Sashe 9
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Giran ta daya ta dage sannan tace "kaji min mutumin nan ance maka samarika na basu fita kyau bane da har zanyi kishi da wannan mummunan"
Kalman mummunan da tafada bakaramin taba mai kirji yayi amma kalman samarika yafi tsaya mishi arai,afili yace "bangane samarika bah??"
Cikeda rashin damuwa tace" erh mana daya ina mugun sonshi dayan kuma…" tasamu bakinta da yin shiru kuma atake wani kunya ya turnuketa,sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsarta…
Har ya karaso gabanta bata sani bah sai jin hannunshi tayi yana dago habarta cikin danne duk abinda yake cikin ranshi yake Adduan Allah yasa karta karasa kalman dazai tarwatsa zuciyar shi awajen amma Sai yace" dayar fah??"
Samun kanta tayi da girgiza kanta tareda fadin"hey cool down wasa nakeyi fah"
Ajiyar zuciya mai karfi yasake tareda sake habarta sannan ya dafa saitin zuciyar shi yana dan runtsa ido…
Ganin abinda yakeyi ne yasata zaro ido tace"yay Mou dina miye faru"
Ganin yanda tazaro ido neh yasashi fashewa da dariya yana nuna ta da yatsa hade da yin baya …
Kallon kanta takeyi daga sama tana neman abinda yake mawa dariya din ,ganin babu komai yasata matsawa gab dashi hade da buge kirjin shi tace
"You scared the hell out of me and kana min dariya" rike hannunta yayi cos ayayin da take bugawa wani vibration yakeji awajen, controlling din dariyan shi yayi sannan yace"am sorry zulynah",
Sai asannan ta tsaya tana fadin "daman fah Zan tambaye ka abu neh"
Tattara hankalinshi yayi gareta yana fadin"go ahead zulynah"
Jan hannunshi tayi zuwa wajen wani tsadadden*poltrona frau kannedee curved sofa* white colour cos gabadaya colourn wajen white neh,zaunar dashi tayi akan kujera while tamawa kanta masauki akan *silk ifashan rug* tareda takwashe kafa kaman mai karban karatu sannan tasa hannayenta ta dafa kumatunta dashi, shidai ido kawai ya zuba mata…
"Yay Mou dina gudumawar miye zaka bani a aurena??"
Wani irin dariya yayi sannan yace"tin yanzu??"
Pouting bakinta tayi sannan tace "kawai dai inaji ajikina nakusa aurene shiyasa"
Zaro ido yayi yace "like seriously"
Gyada kanta tayi tana saukar da kwayar idonta akanshi, murmushi mai sauti yayi sannan yayi gyaran muryan dayasa ta miyarda idonta kanshi
Ajiyar zuciya yayi sannan yace"na dauki nauyin kayan dakinki"
"Wow yay Mou dina I love it…"
"One more thing"yafada,shiru tayi Sai ya cigaba" nida kaina zankaiki dakina babu wani gayya…"
Katseshi tayi da fadin "dakinka kuma??" Tareda rike habarta
Zaro ido yayi yace"toh in banda abinki ai dakina dakinki neh so dakinki dakina neh ai…"
Sosa kanta tayi sannan tayi dariya tace"kuma haka ne fah yay Mou"
Dariya dukkansu sukasa kafin tace "sauran abu guda daya"
"Toh zulynah miye ne kuma??"
Sunkuyarda kanta sannan tace"inason kai zaka zamo waliyyi nah"
Wani irin tari neh yasarke shi ai kuwa yafara yi babu kakautawa arikice tayi cikin fridge din wajen tadauko ruwa, tsantsan rudewa mah tamanta dayanda ake budewa,nan kuwa tafara kokuwa da gora dataga babu kanta Sai tayar da goran tayi wajen water dispenser din wajen,acikin disposable cup ta taro ruwan sannan tazo tafara bashi alokacin kuwa har hawaye yafara wanke mata fuska…
Sanda yasamu nutsuwa tukun yadawo da kallon shi kanta , idonshi sunyi mugun Jah,goge mata hawayen fuskanta yayi sannan yatashi tsaye cos yasan in har yacigaba da tsayawa awajen to tabbas saidai afitar da gawanshi…
"Sannu yay Mou dina"tafada for the tenth times tana rike hannunshi,gyada kanshi kawai yayi
"Muje inbaka magani"tafada tana Jan hannunshi(nace toh yaushe Zulfa tadawo likita bansanibah??)
