Sashe 27
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Umma nah pls ki tayani rokon Malam yabarni naje Dubai nadawo gabadaya hankali na yaki kwanciya jinake kaman ba lafiya kalau bah" tafada tana share kwallan daya fara zubo mata
Cikin sanyin murya Umma tace" nasan bazai yarda bah kiyi hakuri kici gaba damai Addua maybe ma aiki neh suka mai yawa"
Girgiza kanta tayi tace" Umma nah na tabbatar ba aiki bane cos aiki bazai hana shi kasancewa dani bah, Umma nah dakyar nake bacci wlhy kullum muryan shi nake fara ji in na tashi shine abu na karshen danake ji kafin na kwanta bacci yariga da yasabar min , Umma nah miyesa yake hora ni bayan yasan in bai tare dani gabadaya banajin dadi,
Umma nah I really miss him so badly wlhy in har bazaizo a aurena bah har Dubai zan bishi and I will make sure he realise that what he did was totally bad"
Tafada tareda sakin kuka, shafa bayanta Umma ta hau yi tanajin tausayin yarta...
"Maisona yakamata muje Azare fah" Yusayrah tafada tana kama hannunshi
"No sai ana sauran kwana uku zamu tafi"
Marairaice fuska tayi tace"Ayyerh Maisona gaskiya hakan ko kadan baiyi kasan halin yen kauye yanxu saisu fara kananun magana su ce ni na hana ka zuwa dawuri"
"Ohk naji gobe zamu tafi, anjima zamu dauko twins sai muje tare"
Zaro Ido tayi tace" kana son yarana su wahala kenan?? Taab gaskiya bazamu je dasu bah kalan rashin lafiya yakama min su"
Dan murmushi yayi yace"inace ni inazuwa amma bantaba dawowa da rashin lafiya bah"
"Kaifa bah yaro bane kuma ai garinku neh kuma acan aka haife ka so it's nothing new" tafada tana hararan shi
"Ohk naji zamu je muyi bakwana dasu anjima"
"Yauwa Maisona"....
"Umma nah natafi" tafada tana ya mutsa fuska
"Toh adawo lafiya"
"Ameen" tafada tareda ficewa ,tafiya take kaman iska na kadata har wani layi takeyi kaman mashayiya
Daidai kofar shigowa fada suka ci karo da Yusayrah Wanda saukansu kenan, tabe baki tayi tareda miyarda hankalin ta ga wayar hannunta
Da mamaki Yusayrah ke binta da kallo tana mamakin irin kyaun data kara ga jikin ta ko alaman a kauye take bai nuna bah dukda uwar ramar datayi(yen Azare pardon me fah😂😂)tsaki taja tareda shigewa abinta
Karon datayi da abu ne ya dawo da hankalin ta daga danna wayan datakeyi, dago rinannun idonta tayi don ganin wa ta buge
Sai ji kake tass ya watsa mata mari zubewa tayi akasa wayarta ma yafadi dalilin rashin karfin jikin datake fama dashi....
```Cardiologist · Building 39 Dubai Healthcare City - 1nd Floor ```
Afirgice ya farka daga dogon suman sati 3 uku dayayi hantsilawa yayi daga kan gado zuwa kasa jikake timm
Dasauri Ammi dake kan sallaya tayi wajen shi idonta duk yayi wani iri tsantsan kuka
"Ya mareta!!!" Shine abinda yake furtawa batareda ya bude idonshi bah
Dago shi da akeyi neh yasashi fara kokarin bude idonshi amma yakasa
Kan gado aka daura shi inda suka hau dubashi sukaga hawaye na zubowa daga rufefen idonshi hannunshi kan saitin zuciyar shi
Allura suka mishi ahankali doctorn yajuya wajen Ammi dake kuka cikin harshen larabci yace" inshAllah yafarka kenan, nan da wasu minutes zai tashi cos mun mai alluran nutsuwa"
"Alhmdllh"tafurta cikin dishashiyar muryarta
Kanshi ta fara shafawa wasu siririn hawayen farincikin ganin danta zai farka suka silalo mata
Bude kofan da akayi yasata juyawa , Fakhih Fakhiha da Qudsiyah neh suka shigo
Murmushi tasakar musu tace" ya farfado"
"Alhmdllh"suka furta atare tareda nufan gadon
Murmushi farinciki Qudsiyah tasake jin ya farka azuciyarta tace"ka kusa zamowa nawa Mourad tinda Zulynka aure zatayi"
" Zulynah!!!" Yafada da karfi wani kuka neh ya kufce wa Qudsiyah dagudu tafice daga dakin cos bata zata zai Kira sunan Zuly bah(nace ko kinmanta itace aranshi neh🤔)
Dakyar ya bude idonshi, hasken daya shigeshi neh yasa ya runtse idon gam tareda girgiza kai
Doctors suka sake shigowa" Dr can you hear me?"
