← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 98

Sashe 36

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Precious na dawowa ta kalle ta asaman ruwa Wani kuka jakan tasake cos basirar cirota ma baizo mata bah cos tariga da tasume tsantsan tashin hankali Kuma ba laifi ta sha uban ruwa cos ta hanci ta kunne ta baki duka Sun samu rabonsu , wasu dasuka so wucewa neh suka hango abinda yake faruwa nan suka fito da ita ,

Fitowa daita yayi daidai da lokacin Daukan ta da Yay Mou yake zuwa cikin tashin hankali yasoma bata first aid kafin ya hantaya daita nearest hospital, abinda yafaru ya tambaye Precious cos yasan ita kadai ce kawarta a school din jin abinda precious tafada yasashi kiran police out of anger,

Sanda precious tayi 3 good days a bar kafin aka sake ta cos sai alokacin Zuly tafarfado ko tausayi ta Yay Mou baiji bah dukda uban rokon da iyayenta da Kuma familyn ta sukeyi kasancwan ta *yar babban gida*  daga karshe cewa yayi suka takura mai zai shigar da Kara , badon sun so bah suka bari(murder attempt kenan)...

Pillow da aka jefeta dashine yadawo da ita duniyar tunanin data shiga ai nan tayi harba  dasu inda hango Yusayrah ta sake baki da hanci tana bin dakin ta da kallo,

Yusayrah can't believe duk wannan daular na  wannan bakauyiyan ceh, duk wannan kashe kudi, ita fah gadon ta ma ko rabin rabin na  Zuly baiyi bah dukda nata ma mai dan tsada neh  she was so amazed, surprised to see her part much decorated to this  extend dukda palourn ta yayi kura da alama ma bata zama a parlour din...

"An fada miki kwanciya kika zo yi neh?" Iqbal yatambaye ta cikin son boye mamakin shi na  ganin part dinta zai iya ranstewa ko gidan Zarah buhari kokuma yar Dangote bazai taba kamo Kafan na  Zuly haduwa bah, question daya yake dashi Kuma yasan ita kadai ce mai amsa mata shine _ who is Mourad?_ cos ya tabbata Malam bazai kashe wannan uban kudin bah balle ma ya san dukiyan da aka narka wa Zuly adaki baikai dukiya da kudin da Malam ya Mallaka arayuwanshi bah muryan ta neh ya katse shi inda tace

"Ina kwana" da mamaki suke kallonta acikin zuciyar shi yace

"So soon"

"Ki same ni akasa yanzu yanzun nan" ai bai gama rufe baki bah yaga tana kokarin saukowa daga saman gado kada kai kawai yayi yaja Heartbeat dinshi suka fita daga dakin...

"Kin zata hutawa kika zo yi gidana neh?" Yatambayeta cikin daga murya  yana ware hancin shi cos turaren ta bakarmin tafiya dashi yakeyi bah ga Wani  lustful look dayake jefanta dashi  wanda awajenta tsoro yake bata

Sunkuyar da kanta tayi batareda tayi magana bah yacigaba da fadin"toh daga yau me zaki dinga dafa abinci dakuma duk aikin cikin gidan nan"

Arazane take kallon shi idonta na cikowa da kwalla, Wani irin kallon pls kataimaka take mishi Amma ko kadan bai lura bah asalima ya Lula neh duniyar kare mata kallo kundai san mutumiyar akwai son sa English  wear yauma Sanye take cikin  Wani pencil trouser sai saint Laurent logo top mai dan faadin hannu...

Zatayi magana kenan ya katse ta da fadin"oya jeki  gyara kitchen dinchan, tashi tayi dasauri daga kneeling din da take tana bin inda direction din hannun shi yake da gudu

"Kaii Mai sona ji yanda ka razanar da yar mutane" Yusayrah tafada tana gyara  kwanciyanta ajikin shi , murmushi yayi yace" kinga Kema zaki huta da aiki ka fin my dauko su twins"

"Haka neh mai sona"...

