baisan sunan Iqbal bah balle yasan shine wanda zata aura
"Good nyt Ammi" yafada cos har Umma tashige ciki yana kokarin fita yaji ance
"Bazaka mawa Zulfa good nyt bah?"
Tsayawa yayi kafin yajuyo don ganin mai magana , hararar Yusayrah yayi cos haka kawai yaji bata kwanta mai bah yace" how does that concerns you??"
Tabe bakin ta tayi tareda rama hararar daya mata akasan makoshi ya furta" elephant"
Dariya Zuly ta kwashe dashi tareda mai weldon da hannun ta kafin ta busa mai kiss wanda murmushi yamata tareda ficewa
Sosai Iqbal ya Shaka amma sanin Yusayrah CE ta jawo yasa baiyi magana bah amma yadauki aniyar ramawa akan Zuly
Ganin datayi yatafi yasata shigewa cikin sauri cos bata son tana creating rifts
```Washe gari...```
"Gobe za'aje mawa zuly Jere Umma ina bukatan address din gidan da zata zauna" Mourad yafada cikin danne duk wani abinda yakeji
Caraf Yusayrah tace"Basai an mata wani Jere bah"
"Soboda bata da gata kome??" Yayi tambayan tareda kallon ta
Kawar dakai tayi tace"mijin yariga da yadau duka nauyin kuma har anyi Jere ita kawai yarage tashiga"
"Unbelievable!"yafada yana zaro ido" abani address naje naga abinda aka dauki nauyinsu"
Tabe baki tayi tareda rubuta mai a paper