Wani yafada yana dan buga kumatun shi ahankali mourad yace" yes"
"Open up your eyes slowly"yafada tareda toshe inda ray yake fitowa
Ahankali yashiga budewa cos shima abinda yake bukata kenan
Kan Ammi dake rikeda hannunshi idonshi yafara sauka lumshe idon yayi wani murmushi ya subuce mai
Da mamaki suke kallonshi , bude idon yayi still Murmushin na nan yace" I knew I was dreaming daman Zulynah bazata barni bah kawai dai bad thoughts neh"
Fashewa da kuka Fakhiha tayi tareda rungume shi sosai
Dagata yayi ya kura mata jajayen idonshi yace " karki damu ke dakanki zaki mata kwalliyan daki ci burin ke zakiyi ran aurenmu"
Ammi toshe bakinta tayi tana kuka mara sauti
"Bani wayana Ammi"yafada yana Mika mata hannu
Hannunta na rawa ta Mika mai wayarta, juya wayan ya hau yi yace " wayana fah nace"
"Kayi da nawa" tafada tana kawar da kanta gefe cos batason yaga hawayen ta
Numbern Zulynshi yayi dailing har sai biyu amma har yagama ringing bata daga bah tsaki yaja cikin rashin jin dadi kafin yashiga cikin Amazon
Mikawa Ammi wayan yayi yace" Ammi nah lefe zaki hada min na gani na fada I don't care ko millions nawa zaici, kai kuma kamani na watsa ruwa cos jinake na dade ina bacci"
Suna shigewa Ammi tafashe dakuka tace wa doctors din"pls ku dubamin kwakwalwar shi I think yayi Lossing sense dinshi"
Gyada mata kai sukayi, chan sai gashi yafito yana takawa ahankali
Sallah aka shimfida mai ganin karfe biyu neh yasashi yin azahar yajima yana Addua kafin yamike tareda nade sallaya
"Yaya!!" Fakhiha takira shi
Miyarda duban yayi gareta tace
" Kanada ramakon sallah"
Kallonta yake yana jiran Karin bayani, ahankali tace" Yaya yau satinka uku dashiga comma"
Rike kanshi yayi tareda runtse idonshi saiyanzu mah ya lura da cewan a hospital suke
Wasu hawaye neh suka hau zubomai cikin tashin hankali yace" karku cemun gaskiya tafada min"
Gyada kai Umma tayi itama hawaye na zubo mata, rike saitin zuciyar shi yayi yace" miyesa zatamin haka ?? Shin batasan inason ta bane?? Miyesa bata Kasheni na huta bah?? Why! Why!! Why!!"
Rikeshi Ammi tayi tana son hadiye nata kukan amma takasa sai yazamto duka dakin babu mai rarrashin wani inda su doctors suka daskare sun binsu da ido
"Ammi nah I love her a lot , in babu ita arayuwata na tabbata I will be shattered pls ki taimaka min muje mu roketa nasan zata iya sadaukar min da farincikin ta yanda nima zan iya sadaukar da nawa farincikin pls Ammi muje yau pls I really need Zulynah acikin rayuwata"
Hannu Ammi tasa abakinshi tace" zamuje mu roketa kayi shiru karka sa zuciyar ka bugawa cos doctors sunce yana gab da bugawa"
Jajayen idonshi ya kura mata yace" toh in har bakison zuciyata ya buga dole saita yarda ta aure ni kuma ta na yarda ko sati bazamu yi ba za'a daura mana auren"
Gyada kai Ammi tayi cikeda tausayin shi cos sosai ya totse kaman mai cutan S ga idonshi kaman na yen kwaya...
