← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 98

Sashe 81

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gyada kai tayi cikin rashin jin dadin katse su da aka yi, wajen ta ya karaso tare da latsa kumatun ta yace"bazan dade ba kinji? "

Kai ta sake gyadawa tana sakin fuskar ta, wajen wardrobe tayi itama tare da daukan wani peach color 🍩 din riga tare da zurawa da sauri ganin yakusa gama shiryawa kuma so take ta mishi rakiya zuwa waje.

Turare ta dauka sannan ta feshe mishi jikinsa dashi kafin ta rungumesa tace "you scent so sweet"

"Just like the taste of your mouth"ya fad'a tare da sumbatar bakinta murmushi tayi

Kafin ta ajiye mai takalminsa tace"wannan ya fi tafiya  da shigar jikin ka"

"Thanks! "Ya fad'a yana Gyara wuyar rigar Adidas 🍁 din jikinsa,  har waje ta rakosa hannunsu rike a cikin na juna,  bude mishi mota tayi ya shiga sannan ta zauna a kan cinyarsa tare da sakalo hannun ta daya a wuyarsa kafin ta kar'bi wayarsa

Hoto tayi capturing nasu cikin soyayya wanda ko ita mai daukan hoton bata kalli wayar bah balle shi kuma uban soyayya daya shagala da kallon hasken ruhinsa

Tsotsan bakinsa tayi da kyau kafin ta cire tace"Allah ya kiyaye hanya! "

Tashi tayi daga kan cinyarsa sannan ta kalli hoton da ta dauka tace"Anya ma zan bar ka kafita kuwa? "

"Miye zai hana"? ya tambaya a hankali saboda gabadaya ta gama kashe mai jiki har ji ya keyi kaman yafasa fita asibitin.

"Allah kayi kyau dayawa"Ta fada still tana kallon hoton wayar harda bata fuska kaman zatayi kuka, mika mai wayan tayi tace

"Gashi kuma in kafara driving ka tabbatar bakayi wining down din glass dinnan bah saboda ban son masu fararen kafa su Kalla mun kai saboda i maybe a jealous type! "

"As you wish 🙏 Ma! "Ya fad'a yana Kanne mata ido daya, murmushi tayi tare da matsawa baya sannan ta rufe mai kofa da hannu daya dayan kuma na aikin waving 👋 dinsa,

Cikin farinciki ya fice daga gidan inda ita kuma ta shige tana mai Adduar dawowa lafiya.

A palour ta ga su Fakhih, Zama tayi a wajen su tare da gaishe su cikin fara'a

"Ai mun zata yau bazaki fito bane tinda muka ga Oga da kansa a kitchen da sassafe! "Maram ta fad'a cikin zolaya

Murmushi tayi cikin jin kunya, mikewa tayi tace"toh na shige maybe zuwa anjima na fito"

Maram neh ta shekewa da dariya had'e da fadin"Ai dole ki gudu! "

"Ba guduwa bane fah"ta fad'a tana kallon Fakhih dake kallonta kaman Tv har da guntun taguminsa

Dubanta ta miyar wajen Maram tace"Hala mijinki ba lafiya neh koh? "

"Miye kika gani? "

Sanda tayi tafiya sosai tace"naga yayi tagumi a gefe ya dawo kaman wani soko neh ai"

"Buuu... "Bata karasa jin miye Maram zata ceh bah ta shige da sauri ganin ta yo tsokana...

Cikin dak'in su ta gyara tare da kunna burnern turaren Ammi saboda shine favorite dinta yanzu indai a turarukan daki neh, tana gamawa ta fita daga dak'in sannan ta haura sama abunta duk da irin bala'in da take jin Maram na kwararowa....

"Sannu da dawowa Yaya!"

