Sashe 58
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah sarki Iqbal kayafemun"tafada acikin ranta afili kuma tace
"Nagode maisona Allah yakara budi"
"Ameen"yafurta asarari amma cikin ranshi fadi yake
"Daga yau sainaga mai baki"
Kwalliya taci kaman zata gidan baki sannan tafice daga gidan gabadaya tana barin Fareed awajen Iqbal.
Tana fita shima yamike yabi bayanta,yana tsaye aka bude mata gate tafice.
Dakafa yataka zuwa bakin gate yakuwa ci sa'a akwai mai taxi, ba bata lokaci yashiga tareda umartan shi dayabi bayan motan Yusayrah...
"Gashi!"shine abinda yafada cikin b'acin rai bayan Yusayrah ta dawo
Kallon miye neh take mishi kafin tasa hannu takarbe papern ahannunshi
Batareda ta bude bah tajefa acikin jakka sannan tawuce part dinta don huce gajiya
Sanda tagama komai nata tukunna ta tina da papern da Iqbal yabata
"Allah sarki maisona Allah yasa wani cheque dinkuma yabani"tafada tana warwarewa
Cakk tatsaya tana kif-kifta idanuwa, tashi tayi gabanta na bugawa sosai ga tashin hankali karara akan fuskarta,
Mikewa tayi dasauri tana ficewa daga part din zuwa parlour wajen Iqbal
"Maisona miye wannan"tafada cikin rawar murya
Murmushin takaici yayi yace"banason kicigaba da kwasan zunubi neh shiyasa kawai na sallameki kije kicigaba da abinda kikeyi"
"Miye nakeyi love?"tafada hawaye na gangaro mata
"Love!!"ya maimaita cikin mamaki soboda ita saidai tace Maisonta amma banda wa'inan sunayen
Tabe baki yayi cikin ko inkula yace" kinfini sanin miye kikayi soboda gabadaya innatina jinake kaman na rufeki da mugun dukan da bazaki sake moruwa bah amma son danake miki yahana faruwan hakan"
Yafada yana rike saitin zuciyarshi,hadiye wani yawu tayi jikinta na wani irin rawa soboda firgicin jin zai daketa
Dan matsawa kadan tayi tace"Allah zaisaka min Iqbal tinda ban maka komai bah kasakeni,wlhy na tsaneka"
Hawayen da suka silalo mai yagoge yace" daman wannan kalman kawai nake jiran ki furta Yusayrah, ace duk soyayyan danake miki ki rasa da abinda zaki saka min saida cin Amana! Kinci amanata kin yaudareni, kin likamun shegu amatsayin ya'yana amma kice bakimun komai bah? Harda Allah zaisaka miki? Ke yakamata kice hakan koni? Bantaba zaton hakan daga gareki bah, bakaramin cutata kikayi bah"
Iyanzu kam jikin Yusayrah yayi sanyi kalau sai kallonshi takeyi at the same time kuma wani soyayyar shi dabata san daga ina bah suke fizgarta amma kuma lokaci yakure tinda duka igiyoyinshi dake kanta ya tsinci, lumshe idanuwanta tayi tana hamdala aranta tinawa datayi da first love dinta wato Dakhil yanzu tasan bata yi asara bah zataje suyi aurensu da Dakhil dinta sannan ta roki gafara awajen Allah tinda Allahu Gafurun Rahim neh shi!( Nace Yusayrah kenan)
"Kayi hakuri"shine abinda kawai tafurta tareda shigewa part dinta dagudu.
Yadade awajen tin yana zallan hawaye harya fara kuka yana jin tsanar kanshi akan abubuwan dayayi.
Ashe Zuly is a Blessing in disguise amma shine yake mata hakan, tabashi kidney amma koda da rana daya bata tab'a koda mishi gori bah ainihi ma bata tab'a dago wannan zancen bah balle yasani.
Tashi yayi dakyar ya haura sama zuwa part din Zuly soboda yanzu nan neh wajen zamanshi musamman dakin zanen ta...
"Heart control Yaushe zamu tafi Cyprus din?"shine abinda wata dake sanye da wani kayan da bashida maraba da tsirara tafada
"My Niha sonake nakarbi Fareed awajen Yusayrah tukunna" Dakhil yafada cikin maye yana kurb'an giyanshi
Kofa sukaji ana kwankwasawa, kallon juna sukayi kafin suka kalli agogon bango
"Waye bashida gidan dayake damun masu gida goma saura na dare"Nihal tafada cikin tsiwa
Gaban Yusayrah neh yafadi jin kaman muryan kawarta Nihal..
