← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 98

Sashe 87

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"It's okay Aisha!" Mourad ya fad'a a hankali, murmushi ta musu kafin ta bar wajen cikin rawar jiki a zuciyarta sai hamdala ta keyi saboda tasan da ta musu rashin kunya wata k'ila ta kori babanta daga aiki!

Da kallo suka bita inda a nan neh idanuwan ta suka sauk'a a cikin na wani dan gaye mai sanye da kayan ma'aikatan wajen dake kallon ta

Ganin ta kure sa da idanuwa ya sashi karasowa wajen ta cikin sanyin jiki domin kwasan gaisuwa

"Zul..... No Aunty Zulfa! "Ya fad'a kaman mai tsoron magana, kallon sa tayi tana son tino inda ta san sa

"Hussaini ina ka shiga tin dazu nake nema... "Chak maganar ta ya makale tana kallon wa'inda suke gabansu, zaro idanuwa Zuly tayi tana nuna ta da yatsa, cikin son tabbatar da wacce ta ke gani ta ce....

_waye ta gani yau kuma??_

_Vote, Comment& Share_

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A sweet and pitious Romantic love story

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 117*

"Hasana koh? "

"Ina wuni! "Budurwan ta fad'a cikin jin kunya,

Fuskar ta sak'e ta ce"Kwana da yawa?  Ya Yusayrah? "

A dakile ta ce "Tana nan! "

"Kar dai a nan kuke aiki? "Ta sak'e tambaya

"Erh Aunty a nan neh! Tinda aunty Yusayrah ta dawo gida mu ka fara aiki a nan"

"Ayyerh ya fareed din ta? Ko da yake samun numbernta zan kira ta mu gaisa! "Ta fad'a tana mika wa Hasanan waya,  sunkuyar da kai Hasana tayi kafin ta ce

"Ba ta da waya ai, kinsan tin da ta dawo gida take rashin lafiya! "

"Subhanallah! Miye ke damun ta haka? "Ta tambaya cike da jimami, ganin ba su amsa bane ya sa tace

"A wani asibiti take? "

"A gida neh ba asibiti bah! "Hussain ya bata amsa

Cikin rashin jin dadi ta ce"Oh shit!  Ba ni address na ku! "

Bata suka yi ta musu godiya sannan suka tafi, kallon Mourad dake tsaye a gefenta ta yi tace"Siblings din Yusayrah neh! "

Murmushi kawai yayi nan suka cigaba da jidan kaya kafin suka fice daga Mall din, a hanya suka had'u da Iqbal nan suka tsaya suka gaisa sannan kowa yayi hanyansa.....

_WASHE GARI_

"My pumpkin mana! "Ta fad'a tana jijiga hannunsa da yake tuk'a mota dashi,

Kawar da kansa yayi ya ce "my answer is still No"

"And you Know I don't take a no for an answer! "Ta fad'a a dakile, ko kallon ta bai yi bah ya cigaba da tuk'i abinsa

Cikin jin haushi ta ce"Ina ma ka magana fah! "

Cikin rashin damuwa ya ce "I thought mun gama magana!"

Gyada kai tayi cikin rashin jin dadi tare da k'awar da kan ta tana kallon wajen mota, dan Satan kallon ta yayi ya ga bata kallon sa, tab'e baki yayi tare da cigaba da tukin sa hankali kwance...

Wasa wasa har suka isa Azare Zuly ba ta sake kula Mourad bah, a kofar fada yayi parking din motan, ruwan hannunta ta ajiye sannan ta kiciniyar bud'e mota, jin sa tayi a kulle

Ko kallon sa bata yi bah ta kai hannun ta zata bud'e caraf ya rike hannun, fauce hannun ta yi cikin fushi

Cikin kulawa ya ce"Wai wannan shariya da fushin na miye neh? I've been talking to you since"

"Let go of me! "

"Har sai kin bani amsa zan bud'e miki kofa"

Kallon sa tayi sosai da manyan idanuwanta da suka dan yi ja ta ce"fine! "

Bud'e baki yayi cikin mamaki ganin ta koma gidan baya tare da kwantawa, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya fita tare  da bud'e ma ta kofa  ya ce"zo ki fita! "

Tashi tayi tare da ficewa kaman yanda ya bukata, cikin gida ta wuce ko bag din ta bata d'auka bah, yar tsaki ya ja kafin ya mara mata baya bayan ya dauka mata jakan ta, wajen mai martaba ya nufa daga jakan ta rataye a kafadarsa, inda ita kuma ta wuce side din Ummanta

Banda dariya babu abinda kake ji yana fitowa daga cikin d'akin, da sallama ya shiga inda suka amsa gabadayan su,

Gaisar da Umma yayi cikin ladabi yana kuma kallon Zuly dake zaune tana danna waya da gefen ido, mikewa Zuly tayi tace"gwanda da ka dawo saboda yunwa ya kusa tsinka mun hanji! "

Da mamaki ya ke kallon ta ganin har ta sauko kaman ba ita ke fushi da shi dazu bah, abinci ta d'ebo musu suka ci, suna gamawa ya wuce masallaci yin Isha saboda lokaci ya kure...

"Umma nah nikam na wuce d'aki! Sai da safe "ta fad'a tana mikewa

"Allah ya kaimu! "

"Amen"

Tana fita ba da jimawa bah Mourad ya shigo, zama yayi yana wasa da daddy ganin yanda yake ta dube-dube neh yasa Umma fad'in

"Ai ta wuce d'aki" sosa keyarsa yayi kafin ya ajiye Daddy cike da kunya sannan ya ma ta sai da safe tare da ficewa.

