← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 98

Sashe 3

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sunfi 20 minutes suna abu daya,dayake kasar waje ne babu ruwan wani da wani kowa na harkan gabanshi (cos da'a Nigeria toh inaga alokacin an watsasu a YouTube,masu jin dadi nayi , alokacin zasu zamo talk of the town,masu musu Adduan shirya nayi amma fah masu tsinuwan sunfi yawa..hhh), wani shegen feeling da yataso mishi neh yasashi bude red sexy idonshi ahankali, saima asannan yatina ashe a gefen titi suke, jinjinar ta dayayi yasata bude idonta itama.

Dasauri suka sake juna kowa na miyarda numfashi,kifa kanshi yayi a kan mota itakuma ta sulale kasa cos jikake kafarta yabar jikinta

"Ya Salam miye nayi hakan,nashiga uku  nasan yanzu zata faramin kallon dan iska,oh Allah kataimake ni"shine abinda yake fadi azuciyar shi

"Innalillahi,akan titi fah mukayi kiss, oh Allah first kiss dinna yatafi abanza , Astagifirllah Allah natuba kayafen  sharrin shaidan ne" tafada hade da kifa kanta a tsakiyar cinyar ta tinanin ta ma yafi karkata akan da wani ido zata kallashi, dafata taji yayi amma ko dagowa batayi bah tsungunawa yayi daidai ita sannan yace

"Zulynah am so sorry,wlhy bantaba yin irin haka bah arayuwata sharrin shaidan ne,kiyafe ni karkiyi fushi dani"batareda tayi magana bah ta tashi hade da bude gaban mota tazauna , dakanshi yarufe mata,cikeda sanyin jiki yazagaya sannan Shima tashige motan.

Sanda ya tada mota yakirata asanyaye,ko amsawa bata Tina saima tajuyar da kanta wajen window side tareda danna glass wine ,ganin bata kulashi bane yasashi cigaba da tukin shi ga idonshi har yakawo ruwa ahankali ya share gudun karta gani(nikam nace wahala ya ganka).

Suna isa daidai katon gate din ya budu dakanshi parking yayi ,batareda ta kalleshi bah  tabude kofar motan domin fita,hannunta yariko shi knew that amma ko gizau batayi bah cos tasan mudin tajuyo zai karya mata zuciya kuma ita so take ta hora shi Incase of next time kar yayi gigin mata irin hakan

da yawan yen mata basusan wannan bah dazaran anyi da farko mekon su kiyaye nagaba saisu ce ai yataba yi so it's nothing new,daga lokacin da akayi nafarko baka nuna kayi fushi bah toh andinga yi kenan daga nan kuma za'a zarce in antambaya kuma Sai suce civilization. DanAllah a dinga kiyaye wa....

"Zulynah kiyi hakuri mana wlhy bada sani nah na aikata hakan gareki bah"yafada cikin rawar murya ,kwace hannunta tayi sannan ta fice dasauri, kifa kanshi yayi akan steering din motan ,dayayi niyar shiga amma Sai yaga yanzu shigar bashida amfani, nan yamawa motar key tareda ficewa daga gidan ,dasauri ta leko daga inda ta ke jin karar motan shi

"Ya Mou.. kayi hakuri but this is the best solution for both of us"tafada hade da shigewa cikin gidan da damuwa asamar fuskarta,ma'aikatan gida sai gaishe ta sukeyi amma asali ma ko jinsu ma bata yi cos yanzu tunanin tafada soboda tasan yana komawa kuka zaiyi tayi daga karshe kuma zazzabi zai rufe shi  cos iya zaman su dashi zata iya cika long note da halayenshi gabadaya kuma Sai haushin kanta yakamata har ta dauki waya don Kira shi kawai saita danne zuciyar ta tareda mishi Adduan Allah yakoma dashi gida lafiya(Niko nace Allah sarki).

Dakin Umma tawuce  kai tsaye,akan sallaya tasameta tana lazimi cos umma akwai ibada

"Ummana sannunki da gida" tafada hade da fadawa ajikinta

"Yauwa ZULFA'U" umma tafada,nan da nan kuma annurin fuskanta ya dauke,daman kuma awuya take neman gurin kuka take ai nan da nan tafara kuka

"Banason shashanci fah ZULFA'U , saikina abu kamar jaririya " tafada dukda tasan miye sata kukan amma tabbas tasan akwai abinda yake damunta daban,still bata daina kuka bah..

