← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 98

Sashe 32

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kuka sosai tace"Wlhy banson auren banso DanAllah araba, nikai nakeso ,nafi son ka akan auren mutafi muje muyi rayuwar mu"

Goge hawayen ta tashiga yi kaman wata zarrariya kafin tariko hannun shi tace"daman fah zanje wajen Malam neh ince mishi kai nakeso nafasa auren Iqbal, muje Yanzu saiya raba auren"

Hawaye yaji suna sauko mai cikin sauri yashare su sannan yasake cire hannunta daga nashi yace" it's too late to cry"

Wani irin kuka mai cin rai tasaki tareda yin zaman dabass acikin jan kasa batareda ta damu da tsadar kayan dake jikinta bah

Risgar kuka takeyi sosai cos wani irin abu takeji yana taso mata daga cikin zuciyar ta 

Shikenan bazata auri Mourad bah shikenan tarasa Mourad dinta kenan

Kaman wata jaririya ta chanchanra wata uwar kara wanda ya razana kowa awajen 

Abu kaman wasa Zuly tahau birgima akasa tana ita tafasa auren 

In kaga Mourad saika tausaya mishi dukda bawai ya bare baki yana kuka bane a'a  hawaye neh suke pareti asamar fuskar while hannun shi daya rikeda kirjin shi wanda yake ji kaman zuciyar shi neh zai faso waje tsantsan tsalle dayake yi

Iqbal kuwa bazama kagane halin dayake ciki bah amma tabbass yadan ji tausayin Zuly amma fah that doesn't mean zai Saketa cos Alkawari yadauka sai ya rama dukan da Mourad yamishi akanta

"Mai martaba na neman ku a fada" wani bafade yazo yafada musu

Hadiye kukanta tayi tareda tashi cikin sauri , goge hawayen ta tashiga yi wanda harda makeup dinta suke fita amma bata damu bah

Handki din da aka mika mata yasata dago kanta ai ganin Mourad dinta yasa ta Rungume cos ko bataso bata sanin yaushe jikinta yake haduwa da nashi 

"Pls Zuly you're no more like before"yafada yana kokarin bare ta dage jikinshi

Sake kankameshi tayi tana girgiza kanta wasu sabin hawaye na zuba da cikin idanunta tace" let's elope muje inda babu wanda zai samemu muyi rayuwar mu cikin farinciki tinda daman muna son junan mu"

Kada kai kawai Iqbal yayi tareda wucewa cikin fada ranshi na suya

Yen kallo ma suka fara watsewa cos kallo yakare tinda an kirasu acikin fada, wasu kuma cikin fadan suke shigewa cos daman garin acike yake soboda auren

"Let's go inside" yafada yana cireta daga jikinshi

"No let's run away" kallon ta yayi ahankali yaja karan hancinta dasuka sake tsine yace

"Muje muji abinda Malam zaice tukunna"

Gyada kai tayi tana jin takaicin kanta cos Yanzu laifin duk akan yake daman hausawa sunce Da zafi zafi ake dukan karfe 

Ta tabbata da bata tsaya wanka dasu kwalliya bah babu makawa Yanzu da da Mourad dinta aka daura auren 

Acikin zuciyar ta banda addua babu abinda takeyi cos sosai take jin rashin nutsuwa na shigarta 

Rike hannun Mourad tayi gam tana tsiyayan hawaye gabadaya sai taji tausayin kanta yana kama ta cos tasan itace Abar tausayi a halin Yanzu.

"Ke sake shi" Malam yafada cikin kausashiyar murya lokacin dasuka shiga

Kaman wata karamar yarinya tahau girgiza kanta hade da chukuikuye gefen rigan Mourad dinta da dayan hannun

Shiko sai kokarin banbareta yakeyi daga jikinshi cos he's feeling unease he's feeling suffocated babu abinda yake bukata Yanzu dayafi yaga Ammi dinshi cos ita kadai zata iya fahimtan yanayin dayake ciki, only her can feel the 50% of what's he's feeling right away cos ya tabbata na Zuly farilla neh 