Tsaye take atsakiyar kitchen din hannun ta akan qugu, gabadaya mah bata San ta inda zata fara bah, yar tsaki taja ganin babu agogo acikin kitchen din gashi bata daura wrist watche bah,

Wajen wanke wanke tanufa tayishi yanda ta iya tareda gyara kitchen din dukda bashi da Wani datti sosai , fitowa tayi zata haura sama taji yace" semovita miyan fried okra zakiyi"

Gira daya ta daga irin lyk seriously dinnan kafin ta koma cikin kitchen din, miya tafara yi , ai Suna shaka ya taso da yunwan da sukeji, kasa hakuri yayi yashiga cikin kitchen din yace tayi sauri Kuma tayi mai yawa

Cikin sauri takeyi cos bata son tayi laifi asake dukan ta , ba bata lokaci tayi serving din dinning wanda alokacin har sunyi set din cin abinci,  ajiye musu komai tayi kafin ta haura sama abinta cos ta gaji sosai abinka da wanda bata Saba bah...

Cikin bacin rai dabai taba shiga yaji shi aciki nan kuwa yafara kwala mata kira da karfi

"Zulfa! Zulfa !! Zulfa!!!

Hanstilowa tayi daga saman gado kirjinta na Wani irin bugu, cikin dar dar tafito daga cikin part dinta ta tsaya daidai wajen stair din, tafara takowa kenan ta hango shi da Jan ido ai nan cikin ta yasake durin ruwa, ganin ya nufota neh yasata zaro gwala gwalan idanunta tareda yin azaman juyawa aikuwa koh taku biyu batayi bah taji anjawota da  Wani irin force

Wani irin ihu tasaki jin abinda yake Shirin mata ai  bata farga bah taji ana janta a kasa kirrr Kaman kayan wanki daga saman stairs din, wurgar daita yayi tabuga kanta da kujera Nan takarayin Wani ihu kafin numfashinta ya tsaya cakk...

_fans kuyi  hakuri fah😜,  Zuly kam tana ruwa wlhy_

#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️

*Vote,comment&share*

 *ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 57*

Tafin  dasukaji daga bayansu neh yasa su juyawa atsorace Yusayrah ke kallon shi cikin muryan marasa gaskiya tace "Mai sona yaushe ka iso?, gabadaya banji karar motanka bah

"Daman taya za'ayi ki ji" yafada cikin daura fuska

Dan zaro ido Yusayrah tayi tana jin gabanta na faduwa, juyawa Iqbal yayi yace"toh sannu dangin karuna"

Tashi tsaye tayi tareda sunkuyar dakanta tace" sannu da dawowa"

Tsaki yaja yace" miye ke faruwa anan har ake lissafin kudi?"

"Tambayan ta nakeyi akan bed dinta" Yusayrah tayi karya

Wata dariya ce ta subuce wa Zuly cos sosai yanda tayi magana yabata dariya , ai kuwa tahau yi harda kwanciya dakyau akan kujeran tana rike ciki,

Zai iya cewan tin da yake arayuwar shi bai taba ganin dariyan ta irin haka bah, in fact zai iya cewan she looks somehow happy today , for first tym arayuwan shi yaga Zuly tamai kyau, saisaita kanshi yayi cikin daura face yace" kina hauka neh"

Tsit kake ji Kaman ruwa yacinye ta, turo baki tayi cikin shagwaba tace" yanzu dariya ma mutum baida daman yi kenan"

Sakin bakin yayi yana kallonta, she looks totally different today Kaman bah ita bah, tsaki yaja yace" eh tinda akarkashi na kike"

Tashi tayi tana buga kafanta akasa" this not fair, nikam na gaji da abinda kake min, saikace ance maka ba'a sona, nikam am tired kawai I think zan kira Malam nafada mishi abubuwan da kake min acikin gidan nan maybe ya nema min solution"

Tafada tareda kokarin fara dailing numbern Malam ai bata ankara bah taji yafauce wayan tareda yin gaba cikin sauri, ai binshi itama tayi tana fadin "ni kaban wayana tinda bakai kasiya min bah"

