← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 98

Sashe 89

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sorry!  Duk da basan dalilin da ya saki  daga hankalin ki sosai a kan wannan incident din bah but I think you should take it easy! Babu wanda za'a mishi irin wannan abubuwan ya iya yafewa da wuri fa, in fact wasu ba za su yafe ba saboda baza su manta abun ba!  she cheated on him fa! Wait ma tukunna kin san ya mutum yake ji idan ya mugun kwallafa ransa a kan Abu kuma bai samu bah? Nasan ba ki sani b... "

katse sa ta yi da fad'in"Na sani mana!  Na sani sarai!  _You know we don't forgive because we forget! We forgive because we let it go...! We forgive because we err to God and he also forgives us whenever we ask for his forgiveness!_ And don't forget _to err is human!_ "

Ta karasa tana rik'e cikin ta,  wani dariya ya yi at the same time yana dukan steering "see who's talking!  Har kina da bakin magana a kan wahala kad'an da ki ka sha!"

"Pumpkin, You won't understand "ta fad'a cikin sanyin murya tana kuma kwanciya a kafadar sa, murmushi ya sake ya na girgiza kan sa son matarsa na sake ninkuwa a cikin zuciyar sa

"Kar ki zubar da mu fah! " ya fad'a ganin yanda take kanainaye sa kaman ba tuk'i ta ga yana yi bah

Turo baki ta yi tana  shakan kamshin sa kaman za ta shige cikin jikin sa, d'ago kai ta yi sannan ta kai bakin ta saitin kunnen sa kaman za ta mai rad'a bai hankara bah ya ji wata hot romantic nibble a kunnen sa ba shiri ya saki kan steeringn din mota

Kirrrrr....   

_Hey 👋 lovies💞! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!.

_*Vote,comment&share*_

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A sweet and pitious Romantic love story

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

_RAHMA HASSAN AND MIMSQUEEN THIS PAGE IS FOR YOU GUYS! MUCH MUCH LOVE ❤️_

*Page 119*

Kirr ka keji ya ja wani wawan burki wanda ya sa mai babur din bayan sa ya buge mai mota

"Innalillahi wa'ina illahir rajiun" shi ne abin da Mourad da Hasana da suka manta da cewan har da ita a motan suka furta a tare inda Zuly kuma ta zaro idanuwa jikin ta na ɓari kaman mazari ganin abinda ta jawo

Cikin sanyin jiki Mourad ya fita saboda ganin mai babur da mutane suka kewaya kaman ya ji ciwo ta mirror

"DanAllah bawan Allah ka yi hakuri"Mourad ya faɗa cikin lallaba, mikewa mai mashin din ya yi yana chakume wuyar tsaddadiyar shaddan da ke jikin Mourad, cikin murya irin na yen tasha ya ce

"Wlhy sai ka biya ni babur dina haka kawai zaka jamin asara! Da gani ma driver ne kai ko kuma aron motan ya je ya yi "

"Na ce ka yi hakuri koh! "Mourad ya faɗa cikin takaicin ganin yana kokarin wulakantan shi a idon mutane, hannun sa ya sa  yana kokarin banbare hannun mai babur a wuyar rigar sa, mutane sai jan mai babur suke yi ganin ya dage

Zuly da ta ga ya ki dawowa ne ta sauƙa tare da nufan in da ake hayaniya, zaro idanuwa tayi ganin yanda wani ya musheshe ya wani chakume wuyar rigan mijin ta

"Ya salam! "Ta faɗa cikin ɓacin rai, sakin sa mai babur ya yi dukkan su suka miyar da hankalin su  yana kan Zuly da ta fito yanzu, harara Mourad ya watsa ma ta da jajayen idanuwansa ganin ta fito ga kuma maza na kallon ta saboda a bakin titi su ke

"waye ya ce ki fito? "Ya tambaya cikin son danne ɓacin rai da  kuma kishin da ya tokare ma sa kirji, girgiza kai ta yi tare da barin wajen cikin sauri

"Ina zuwa! "Ya faɗa tare da mara ma ta baya amma shi ta dayan bangaren ya  zaga, chan sai gashi ya dawo da envelop a hannun sa, mika wa mai babur din ya yi sanda ya bari mai babur din ya bud'e envelope din kafin ya  bar wajen

Cikin mamaki suka bi bayan sa da kallo ganin damin kudin da ya bayar gashi kuma bai damu da kurgewan bayan motan sa ba

Mai babur kam ya ji ɗamas sai kawai ya ja babur na sa ya yi gaba Cike da Farin ciki samun makuɗen kudin da ko a mafarki bai yi tunanin zai zamu bah!

Yana shiga motan ya tayar ba tare da ya kalli inda Zuly ta ke ba, rike hannun sa ta yi cikin son bada hakuri gashi gabadaya jikin ta ya gama yin sanyi

"Sorry... "

Katse ta ya yi da fadin"sorry I love you ko? Ko ba haka za ki ce ba?"