A gaban dressing mirror ya sameta ta na taje gashin ta da comb ga kuma towel a jikin ta alaman wanka zata shiga, cikin sanyin jiki ya karasa shigowa da sallama a bakin sa, amsawa ta yi ba tare da ta kallesa bah

Tana ganin sanda ya zauna ta mirror, ganin yana shirin magana neh yasa ta mikewa tare da shigewa cikin bayan gida, lumshe idanuwansa yayi yana tunanin halin matarsa

Ba jimawa sosai ta fito tare da kallon sa ta ce"ruwan na jiran ka! "

Ahankali ya bud'e idanuwansa da suke lumshe ya sauk'e su a kanta, K'awar da kan ta tayi tare da zaunawa a kan stool din bakin dressing mirror

Cikin nutsuwa ta fara shafe jikinta da turare masu sanyin kamshi, ganin hakan yasa shi sanin cewan har ta yi wanka abunta, tashi yayi ya tub'e kayansa ya rage daga shi sai Boxers

Tana ganin ya shige ta koma kan gado had'e da fara shiga yanar gizo.

"👋 Hey Philia  "

"Mrs Mourad how far! "@philia

"Still waiting! "

"Ohh sorry dear I've  finished everything! "@Philia

"Nice job Philia! So send me some I wanna see it! "

"Right away dear"@Philia

Ajiyar zuciya ta sauk'e tana kallon kofar toilet, notification din wayarta neh ya dawo da hankalin ta kan wayan

"Thank you Philia"ta rubuta tana sa emoji din farinciki 😀

Har ya fito bata sani bah saboda ta riga ta yi nisa a kallon Hotunan aurensu sai murmushi take dokawa at the same time kuma tana sumbatar wayan

Tsayawa yayi yana kallon ta chan da ya ga abin nata ba mai karewa bane yasa shi gyara muryan sa, dagowa tayi ta kallesa kafin ta miyar da hankalin ta kan wayan had'e da kashewa sannan ta kwanta

Cikin sanyin jiki ya yi abubuwan da yakamata yayi kafin shima ya haura saman gadon, tana jin ya hau ta matsa garesa had'e da d'aura kanta asamar kirjin sa kaman yanda ta saba, ajiyar zuciya ya sauk'e  yace"Fruity! "

D'agowa tayi kadan ta kallesa da idanuwa da suka kankance"I....

"Sorry I love you! "Ta katse sa da sauri tare da sake rungumesa, murmushi mara sauti ya sak'e tare da shafa bayanta zai sake magana Yaji saukar numfashin ta akan kirjin sa

"Fruity!!  Nasan ba ki yi bacci bah, stop the pretence and answer me!"

Turo baki tayi tace "miye neh kuma!  Bacci mutum ya ke ji fah"

Kaman ba laifi yayi bah ya ce"Please Fruity just one round! "

Kissing din kirjinsa tayi tare da hayewa kansa da dan guntun towel din jikinta Wanda har kafarta na gogan kafansa saboda shi din ma zallan guntun boxers neh a jikin sa, tana jin yanda abarsa  ya tashi ta sa hannunta ta shafa sosai kafin ta gyara abun saboda daman ya tokare ta neh tukunna ta ce"bacci! "

Wani numfashi ya furzar had'e da shan Yaji da bakinsa saboda tsikar jikinsa da ya mimike lokaci guda, kaman zai yi kuka yace" kina ce bacci kuma kina dad'a kunna ni this is not fair fah"

Murmushi ta yi sosai kaman za ta yi magana sai kuma ta fasa, jin bata yi magana bane yasa yace"Fruity nah!!

Ko amsawa ba ta yi bah, tin tana jinsa har baccin gaske yayi gaba da ita, a hankali ya mirgina da ita gefe yana tunanin maybe har yanzu ba ta sauk'o bane amma shi dai Zulyn da ya sani bata da rik'o ko kadan ga kuma bata tsaya ta ji miye zai fad'a bah ta yi appologizing, a haka yayi ta tunani ga feelings din da yake ji sosai chan ya mike ya shiga toilet...

A cikin baccin sa yaji wata muguwar romance mai ratsa duka gab'obin jiki, runtse idanuwan yayi sosai saboda ko kadan bai son ya farka ya ga ba a zahiri wannan dadin ke dib'arsa bah

Hannun sa yayi kokarin d'aga wa saboda samun daman miyar da martani da kyau, ya ji kaman hannun a d'aure yake dayan hannunsa ya kuma kokarin d'agawa ya ga still the same neh, alokacin yatabbatar Dagaske baccin yake yi kuma a cikin mafarkin sa wannan dadin ya ke

Wata hot blow job da ya ji an kai mai neh yasa shi bud'e idanuwansa tare da sakin ihun jin dadi saboda ya ga mafarkin na shirin fin karfin kwakwalwarsa

Jin yana kokarin tona musu asiri a gidan mutane neh yasa ta barin abinda take  yi ta hauro samansa da sauri, kafin ya sake sakin wani ihu ta d'ura bakin ta a nashi

Wani hot kiss ta ke ba shi kaman bah Zuly, cire bakinsa yayi da kyar kafin ya dan kawar da kansa cikin son ganin da miye ta kulle hannunsa.

Zaro idanuwa ya yi  ganin da handcuff ta kulle hannunsa a jikin karfen gado, cikin mamaki ya ce"my hands 🙏 please"

Girgiza kai ta fara yi , cikin tsananin shauk'i da begensa ta kai bakin ta kunnensa saboda tasan ba lallai ya iya jin abin da ta ke son cewa bah

"No my Pumpkin!  I wanna make love to you in a western way"ta karasa tana kai masa romantic cizo a kunnensa,
Chapter 87 · 0% Book details