Sashe 84
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jijigata suka hau yi, ganin ba ta farka bane ya sa Qudsiyah d'auko ruwa a fridge din d'akin ta watsa mata, ganin bata motsa bane yasata juye dukan goran ruwan sanyin a kan ta still shuru saboda ko motsawa ma bata yi bah, nan hankalin su ya dad'a tashi
"Innalillahi wa'inna illahir Rajiun!!"suka fara maimaitawa kusan a tare, Qudsiyah kam har ta fara kuka.
"D'auko wayar ki! "Ammi ta fad'a cikin rawar murya har hawaye sun fara ta ruwa a idanuwan ta, wayar Zuly da ke kan drawer Qudsiyah ta lalubo
"Sweet zan kira kou? "Ta tambaya a rud'e, zaro idanuwa Ammi ta yi tana girgiza kai gashi bakin ta ya kasa furta komai, ganin yanda Ammi keyi ya sa ta danna numbern Fakhiha
Fakhiha na d'auka wa Qudsiyah ta fashe da kuka tana fad'in"Wayyo Zulynmu!"
A rikice Fakhiha ke cewa"miye samu Zulyn?"
"Ta rasu! "
Wani irin sarawa kan Fakhiha yayi nan kuwa ta saki ihu, sauke wayar tayi daga kunnenta jin Fakhiha zata cire ma ta dodon kunne, number Fakhih ta danna
Murmushi yayi tare da d'aukan call din ya ce"Ya aka yi n... "
Cikin kuka sosai ta katse sa da fad'in"Ka taho gidan Ammi Zuly ta riga mu gidan gaskiya! "
Hanstilawa ya yi daga kan gado ya fad'o kasa, ga wani faduwar gaban daya ziyarce sa lokaci guda,
"Ya haka? "Maram da ta fito da ga bayan gida d'aure da towel ta fad'a cikin mamakin ganin sa a kasa
Mikewa yayi da sauri tare da laluban jallabiyan sa ya ce"wai Allah ya mawa Zuly rasuwa! "
Dumm ta ji komai ya tsaya ma ta chak, kafin ta farga har Fakhih ya fice da ga d'akin, cikin azama ta d'auki k'aton khimar din ta tare da mara mai baya....
Kafin kiftawar ido har yenuwa da abokan arziki na Dubai sun ji rasuwar Zuly, kowa ka gani a gidan Ammi kuka ya keyi kaman yar su ceh ta rasu
"Ammi ku cemun karya neh? "Fakhiha da karasowarta kanan ta fad'a saboda sumewan da Tayi, ga idanuwan ta sun yi jajir kaman an zuba ma ta barkwano
Share hawaye Ammi ta yi da bakin khimar din ta tare da k'awar da kanta gefe guda,
"Innalillahi! Yaya fah? "Ta tambaya cikin son danne kukan da ya taso ma ta
"Ya tafi asibiti dazu da safe! "Qudsiyah ta fad'a cikin shesheka lokacin da ta fito daga d'akin da Zuly take
Runguman juna su kayi tare da sake fashewa da sabon kuka mai cin rai
"Ba kuka zaku ma ta bah Addua ta ke bukata! "Wata yar uwan su ta fad'a
"Ba zaki ga ne bah Aunty"Qudsiyah ta fad'a cikin harshen larabci, girgiza kai Antyn ta yi tana tausaya musu saboda komai taurin zuciyar ka in ka ga yanda suke kuka dole ka karaya
"Ina shi Mourad din? "Wani bappan su da shigowarsa kenan ya fad'a
"Assha yanzu kuka kuke mata ba ku fara abinda ya da ce a mawa mamaci bah!?
