Sashe 34
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata karamar kara tasake jinta akasa dalilin sharbe ta da akayi, bata gama recovering bah taji an rike gashin kanta soboda faduwar da dankwalin ta yayi
Wani kukan bakin ciki da zafi tasake dakarfi hade da yarfa hannun ta " WAYYO Allah nah Yay Mou dina za'akashe maka n.."bata gama fada bah ya buge bakin ta da bayan hannunshi yace
"In Ina miki magana kika ki ji shegen duka zan miki Kuma karki sake kiramin sunan kwarton ki acikin gidana" cakk ta tsaya da kukan ta tana maimaita kalman *kwarto* zuciyarta na Wani irin suya
Hankadi kanta yayi wanda har sanda tabugi jikin karfen stair din, Wani new zafi taji yakara shiganta mikewa tayi da taimakon karfen stairs din cos jitake tasamu gurdewa soboda bakaramin sharba tasha bah cikin fusata tace" kar ka Kara kiran Yay Mou dina kwarto soboda shi bah kwarto bane"
Baiyi mamakin mayar da magana data yi bah, dariya yayi yace"kifadawa wanda baisan su bah"
"Gashi nafada maka kai da kake da kwartuwa mai bin maza amatsayin matan ka wanda kuka kwashe shekaru 4 daita"
Afirgice Yusayrah ke kallon ta gabanta na Wani irin bugu ,muryan Iqbal taji cikin bacin rai yace "zan mugun saba miki in baki daina fadin shirme bah"
"Shirme indeed na maimaita matarka Yusayrah itace kwartuwa mai bin maza har ma da sheg..." bata karasa magana bah Yusayrah ta dauke ta gigitacciyar Mari
Wata irin kuka mai ban tausayi Yusayrah tafashe dashi tareda kankame rigan Iqbal tace" taci mutunci nah, tajefe ni da munanan kalmomi, ta shegenta mana ya'ya wlhy bazan yarda bah shari'a ceh zata rabamu da wannan yar iskan"
Wani irin kallon wannan makira ce Zuly kebin Yusayrah dashi da jajayen idonta jitayi Iqbal yace"ki bata hakuri yanzu yanxun nan kafin jikin ki yagaya miki"
Kallon ka samu tabuwa Zuly tamai tareda tabe bakinta tana jin wasu Sabin bacin rai cikin Dan daga murya tace" daga fadin gaskiya kace in ban bada hakuri ba zaka dake ni? Toh ka dade baka daka bah wlhy bazan fasa fada bah matarka kwartuw..."
Bata gama magana bah taji sauka charger ajikin ta ,sanda ya mata lilis tukunna ya kyaleta Wani irin ihu take yi tana " wayyo Yay Mou zai kasheni Wayyo Allah nah, wlhy Allah zai sakamin daga fadin gaskiya sai a zalunceni Kuma Kasan inda mai rama min Amma baxan fada mai bah cos nasan kasheka xaiyi gabadaga kowa yahuta tinda ka dake Zulynshi Kuma wlhy bazan fasa fada bah ya'yan ka shegu neh bakai neh ubansu ba..."
