Sashe 2
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Oyoyo mumy's littles" tafada lokacin da tayi hugging nasu
"Mumy ina kikajeh" daya daga cikin yaran wacce ta kasan ce mace ta tambaye ta
"Oh baby Fareeda, kin fiye tambaya" tafada hade da Jan hancinta batareda ta amsa mata question din bah
"Mumy zamusha ice cream" namijin Yafada
"My Fareed akwai shan zaki , kubari mumy tayi wanka saimu tafi " tafada tana shafa Kansu
"Ok mumy"
"UMAIZA!!" Shine sunan da takwala kira,dagudu wata yarinya tafito
"Na'am Anty ,ashe harkin dawo ,toh sannu da dawowa" Umaiza tafada,tsaki Yusayrah taja kafin tace
"Ina fatan kin kammala komai cos nasan yakusa isowa"
"Eh Anty nagama " batareda da tafurta komai bah ta haura sama domin yin wanka .
Daidai tagama drying din kanta dakuma sa kaya tajiyo muryana su na mawa dadynsu oyoyo ,wata wawiyar tsaki taja sannan ta feshe jikinta da turarukanta kafin tadan sake face dinta dakuma shafa powder kafin tasauko kasa ,daidai last stair din ta tsaya tana kallon yanda yake mawa yaran wasa
"Aikin Banza"tafada azuciyar ta ,kaman ance ya dago caraf idonshi yasarke acikin nata, wani irin dadi yaji yaziyarce shi wanda yasashi mantawa da damuwar dayake ciki
"Ina mugun sonki heart beat" yafada acikin zuciyar shi
"My heart beat nayi kewar ki sosai"tafurta hade da sakin yaran ya karasa wajenta sannan ya rungumeta tsam ajikinshi, sanda ta lumshe ido cos dukda tasan ba sonshi take ba amma tabbas tasan itama tayi missing dinshi
"Nima nayi kewarka my man"tafada cikin dauriya cos maganar yayi nauyi abakinta
"Ya hanya"
"Alhmdllh,nasameku lafiya??"
"Lafiya lau, littles ku tafi daki"tafada wa yaranta
"Ya naganka haka ??" Ta tambaye shi
"Hmm wlhy MISS ZULFA nan mayya ce , wannan contract din danake sa ran Zan samu makudan kudi kimanin 2million dollars wa ita aka bayar , dukda yarinyar nan tafini kudi ada amma yanzu Kam bani ba hada kaina daita cos tazarta ni dayawa " yafada cikeda bacin rai
"Innalillahi yanzu kana nufin wa'inan kudi wajenta suka fada ?" Tafada cikeda tashin hankali
"Eh mana amma nikam duk wannan basu suka daga min hankali kaman shekarunta bah, she is 17 fah"
"17 yrs fah kace" tafada cikin zare ido tsananin mamaki
"Eh mana"
"So yanzu ya kenan??"ta tambaye shi
"Kamar yah.....
*Sai naji ruwan comment Zan cigaba da typing*
Mhizzphydo...
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
Page 3&4
"Kamar yah?"Shima ya tambayeta
"Question with question" tafada hade da frowning face dinta
"Oh am sorry dear ,kibari zuwa ending of this month idan nakarbi salary dina tinda kinga kudin dana kwallafa rai akai bansamu bah" yafada in a pleading tune,nan da nan annurin fuskanta ya dauke cakk
"Nashiga uku Yanzu miye zance wa Dakhil??"shine tambayar da tamawa kanta acikin zuciyar ta
"Lovey ki kwantar da hankalin ki please,idan nasamu kafin ending Zan baki"yafada cos ko kadan baison bacin ranta, Sai asannan tasaki ranta amma a dayan bangaren azuciyar ta haryanzu akwai fargaban abinda zata tarar awajen Dakhil,
"Muje ki tayani wanka" ya katse ta
"Haba IQ... daga dawowan ka zaka fara takuramin,bakasan nagaji bane??" Tafada cikin daure fuska
"SAYRAH nah kiyi hakuri ai bansan kin gaji bah daban miki magana bah" yafada hade da zaunar daita akan kujeran palourn
"Allah mai yanda yaso"shine abinda tafada azuciyar ta
"Barina yi wanka sharp sharp nazo na miki tausa tinda kince kin gaji" yafada yana haurawa sama dasauri(nikam nace ikon Allah)....