Ai kuwa nan suka sak'e ka ra volume din kukansu, cikin sanyin jiki su Fakhiha da Maram suka karasa shigowa
"Dagaske neh? "Fakhih ya tambaya cikin sanyin murya, ko kit basu ce mai bah, cikin sanyin jiki Maram ta zauna a gefen Ammi ita ma hawaye na taruwa a idanuwan ta saboda Fakhih ya bata labari akan soyayyan da Mourad ya ke mawa Zuly,
"Yaya Fah!? "Ya tambaya a dakile
"Daga Jericho aka biyo sa da patient dinsa shi ne ya tafi asibiti"Mai aikinsu ta fad'a
"Amma an sanar mai kuwa?" Ya sake tambaya
Girgiza kai tayi hawaye na zubowa daga idanuwanta ita babban abin da ya ke damunta baifi na tausayin Mourad bah! Lokacin da ta yi aure ma ya kusan shekewa lahira balle kuma yanzu da ta rasu! Ta san mudin ya ji Zuciyarsa na iya bugawa gabadaya shima ya mara ma ta baya.
Ficewa Fakhih ya yi yana share hawayensa, straight asibiti ya nufa wanda yayi daidai da fitowar Mourad daga theater room
Da Annurin da ya kasa gushewa a fuskar sa ya tari Fakhih da ke kokarin hadiye kukan da ya ciyoshi lokacin suka had'a ido da yayan sa,
Rungume Mourad yayi da sauri ganin hawaye zasu fallasa shi"Bro she's finally mine!"
Mourad ya fad'a cikin murna, hawayen sa ya share kafin ya aza murmushin yak'e a fuskar sa yace"how was the operation?? "
"It was successful Alhmdllh sauran kawai su gama dressing din neh shiyasa kawai na fito saboda na bar Zulynah lokacin da bai kamata na barta bah"Ya fad'a yana Kama hannun Fakhih.
"Ya hakuri doc? "Wata ta fad'a daga inda take zaune, da kallon mamaki yake binta kafin ya k'awar da kansa yana cewa"Hakuri kuma? She's not serious! "
Motan da Fakhih ya zo dashi suka shiga inda Mourad ya ishe sa da Kiran sunan Zuly sai kace shi ya rad'a ma ta, shi dai hmm yake binsa dashi jefi-jefi kuma yakan share hawayen fuskarsa afakaice!
Driving yayi cikin gidan inda Mourad ya fara ganin motan da ba na gidansu bah, sauk'a suka yi daga cikin motan tare da yin hanyar cikin gida
Gani ya yi duk families din su sun cika gidan, Bappan su dake kai kawo a palourn kasa suka fara gani
Da mamaki ya ke kallon sa kafin ya ce"kai neh a gidan namu yau!? "
"Ai dole ceh ta sa hakan! "
Da murmushi akan fuskar sa ya kalli Fakhih ya ce"hint please "
Lumshe idanuwa Fakhih yayi sharr sai ga hawaye sun silalo mai, gaban Mourad neh ya buga da karfi wanda hakan ya sa shi dafe kirjinsa tare da yin baya kaman zai fad'i
Cikin rawar murya ya ce"Waye ya rasu!? "
Da sauri Fakhih ya rungume sa yace"Zulyn Mourad ceh!".
_kuyi manage please! Kunsan hidima da malaman makaranta barinma lokacin 📝 exams_
*_vote, Comment &Share_*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 115*
Hankad'a sa yayi tare da kifa mishi wani wawan mari wanda hakan yasa Fakhih komawa baya da sauri had'e da dafe kuncinsa hawaye masu zafi na silalo ma sa
"Ba ka da hankali neh da zaka na fad'in wannan shirmen a kan Zulynah"ya fad'a a zazzafe kaman zai sake kifa mai wani Marin
"Assha! Kayi a hankali mana Mourad! Kadai san ance kullu nafsin za'ikatul maut...
