Sashe 79
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kawata wan da na keso Matarsa tace am not welcomed toh ya kike son nayi? "
"Ai na ga bashi kadai bane na miji! Ko don kin ga yana da shegu Naira? "
"Kidaina fad'a min irin wa'inan magan-ganun! Bana so! na ce muku na tuba, yanzu da daa ba daya bane am now a changed person, wlhy son da na ke mawa Ustazu nah ban jin zan ma iya auren wani in ba shi bah!" Ta karasa cikin hawaye
Cikin rashin yarda tace"Usataz? Wani Ustaz din?? "
Runtse idanuwanta tayi cikin jin zafi tace" the same Ustaz da na mara shekarun baya! "
"Kar ki ce min dan gidan Malam! "Ta sake fada cikin mamaki
Gyada kai kawai Mom tayi hawaye na zuba sosai daga cikin idanuwanta "Ya Salam!"
Maram ta furta a sarari hawayen tausayin kawarta na gangaro mata,
Share hawayen fuskar Maram Mom ta fara yi kaman ita din ma ba kuka ta ke yi ba ta fara fadin "na shige su ni Momina yanzu b'ata kwalliyan ki zakiyi kalan kisa mijinki ya kara tsana ta! Please ki bari! "
Jan hanci tayi tareda kai hannunta tana shirin sharewa Mom na ta hawayen, jan baya Mom tayi tace" kash ki bari mana kawata ai inada hannu zan share da kaina"
Ganin yanda ta ke kallonta ya sa Mom jan hannunta tace"muje ki koma wajen mijinki "
"DanAllah in an tashi daga nan please kizo muje mu kwana a wajen mu, zuwa gobe sai ki tafi! "
Gyada kai kawai tare fa sakar mata da murmushi sannan ta wuce a binta...
_manage please 🙏.... _
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
_H. Umar, Sarauniya Yar gatan Habib, my Shalele and sauran proficient writers wannan page din naku neh 💋 💋 💋_
*Page 109*
Komawa wajen zamansu tayi cikin sanyin jiki tare da tarin tausayin kawarta acikin zuciyarta...
"Da izinin waye kika bar nan?? "Seema yafada cikin d'aure fuska amma bai kalle ta bah
Cikin sanyin murya tace"naje ganin frnd dina neh a chan amma kayi hakuri "
Dago idanuwasa yayi tareda kafe mata su, cikin sauri ta sauke kwayar idanuwanta a kan table tana mai wasa da yatsun hannunta,karamin tsaki ya ja ganin yanda ta dawo kaman wata sokuwa, hankalinsa ya miyar ga inda aka sake kiran su Zuly tsakiyar filin hall din
"ku taso muje mu musu congratulations sai mu wuce"
Da Tissue Ismat dake cin abinci ta share bakinta, sanda ta hadiye na bakinta kafin tace"Akhee baka ganin cewan ban gama cin abinci bane? "
Kallon da yasa cikin ta haustinewa ya watsa ma ta tareda jan tsaki yana mai cigaba da danna wayanshi, sanda Ismat ta cinye abincin gabanta kafin suka mike gabadayansu sannan suka nufi wajen su Zuly da ake musu manni...
Rungumarta Zuly tayi cikin farinciki tana cewa" na dauka baza ki zo bane ai! "
Murmushi Mom ta sake tareda breaking hug din tana fad'in"taab da kuwa na cika banziya"
Dariya suka sa gabadayan su kafin nan ta gaisar da su Seema tayi cikin fara'a inda shi ma Mourad so ka gaisa dashi.
Philia ce tazo ta kakkashe musu hotuna kafin suka koma suka zauna a wajen zaman su. Haka bikin ya cigaba da gudana daga gefe kuma na Anty Sha'awa da Abdul dinta sai rawa suke yi cike da Soyayya, sai kuma yen Ranar Nadama fans, Meemartjj Fans, Zulfa fans da sauransu suma sun yi Kara sosai...