Kaman daga sama taji yace" *Nasake ki saki...*
_toh ni Mhizzphydo 🙆🙆 mezan Ji haka ko saki nawa zai maka mata??_
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal
*Vote,comment&share*
[19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 56*
Cikin sauri Yusayrah takaraso wajenta tana zaro ido ganin yanda kammaninta ya chanza , kanta duk fashe jikinta ma kurjewa neh atako ina
"na shiga uku Mai sona kardai mutuwa tayi?" Ta tambaya a tsorace, tsaki yaja tareda janta a kasa zuwa tsakiyar palour sannan yadauko ruwan gora mai Sanyi akan dining table
Gabadaya Yusayrah tagama tsorata da ala'amarin Iqbal she never knew haka yake da saurin fushi bata hankara bah taji Zuly taja ajiyar zuciya mai karfi tareda fashewa da kuka dalilin ruwan daya sheka mata afuska
Cikin sauri ta tashi daga kwance tareda yin kneel down tana hada hannayenta guri daya alaman roko, cikin muryan dayake nuna tana jin jiki tace" DanAllah kana hakuri da hali na ,dukda bansan laifin danayi bah amma kayi hakuri, nasan bazaka so ka aurar da yarka mijinta yadinga mata yanda kake min bah,inma don abinda Yay Mou yamaka neh DanAllah kazamo mai yafiya wallahi yanzu na chanza DanAllah kadaina duka nah banaso pls"
Jikinsu neh yayi Sanyi Kuma sai yayi Dana Sanin abinda yamata amma kuma yana tuna abin da tayi zuciya taciyo shi cikin muryan bacin rai yace" heartbeat bring that rubbish"
Jiki na bari Yusayrah tadauko abinci acikin plate, ajiye mata yayi yace "oya fara ci yanxu"
Kallon fuskan shi tayi cikin tsoro tace" ni banajin yunwa yanxu lokacin cin abinci na baiyi bah "
Wani kallon daya hauna mata neh yasata yin saurin jawo plate din, Kaman ranan yau ma dakyar ta hadiye Loman farko, ajiye plate din tayi
" baki na babu taste" tafada Sincerely cos haka Yay Mou yafada mata ranan, kallon kinma raina min hankali yake binta dashi , shi dayaji da kunnen shi ance ta iya girki sosai amma shine tsantsan rainin hankali take yi mai jagwalgwale soboda shine marainin wayanta Kuma tayi calming bakinta babu taste
"Wato irin ni neh mai kudin banza bari kiyi almubazzaranci da abinci nah? Kinsan Wani irin aiki nayi nasamu kudin Dana ke siyan abubuwa agida? In Ba so kike nayi miki zanen kuliya bah tin wuri ki je ki tuka irin tuwon dakika tuka a Azare har ake yabonki bah"
Hawaye neh suka zubo mata tace" irin shine Wlhy kusake ci kugani"
Kallon ki haukace yajefe ta dashi ai batasan lokacin data mike bah amma bata kaiga yi taku uku bah suka jita akasa again soboda gabadaya bata da Wani karfi atattare daita , tagama gajiya .
Mikewa tayi dakyar ta lallaba tashiga kitchen din , Wani tuwon tasake tukawa sannan ta fita dashi dining tsayawa tayi har suka karaso
A plate yasa sannan yakai Loma daya baki tsantsan bacin rai baisan lokacin daya wurge ta da plate din zazzafan semovita bah, ai jitayi Wani azabebben zafi yaziyarce ta ai kuwa tayi yar karamar kara tareda zubewa akasa jinin goshin ta na karuwa,
Kota kanta baibi bah yayi hanyan stairs cikin fushi cos gani yakeyi Zuly mugunta takeyi cos yasan bayanda za'ayi ace girman kauye bata iya tuwo bah, cikin tausayin ta Yusayrah tayi wajenta, tsugunawa tayi daidai wajenta tareda kiran sunanta amma ko motsawa batayi bah
"Heartbeat ki kyale ta" taji yafada daga sama, A tsorace tamike tareda nufan wajenshi, sanyin tiles neh yafarkar da Zuly daga suman datayi , dishi dishi take gani kafin idonta ya watsake, da rarrafe ta haura stairs din cos bata jin zata iya takawa soboda rikewa dasuka yi...