"No zulynah gida Zan koma"yafada ahankali
"Harka gaji da ganina neh yay Mou??"
Ganin yanda tayi fuskarta yasashi jin tausayin ta,lumshe idonshi yayi sannan yace"ai banki mu dawwama ahaka bah, banjin akwai randa Zan gaji dake arayuwa ta kokuma kin manta matsayin ki azuciyata neh"
Girgiza kanta tayi tana murmushi sannan tace"toh karka tafi"
Cikin serious face yace"inkinsan zaki tuka min tuwo toh Zan zauna"(kowani abinci ta iya amma banda tuka tuwo...hhh)
Nan da nan tafara ja da baya tana fadin"bari na nade maka hoton budurwan ka saikabi asamaka ita a frame"
Murmushi yayi aranshi yana yace"sakaliya kawai"
Nade mishi tayi sannan tace"in kazo gobe inason muyi magana"
Wani irin dum yaji azuciyar shi amma ya maze yace"ina fatan bah shirme zaki fada min bah"
Dariya tayi sannan tace"this time around zakasha mamaki na "
"Allah yasa" yafada tareda ficewa daga dakin…
★★★★★★★★
*Brookfield Center for lifestyle Medicine,8misratah street WUSE 2 Abuja, Nigeria*
Kwance take drip ahannunta banda kuka babu abinda takeyi she can't believe ace yanxu Wannan cikin datake bala'in so yanzu babu shi…
Shigowan Umaiza da flask din ruwa neh yasata runtsa idonta ko kadan batason ganin Umaiza din cos gabadaya laifin kanta ta aza…
"Anty dazu Alhaji yakira kina bacci,shine nace nakira miki shi ne yanzu kokuma??"Umaiza tafada
"Ki Kira min nurse"tafada batareda ta kalleta bah
Itama batayi magana bah tafita…
Chan saigata tareda nurse sun iso
"Sannu madam"nurse tafada ayatsine
"Yauwa so nake kiringa Kula dani cos bana bukatar wannan mayyar anan"
Afirgice Umaiza ke kallon ta tana mamakin karfin Hali irin na Yusayrah
"Bangane mayya bah? mayya ce wannan din??" Nurse din ta tambaya cikin tsoro
"Erh mana ita ta yoyemin ciki" Yusayrah tafada batareda shakkan komai bah, zaro ido Umaiza cikin tsananin firgici jin sharrin da yusayrah ke kala mata…
"What!!"shine abinda nurse tafada tareda ficewa dagudu,chan saigata tadawo da police guda 3…
"Ke kifita daga cikin hospital din nan peacefully kokuma mufitar dake da karfi…"
Hawaye taji yasauko mata sannan tace"wlhy ni bah mayya bace, duk familyn mu mah babu mayu…"
Kafin ta hankara sunfara ingizata waje nan da nan jama'u suka fara taruwa ana neman ba'asi nan kuwa nurse tafara Koro musu bayani nan da nan aka mata caa akai…
Shooting dinta akayi dawaya kotaina while ita banda kuka babu abinda takeyi numfashinta har sama sama yakeyi tsantsan tashin hankali ita ko amafarki bata taba tinanin za'a kirata da mayya bah…
Har waje aka raka ta suna mai tir da halinta, gudu gudu sauri sauri tadinga tafiya hartayi nisa amma har lokacin kuka takeyi…
Da kafa taka zuwa gidansu dayake daga gidan zuwa asibiti babu wani nisa sosai,maigadi na ganin ta yafara washare baki soboda sosai suke dasawa dashi cos Umaiza bata da matsala kowa nata neh,tanada kirki sosai…
Abin mamaki yau mutumiyar tashi ko Kula shi batayi bah tayi shigewarta cikin gida,jikinshi yayi sanyi cos daga gani kuka tayi soboda Jan da fuskarta yayi…
Tana shiga cikin gidan tayi zaman dabbas akasa tareda sakin kuka maicin rai,sanda tayi mai isarta sannan ta dauki wayarta tadanna wa Iqbal Kira, bugu daya biyu yadauka…
Jin andauka kiran yasata kara fashewa da kuka nan da nan hankalin Iqbal yatashi sosai cos azatonshi wani abu neh yakara samun Yusayrahn shi atsawace yace
"Zakiyi shiru kifadamin abinda yafaru ne kokuwa??"
