Sashe 29
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Miye baya da shi dazata ki auren shi?miye aibun shi? Ku bani numbern ta ni dakaina zan roketa ta auri yay Mou dina, zan kaskantar dakaina agabanta don ta auri yay Mou dina" tafada cikin hawaye
"Kumin magana mana" tafada tareda zamewa kasa tana kuka sosai tana mai tsinewa wanda tayi sanadiyar zubar hawayen Yay Mou dinta acikin zuciyar ta cos tasan akanta kawai yake kuka amma wata jaka chan tasashi kuka, Ammi ji tayi bazata iya yin shiru bah cos tasan mudin Zuly tasan ita ake magana akai toh lah shakka magana ya kare
"Ke..."
"Zamu wuce" ya katse Ammi yana mai saisaita kanshi
Kallon shi Ammi da Umma keyi cikin mamakin karfin halin shi, mikewa yayi yasake fadin" Umma zamu wuce"
Cikin sauri Zuly ta mike tace" zuwa Ina??"
Hawayen fuskarta yashare mata kafin yace" zamu shiga cikin Bauchi"
"Soboda nan LGA neh?? Soboda kunfi karfin Zama a LGA koh? Ko kuma bamuda abinda zamu iya baku amatsayin ku na baki?? K...
Yatsar shi yadaura aka labbanta yace " ko daya Zulynah bahaka bane kuma ai nan gida neh tinda gidansu Zuly nah ne ko manta duk abinki nawa neh?"
Girgiza kanta tayi tace"Toh in har ba haka bane dole saikun tsaya"
"in kina son mu tsaya toh dole saikin tuka mana tuwo"yafada cikeda zolaya
Dage giranta tayi tace" ai kuwa yau zan baka mamaki"
"Kaman dagaske" yafada cikin dan dariya ga wani sonta na sake fixgarshi
Zaunar dashi tayi tace" wait and see"
"Kuma bance ataya ki bah" yafada daidai ta isa bakin kofa
Kanne mishi ido tayi tace"ohk"
Ajiyar zuciya yasauke tareda lumshe idanunshi shikadai yasan miye yakeji acikin zuciyar shi amma yazamo mishi dole ya boye cos bayason abinda zai daga hankalin Zulynshi cikin sanyin jiki su Ammi ma suka zauna kowa da irin tunanin daya yawo azuciyoyin su
Tana fitowa ta hangi Iqbal dake zaune akan kujera, karasawa tayi wajen shi tareda leka fuskar shi
Ganin yanda gefen fuskan shi yadan kumbura yasata fashewa da dariya tana mai nuna wajen dayatsa
Dariyan dayaji anayi neh yasashi bude idonshi dasuka mai nauyi, ganinta yasashi hade rai ahankali tace"Mr Iqbal how market, ko kana bukatan kari neh?"
Dariya tasake yi tace"kaci sa'a bance mishi kana mun mugunta bah da yau sunan ka ya tashi daga Mr Iqbal yakoma Mr sorry"
Bata jira miye zaice bah ta mai gwalo tareda zurawa abinta da gudu, tsaki yaja tareda sake lumshe idonshi yana tunanin aina Zulfa tasan wa'inan larabawan, kodai shine Mourad?" Yatambaye kanshi
Ajiyar zuciya yasauke yace"shegiya wlhy bashi kikaci wannan dukan da akamin saina fanshe shi akanki"
"Yah Salam"yafurta da ya tina lokacin da yace*wlhy da mutum ya taba Zulynah toh gwanda mishi yaje ya rungume transfomer*
Dan tsaki yaja yana dan taba inda ya kumbura a fuskar shi yace"ai ba fin karfi na yayi bah yau din ma kawai barinshi nayi"(nace Allah koh😂😂)...