"Haba ZULFA'U karki daga min hankali mana"tafada cikin kwantar da murya

"Toh kema miyesa yanzu Kika daina cemin yar umma, ni nafison ki kirani da yar umma akan ZULFA'U, nifa har yanzu yarki ce  soboda banida wata uwa bayanke ke kadai nasani,kici gaba da kirana yar umma nafi jin dadin wannan sunan" tafada hade da rungumeta tsam, wani irin dadi umma taji yaziyarce ta har da hawaye tayi sannan tace

"Naso ace ni na haifeki ZULFA'U naso ace ba zallan shayar dake nayi bah amma Allah bai kaddara daga gareni zaki fito bah amma dukda hakan naji dadi sosai soboda daga tsatson wa'inda nake kauna aduniyar nan Kika fito,Alhmdllh ya Allah kuma iyayenkin Allah ya gafarta musu yakai haske kabarinsu"

"Ameen umma na"tafada tana goge hawayen umma bayan tayi breaking hug din su

"Yar umma!!!" Wani sanyin dadi Zulfa taji yaziyarce ta

Dasauri tace "na'am umma na"

"Karki boyemin komai ,ki fada min abinda sameki"

Wani dum taji yaziyarce ta amma Sai ta daure tace"babu komai ummana"

Murmushin manya umma tayi sannan tace"tsawon shekaru 17 nasan ki wato tinkina jaririya,nafi kowa sanin in wani abu yana damunki ,kuma baki taba min karya bah,baki boye min komai ,amma yau kin nuna min iyakata Zulfa'u "

Zaro ido Zulfa tayi ga kirjin ta Sai tsare yakeyi cikin dauriya tace"umma na kiyi hakuri wlhy bansan ya zanyi zanyi infada miki abinda ya faru bane umma zaki iya yin fushi inkinji abinda nayi yau"

Kirjin umma ne ya buga bumm ,Kare mata kallo tayi daga sama har kasa amma bata ga komai ba sai kamshin turarenta da ta chanza mata yau, asanyaye tace" yar umma kinada wanda tafini neh in baki fadamin damuwar ki ba??"

"A'a umma na Zan fada " nan yazayyano mata yanda sukayi kaf da Mourad bata rage komai bah bata kara komai bah.

Ajiyar zuciya umma tasauke aboye jin ba abinda take zato bane nunfasawa tayi sannan tace"kinyi daidai yar umma kuma daga yau banson kudinga kebancewa dashi kinsan zuciya bata da kashi kuma da zarar mace da na miji suka kebance shaidan ne yake zamowa na ukun su ,daga nan kuma yadinga kawata wa kanku juna, kuma banason kina shige mishi idan yazo,kinji ni koh?"

Cikin jin dadin umma bata mata fada bah ta amsa da taji harda Adduan ta

Gareku iyaye musamman iyaye mata ba'a cika son kuyi tsauri dayawa akan yaranku bah, make them feel free with you ,kidauke su amatsayin kawayenki, ki sake musu fuska tinda ba lallai bane ubansu yazauna dazu bah,ke zaki dinga  Jan su ajiki,kiji damuwar su sabida basuda wanda yafiki aduk fadin duniyar nan, in suka fada miki damuwar su kokuma wani abu mara kyau dasuka yi awaje karki yi musu fada sabida fadar ki zaisa su dinga jin tsoron fada miki damuwar su, kimusu nasiha kinuna musu rashin dacewan kuskuren da suka yi  bawai ki hau su da masifa bah, ya'yan ki ne in wani abu mara kyau yasami rayuwar su toh ke kika jawo dakanki... remember kece kawar su nafarko aduk duniyar nan kuma basuda kamarki(Allah yasa Mugane.. Ameen).

*Inkun ji dadin shi share*

*MHIZZPHYDO*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

Page 7&8

*Sex timetable*

Gyara zama tayi sannan tafada mata yanda sukayi da akan contract dinda akawo mata, ba bata lokaci umma ta yarda tayi aikin godiya tamawa umma sannan tafice zuwa dakinta...

*BELL STREET*
Reigate, Surrey...