★★★★★★★
*Unit 2.Rogers house, Osney Mead, Jericho Oxford OX2 4ES...*
Zaune suke akan wani hadaddun colour chairs gaban su kuma coffee cups neh...
"Zulynah!!!" Yakira sunanta cikin sweet voice dinshi
"Na'am yay Mou dina..."wani sanyin dadi ne yaziyarce shi soboda jin abinda takira shi dashi
"Ya Allah ka Mallaka min wannan baiwar taka"..
"Yay Mou inajinka" takatse mai zancen zucin dayake yi
"Hmm,yaushe zakije Nigeria neh wai,ko bakison komawa neh??" Ya tambayeta
"Zanje soon"tafada asarari while azuciyar ta cewa take
"Nafika matsuwa da inkoma Nigeria soboda in nuna mishi village girls mah suna chanza wa daganan kuma yafurta yana Sona sannan ya aureni..."
"You're lost in your world again" yakatse ta amma Sai cewa tayi
"Yana da mata da ya'ya fah"
"What??" Yatambaye ta,sai alokacin tatina ashe tayi SUBUL DA BAKA , dasauri ta toshe bakinta da hannu
"Kifadamin mana"
"Oho banfada din bah"tabashi amsa tana turo baki
"Yaushe Kika fara boyemin abubuwa Zulynah kodai haryanzu baki gama yarda dani bane,hmm?"yatambaye ta cikin sanyin murya
"Haba Yay Mou shekaru 4 ba wasa bah, aduniyan nan daga ummata Sai kai, kai wani jigo ne arayuwata yay Mou.. Wlhy bayan ummata kaine na biyu, ina mugun sonka yay Mou. Adalilinka nazamo who I am yau , you changed my entire life yay Mou... Ko amafarki Bantaba tunanin akwai ranar da Zan kasance ahaka na bah, you taught me how to be strong,you said I should never give up in life . Ko kamanta kai kace when we create an identity around who we are and what we want to be and become,then anything is possible, kalleni yay Mou before am nothing but you made me something yay Mou... Ina mugun Alfahari dakai" wani mugun dadi neh yaziyarce shi
"Wlhy kaman Uba nadauke ka" dumm yaji azuciyar shi ta bada sound sanadiyar wannan kalman atake kuwa yanemi dadin da yakeji yarasa, karar da phone din shi yayi ne yasashi dawowa daga shock dinda yafara fadawa...
"Assalamualaiki ya Ammi" yafada cikin sanyin murya bayan ya dauki call din
"Wa'alaika Salam ya *MOURAD*, yah kke?"tafada cikin siririyar murya
"Lafiya lau Ammi na"
"Nayi kewar ka sosai *MOURAD*,tinda ka guje mu ba damuwa"
"Wlhy Ammina banguje ku bah "
"Haka dai kace, ina Surkata *ZULFA*??"
"Ammi karta jiki fah"
"What!!!wai miyesa kake abu kaman yaro neh??"
"Toh yazanyi Ammi?.."
"Yanzu kai kenan komai Sai ankoya maka?,inason ganin jikoki na fah cos kaga Sai tsufa nakeyi and you're no more a child ,you will be 36 next year kuma nasan kai lafiyayye neh so why the delay??"
"Ammi har yanxu fah karama ce,batasan komai bah tukunna kibari saita kara girma"
"Ohh saina mutu zata girma kenan,ko miye kake nufi ? Eh *MOURAD*??"ta tambaye shi cikeda kosawa ,jin yayi shiru yasata cewa
"Bata wayan,cos nasan kuna tare" itakuwa ZULFA kura mishi ido tayi tana kallon yanda yake motsa bakin kaman bazaiyi magana bah,saiji tayi antaba ta tareda Miko mata phone dinshi, karba tayi...
"Assalamualaiki Ammin mu " tafada fara'a
"Wa'alaiki Salam Zulyn Mourad "tafada cikin sigar zolaya ,dariya sukasa dukkansu
"Kin boye min d'a koh??" Ammi ta tambaye ta
"A'a fah Ammi"tabata amsa
"Wai baki mawa Mourad fada ne wai??"
"Miye yayi Ammi??" Tafada idonta tarr acikin na Mourad
"Oh bakimasan abinda yayi bako??"