"Pls Zuly" yafada muryan shi na cracking

"Yanzu Zuly kawai kace Yay Mou bakace Zulynah bah ko kamanta Zuly is yours neh??" Tafada tana kallon kwayar jajayen idanunshi 

Kauda idanunshi yayi cos she's breaking him into pieces yanda takeyi ahankali yace" pls mana"

Sake shi tayi cikin jin haushin shi  yanda yake nuna rashin damuwa akan abubuwan datake yi

Zama tayi cikin nutsuwa tareda kauda idanunta daga gareshi tace" to hell"

"Yah Salam Zuly am sorry don't mean to hurt you" yafada sounding care free forgetting akwai mutane awajen cos daidai wajenta yayi 

Turo baki tayi tace"apology not accepted"

Kama kunnenshi yayi da hannu biyu yace" so so sorry dear"

Kallon shi tayi ta nuna lips dinta tace" one liplock and apology accepted"

Iqbal jiyayi kaman ana watsa mai ruwan zafi cikin bacin rai yace" ke!!!"

Firgita Zuly tayi tana zaro Ido sai asannan ta tina ashe agaban Malam suke

Zama Mourad yayi akasa yana cire tsadadden hulan kanshi ya ajiye agefen shi yana mai shafa lausasiyar sumar kanshi da soft white palm dinshi

Turo baki Zuly tayi idonta cikeda hawaye tace"Malam danAllah karaba aurena da Iqbal ka hada ni da Yay Mou dina"

Sosai Malam ke nazarin su daya bayan daya kallon shi yamiyar wajen Zuly datayi magana yace" ko miye sa?"

Dan murmushi tayi cikin dan jin dadi tace" gabadaya ban dace da Iqbal bah"

"Dawa kika dace toh?"

"Da Yay Mou dina kaga kuma muna son junan mu pls karaba aurena da Iqbal"tafada cikin hawaye tana mai hada hannayenta waje guda 

Manyan mutane kwarai sun jinjina karfin rashin kunyar Zuly inda suka dinga yin kuskus akasa

"Ko kana da abin fada Iqbal??" Malam ya tambaye shi

Sunkuyar da kanshi yayi cikin takaicin cin kashin da Zuly ke mishi agaban mutane ahankali cikin sanyin murya mai tareda tsantsan biyayya yace" agaskiya banji dadin yanda al'amarin nan suka kasance bah amma duk hukuncin daka yanke inshaAllah shi za'ayi"

Gyada kai Malam yayi yana nazarin Iqbal sosai yake cikin rudani cos dukka maza biyun yake ganin soyayyan Zuly acikin kwayar idanunsu 

Gani yayi in bai raba auren bah baiyi wa Mourad adalci bah ajiyar zuciya yasauke yana jin tausayin su nashiga zuciyar shi 

Gyaran murya yayi yace...

#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal

*Vote,comment&share*

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

_wannan page din naka neh Alhussain Abu Sameer,ina mika maka sakon godiyata na mussaman_

*Page 52*

Gyaran murya yayi yace" Yanzu ke Zulfa kinsan da kina son Mourad kika amince da auren Iqbal"

Sunkuyar da kanta tayi tace" ai dah banyi wannan tunanin bane sai yau DanAllah araba auren"

Tsaki yaja yace" dayake kin miyar damu shashashu irin ki bah, kin miyar damu kananun mutane koh?"

Girgiza kanta tahau yi kirjin ta na wani irin bada sauti har kwalla sun fara sauko mata amma har lokacin idonta acikin nashi

"Toh kisani bazaki miyar damu mutanen banza bah don haka babu auren da za'a raba kije ki zauna da mijin ki dakuma abokiyar zaman ki"

Wani irin dagowa Mourad yayi jin wai abokiyar Zama wato in yagane abinda Malam ke nufi kenan ba ita kadai bace yanada wata matan

"Yah Salam"ya furta ahankali hannun shi saitin kirjin shi cos jiyake in bai rike wajan bah fadowa zuciyar shi zaiyi 

Koda ace ma Zulynshi ba shi zata aura bah baikamata ace ta auri mai mata bah 

Babu abinda kakeji banda sautin kukan Zuly dake tashi tana fadin ita wlhy tafasa auren araba