Ko murfin mota bai tsaya rufewa bah ya fada cikin hadadden gidanshi, daki yawuce direct hade da fadawa kan *Parnian furniture bed*nashi wanda kudin shi sunkai $210,000.

Wata irin ciwon Kai neh ya kaimishi farmaki nan da nan idon yakawo ruwa(nikam nace anya wannan ba maza-mata bane??lol), dakyar yatashi yayi Sallah Kota kan abinci baibi bah bacci ya kwashe shi...

*Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.*

*11:30pm*

Tinda yadawo daga tafiya take yawo da hankalin shi wajen bashi hakkinshi,gashi abin na mugun damunshi amma tsantsan son dayake mata yasa yake shanyewa.

Ahankali yake matsawa kusa daita Sai yakai hannu zai taba ta sai ya janye,gashi sai matse kafa yakeyi tacikin bargo,shahada yayi daga karshe sannan ya taba ta tareda Kiran sunanta

"Yusayrah!!?"

"Miye ne wai??" Ta tambaye shi a hasale

"Pls kitaimaka min in bazan takura miki bah" yafada gwanin tausayi

"Miye kake so??"

"Kinga mara na sai ciwo takeyi,kitaimaka min karna mutu"

"Ai shine nace miye kakeso??" Amma azuciyar ta fadi take in kamutu ma zanfi kowa murna,maganarshi ce ta katse ta

"Daman Zan dan rage wani abu kar maran ya fashe" yafada ahankali,batareda tayi magana bah tajuyo, ganin tajuyo neh yasa shi sauke ajiyar zuciya mai karfi..

"Dakata" tafada cikin dan daga murya sannan tace

"Inhar bazaka bini ahankali bah toh ka sauka" jin abinda tafada ne yasa shi tsurewa cikin sanyin murya yake fadin

"Kimin hakuri heart beat I promise ahankali Zanbiki"

"Better" nan kuwa yafara hada himma har yakai ga ya manta Alkawarin dayamata cos haukace mata yayi sanda yasa tabiya bashin da taci kafin ya kyaleta,hawayen dayaga ya bata mata fuska ne yasashi runtse idonshi tareda fadin

"Again!!!, DanAllah miyesa duk randa na rabeki saikinyi kuka??"

"Zafi nakeji" tafada ahankali cos bakaramin wuya yabata bah amma azuciyar ta kuwa fadi take

"Tsantsan tsanan danake maka ne yajawo duk randa ka rabe ni Sai na zubda hawaye.. "maganarshi ne yakatse ta

"Ko zamuje asibiti aduba min ke??" Yafada cikeda kullawa

"No basai ka kaini bah nasan with time zanji dadi "yabashi amsa

"Tinda haka kike so ba damuwa" yafa hade da shigewa toilet,ruwa ya hada musu sannan yazo ya dauketa dukda tayishi 3 amma shikam ko kadan baiji nauyin taba, jin an dagata as usual neh yasata lumshe idanunta ,tana maijin tausayin shi aranta...

*3:30pm*

Zaune take akan sofa tana kallo gakuma littafi ahannun ta da Biro kome take rubutawa oho, sallaman da taji ne yasata dago kanta aikuwa tayi harba da kawar ta,murmushin fuskanta ne ya fadada lokacin da ta karaso wajenta

"Uwar gida awajen *IQBAL* "wanda tashigo tafada cikeda shakiyanci

" Na'am kawata Nihal wanda batada ma shinshini"tafada cikin dariya,

"Shegiya wlhy kina sanin masoyina zaki Fi kowa shiga tashin hankali"tafada azuciyar ta afili kuwa cewa tayi

"Kozaki jona ni da Iqbal neh??"

"Kinma isa IQ yahada jikin shi danaki??" Tafada cikin dariya

"Yarinya naki wasa neh" tafada azuciyar ta, a azahiri kuwa cewa tayi

"Buu akan miye Kika ce hakan??" ta tambaye ta dawani murmushin mugun ta dake shimfide asamar fuskarta kaman maganan bai dake ta bah

"Soboda shi ba ajinki bane"

"Allahu Akbar ba damuwa amma wlhy duk randa kikaga Saurayina hmm " tafada hade da girgiza Kai cikin mugun nufi

"Ke kikasani" Yusayrah tafada
Chapter 3 · 0% Book details