"Eh Ammi"
"Hmm ki raina min Hankali mana Zulyn Mourad"
"Na'isa Ammi,agafarceni "
"Toh ki tambayeshi,in yafada miki saiki mai Fada"
"InshaAllah Ammi, yasu Fakih da Fakihah??"
"Suna lafiya,cewa sukayi ma zasu zo ganinki tinda ke baki taba zuwa muganki bah saidai labari , zasu ci girma cos acewarsu karama neh mai zuwa gaida babba "
"Lah Ammi sumin hakuri basai sun zo bah InshaAllah zanzo"
"Toh Zulyn Mourad kibashi wayar muyi sallama" mikawa Mourad wayan tayi
"Ammi miye amfanin zuwansu tinda sanin Kansu ne saisun gaji da ganinta in tazo" yafada lokacin da y karbi wayan
"Haka dai kace my naughty boy"
"Lah Ammi nine Boy din??"yatambaye ta hade da zaro ido,itadai ZULFA banda dariya babu abinda takeyi cos wayar a handsfree yake
"Toh miye kai in bah boy bah?ai infada in kai baka ajiye min boy bah toh haryanzu kai boy ne a hannuna"
"Karki damu ni ba boy kadai Zan ajiye miki bah twins Zan ajiye inyaso saiki zabi daya bayan nazabi wanda nake so"yafada cikin dariya
"Kaji ja'irin yaro,harsaika zaba zaka bani ragowan?"
"Ai duk daya ne tinda daga tsatso na suka fito"
"Hakane Mourad, Allah yabada nagari"
"Ameen Ammi na"yafada daga bisani sukayi sallama...
"Yay Mou Wato twins zaka ajiye alokaci daya??"ta tambaye shi cikin sigar zolaya..
"InshaAllah Zulynah,ko bakiso neh??"yatambaye ta
"Wlhy nima inason twins "
"Toh Allah yabamu"
"Ameen"tafada batareda wani tunani bah,kallonta yakeyi har ta sallame waiter
"Yadai yay Mou?kodai na chanza maka neh" tafada hade da karkace kai tana kifkifta ido ...
"A'a fah kawai ina godewa Allah daya baki irin wannan kyau din ne"
"Wai yay Mou dagaske inada kyau?" Ta tambaye shi daidai ta tashi hade da daukan cute clutch dinta ,Shima tashi yayi sannan suka jera ,suna Isa daidai kofar motan su kirar Porche ta jinjina bayanta ajikin motan
"Yay Mou!!! tambayanka fah nakeyi"tafada a shagwabce, ahankali yataka daidai wajenta harsuna jin numfashin junan su,idonshi tar acikin nata ,numfawa yayi sannan yace
"Kema kinsan ke kyakyawa ce ,nayi yawo kasashe da dama naga mata Kala kala amma basu taba dauke min hankali bah saike kadai "yana maganan hannunshi dayan zagaye da waist dinta while dayan hannunshin na cycling din bakinta
"Can I?" Yafada cikin whisper,samun kanta tayi da daga mai kai dukda batasan miye yake nufi bah,ahankali yake matsuwa da fuskanshi daidai nata kuma haryanzu eyeballs to eyeballs suke kallon juna cos ita ZULFA in kallon mutun ne tayi PHD ayinshi cos inba kai kafara janye naka bah toh confirm bazata bar kallonka bah,bata hankara bah kawai taji lips dinshi akan na......
*Inkun ji dadin shi share*
*MHIZZPHYDO*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 5&6*
*FIRST KISS*
Bata hankara bah kawai taji lips dinshi akan na brushing nata atake kuwa tsigar jikinsu yatashi,lumshe ido sukayi alokaci daya. Ahankali yake zuwa harshen shi cikin mouth dinta haryasamu ya chafko nata harshen, kissing dinta yakeyi cikeda kwarewa kaman wanda yasaba yi nan kuwa ba'asan First kiss dinsu bane,kara matseta yayi jikinshi jin he's not comfortable,wani irin nishi suka sake jin kirjinsu ya hadu waje daya. Hannunta ta sakaya wuyarshi dashi tana shafa keyarshi,10 minutes yakwashe yana kissing dinta ,ai ji tayi shi can't bear cos daman mazewa takeyi,cikeda nutsuwa tafara miyar mishi da martani.