"Yauwa! "Ya fad'a yana shirin shigewa dak'in su ganin baiga Zulynsa bah kuma a tunanin sa tana jin tsayuwar Mota zata fito tarbansa amma sai ya ga akasin hakan

"Sannu da dawowa! "Yaji muryan Maram daga wajen kitchen tafad'a

Cikin zolaya yace"Yauwa antyn kitchen! "

"Ooh Allah wai nikam ku biyun nan a Ina kuka koyo tsokana neh! Ni da nake shirin kawo karar Sister ashe dukkanku birds 🐦 of the same feathers neh! "Ta fad'a cikeda takaici

Dariya yayi tare da karasa shigewa saboda a yanzu babu Wanda yake son gani inba Zulynshi  bah!

"Zulynah am back! "Ya fad'a cikin murna lokacin da ya shiga cikin dak'in, wayam yaga babu kowa, zama yayi a gefen gado yana kallon yanda ta chanxa tsarin abuwawan dak'in ga kamshin da dak'in keyi

Murmushi ya sake sannan ya mike yana nufan hanyan toilet tare da fad'in "maybe yau ma baccin neh ya kwashe ta a bayan gidan! "

Yana budewa yaga bata ciki, fice  wa yayi da sauri yana fad'in "baku ga Zulynah bah! "

"Kana nufin bata ciki? Kodai wasan b'uya take ma ka! "Fakhih ya fad'a yana mikewa daga zaunen da ya ke

"Ina ga tinda ta haura bata sauko bah! "Maram tafad'a lokacin da ta goge hannun ta da hand towel ga kuma chef 👩‍🍳 din su sanye da apron ta fito da tray a hannunta da alaman girki suka gama

"Yauwa Tnx"ya fad'a tare da haurawa sama da sauri saboda daman gabadaya ya  gama mantawa da cewan gidan sama neh gidan nashi!

Girgiza kai Fakhih yayi yana sakin dariya ganin yanda yayansa ya wani rude"toh sai kuyi sauri saboda lokacin lunch ya kusa"

Maram tafad'a cikin daga murya sannan itama ta fashe da dariya ko kulasu baiyi bah asalima baisan ko magana sukeyi bah

Bude kofan dak'in da yake da tabbacin tana ciki yayi, chak ya tsaya tare da daura hannayensa a kunkuminsa yana kallonta har wasu tagwayen ajiyan zuciya ya me saukewa!

A hankali ya taka har zuwa inda take sannan ya tsuguna daidai wajenta yana kare mata kallo

Murmushi ya sake kafin ya shafi gefen fuskarta daya b'aci da paint 🎨, papern dake rungume ajikin ta yacire sannan ya kalla,

Kiss ya mannawa papern cikin shauki ganin sak hoton da ta daukesu dazu neh Wanda har ma ya fi nacikin wayan kyau!

Iska yasoma hura mata a fuska, murmushi ya sake ganin ta turo karamin bakinta as expected saboda daman yasan ta tsani a tashia ta in tana bacci kuma Allah ya gani shi bazai iya jiranta har sai ta farka da kanta bah!

"Wayyo ni!!"tafada kaman za tayi kuka had'e da juyawa da fuskarta,

Daidai kunnenta yakai bakinsa yace"bude idanuwan ki mijinki ya dawo"

Ahankali ta soma bude idanuwan ta, fess ta sauke shi akan fuskarsa da murmushi ke shimfide a kai

Lumshe idanuwanta tayi sannan ta sake budewa murmushi ta sakar mai chan ta mike da sauri tana kallon jikinta cikin rashin jin dadi tace"miye sa ka dawo yanzu!? "

_please manage chest pain ke damuna_

*Vote, Comment &Share....*

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A sweet and pitious Romantic love story

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 112*

Kallon rashin fahimta yake bin ta da shi, murmushi yayi kad'an yace"miye sa ba ki son na dawo yanxu? "

Turo baki tayi ta ce"baka ga ban sake sabon wanka bane! Kuma ai so nake ma maka kwalliya! "

Karan hancin ta ya ja yace"c'mon!  Tin da na dawo sai muje muyi tare koh? "

Ganin yan da ta zaro idanuwan ta ya sa shi fadin"DanAllah karki ce a'a! "

Wani yawu ta hadiye sannan ta gyada kanta cikin amince wa, ta shi yayi tare da daukan ta cak ya fara juyi da ita a cikin dakin cikin tsantsan murna,

"Mu koma d'akin mu KO kuma mu yi a nan? "Ya tambaye ta cikin neman k'arin bayani

Cikin jin kunya ta ce"mu tafi d'akin mu! "

Bai sake magana bah yayi hanyar waje da ita da murmushi kwance a samar fuskarsa, still su Fakhih na kasa as expected, kallon juna suka yi shi da Maram, sanda suka kusan shigewa yace

"Hala karyewa tayi koh?"