Da sallama tashigo cikin palourn da katuwar tray wanda ita din ma sai nishi takeyi har lokacin babu wanda yace komai acikin su
Cikeda mamaki suke kallon ta cos sun zata wasa takeyi barin ma dasukasan bata iya tuka tuwo bah
Cikin sauri yakarasa gareta yana amsa sallamar ta hade da karban tray din yace" miye sa bazaki bari a tayaki bah Zulynah Miss chef"
Turo baki tayi cikin shagwaba tace" bakai bane kace bakace atayani bah"
Ajiye tray din yayi sannan ya kama kunnen shi yace " am sorry but are u sure tuwo neh"
Cire hannun tayi cikin jin dadi yanda yake mata tace" it's okay kuma dagaske tuwo neh Allah yasa yayi dadi cos this my first time"
Lakutar hancinta yayi tareda bude kulan miya wata aroma ta dake hancin shi nan da nan yaji yunwan dayake fama dashi tin da jimawa ya motsa
Hadiye wani yawu yayi yana tunanin irin durin dazaiyi da tuwon Zulynshi cikeda kwadayi yace"serve us am st...
_zamu ci tuwon Zuly fah😋😋_
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo*
[19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 49*
Shuru tayi ta dago kanta tace" da ba dan daba dan bah Dana aure ka"
Jiyayi kunnen shi yatashi cikin zumudi yace" toh ki aure ni mana inaso sai muyi zaman mu mu biyu babu mai raba mu"
Yatsine fuska tayi tace"bayan wata banza ce chan kake kauna ni Sona kawai kakeyi taya za'ayi na aure ka ahakan"
Goshin shi yahade da nata, hoping he can make her marry him cikin muryan tausayi yace" uhmm what if I said I love you, pls marry me"
Wani farincikin taji from no where jin yace yana kaunar ta kuma harda marriage proposal amma kuma ya makaro lumshe idanunta tayi tace" banso Yay Mou this is not Love kawai kanason kamiyar dani second option tinda bakasamu wancan banza jahila bah"
Afusace cikin daga murya yace" kidaina kiranta da wa'inan sunan"
Akidime tayi baya cikeda mamaki take kallon shi idanunta duk awaje har hawaye yafara taruwa cos bai taba mata magana cikin wanna sigan bah
Ganin yanda takoma yasashi shafa gashin larabawan shi tareda furzar da zazzafan huci daga bakin shi,
Jawota jikinshi yayi ta zille alokacin kuma har hawayen ta yafara zubowa ahankali
Lumshe idanunshi yayi yana jin takaicin kanshi he was not supposed to talk to her like that amma ita ta jawo hakan tafaru
"Baka taba min tsawa bah duk tsawon lokacin da muka dauka dakai amma yau akan wata chan...dah zagi zata sake yi amma kuma bata son yakuma mata wani tsawan...
"Am sorry" yakatse ta cikin sanyin murya
Girgiza kanta tayi tace"akan wata jaka kakoma haka?akan wata jak..
"Stop zulynah wai miyesa bakijin magana neh Yanzu ita ba jaka bace cos upon all people dana taba sani she's the most talented,beautiful,adorable, cute she's...
"Hang it there yay Mou, basai ka fadamin wadannan maganganun nan bah , basai ka fadamin kasamu better choice bah" ta katse shi cikin kuka
Girgiza kanshi ya shigayi cos shi fa zai fada mata itace amma kuma ta katse shi ahankali yace" Zulynah try to understand me it's not what you thi...
"You don't have to defend yourself abinda ke cikin ranka kafada I won't blame you amma kasani ni zuly da Mourad mun raba gari dakai kowa yayi hanyan shi" tasake katse shi...
Dagowan shi kenan ya hango ta kur kur da Mourad shidai baisan miye suke fada bah amma from their looks yagane basu cikin dadi, wani murmushi yasake tareda fara takawa zuwa wajensu ,
Isanshi yayi daidai da lokacin da Zuly tace" no me no you daga yau"
Tsayawa yayi kadan yana dariya cos turancin datayi amfani dashi is funny su kam ko lura dashi basuyi bah,
Dariyar shi ta tsaya cak lokacin dayaga Mourad ya danne Zuly ajikin mota
Mourad na ganin Zuly zata bar wajen yayi maza ya finciko ta tareda danneta ajikin mota kasancewan babu mutane awajen
No bata lokaci ya hau bata hot kiss mai sa mutum mantawa da damuwan shi,
Su Zuly an dade ba'a hadu bah nan itama tafara miyar mai da martani kasancewan Mourad oga neh😎
Mutuwar tsaye yayi yana kallon yanda aka shan bakin wife to be dinshi,
Sosai hankalin shi yayi matukar tashi da wannan al'amarin bai taba zaton iskancin su yakai hakan bah...
