Sashe 49
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin tsananin fusata yadago ai bata ankara bah taji wani mari mai shegen zafi,
Ihu tafara kurmawa kaman wacce ake yanka mata naman jiki ,
Shikamma gabadaya tagama bashi haushi da ihunta, danne hannuwanta yayi sannan yacire hulan kanta yatusa mata shi acikin bakinta kafin yafara buga wasa daita abinshi,
Lumshe idanuwanta tayi hawaye na bin gefen fuskarta soboda yanzu babu bakin kukan asalima tin lokacin datafara ihu muryarta ya dishe ,
Chan tafara sakin numfashi sama-sama amma Iqbal baimasan tanayi bah,
Haka yagama abinda zaiyi yatashi ya rufeta da farkekken rigarta sannan yayi gaba abinshi batareda ya lura da ko numfashi batayi bah.
_kaii kafara bani haushi fah Iqbal_
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 74*
Abakin kofa yahadu da Yusayrah sai zarya takeyi fuskarta duk akumbure, cikin rawar murya yace
"Heartbeat baki da lafiya neh"
Kallon up and down tamishi taga ma ko saka riga baiyi bah wandon mah button dinshi dakuma zip din duk abude,
"ai lafiyan ceh takawo hakan" tafada afusace tareda barin wajen tana share guntun hawayen ta,
Lumshe idanuwanshi yayi kafin ya bude sannan ya shige dakinshi donyin wanka...
Zaune suke a dining table Yusayrah sai cika takeyi tana hu-hura hancinta.
Kamo hannunta mara chokali yayi, kawar da fuskarta gefe tayi irin tana Fushi dinnan.
"Haba my heartbeat ya kikeson nayi da raina neh?.. rashin kunya fah yarinyan nan tamin shiyasa na hukunta ta bawai don naji dadi nayi abinda nayi bah" yafada cikin marairaicewa
Kura mishi idanuwanta tayi tana karantar yanayin shi,
Saurin sada kai yayi domin bayason talura da yanayin dayake ciki soboda ko afuskarshi kadai zaka gane yana cikin annashuwa,
"Say you love me" tafada still idanuwanta kur a fuskarshi soboda ta dade baifurta mata kalman bah
Dariya yayi yana kokarin kai spoon baki yace "ai ko banfada bah kinsan I do"
Ajiye spoon din hannunta tayi tana kokarin mikewa daga kan kujeran,
Ajiye nashi chokalin shima yayi tareda saurin rikota yana fadin" if that will make you happy then inason ki"
Murmushi tasake ta dan rungumeshi daga zaunen dayake...
Dawowanshi kenan daga sallahr Isha, Yusayrah yasamu tana kallo a parlourn, bahakan yaso bah, yaso ace tana da soboda so yake ya leka Zuly
Zama yayi agefenta sannan yajawota jikinshi suka soma kallon tare amma hakikanin gaskiya hankalinshi bah akan kallo yake bah.
Hamma yasoma yi irin yanajin bacci nan , Yusayrah dake jin dadin kallo tacemai yaje ya kwanta ita saita gama kallo zata biyoshi.
Ai kaman jira yakeyi ya mike zumbur yanufi stair itakuma taraka shi da ido kafin daga baya tacigaba da kallonta...
Straight bangaren Zuly yanufa yabude kofan ahankali gudun kar Yusayrah ta jiyoshi dukda yasan kofan baya kara
Zaro idanuwanshi yayi gabanshi na buguwa da sauri-sauri dalilin ganin Zuly a yanda ya barta ko motsawa batayi bah,
Atsiyace yakarasa shiga cikin parlourn, tsugunawa yayi a wajenta yafara dan buga kumatunta yana fadin" Ke Zuly!!!"
Dagudu yatashi yanufi cikin dakinta toilet yashiga ya debo ruwa,
Watsa mata yayi amma ko motsi babu,hankalinshi bakaramin tashi yayi bah, cikin sauri yakoma dakin yadauko mata wani kayan yasamata sannan yamata daukar yar tsana yafice daita.
Yusayrah tashi tayi afirgice lokacin da taganshi tareda tambayan shi abinda yasameta amma ko kallon gefen datake baiyi bah duk ya hada uban zufa tsantsan tashin hankali,
Ganin ya wuceta neh yasata mara mai baya dasauri, driver ya kwalawa kira shikuma yashiga bayan motan da Zuly Yusayrah ma tashiga gaba sannan aka jasu sai asibiti...