"A'a duk a cikin soyayya neh! "Zuly ta fad'a cikin daga murya ganin sauran kiris su shige, tab'e baki Fakhih yayi tare da kallon Maram da ita ma kallonsa ta keyi...

A wakan rufe idanuwan ta tayi wai bata son ganin tsaraicinsa , shi dai dariya ma ta fara ba shi,  ai kuwa ya din ga darawa Wanda hakan ba karamin kular da Zuly yayi bah

Wasa ya din ga yi da ita wanda KO kadan bata yi responding bah saboda ran ta a b'ace yake! 

San da ya gaji don kansa sannan ya kyaleta,  karasa wanka suka yi ya fito da ita a hannunsa kaman baby 👼.

Shiryawa sukayi cikin kayan alfarma saboda da zaran sun gama cin abincin zasu wuce Dubai....

*_'''DUBAI'''_*

"Oyoyo Amaryan mu!" Qudsiyah ta fad'a cikin murnan ganin Zuly!

Da murmushi a samar fuskarta ta saki hannun Mourad tare da karasawa wajen Qudsiyah ta rungumeta sannan ta ce"Sister mun sameku lafiya? "

"Lafiya kalau Amarya"Qudsiyah ta fad'a

Cikin Zolaya tace"Amarya!Amarya!! "

"Kina sa ni jin kunya fah! DanAllah ki bari!! "Zuly ta fad'a lokacin da ta mawa kanta masauki a gefen Mourad da ke latsar phone dinsa

"Kyaleta ZulynMourad ai itama ta kusan zamowa amaryan tin da jiya aka kawo goron tambayar ta!  Har da su sadaki kuma an sa rana!"Ammi ta fad'a lokacin da ta iso wajensu

Gyalen doguwar rigan jikinta ta sa ta rufe fuskarta da shi cikin jin kunya.

Zaro idanuwa Zuly tayi cikin mamaki chan... Cikin sanyin murya tace"shi neh bamu ji labari bah! Gaskiya ban ji dadi bah! "

Kallon kallo aka hau yi tsakanin Qudsiyah da kuma Ammi dalilin jin abin da Zuly ta ce

Ammi  ceh ta ce"ban gane ba ku ji labari bah! Ai Mourad ya sani"

Kallonta ta miyar ga Mourad, ba ta kai ga yin magana bah ta ga ya mike yana kara waya a kunne tare da barin wajen!

Inda Mourad ya bi ta kalla tana cewa"ikon Allah ni dai banji karar ringing 🔔 tone din wayarsa bah! ko ku kun ji??"

Ta karasa tana kallonsu Ammi dauke kai ta ga Ammi tayi inda Qudsiyah ta tashi had'e da barin wajen

"Ammi!! "Ta Kira ta cikin sanyin murya saboda tasan definitely something is wrong somewhere

Kallonta Ammi tayi tace"miye kikeson na ce? "

Girgiza kai tayi tare da mikewa tace "na shiga ciki!"

Gyada kai Ammi tayi sannan ta ce"A fito lafiya! "

Murmushin yake tayi tare da wucewa abin ta...

Akan gado ta samu Mourad,  ga wayarsa a hannunsa KO miye yake yi bata sani bah, ba tare da ta mai magana bah ta ajiye veil din ta sannan ta shige cikin toilet,

Chan ta sake fitowa ta nufi inda karamin traveling bag 👝 din su yake!
Chapter 81 · 0% Book details