Ganin yawuceta yasata fara binshi da gudu, shima sauri yakara yace" karfin ki ta kwata"

Nihal nazaune taga mutum yashigo dasauri Kaman wanda yakejin zawo, ko Kula Nihal baiyi bah ya haura sama , yana shiga part nashi ya zauna akan kujera yana sauke ajiyar zuciya ga Wani mugun tsoron daya shigeshi cos yasan mudin tafadawa Malam abubuwan dayake mata toh kashin shi ya bushe afili yace" gwanda mun in lallabata komai ya wuce...

Ganin bazata cin mishi bane yasata yin zaman dirshan atsakiyar palourn tana kuka Kaman wata karamar yarinya, sosai take kuka tana yabata wayanta takira malam, sororo Nihal ke kallonta, duk wanda ya kalli Zuly da abubuwan datake yi zaisan shagwaba ta jika ta,

Tsaye yayi asaman stairs yana kallonta ,sosai kukanta ke bashi haushi cikin kausahiyar murya yace" zo ki karba wayan"

Shiru tayi tana turo bakinta sannan ta tashi, gallawa Nihal harara tayi taja tsaki kafin tabar wajen

"Kam bala'I!!!" Nihal tafada cikin bacin rai ganin abinda Zuly tamata

Ganin bata kula ta bane yasa tajata baya tace"Ke ni kike harara??"

Sake hararan ta tayi tace" bake kika Wani kurani da Ido bah Kaman zaki cinye mutum"

"What!! Yusayrah kina ganin abinda yar aikin ki take fada Amma ko kiyi magana"

"Yar aiki? ?"Zuly ta maimaita tana kallon Yusayrah she can't believe za'a iya furta mata kalman yar aiki dukda tasan aiki din takeyi, shiru Yusayrah tayi Kaman ruwa ya cinyeta tana wani zazzare ido kaman wacce taci kudin aika

Kallon Iqbal tayi tashare hawayenta cikin dacin rai tace" am not a maid but his wife, am just performing my role as a wife and Yusayrah and this slut has the gut to call me a maid "

"Slut?" Nihal tafada tana kallon fuskan Zuly, murmushi Zuly tayi tace " zai iya yiyuwa bakisan ni bah Niha sweet amma ni nasan ki"

Bari jikin Nihal yadauka jin takirata da Niha sweet" suprised" tafada tana dage giranta daya..

Mutuwan tsaye Iqbal yayi dalilin jin turancin dayake fitowa daga bakin Zuly , if he's not mistaking American English takeyi, ahankali yafara saukowa daga stairs din ya tsaya ana karshe duk idon shi nakan Zuly muryan ta yaji tana fadin

"Karkiji mamaki cos it's nothing new and as for you... tafada tana nuna Iqbal tace... yau din nan zan bar gidan nan zanje har wajen Malam nafada mishi tinda ka rikemin waya"

Tana gama magana tayi hanya waje zata fice,da Wani irin gudu Iqbal yayi wajenta tareda riko ta, fizgewa tazo yi ya fixgota jikinshi ya rungumeta, ai wani shock yaji tindaga tsakiyar kanshi har kafanshi, baisan sanda yasake ta bah itakuma tafice abinta da gudu, yana tsaye har su Yusayrah suka Mara mata baya, dakyar ya saisaita kanshi yabisu shima cikin mutuwan jiki da bakuwar yanayin yashiga acikin seconds dabaifi 3 bah,

Sa'ar ta daya maigadi baya wajen gate, budewa tayi tafi ta da mugun gudu cos taji taku abayan ta , kiiiii... taji amma kafin ta ankara har anyi sama daita,

Ai wasu taurari tafara gani kafin taji ta bugi jikin Wani abu jikake tarwatsewan abu taasssss......

_ kuyi manage_

#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️

*Vote,comment&share*
*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 58*
Chapter 36 · 0% Book details