Haka taro ya watsa ko wa ya koma makwancinsu inda yen Nigeria washe gari zasu koma gida...
"Miye ke damunki neh tin dazu naga mood dinki ya chanza! "Fakhih ya tambayeta, miyar da hankalinsu suka yi wajen Maram dake zaune ta wani shuru kaman ruwa ya cinye ta
"Sister wani neh ya b'ata miki rai acikin mu? "Zuly ta tambaya cikin kulawa hannunta na cikin na Mourad da ya jinjina bayanshi a jikin kujera yana kallon kowa kaman irin Shugaba dinnan.
"Mom! "Maram tafada tana sauke ajiyar zuciya
Cire hannunta tayi a cikin na Mourad tareda komawa ta wajen su Maram sannan ta ture Fakhih daga gefenta ita kuma ta zauna cikin damuwa tace"miye same ta??"
Jan hanci tayi cikin nutsuwa ta fada musu komai
"Wannan ma maganar banza neh! Ta ya za'ayi tace she's not welcomed ?? Ko ance ma ta don ita kawai aka yi shi?? Dole ma in mun je Naija na ziyarci wannan matan!!! " Zuly tafada cikin d'acin rai da takaici
Gyaran muryan da Fakhih yayi neh ya komar da hakalinsu kanshi, dariyar da yake gimtsewa neh ya sub'uce mai, cikin zolaya yace
"Hmmm su matar yaya kenan! "
Hararan wasa ta maka mishi kafin tace"miye!! Ai hakan ba adalci bane ko na yi karya sister!? "
Girgiza kai Maram tayi itama tana murmushi,
"Hmm yanzu Idan wata tace mijinki take so ya zakiyi!"yafada yana kanne ma ta ido daya, gaban ta taji ya fad'i cikin sauri ta kalli Mourad dake kokarin danna na shi dariyan, dubanta ta miyar wajen Maram dake ta wiki-wiki da ido tayi
"Ba kiyi magana bah matar yaya! "Fakhih ya sake fad'a cikin neman tsokana, wani yawu mai d'aci ta hadiye kafin ta mike ta koma wajen Mourad dake faman Ciza lip dinshi gudun kar dariyar dake bakinshi ya kwace Zulynshi kuma ta ji haushi
Akan cinyar Mourad ta mawa kanta masauki tare da sakalo hannun ta guda daya a wuyarsa tace"kaga wannan! Da ni aka bud'e zuciyarsa kuma da ni aka kulle ma'ana babu hanyar da d'igon son wata zai sake shiga!"
Tafi Maram tafara cikin jin dadi saboda bakaramin burgeta Zuly tayi bah, dariyar Fakhih neh ya koma ciki! ko secon 3 ba'ayi bah yasake sakin wata dariyar yana cewa"Idan kuma aka bude zuciyan na shi fah? "
Kanta ta kwantar a kirjin Mourad dake sakin murmushi tace"ai ba ka sani bah! Lokacin da aka kulle Zuciyarshi a hannu na aka damka makullin nikuma naga bai dace ace na rike shi bah na ya sar!"