_Hospital,3 hours later_
Jan wutan daya mutu neh yasa Iqbal nufan kofa saiga likita yashigo yana share zufa.
"Ya take Doctor" yafada cikin rawar kaman zaiyi kuka
"Muje office dina"yafada yana yin gaba abinshi, sanda Iqbal ya leka dakin emergency dinda Zuly take amma baiga komai tsaki yaja sannan yabi bayan doctor dasaurin shi yana cewa Yusayrah ta jirashi,
Tsaki Yusayrah taja tana kallon fuskar wayar hannunta , hararan kofan wajenda Zuly take tayi
"Duk anbi antakurawa mutum" tafada cikin yatsine fuska...
Gyara zaman gilashin shi yayi yace " agaskiya wacce kuka kawo tana cikin mawuyacin hali, asalima ayanxu bata iya numfashi dakanta soboda zuciyarta yakumbura gashi kuma tanada hawan jini wanda ba'ason masu condition dinta sukasance aciki"
Cikin rawar murya yace" wani condition take ciki"
Murmushi yadan yi yace" ai tana dauke da juna biyu"
Runtse idanuwanshi yayi zuciyarshi na zafi, tattaro duka nitsuwarshi yayi yace" miye zai hana a zubar da cikin soboda daman yana bata matsala"
Kallonshi doctorn yayi dakyau yace" agaskiya asibitin nan bamu irin wannan aikin amma sharawan da zan bayar shine kawai a bar cikin"
Zufan dasuka keto mishi yashare yace" toh shikenan doctor amma danAllah kar asanar da ita"
Shi anashi zaton Zuly batasan da cikin bah,gyada kai yayi yace" ba damuwa"
Hannu Iqbal yabashi sannan yatashi yafice abinshi zuciyarshi na suya,
Wajen Yusayrah yakoma sannan yakira nurse yace ta lura mishi ita zuwa gobe zai bata kudi,batareda damuwa bah tace toh tareda nufan dakin da take.
Ko leka dakin da aka kwantar da Zuly bai leka bah ya kama hannun Yusayrah suka fice soboda bacin ran dayake ciki gameda Zulyn...
_washe gari_
Da Sallama ya shigo cikin ward din idanuwanshi kur akanta, da alaman ma bata farka bah har lokacin, nurse din ceh tagaishe shi, amsawa yayi tareda zura hannunshi a aljihu yaciro envelope yamika mata, godiya tadinga tazuba mai kafin tafice cikin murna duk da batasan nawa bane aciki amma tabbas tasan kudi mai tsoka neh aciki.
Ahankali yakarasa inda take kwance,zama yayi akan plastic kujeran dake kusa da gadon datake,
Kallonta yakeyi sosai, murmushi yasake yace" daga yi daya sai ciki? Taab kina ruwa"
Shigowa doctorn neh yasashi mikewa ya bashi hannu sukayi musabaha,
Dubata doctorn yayi kafin yafice....
Sanda Zuly tayi kwana uku sannan tafarka alokacin har Iqbal yasanar dasu Lutfiya dakuma Kuwahysa amma bai fadawa su Umma bah,
Zaune take akan gado tana rike da babynZuly cos sunzo dubata ,jefijefi suke tab'a hira,
Zuly kaman ba mara lafiya bah suka dinga daukan selfie da babynta itakuwa yarinyar sai dariya takeyi kaman tasan miye akeyi,
"Nikam Maman baby kinfada wa mijinki kuwa?" Lutfiya ta tambayeta
Girgiza kai tayi tace" tukunna dai amma zan fada mai dazarar nadawo daga gida"
"Kina nufin zakije gida?"
"Toh miye zai hana ai infadamiki mah sainayi wata 5 kokuma idan na haihu nadawo ,kai..in na haihun ma saina yayeta, bari ma kigani" tafada tana dailing numbern Ummanta
Baki suka sake suna kallonta da mamaki, Umma nadaukan wayan mutumiyar ku tafashe da kuka nan kuwa hankalin Umma yatashi tahau tambayanta miye faru
"Umma nah banda lafiya"tafada cikin kuka
Cikin rawar murya Umma tace" inafatan baiyi tsanani bah?"