```Azare, Nigeria```
Ganin ta fadi kasa yasashi tsugunawa kaman zai dagata ahankali yace" shin ke makauniyace da duk lokacin dana zo sai kin bugeni??"
Hawayen da suke makale neh sukayi nasarar zubowa , batareda tayi magana bah ta dauki expensive phone nata dayasha kasa goge phone tayi da gefen Arabian gown dinta
Fizge phone din yayi cikin jin haushi ganin ko sake kallonshi batayi irin wayarta yafi shi daraja dinnan
Juya phone din yahau tareda zaro Ido yana mamakin inda tasamo shi cos ya tabbata babu irinshi a Nigeria shikam ma fa a iya sanin shi mutum daya ya sani kawai mai rike _falcon supernova iPhone 6 pink diamond_ kuma itadin ma ba Nigerian bace Indian ceh
"Wayan waye kika dauko?"
Kallon baka da sense tamishi tace" bangane wayan waye na dauko bah ko tayi kama da na matarka neh??"
Buge bakinta yayi da karfi jin yanda ta mishi magana
Kukan datake rikewa neh ya kufce mata tace" wlhy wannan karan kam bazan bari bah wlhy sai an Rama min kullum kenan ka dinga marina tsantsan mugun..."
"Waye zai rama miki din" yafada cikin rainin hankali
"Kana zaton banda gata neh?? Toh bari kaji ni nan nafika gata cos magana daya zanyi a nakasa ka"
Dariya yasake yi cikin jin dadin hiran su yace" like seriously??"
Cikin American English nata tace" don't you dare underestimate me"
Waigawa yafara cos shifa bai zata ita tayi magana bah ganin baiga kowa bane yasashi basarwa zaiyi magana kenan wayanta yadau kara
Ringing din da taji neh yasata zaro Ido cikin farinciki tace"Ammi!!, Bani wayana"
Kallon fuskar wayan yayi yaga ansa _our Ammi_ tabe baki yayi yace" ki kwata"
Yana gama fadin haka yayi gaba gudu gudu take bin bayan shi tareda fadin" narokeka kafin wayan nan ya tsinke Kabani"
Banza yayi daita har wayan ya yanke wani irin kuka ta fashe dashi tace" pls Kabani karka sa namutu ya..
Bata gama maganan bah wayan yakara daukan kara amma Iqbal ko gizau baiyi bah sanda wayan ya katse kafin nan ya Mika mata
Kaman wata angry bird ta hau redialing din numbern amma cikin rashin sa'a ko shiga bayayi ga hawaye da majina duk sun bata mata fuska
Numfashin taji ya na neman daukewa kaman wata mai asthma ko second biyu bata kara bah yaji faduwar abu ta bayan shi har da kaman bazai juya bah amma ganin mutane na tahowa ana ta Subhanallah
Ahankali yajuya karaf idanunshi yasauka akanta tayi shameshame awajen
Taku biyu kawai yayi ya isa gareta daidai lokacin da wani zai dauketa
Fincikeshi yayi gefe kafin yasa hannu yadauke ta yana mamakin matsayin da Wanda takirata ke dashi azuciyarta...
Sallama yayi a bangaren su inda Umma da Yusayrah suka amsa dasauri Umma ta tashi tace" miye sameta"
Sai alokacin Yusayrah ta lura da ita ahannun Iqbal, da wani irin kallo daya kasa tantance na miye take binshi dashi
Yana kwantar daita Umma ta iso da kofin ruwa sannan ta yayyafa mata
Bude idon tayi cikin hawaye tace...
_yaukam😌😌_
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo
[21/08, 12:02] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 46*
Bude idon tayi cikin hawaye tace" Umma nah Ammi takira"
Cikin sauri Umma tace"ina fatan duk suna lafiya??"