Wani miyau ta hadiye tana murza hannun sa guda daya da ta cire a kan steering, kwace hannun ya yi a zuciye yana kwafa a zuciyar sa

Cikin sanyin murya ta ce"Pumpkin, sorry I love you! "

Buge steering ya yi cikin takaicin jin abin da ya san dole ne ta faɗe shi "da tsautsayi ya ratsa nasan da yanzu mun hantaya! "

Kuka ta fashe da shi sosai tare da ɗora kan ta a kan cinyar ta, tsaki ya ja yana shafa bayan ta da hannun sa saboda shi Sam baya son kukan ta saboda yasan in bata daina ba yana iya loosing control

"Hey it's okay!... Ya faɗa a hankali yana aikin shafa gadon bayan ta.... Na ce ya isa ko? "

Ɗagowa tayi ta kalle sa hade da cewa " are you sure?... Gyada kai ya yi... Oya smile!.... Girgiza kai ya yi tare da sakin ma ta murmushi .... Hannun sa ta riƙe ta ce... Wipe my tears and kiss me!... "

Zare hannun sa ya yi a cikin na ta ta sake rikewa tana turo baki" ke, ba ki ga muna kan hanya ba ne? Ko sai kin sa munyi hatsari ne? "

Ya tambaya yana hararar ta"ni dai wallahi sai ka mun kiss ko kuma mu kunce! "

Ta faɗa tana mika mai yatsar ta da ya alaman su kunce, kafadarsa ya ɗage tare da mika ma ta na sa hannun!

Zaro idanuwa tayi ta ce"haka ka zaɓa? "

Humming ya yi still hannun sa na yanda ya barsa, hannun ta ta makale na shi sannan ta datsa ta ce

"Mun kunce!" Sake humming ya yi yana cigaba da tuki a binsa, tsaki ta ja tana kallon wajen window chan kawai ta juya wajen sa tare da kwantawa a kafadarsa

Dariya ya sake yana faɗin"I thought wata ta ce mun kunce!? "

"Kar ka mun magana fah! Mun kunce! "Ta faɗa tana gyara zaman kan ta a kafadarsa, rufe baki hasana da ke zaune a baya tana kallon su ta yi tana kunshe dariyarta ga wani kunyan da ya ke cin ta

Kallon mirror Mourad ya yi jin kaman ana dariya a bayan Mota, dariya ya yi yace

"Ohh Allah daman kina cikin motan nan? Wallahi na manta! "

Murmushi kawai tayi tana mamakin su,  ji ta ke dama ita ce saboda gaskiya soyayyar su ya bala'in burge ta

"Ki yi hakuri fa mun dameki!  Haka ta ke da shegen rigima kaman wata yarinyar goye"ya faɗa daidai lokacin da ya shiga cikin asibitin, ita dai Hasana ban da murmushi babu abin da ta keyi

Parking ya yi a parking lot, fita Hasana ta yi su ma suka sauƙo sannan suka wuce cikin asibiti din saboda daman already sun riga su isa saboda matsalar da su ka samu a hanya...

"Hello! Yauwa sannu, daman na Kira ka ne na faɗa ma ka Zulynah tana asibiti babu lafiya!"Mourad ya faɗa yana kallon fuskar Zuly da ke zaune a gefen sa

Gani na yi ya sauke wayar a kunne ya ce"he said na yi sending sunan asibitin! "

Ya faɗa wa Zuly, gyada kai Zuly ta yi inda Mourad ya yi sending din numbern!  Ko hour ba'a yi ba sai ga Iqbal da Hibba sun Karaso

Da mamaki suke kallon Zuly da ke zaune tana shan ice cream a gefen Mourad, Mourad da ya ga haka ya saki murmushi tare da basa hannu su ka yi musabaha

Gaishe sa Hibba ta yi cikin jin kunya tana kallon Zuly da ke zaune tana shan ice cream 🍦 kaman ba ta san da wanzuwar su wajen ba!

"Bismillah muje! "Mourad ya katse ma sa hanzari, gyada kai Iqbal ya yi yana tunanin waye ba shi da lafiya da har sai an ma sa karya!

Barin wajen su ka yi su ka bar Zuly da ke kokawa da da roban ice cream 🍦 kaman her life depends on it.

Suna isa bakin kofan ɗakin ya ji gabansa na faɗuwa amma ya maze kaman ba komai amma a zuciyar sa sai addua ya keyi a hankali Mourad ya buɗe kofan ɗakin da Yusayrah ta ke sannan su ka shiga

Cak Iqbal ya ja ya tsaya yana tsura wa kan gadon idanuwa, Mourad da Hibba da har sun isa wajen gadon su ka waigo ganin kaman Iqbal ya tsaya

"Karaso mana!" Mourad ya faɗa, cikin sanyin jiki ya karasa wajen,

Kallon Yusayrah da ke bacci ya yi, ta yi baki sosai ga yanda ta rame kaman ba ita ce yar duma duman nan ba!

Nuna ta ya yi da yatsa gabansa na tsinkewa"Yusayrah? "

Ya tambaya cikin rawar murya, gyada kai Mourad ya yi yace"she's out of danger amma doctor ya aika a Kira ni so zai fi dacewa in muka je tare

Ita dai Hibba sun jefa ta a duhu saboda gabadaya bata gane wace ta ke kwance ba, fita su ka yi gabadayan Su......

A daren ranan da kyar Iqbal ya runtsa! Sai juye juye juye yakeyi a kan gado har dai bacci ya yi nasaran d'iban sa!

Washe gari da sassafe Iqbal ya bar gida ya tafi asibiti saboda gabadaya zuciyar sa ta kasa sukuni.

Bayan kwana biyu....
Chapter 89 · 0% Book details