Hannu yasa ya rike hab'arsa yace"yaushe aka damka miki Makullin zuciyarsa ba mu sani bah? "
"Ranar da na zamo Mrs Mourad! " tafada with full confidence dinta harda sumbatan bakin Mourad
Shafa gashin kanshi yayi ganin duk tambayoyin shi tana da amsan su chan ya nisa yace"toh sai mun nemo Makullin"
Zaro idanuwa tayi kaman taga abin tsoro tace" wai nikam na gane kai enemy dina neh toh bari kaji in kun shirya shiga cikin Atlantic ocean 🐳 toh bismillah"
Hannu ya dora akai yace"na shiga uku wlhy sister in-law da ba dan ke Matar yayana bane da cewa zanyi ke muguwan karshe ceh! Yanzu wannan wildest ocean din kika jefa makullin? Gaskiya baki mana gentle bah! "
Dariya Maram ta fashe dashi tare da mikewa tana fad'in "chop knuckle sister! "
Hannu Zuly ta mika mata suka yi chopping knuckle din, ganin Fakhih na shirin magana yasa Mourad fad'in "wai DanAllah ba ka gaji bane duk kana son ka sake takura wa tired Zulynah! please Maram ki wuce da mijinki mu ma zamuje bacci saboda mu tashi dawuri gobe kusan mu zamu wuce Dubai Gobe daga nan kuma zamu wuce Naija yin honeymoon "
"Wow! Baby yaushe zamuje namu Honeymoon din?? "Maram ta tambayi Fakhih da yake tsaye
Wajen ta ya taka tare da sakalo hannunsa ta k'ugun ta yace"don't worry 😟 zamuje kinji! "
Murmushi ta sakar mai kafin ta gyada kanta cikin gamsuwa,
"Toh sai da safe yaya! "Fakhiha yafada yana wucewa,
"Ni kuma baza'a mun sai da safe bah kenan? "Zuly tafada tana turo baki
Juyowa yayi yace " ai ni yanzu tsoro kike bani! Tinda har kika iya jefar da makullin zuciyar yayana a cikin great wildest Atlantic ocean! "
Dariya kawai suka saka gabadayansu inda suka wuce room din su, d'aga Zuly yayi chak yace"nasan in nace kiyi tafiya kaman na baki wahala neh ganin irin rawan da kika dinga tika d'azu"
Kwantar da kanta tayi a jikinshi cikin shagwaba tace"Wlhy kaman ka sani legs dina duk zafi suke mun, har wani zogi nake ji daga cikin su"
"Sorry Zulynah!"yafada tare da ture kofar room dinsu ya shige da ita, zaunar da ita yayi akan gado tare da cire cufflinks din hannun tuxedo shirt nasa daman already ya cire bow tie din wuyarsa, Wristwatch nasa da kuma Tuxedo dinsa
Button studs din sa ya cire inda Zuly ka kallonsa kaman zata cinyesa d'anye! sanda ya rage daga shi sai Boxers and singlet kafin ya koma wajenta tare da zama agefenta
Dan kunnen ta ga cire tare da warware daurin dankwalin ta yana fad'in"baki jin Zafi neh amma? "
Girgiza kai kawai tayi tana kallon kyakyawan fuskarta, tashi yayi tare da shigewa toilet 🚾, minti kadan kuma sai gashi ya dawo yana fad'in"ya naga baki cire kaya bah? "
"Zancire kafin ka gama naka wankan! "Ta amsa mai had'e da mikewa tana wucewa wajen wardrobe din d'akin murmushi kawai yayi tare da shigewa abinsa
Ajiyar zuciya ta sauke jin baice sai sun yi wakan tare bah, yana fitowa ta shiga da towel din ta daure a jikin ta saboda bata jin zata iya shiga da expensive wedding dress nata cikin toilet bah!
Tana fitowa ta samesa zaune da karamin gora a hannunshi jikinsa kuma Sanye da kayan baccin maza, kayanta ta hango a kan gado a gefen sa alaman shi ya dauko saboda the same stuff kuma daga gani na couples 💑 neh
"Thanks! "Tafada tana zama a gaban dressing mirror, sanda ta gama komai nata kafin takoma wajen Mourad domin daukan kayanta, wayam taga babu kaya!
Baya ta dan ja tana du-duba koina na dakin still bata gani bah"Yay Mou dina where's my pygamas? "
Jawo ta yayi yace "kwanta I wanna do something! "
Gabanta taji ya fad'i ja baya ta sake yi cikin yanayin tsoro wanda har yayi nasarar sa muryarta rawa tace"what's the something?? "
Jikinshi ya jawota sosai yace"wanda zai dauke miki gajiyar da kika kwaso! "