Cike da takaici ya katse sa da fad'in "Miye kake fad'a haka Uncle? Na dauka in yana fad'in shirme kai ba zaka tab'a biye ma sa bah amma ji abinda kake fad'a! "
"Yaya Zulynka! "Fakhiha ta fad'a cikin kuka lokacin da ta sauk'o daga sama
Tsit yayi yana kallon ta, a hankali yake karasawa wajen ta tare da rik'e hannunwan ta yace"ina ta ke? "
Jan shi tayi har suka haura nan zuciyarsa ya sake tsincewa musamman ma daya ga Ammin sa na kuka ga kuma Qudsiyah itama na nata kukan
Cire hannunsa ya yi a na Fakhiha tare da karasawa wajen Qudsiyah, rungumesa ta yi tana fashewa da kuka,
"Sweet! Zuly!!! "A hankali ya cirota daga jikinsa tare da kura ma ta idanuwan sa tukunna yace
"Ina amanar da na baki? "Hannu ta sa ta nuna mai kofan dakin su, murmushi ya yi tare da shafa fuskarta yace
"Na gode sisto"
Binsa su kayi a baya da sauri saboda gani su keyi kaman yana cikin shock neh shiyasa ya ke ta zuba murmushi dukda ance mai Matarsa ta rasu
Farin yadin da aka rufeta dashi ya wullar yana fad'in "gaskiya baku mun adalci bah! Miyesa zaku rufeta bayan lafiyanta lau"
"Yaya ta rasu! "Fakhiha ta fad'a tana dafe kafadarsa, buge hannun ta yayi idanuwansa ya komawa kalan ja saboda yanzu kam ransa ya fara b'aci.
Girgiza kai ya fara yi yana murmushi mai had'e da hawaye ya ce"Ku daina cewa ta rasu! Wlhy matata ba ta rasu bah saboda ni kadai nasan strong chemistryn da ke tsakanin mu! Ku daina kira ma ta mutuwa, hakan baya mun dadi!kuma kar kowa ya sake tab'a ni "
Kallon fuskar Zuly ya yi tare da shafawa ya ce"Mine! Ga mijinki ya dawo ki bud'e idanuwan ki! "
Shuru yaji bata motsa bah, kansa ya d'ora a kan kirjin ta sannan ya d'ago kansa yana murmushi
"Nasan ba zaki barni bah! Ki tashi hakan nan baccin ya isa! "
Ammi ceh ta tab'a sa daga baya, juyawa yayi cikin masifa amma ganin Amminsa ne a wajen yasa shi had'iye masifarsa yace"ke ma kin yarda da abin da suke fad'i?"
Ganin ta kiyin magana ya sashi kallon fuskar Zulynsa, hannu yasa yana shafa daidai cute small mouth 👄 na ta daya yi pink sosai saboda tsotsan da suka sha a wajen sa jiya, murmushi ya yi yana mai matsar da fuskarsa wajen bakin ta
Ko tunani babu ya kafa bakinsa a nata! Sabon kuka suka fashe da shi Gashi babu halin tab'a sa
Yana sumbatar ta zaffafar hawaye na fitowa daga cikin idanuwansa suna sauka a fuskarta
Dag'o ta yayi da kyau tare da matseta a jikinsa yana zurfafa kiss dinsa yana kuma tura hannunsa a cikin rigarta saboda gabadaya ya gama mantawa da akwai mutane a dak'in,
Dakatawa ya yi tare da cire bakinsa daga cikin nata ganin ta rike mai hannu, sake kokarin matsa boobs nata ya yi ta sake rike hannun sa ta na ya mutsa fuska
"Nikam ka barni! "Ta fad'a kaman zata yi kuka, chak kukan kowannen su ya d'auke suna kallon Zuly da ta yi magana
Murmushi neh ya sub'uce mai yana cewa"na fad'a muku ai kuna ganin kaman ban san abin da na keyi bah! Gashi ai ta farka"
A hankali ta soma bud'e idanuwan ta caraf ta sauke su akan sa, turo baki tayi ta ce "Nikam ka matsa mun! "
Da sauri Qudsiyah ta hankad'a Mourad had'e da rungume Zuly da ke kwance tana kukan murna, zaro idanuwa tayi cikin mamaki nan idanuwan ta ya sauk'a a na su Ammi da ke faman share hawayen fuskar su inda Maram ta fice da sauri cikin murna tana fad'in
"Alhmdllh ashe ba mutuwa ta yi bah!... "