Ahankali yake zare bakin shi daga cikin nata yana kallon kwayar idonta da shanyayun nashi wanda yake cikeda kaunan da babu algus acikin ta
"Am sorry" yafada chan kasan makoshi
Lumshe idanunta tayi tana jin sonshi na ninkuwa acikin zuciyar ta ahankali itama tace" am also sorry , kasan it's hurt amatsayina na mai sonka ace kasamu life partner amma ace ko fadamin bakayi bah ai atleast zan tayaka murna"
Dan murmushi yayi yace" so sorry once again"
Itama murmushi tasakar sannan tace" Ina sonka sosai Yay Mou"
Jan hancinta yace" nima haka"
Sake Jan karan hancin yayi yace" haryanzu baki daina tsoro bah?"
Zaro Ido tayi cikeda tsoro tace" wlhy precious cemin tayi akwai zafi sosai"
"C'mon Zulynah zafin fa na lokacin neh kuma wlhy ba sosai bane tsorata ki kawai precious take sonyi pls ki zo muje kuma ko wasting time bazamuyi bah"
Girgiza kanta tayi tace"oho wlhy tsoro nakeji mu bari kawai"
"Inaso neh Zulynah pls for me"yafada cikin marairaicewa
"Promise bazaiyi zafi bah"tafada tana turo baki
"Dole kidan ji zafi mana Zulynah, karki bada mata mana ki tuna fah haihuwa zakiyi nan gaba kinga wannan mai sauki neh"
" Wlhy yana fara zafi zaka bari" tafada tana nuna shi da yatsa
Dariyar farinciki yayi tareda bude mata gaban mota sannan shima ya zagaya kafin aika bada kuraa....
Yanzu wannan cute pink kissable mouth din wife to be dinshi bah virgin bane shi kam bama abinda ke gaban shi Yanzu ba kenan yah Salam ya furta asasarari zufa na keto mishi
Yanzu Ina Mourad zai kai mai wife to be ??, Kardai disvirgin dinta zaije yi tinda suna maganan Zafi...
_to fah miye zasuje yi🤐🤐_
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 48*
"Serve us am starving"
Cikin nutsuwa tazuba malmala biyu musu itada Mourad sannan ta tura was su Ammi coolern
Shi yafara kai loman farko "so yummy"
Yafada hade da lumshe idanunshi
"Dagaske kake Yay Mou dina?" Ta tambaye shi cikin rashin yarda cos daga look din tuwon ma zakasan baiyi bah
Tsantsan santi ko iya amsawa baiyi bah, ganin yanda yakecin abincin yabawa su Umma kwarin guiwan ci
Dakyar suka hadiye loman farkon dasuka kai baki suna kallon Mourad cikin mamaki cos sun san baya karya
"Ammi wlhy Zulynah ta iya tuka tuwo"
Ganin dayayi Zulynshi bata ci neh yasashi kai na hannun shi bakinta
Ahankali ta bude bakin yasa mata wani irin runtse ido Zuly tayi kafin ta iya hadiye wa cos kaman gari gari haka take ji abakinta alamun bai dahu bah ga gudaje gudaje aciki amma kuma miyan nan Masha Allah
"Yayi dadi sosai Zulynah kimin packing din sauran zan tafi dashi" yafada batareda ya kalleta bah shidai kawai tuwon shi neh agaban shi
Kuka neh ya kwace wa Ammi ganin yanda danta ya dage sai wani sauri sauri yakeyi kaman wanda bai taba cin abinci bah
Umma ma kuka tafashe dashi cikeda tausayin Mourad din