"Hala kanwarshi Niha ceh tazo"tafada cikin son kwantarwa kanta hankali
"Niha matar yayanki neh" tafada tana murmushi kaman agabansu take
Murmushi Nihal tasake azuciyarta tace" komai yakare " sannan tabude kofa
Batama lura da Nihal bah soboda yanayin wutan parlourn, shigowa tayi da Fareed dake bacci akafadarta tace" kanwar mu DanAllah ashigo min da akwatina nah"
"Wani akwatina Sayrah?"taji muryan Dakhil yafada
Far da idanuwa tayi tace" Adduan mu yakarbu tinda yasakeni cikin sauki kaga yanzu zamuyi aurenmu muci Karen mu babu babbaka tinda munriga da mun tara shegu Naira"
"Hey kawata"taji anfada daga baya
Batareda takalli mai magana bah tace" Masoyi wlhy muryan kanwarkan nan sak na aminiyata"
"Kanwa kikace fah?"taji ansake fada, juyawa tayi takalleta daidai Nihal tukunna farin wutan parlourn
Mikewa tayi cikin tsananin firgita tana nuna Nihal dayatsa
"Miye kikeyi anan da irin wannan shigan?" Ta tambayeta cikin rawar murya
"Kedai zan tambaya nace miye kikeyi agidan mijin wata da wannan uwar Daren...
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 85*
"Waye mijinkin?" Yusayrah ta tambaya cikin rainin hankali
"Wanda kike kwartonci dashi wato Dakhil"ta bata amsa tana sakalo hannayenta ta kugunshi
Wani juwa neh debi Yusayrah aikuwa saigata tayi zaman dabbas akan kujera tareda ajiye Fareed agefenta
"Baki gane bah koh?"taji Dakhil yafada cikin muryan mashaya
Gyada kai kawai Yusayrah tayi gabanta na dukan goma-goma
Dariya yakece dashi yace "Sayrah kenan! Bake kin zabi son kudi akaina bah? Muna cikin soyayyar mu cikin aminci kika kawo shawara lokacin da Iqbal yake nemanki, sharawar ki bakaramin tarwatsani yayi bah soboda hakan yanuna min nidin ma zaki iya hakan dani,
Wato ke kinga mai kudi dan gidan masu kudi koh, bakida wayo wlhy, kin miyardani shashasha irinki neh? Ai tin lokacin dakikace nabarki ki auri Iqbal inyaso saiki kwamushe shi daga baya ki gudo muyi rayuwanmu natsaneki soboda natabbata nima in nayi kudi zaki iya kwamushe ni ki gudu tinda aka kike,
Naso naki wannan shawara naki amma kuma dana fadawa kawata wanda tin kafin nasanki take bina akan tana sona...yafada yana shafa fuskar Nihal dake murmushi... saitace min ai wannan babban garabasa neh agareni nayin kudi cikin sauki.
Nakuwa amince daita bayan wata daya soyayya mai karfi yashiga tsanina daita, tinkafin ma kiyi aure na auri Nihal wato kawarki wanda kika hadu daita a saloon lokacin da kikaje wash and set( a saloon suka fara haduwa da Nihal)
Don haka inma zakisan inda dare yamiki neh toh soboda ni basonki nakeyi bah, waima waye zaiso macuciya? Mayaudariya, nidai kawai ina amfani dake neh kawai" yafada yana fashewa da dariya
Ai Yusayrah batasan sanda tacire khimar din kanta bah tana gyada kanta kaman wata kadangaruwa, wasu zufa ke karyo mata tako taina najikinta, Zuciyarta na wani irin zafin da tinda take arayuwarta bata tab'a jin irinshi bah, wani abu taji yatokare mata makoshi soboda rashin kukan dabata san miye yake hanashi zuwa bah,bata tab'a sanin yanda akeji a tashin hankali bah saiyau
Muryan Nihal taji tace"Kintina nataba cemiki inkika san saurayina saikin kin kusa zaucewa! Balle ma yanzu dakika ji bah saurayi dani bah miji neh sukutum!"
Runtse idanuwanta tayi hawaye masu zafi suka samu nasaran gangaro wa daga idanuwanta, sai nishi take dakyar kam wata karma lee
"Sayrah godiya dayawa soboda ata dalilin ki nida mijina muka zamo masu kudi! Mun gode sosai Allah yasaka miki da Alkheri kuma kiyi hakuri!"