"Tsanani Umma nah? Ai yafi tsanani tinda har kwana biyu nayi a sume kuma da oxygen nake numfashi"
Innalillah Umma tadinga nanatawa cikeda tashin hankali
"Shine Iqbal bai fada mana bah?" Tafada kaman zatayi kuka
"Nikam Umma wannan bai dameni bah danAllah kicemai yadawo dani gida inbahaka bah wallahi mutuwa zanyi" tafada tareda sake fashewa da kuka
"Shikenan kidaina kuka dolenshi yadawo dake gida gobe goben nan ko kuma nazo nadauke ki" Umma tafada cikin kwantar da murya alaman lallasi
Jan hancinta tayi ta gyada kai kaman Umman na wajen sannan tace toh...
_Bayan wata uku_
Yanzu cikin Zuly yashiga wata na hudu, ta murmure abinta duk abinda takeso ake mata batada damuwan komai ga aikinta ma tanayi jefi-jefi,
Kullum kuwa saisunyi video call da Kuwah don ganin babynta,
Iqbal kuwa yana cikin tashin hankali soboda yasan mudin cikin Zuly yashiga wata biyar to dakyar ya iya zubar mata da cikin shiyasa yanzu kodayaushe cikin kiran Malam da Umma yakeyi akai akai amma bai koda tab'a kiran numbern Zuly bah.
"Umma nah kodai nakira Malam"Zuly tafada cikin tausayawa
Murmushin karfin hali Umma tasake tace" basai kin kirashi bah ai zuwa anjima zazzabin zai tafi"
Gyada kai kawai tayi tacigaba da zanen datakeyi kuma jefi-jefi tana kallon inda Umma ke kwance.
Sallaman da akayi neh yasa Zuly gyara zamanta tana mai amsawa,
Malam neh yashigo, gaisheshi tayi ya amsa cikin sakin fuska yana Satan kallon Umma.
Kasa hakuri yayi yasauka kasa inda take kwance yazauna
"Miye ke damunki neh?" yafada cikin kulawa
"Zazzabi" tabashi amsa atakaice soboda har yanzu dai bata gama sakewa dashi amma dai yanzu da sauki sosai akan nada
"Subhanallah barina kira doctor" yafada cikin tashin hankali
"Kaii... Basai doc yazo bah soboda nasan zuwa anjima zazzabin zai sauka"
"A'a ai bazamuyi hakan dake bah" yafada yana dailing numbern doctorn cikin fada
Shiru kawai Umma tayi tana lumshe idanuwanta itakuwa Zuly kaman Allah baiyi hallitar ta bah awajen.
Bayan mintuna 5 saiga likita na mace tayi sallama ,izini akabata tashigo,gaishe dajuna akayi amutunce sannan tafara duba Umma,
Container aka bawa Umma tayi fitsari aciki zata tafi lab dashi,
Karba tayi taje tayi fitsari aciki kaman yanda aka umarceta har lokacin Malam baitafi bah.
Ba da jimawa bah saiga doctorn tadawo da farin paper ahannunta da alaman na test dinne,
Mikawa Malam papern tayi yakarba,kallon result din yayi tareda miyarda kallonshi zuwa ga doctorn alaman karin bayani
Da murmushi asamar fuskarta tace....
_jiya nayi mistake din numbering neh maimakon nasa 72 nasa 73, sorry for that..._
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 75*
Da murmushi asamar fuskarta tace" ina tayaku murna Umma nadauke da juna biyu na tsawon watanni uku "
Zaro idanuwa Umma tayi tana sunkuyar dakai cikin kunya,
Shikuwa Malam baki yadinga washewa kaman gonan auduga , cikin tsananin farinciki yace" wannan kyayawan labari neh nabaki kujerun Makkah guda 3.."
Kafin yarufe baki Zuly tace"nikuma nabaki miliyan 5 dakuma gidana gida daya dake cikin Bauchi"
Ai doctor batasan sanda hawayen farinciki suka soma zubo mata bah, tsugunawa tayi tafara zuba musu godiya kaman ta ari baki,
Dakatar daita Zuly tayi tace " ai basai kinyi godiya bah doctor"
Cikin kuka tace " irin wa'inan kyaututukan ai dole nayi kuka wlhy ko amafarki bantaba zaton zan samu irin haka bah"
Murmushi Zuly tayi tace " ikon Allah kenan ai"
Gyada kai tayi tasake godiya sannan ta fita bakinta har kunne.