Tsawa mai martaba ya daka mata tayi tsit sannan yace" Mourad kayi hakuri koh , Allah zai baka naka daman matar mutum kabarinsa"

Murmushin yake Mourad yasake tareda cire hannun shi awajan saitin zuciyar shi,

Cikin dauriya yace" ba damuwa wlhy Malam Allah yasa hakan shine mafi Alkheri"

Jinjina kai mutanen wajen suka hau yi suna mamakin shi cos duk wanda yakalle shi zai gane dauriya kurum yakeyi 

Wani tausayin shi Malam yaji amma kuma in har ya raba auren za'ace baiyi wa Iqbal adalci bah gwanda kawai ya bar auren tin an riga da an daura da ace ba'a daura bah toh zai iya yin abinda suke so amma yanzu kan Allah yahada Mourad din da rabon shi.

Sosai Iqbal yaji dadin rashin raba su da Malam baiyi bah har wani murmushin mugunta yake sakewa

Sallaman su yayi,sanda aka yi dakyar Zulfa tabar wajan cos cewa tayi babu inda zata sai Iqbal ya saketa

Da taimakon Ammi Mourad yashige cikin dakin da aka ware mishi while Umma tashige da Zulfa cikin nata dakin inda har lokacin bata daina kuka bah.

"Ammi nah mutuwa zanyi" yafada dakyar kanshi akan cinyar Ammi

Shafa kan danta tayi cikin tausayawa tace" kadaina magana haka bazaka mutu yanzu bah

Wani irin kuka yasake yana Jin wani irin zafi daga kowani sashi na jikin shi saukin abin ma yana Addua azuciyarshi

"Am burning Ammi" yafada cikin kuka kaman wani karamin yaro

"Daman nafada maka _a bari ya huce,shi ke kawo rabon wani_ amma kayi biris ai ga irinta nan"inji Ammi kenan cikin dacin murya

"Ammi nah miye zanyi yanzu??"ya tambaya cikin hawaye

"_Hakuri!!!_ shi zakayi tinda Allah yayi ba rabon ka bace kuma _rabo sai maishi_ kaima Allah yakawo naka rabon kuma yabaka  wanda tafita"

"Ammi nah babu wacce zata fiyemin Zulynah" 

"A ganin ka bah? Allah dai yasa hakan shine mafi alheri agaremu duka"

"Ameen" yafurta ahankali 

"So yanzu abinda yakamata yanzu shine kaje ka tausasa Zulyn Mourad cos kaga yanzu matar aurece baikamata ace tana fadin ita wani takeso bah, zunubi take kwasa so go and persuade her"

Tashi yayi yana share hawayen shi cikin dakiya yace"banason Zulynah ta kwashi zunubi I will try to be strong"

Murmushin karfin hali Ammi tasake ganin yanda ya wani nutsu...

"Kiyi hakuri kidaina kukan nan inba sokike ciwo yakama ki bah" Kuwah tafada cikin sanyin murya

"Yanzu shikenan an raba ni da Yay Mou dina kenan?, Yanzu all those yawo damuke zuwa bazamu sakeyi bah, yanzu kenan agidan Iqbal zan kare rayuwata?, Coffee damuke zuwa sha babu shi , yanzu babu wanda zai tsaya sauraran Shirmena " Tafada cikin sheshekar kuka

Tabe baki Kuwah tayi tana ji kaman ta mazge zuly cos taga alama zuly bata dauki abubuwan serious bah 

Komiye ta tina oho naga tasaki dariya kaman wata sabuwar kamu

Cikin sauri Kuwah tamatse agefe tana mamakin sauyawarta farat daya

A dad dare tace"Lafiya dai koh"

Share hawayen ta tayi still akwai murmushi asamar fuskarta tace" natina maganan mu da Yay Mou neh ai"

"Wani magana kenan?" Ta tambaye ta cikin mamaki cos ita fa azaton ko wani Abu neh yashige zulfan

"Yay Mou neh yace min....

_ko miye yace mata haka🤔_

_manage this naso namuku yafi haka but yau I was totally busy shiyasa_

#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️

*Vote,comment&share*
*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 53*
Chapter 32 · 0% Book details