"My Niha Kishiga da Fareed daki" Zaro idanuwa tayi cikin tsananin kidima dajin za'a rabata da abinda yarage mata
Fashewa tayi da kukan dayaki zuwa tindazu, cikin sauri ta tsuguna hade da rike kafar Nihal gam tana fadin
"Kitaimake ni danAllah karki tafi dashi, karku rabani da Dana"
Hankada ta tayi tareda daukan Fareed tawuce dashi cikin daki abinta
"Wayyo Allah nah! nashiga uku nah , namutu na lallace, Dakhil karka mun haka, karka saka mun da kwace mun dana, katina abubuwan dana maka please"tafada cikin kuka sosai
"Madam azo atafi gidan mama da baba"Nihal ta fito daga daki
"Banzaci hakan daga gareki bah Nihal, nadaukeki amatsayin yar uwa ashe ke bahaka bane awajenki, wlhy sai Allah yasaka min barayin banza barayin wofi kuma wlhy saikun bani dana tinda baku kukayi nakudarshi bah" tafada cikin daga murya tana nufan hanyan daki tareda hankada Dakhil dake tsaye
Damkota yayi tabaya cikin Fushi tareda kifa mata mari, dukda mari yashige hakan bai hanata fasa abinda take niyan yi bah
Ganin zata bata mai lokaci yasashi rufeta da duka da hannu, zafin dayake jin hannunshi nayi neh yasashi zare belt din kugunshi yahau jibgarta kaman Allah ya aiko shi daman kuma abuge yake
Sanda yamata lisss kafin ya kyaleta badon yaso bah saidon Nihal tarike shi
Daukanta yazo yi amma kasancewan ta yar duma-duma yasashi janta akasa kaman kayan wanki sannan yajefa ta awaje saitin motarta...(Ayyerh Yusayrah!)
Dakyar tamike tashiga cikin motarta batareda ta dauki akwatinanta bah, sosai take kuka kaman ranta zai fita, ga tarin danasani dayawa wannan shi ake kira anyi ba'ayi bah,
"yanzu kenan komai yakare? Babu Iqbal, babu Dakhil, babu Fareed kuma babu kudi! Komai yakare"tafada tana sake fashewa da kuka hade da buga kanta a steering din mota
Jin kanta nazafi yasata kai hannunta wajen taga ashe ciwo taji, jitayi kaman numfashinta zai dauke tsantsan tashin hankali cikin muryan karfin hali tace "Allah yaisa mun bazan yafe muku bah"
Share hawayenta tayi cikin son kwantarwa kanta da hankali amma tana tina yanda kunci ya mamaye mata rayuwa a yini daya tak sai tasake fashewa da wani kukan,ganin zamanta awajen bazai chanxa komai bah yasata jan motanta dakyar tabar wajen tana mai tunanin abinda zata fadawa en gidansu bata hankara bah taji kiiiii........
_AZARE, NIGERIA_
Tin sanda Zuly tabar gidan Iqbal takoma Azare soboda tasan chan din zaifi mata koina,
Tana zuwa tafada musu duk abinda yafaru ,Umma kam kaman ta zuba ruwa akasa tasha don Murna dukda gefe daya kuma bataji dadin yanda yarta tadawo bazawara dakarancin shekarunta bah amma Alhmdllh tinda ba gawarta aka kawo mata gida bah.
Malam kam sam-sam baiji dadin abinda ke faruwa musamman da Iqbal yakasance mara hakuri mai yanke hukunci cikin Fushi kuma batareda bincike bah...
BabynZuly neh ke wasa da dady a parlourn Umma saikuma Umma dake zaune ana yanke mata gumbanta.
Zuly ceh tafito daukeda fida saikuma cup da alamun na su baby neh
"Umma nah ina fatan baki manta gobe zanje Abuja bah?"tafada tana Zama akasa wajensu babynta
"Wai nikam dole neh saikin jeh?"Umma ta tambayeta
"In bakison naje ba shikenan bah"tafada cikin sanyin murya
"Toh Allah ya kiyaye hanya"Umma tafada don taga alaman Zuly bata ji dadi bah
Murmushi tasake tareda godewa Umma...
_ABUJA,NIGERIA_
Kwance yake akan gadon Zuly duk ya rame ya jeme , sai nishi yake dakyar in ka kalli Iqbal saika tausaya mishi soboda yanda yadawo.