Shigowan shi kenan dakin ya hango ta akan sallaya tana bacci tabe baki yayi tareda karasawa wajenta ya tsugunna agabanta fuskanta dasuka kumbura zuwa bakinta yake kallo ,bacci takeyi amma bana Dadi bah
Fuskanta ya taba Don jin temperature dinta so dasauri yadauke hannun shi tareda barin dakin dasauri
Chan sai gashi yadawo da capsule din magani ahannun shi sake tsugunawa yayi tareda bugin kafarta, afirgice ta Mike ai tana ganin shi ta makure kanta ajikin bango cikin tsoro tace " DanAllah kayi hakuri kar ka ce nasake tuka muku Semovita nayi rantsuwa da Allah Akan yanda kukaci haka na iya pls Wlhy wahalar tamin yawa na tabbata if we should continue lyk this xan iya rasa raina which Kaima kasheka za'ayi kaga kuwa babu riba bazan daina rokon ka bah DanAllah kayafe mana in ma bazaka yafe bah nym your price zan biya ka kudin yafiyan"
Kallonta yakeyi ko kiftawa babu dafarko dai dafari yaji dadin maganganun ta amma statement which tayi ending din magananta ya bata mishi rai sosai cikin danna bacin ranshi yace" bakida arzikin da zanyi naming price dina"
Mika mata magani yayi yace"oya dauko ruwa kisha"
Ganin enemy dinta neh yasa tafara matsawa daga wajen shi tace" lafiya ta lau"
"Karba kisha kafin ranki yabaci" yafada cikin tsawa, hawayen datake rikewa neh ya kwace mata she's missing Yay Mou dinta lyk kilode, in batada lafiya sosai yake lallabata tasha magani wanda har rare favourite nata yake zuwa dashi amma wannan da tsawa ake bata magani, he's so caring she's missing him...
Share hawayenta tayi da bayan hannu kafin ta karba tashi tayi dakyar tayi wajen cute bedroom fridge dinta tareda daukan ruwa Mara Sanyi, fakar idanunshi tayi ta jefar da maganin a bayan frigde tareda kurban ruwa ta ajiye kafin ta koma tazauna agefen gado Tsaki yaja tareda ficewa daga dakin , ahankali ta kwanta tana jin kirjinta na zafi ganin halin datake ciki yasa Yusayrah yin girkin dare abinta...
'''WASHE GARI...'''
"Wai injishi kifito"Yusayrah tafada tareda juyawa, cikin sanyin jiki ta ajiye coffee cup din hannunta akan hadadden dining dinta tareda bin bayanta kirjin ta na bugawa dasauri
"Ina kwana" tafada tana sunkuyar dakanta
"Da ban kwana bah zaki ganni neh ?" Yatamabaya tareda kafeta da ido
Fuska adaure yace"Miyesa baki fito yin aikin ki bah?"
Hadiye Wani yawu tayi tace" nazata zaka kawo min mai tayani neh?
Cikin rashin fahimta yace"Tayaki miye?"
Atakaice tace"Aiki"
"Soboda miye fah?"
Dagowa tayi ta kalleshi tace" Allah Yay Iqbal gidan nan yayi girma dayawa bazan iya aiki ni kadai bah"
Wani iri yaji sunan data kirashi dashi cos it's unusual and it's something new itada take kiran shi gatsal sai yaji mah Iqbal zalla yafi dadi abakinta, tabe baki yayi yace" ai girman kauye neh babu Wani yawa"
Hawayen da suka zubo mata tashare da bayan hannunta kafin tace"toh amma Yusayrah tadinga yin swallow soboda ban iya bah"
Kallonta yayi yana mamakin yanda akayi ta iya fluent turanaci kafin yace "toh ki koya cos ita bah yar aikin ki bane and Yusayrah yafita daga bakinki soboda ba sa' ar ki bace anty zaki na kiranta"
Hararan Kasan ido tawurga wa Yusayrah kafin tace"toh" amma Allah yagani bazata iya kiran wannan kazaman Anty bah
Barin palourn tayi tareda dauko tsintiya, tana share tana hawaye She can't believe itada ake mawa hadima, itada take cikin jerin First most richest people in the whole world has been turned to a cheap slave , ita da ake mutuntawa, ita da every house suke burin samun irinta, a talented person lyk her, what a pity...
"Yah rabb kataimake ni" tafada cikin rawan murya, tana gamawa tashiga gyara ko Ina harda part dinta dayayi kura kafin ta hada lafiyayyiyar abinci ta jera su akan dining , hand made juice tahada shima ta ajiye sannan ta koma sama abinta batareda ta dauki komai daga cikin abinda ta dafa bah.
Saukowa sukayi suka ga yanda ko ina yakoma fess ga kamshin freshner yana tashi, dan Murmushi yasake tareda yin hanyan dining , sanda ya zaunar da Yusayrah kafin shima ya zauna