Cikin ajiyar zuciya tace"Anty neh takala min sharri wai ni na shanye mata ciki…"
"Alhmdllh"shine abinda Iqbal ya...
*Inkun ji dadin shi share*
*Mhizzphydo*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 21*
*Multi billionaire*
"Alhmdllh"shine abinda Iqbal yafada acikin ranshi amma azahiri kuwa Sai yace"bangane tace ke Kika shanye mata cikinta bah??"
"Cewa tayi wai ni mayya ceh,harda tara min jama'a"tafada tana kara fashewa da kuka cos sosai maganan kecin zuciyar ta
"Ya isa,kiyi shiru zanmata magana"yafada in a calming way
"Daman kawai nafada maka neh kasani soboda ni daga yau nadaina aiki awajenku!!!,Zan tattara kayyayaki na nabar muku gidanku Zan koma kauyen mu tinda aikatau din ba dole bane"
Allah sarki wani irin tausayin Umaiza yaji azuciyar shi, shekarun ta uku kenan dafara musu aiki amma kokadan baitaba kamata da laifi bah.
"Kiyi hakuri kinji"yafada mata
"Ai shikenan ya wuce"
"Zan turo miki kudi a account dinta ki in nasamu time"
"Nagode sosai Allah yasanya Alkheri"tafada tareda kashewa.
Kiran Yusayrah yayi, bugu daya biyu nadauka,dakuka tafara mishi sallama,kukanta bakaramin shiga mai kwanya yakeyi bah ahankali yace
"Shhhih, heartbeat kidaina kukan nan ,kina tayarmin da hankali "
Cikin Jan hanci tace"Umaiza ta yoye mana cikinmu, wlhy yarinyar mayya ceh"
Cikin kwantar da murya yace"it's okay Allah zaibamu wani,kidaina kuka kinji"
Gyada kanta kurun tayi kaman yana gaban ta,muryan taji yana fadin
"Zan turo Zuwaira (kanwar shi ceh)tazo ta tayaki zama kafin a sallameku,cos naso juyowa ayau din amma ayanda na tarar da jikin Malam banjin Zan iya barinshi,kuma kinsan mutane ba lallai su fahimceni bah amma InshaAllah gobe Zan dawo"
"Toh Maisona adawo lfy" tafada
"Ameen heartbeat,take care and I love you"
"Thank you"tabashi amsa
Wani irin ajiyar zuciya yasauke bayan yayi dropping ga kuma tausayin heartbeat dinshi na ratsashi, ko kadan baiso zubar mata da cikin ba yanda tanuna tana so cos gabadaya sauran cikin datake zubar wa bata taba nuna tanaso bah amma hakikanin gaskiya shi yara biyu kawai yakeso arayuwar shi ga shi kuma Allah yabashi su alokaci daya...
★★★★★★★
*96 Cowley Road, OX4 1 Oxford, Oxfordshire*
Zaune suke akan kujerun restaurant gabansu kuwa*Diavolo pizza*neh dakuma *Iced Razzleberry Coffee Frappe (Non-Alcoholic)*,
Kallon ta yakeyi ko kyaftawa babu"kar wani yacinye ni fah" tafada batareda ta kalle shi bah
Dariya mara sauti yayi kafin yace"ai gwanda ni cos in Kika fara kallon mutum har rasa nutsuwar su sukeyi"
"Kai yay Mou" tafada
"Dagaske mana" yafada tareda sipping din coffee dinshi,goge hannunta da kuma bakinta tayi da tissue sannan ta fuskance shi dakyau kwayar idonta acikin nashi tace
"What about maganar danace zamuyi"lumshe ido yayi sannan ya ware su akanta kafin yace
"Inajinki zulynah"
Sanda tayi ajiyar zuciya sannan tace"daman contract dinda nayi signing kafin wannan kudinshi is $30billion banda na zanen "
Waro idonshi yayi cikeda mamaki sannan yace"you mean $30billion?? How??"
"Erh mana yay Mou,nima I was so surprised lokacin da companyn*Aston martin brand cars* suka zo waje na wai nazana musu wani motan dasuka nuna min, dana zana musu saina ga wasu abubuwan da baikamata ace babu acikin motan bah,
So I explained it to them,sai suka ce na ajiye wannan agefe nakara zana musu wani, and kasan Zane na tsanani baya wuce 5mins nagama shi,
Sai nakara zana wani tareda sa abubuwan da babu awancan there were so surprised inda alokacin suka hau nunawa ogansu ta Skype,